Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 66

Chapter 66

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

karkai fushi zan tafi, but promise me zakazo kaci kaji, promise?" gyadamata kai yayi yace "promise" murmushi tamai ta mike tsaye tabi ta gefenshi yanabinta da kallo he just wish yanada ikon dazai cire mata hijabin nan yaga irin baiwar halittan da Allah yamata, fita daga dakin tayi yana binta da kallo akwatinshi daya fadi awurin tadaga tajawoshi ciki tana kallon fuskanshi tace "kuma kazo yanzunan kaji" gyadamata kai yayi ashgawbe kaman wani mara lafiya dauke kai tayi da sauri tawuce tafita, tashi yayi ahankali yana cije lips yanda gaban jeans dinshi yadaga shi kanshi yaji tsoro shi harya manta in fact bazaima iya tuna d last time dayay having erection bama to shi yanadama lokacin matane banda Aneesa data shigo ranshi tai kane kane jin sonta yake a zuciyan shi kaman zai mutu bathroom ya shiga yabada warm water ya shiga ko yasa jikinshi ya kwanta. Fitowa yayi daga wankan yaje gaban wardrobe dinshi ya chanza kaya zuwa simple kaya marasa nauyi yadawo yana kamshi sosai ringing da wayarshi yakeyi yasa yayi kan gado daukan wayar yayi sunan Boldest dayagani yasa murmushi ya subucemai a fuska saka wayan yayi a aljihu yazura white bathroom slippers dinshi yafice. Ahankali yake tafiya dan sosai kanshi kemai ciwo har zuwa flat dinsu, ahankali yabude kofar flat dinsu wani sassanyar kamshi ne yamai sallama ahankali ya shigo tareda maida kofan yarufe ya shigo dakin yay hanyar dinning, kujera yaja yazauna tareda lumshe ido, bude kofan kitchen da akayi yasa yadago kai Aneesa ce tadan leko ganinshi tasa tasakinmai wani cute baby smile tace "kazo Ya Aliyu" gyadamata kai yayi yana kallonta ganin har yanzu da hijabin ajikinta, komawa kitchen din tayi already tariga tagama pancakes din dayake tagane shidan gayune sai kawai tabude fridge tana nema neme hango wani strawberry datayi yasa taciro wanke ssu tayi tamai slicing dinsu adorable dicing tadaura kan pancake din sanan ta tsiyaya honey mai kyau akai, tadauko wani tray ba silver mai bala'in kyau tadaura sanan tadau mug ta tsiyayo coffee dayariga yayi tadaura akan cup din, tadauko wani karamin sugar bottle din Ammi ta ijiye a side din tray sanan takawo spoon shima tasaka, murmushi tayi tana kallon tray ganin tray din yakara haska abincin kaman wani 5star dish, tadau tray din tafito, tundaga nesa yake kallonta harta karaso inda yake a kusada shi ta tsaya ta ijiye tray agaban shi ahankali sanan tadauko mug din coffee tace "sugar or honey? Wanne kakeso?" ahankali yamata pointing honey murmushi tayi tadau honey ta zuba mai a coffee, tadau spoon ta juyamai sanan ta mikamai, hannunta yabi da kallo he feels kaman ya janyo hannunta yadaura ta akan laps dinshi and have d coffee ahaka, ahankali yasa hannu yakarba tacire plate din pancake din ta ijiye mai agabanshi tace "kafara ci to am coming" da sauri ya kalleta kafin ahankali yace "ina zaki?" dan shiru tayi tana kallonta wani iri yakemata idan zaimata magana saikace wani jaririnta, dauke kai tayi da sauri ganin yanda yake binta da ido ahankali taja kujera ta zauna tana wasa da yatsun ta duk wani iri takeji, ahankali yana kallon fuskanta yadau fork tareda daukan zuma ware ido tayi ta kallai tace "laaa haka kakeson zaki Ya Aliyu?" wani irin murmushi yasakin mata for the first time tunda ya shigo dakin, ganin har lokacin zuba zuman yake yay nasha nasha akan pancake din yasa ta fizge roban zuman tace "yay yawa Ya Aliyu cikin ka zaimaka ciwo, ya isa haka" wani irin make mata kafada yayi kaman wanda yake shirin mata kuka, da sauri ta dauke kai kirjinta na bugawa, murmushi yayi ganin yanda yake samin lagonta yau ahankali yadau pancake din bayan yay wrapping sliced strawberry da honey a tsakiya zai kai baki yace "ance miki ni ina period ne kaman ke da cikina zai dinga ciwo dan nasha zuma whenever am about to have my monthly flow". [4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 4️⃣0️⃣ Wani irin kunya taji ya lullubeta sabida maganan daya mata, dauke kai tayi kaman bataji meyace ba, murmushi yayi yashiga cin pancake dinshi dayamai wani irin dadi harsaida ya lumshe ido yabude yacigaba daci yana kallonta, murmushi yasake yi kafin ahankali yace "kobaki yi ne?" dago kai tayi ta kalleshi kafin ta turomai baki tadan harareshi tadauke kai sanan tace "ni banayi" dan murmushi yayi yadau mug din coffee ya kurba ya lumshe ido yayi abincin yamai dadi sosai, dan cizan bottom lips dinshi yayi yay murmushi yana kallonta yace "all girls use to have that stomach pain, haka Rauda tafadamin ita har kuka ma tanayi, kema kuma kinayi har kuka kema kikeyi idan kina having your monthly flow" tashi tayi da sauri zatai sama hannunta yarike tareda fashewa da dariya, juyowa tayi ta kallai yanda yake dariya sai taji ya bala'in burgeta hakanan saitaji duk damuwam datake ji dazu ya kau sabida yana dariya, turo baki tayi cikeda masifa ta kalli yanda yarike mata hannu tace "nika saken ba kyau namiji nataba macen daba muharraman shiba, nika saken" tsayawa yayi yana kallon bakinta yanda takemai tsiwa kaman ba itace tagama lallashin shi dazu ba barkono kawai, murmushi yayi kafin ahankali a shagwabe yace "to ni karkije ko ina stay with me inba hakaba I will not be able to very well, kinji Anebaby" dauke kai tayi tareda gyadamai kawai ganin yanda yake mata wani shagwaba ahankali ta zauna kan kujeran shikuma yacigaba dacin abincin as usual ahankali kaman wani karamin yaro yana kallonta, tun tana kallonshi yanaci harta fara gyangyadi dantagaji kafin ahankali wani bacci mai dadi yay awon gaba da ita danta gaji sosai. Ture abincin yayi yadaura both his elbows akan table din yabuga uban tagumi yana kallonta, yanason Aneesa, yanaso ta yanaso ta sama da tunanin shi, she's just the definition of matar dayake so, dazaran ya shirya da Dady zai mishi maganan ta dan bazai taba bari innocent brave and fearless yarinya haka mai addini ta subuce mai ba, ahankali yaji tafara jan munshari ware ido yayi surprisingly this is the first time yake jin mace na minshari matso da kujeran dayake kai yayi kusada ita, lumshe ido yayi yanajin saukan munsharinta kan fuskanshi what is love without loving your woman's flaws? Ahankali yace "i love you girl" murmushi yayi kafin yamika hannunshi yadaura kan lips dinta dasuke abude firgigit ta farka tabude idanunta dake cikeda bacci tace "me haka kake tonona eh?" murmushi yayi yanuna mata stairs yace "muje naraka ki ki kwanta you are sleeping babyna" tashi tayi ahankali tana sosa ido tai gaba yana biyeda ita abaya har sama, dakinta tabude ahankali ta shiga, shigowa yayi shima yana kallon dakin yanda gadon kenan agyare, hijabinta tasa hannu zata zare tadago idanunta ta kallai yanda ya tsaya daga jikin kofa yana kallonta ahankali cikin muryan bacci tace "to kawuce kafita" gyadamata kai yayi yace "Alright gud night" juyawa yayi yasa hannu zai bude kofan saikuma ya juyo ya kalleta itama kallonshi take murmushi yamata murya chan kasa yace "I love you Fateema, Swt dreams" murmushi tayi tabude bathroom dinta ta shige akunyace hakan yasa yabude kofa yafita yasauka kasa yay hanyar fita, sauka idanunshi sukayi akan wayanta dakuma littafan

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});