Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 11

Chapter 11

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

"come in" bude kofan tayi ta shiga yana zaune kan gadonshi sanye da white bathrobe yasaka white bathroom slippers rikeda wayarshi yana daddannawa ga cream dinshi agefenshi daya ajiye, murmushi tayi takarasa kusadashi da sauri ta zauna tace "good morning Ya Aliyu" ajiye wayan hanunshi yayi a gefe yadago kai ya kalleta zai amsa sai yay shiru yana kallon fuskarta, dauke kai tayi da sauri dan tasan yanzun nan zai gane tai kuka, hanun yasa yadago fuskarta, Kallonta yayi ahankali yace "wat made u cry?" juyar da kanta tayi da sauri ta mike tsaye tace "dazu ne dazanyi alwalan safe wani kwaro ya shigan min ido, nazo nafadama zan fita ne Yayan mu" kallo yabita dashi ko kadan bai yarda da maganan ta ba yasan dukanta akayi dan tazo wajenshi jiya amma saiya share, ahankali yace "where are you going?" shiru tayi tana dan zaro ido bataso tamishi karya kuma kunya takeji tacemai itada dandan yayar Mama zasu fita. "where are you going?" yasake jefomata tambayan akaro nabiyu kanta tadan sosa tace "uhmm Mama ta aikeni gidan yarta Anty Hauwa ne" dan yatsine fuska yayi yanuna kayan datasaka da yatsa yace "like this?" gyadamai kai tayi tace "Mama tace dole saina sasu" tashi yayi daga kan gadon yamike tsaye, gyalen dake kan kafadarta yaja ya warware gyalen ahankali ya yafamata ya lullube tundaga wuyanta har zuwa cikinta yace "leave the veil like this, cover yourself, your clothes are too expose, be safe okay" gyadamai kai tayi ahankali, sai alokacin yadan sakin mata murmushi yace "saikin dawo nima am going out yanzun nan, take care Angel" murmushi tayi yaja hancinta yace "now go" juyawa tayi da gudu tafita shikuma yacigaba da shiryawa so yake yaje gidan kanwar Dad Momman Suleja. Tunda tafito ya tsareta da ido harta karaso wajen motan tabude ta zauna tada motar yayi yay horn sojan yabude musu gate suka fita sukadau hanya saida yay dan nisa yana tuki sanan ya kalleta yace "mesa kika chanza yanayin gyalenki?" kallonshi tayi cikeda murmushi tace "yayan mu yace nasa ahaka yafi" tabe baki yayi ya maida hankalin shi kan tukinshi yace "ayanda yake da yafi kyau, kin wani lullube ko ina saikace matar aure, nidai gaskiya kicire baby" kin cirewa tayi ta kalli hanya tace "wai ina zamuje?" lashe lips dinshi yayi yace "Mama tace nakaiki yawon bude ido so zamuje yawone muci soyayyan mu ko yar kanwa ta" dan murmushi tayi batare datai magana ba, suna shiri sosai da Khamis wanda yake cousin dinta bata taba sanin su Mama na shirin hada auren subane sai ranan baban Khamis da yan uwa shi sukazo, tasaba dashi but har yanzu zance soyayyan su namata wani iri but koba komi yana sonta sosai kuma yanaji da ita, hanyar Suleja dataga sun dauka yasa tace "Suleja zamu? Naganmu ahanyan" gyada matakai yayi yace "yes babyna, Suleja zamu" gudu yacigaba da shararawa har suka karasa cikin Sulejan suna hira jefi jefi agaban wani dan gida madaidaici yay parking yabude motan yafita tabishi da kallo, key yaciro daga aljihun shi yabude gidan ya shiga yabude gate din sanan yadawo ya shigar da motar cikin compound din sanan yafito ya rufe gate din yadawo ta side dinta yabude mata marfin motan fitowa tayi tana kara gyara gyalenta tana kallon ko'ina, hanunta yakama yace "nakawo ki gidan dazamu zauna bayan auren mu, inkin gama gani zan kaiki company danake aiki dashi kiga office dina, do you like the house Baby? Koda yake muje kiga cikin gidan" yaja hanunta da take kokarin karba sukai ciki, dan madaidaicin falone dake dauke da manyan kujeru zaunar da ita yayi akan daya daga cikin kujerun yace "sit bari nakawo miki water" yay hanyar kitchen bin gidan tayi da kallo ganin kaman ana zama ciki saikuma ta kawar da tunanin dan anan Suleja yake aiki hala yana yawan zuwa gidan, fitowa yayi dauke da tray da two bottle water kekai sai farm fresh yogurt ya ajiye agabanta yace "baby wanan ne kawai agidan, bari namana order abinci online" girgiza mai kai tayi tace "no banajin yunwa nai breakfast fa" ruwan ya nuna mata yace "to ruwan fa" murmushi tayi tace "shima sai anjima zansha Ya Khamis" dauke tray yayi ya ijiye akasa ya matso kusada ita. Yanda ya matso kusa kusada ita yasa gabanta yafadi sosai da sauri ta matsa gefe, sake matsowa shima yayi zata sake matsawa ya fizgota yace "me haka? Common baby ninefa, me kike wani guduna kaman dodo" girgiza mai kai tayi gabanta nadan faduwa tace "a'a ka matsa, ka matso kusadani da yawa babu kyau, Allah yahana" dan rungumota yayi yace "comeee onnn babyna, am your husband to be fa, meto dan natabaki kokuma na matso kusadake? Mama tasanni, Dady ya sanni kowa ya san da maganan mu, Mama ta bamu go ahead muyi yawon Bude ido, yausai dare zamu dawo tacefa, is opportunity baby muji dadin mu mu more, now give me a kiss" yay maganan yana pulling dinta da karfi da yaji zuwa jikinshi, fizge kanta tayi arude tace "me haka Ya Khamis, kadena, wlh zan hadaka da Maman mu, ni katashi ka maidani gida nafasa fitan" tai maganan tana kokarin tashi daga kan kujera tana gyara gyalenta da kyau, sosai maganganun ta suka bakanta mai rai sosai tashi shima yayi yace "okay mutafin" da sauri tai gaba saida yabari takai wajen bakin kofa sanan yawani dauketa yay sama da ita yace "wlh sainai yanda naga dama dake after all u are my wife to be" yay hanyar bedroom da ita, ihu ta kurma tana wuntsila kafa. "Ya Khamis me haka na shiga uku, mezakamin?" jefata yay kan gado kafin ta tashi yafada kanta ya fizge gyalen da karfi da yaji ya cillar akasa da sauri tasa hannu ta rufe kirjinta tafashe da kuka sosai, cikin jin haushin kauyancin ta ya dafata yace "wai me haka baby? Bakisanni bane?" kabar da hanunshi tayi cikin ihu tace "stop touching me Ya Khamis, kadena" cikin fushi yakara dafata yace "baza'a denan ba, waiba auren mu za'ayiba" sake kabar da hanun tayi tace "in as much as ba'ayi auren ba u do not gave any right, kadena tabani nafadama wlh zan hadaka da Maman mu" cikin fushi ganin yanda takemai ihu kaman ta girmeshi yace "kihadani da Baban kuma ba Maman ku kadaiba, koyau na dirka miki ciki babu abinda zai faru saidai arufa asiri ayi auren mu yan uwan jini ne idan aka tona kanmu aka tonama asiri" rarrafawa tayi zata sauka daga gadon ya janyota yasake wurgata da karfi yahau kanta yakai hanunxhi yana kokarin taba kirjinta, fashewa tayi da kuka sosai dan gani tayi fuskarshi ma ta chanza kaman ba Ya Khamis din dasuke firan soyayya mai dadi ba amota, rike hanunshi tayi gam ta ganna mai cizo buge mata baki yayi ya fizge hanunshi yana cizan lebenshi sabida zafin cizon datamai yace "shit dan ubanki nikika ciza haka, to wlh saina taba nonon kimutu ai nawane" yasake kai hannu zai taba suka shiga dambe, marin bakinta datake ta ihu dashi yayi yasa hannu ya barka gaban rigan yasa hannu zai taba boobs din hanunta daya kamo wani waya kaman ta chaza ta fizgo ta shaudamai da duka karfin ta ihu yayi yasaketa, dirkowa tayi

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});