Chapter 33
Chapter 33
takama hannun shi tarike, dago kai yayi ya kalleta, lankwashe kai tayi murya chan kasa tace "am sorry Ya Aliyu bazan karama karyaba wlh, kunyan fadama da Khamis zamu fita nake saisa ban fadama gaskiya ba, am sorry kaji please" ganin yanda duktai wani iri tana shirin mai kuka yasa ya gyadamata kai dan ko kadan baijin surutu yau baijin dadin kanshi shima, bedroom dinshi yanuna mata yace "daukomin wayana" tashi tayi da gudunta tai bedroom dinshi, bata wani jimaba tafito rikeda wayanshi karban wayan yayi yaduba yaga ba miss calls ba message, baida any notification, dan lumshe ido yayi zuciyarshi namai badadi ya ijiye wayan ahankali kan kirjinshi, Rauda dake kallon fuskanshi ne tace "menene Ya Aliyu? Are you expecting something ne awayan?" batare daya bude ido ba murya chan kasa yace "nevermind" ji yayi ma yogurt din ya isheshi hakan yasa yamikama Rauda kofin, karba tayi tawuce kitchen tana shan ragowan daya rage, ta ijiye ta fito tadawo kusada shi ta zauna, yanda taga duk yay wani iri yasa takama hanunshi tace "Ya Aliyu wai menene? Bakada lafiya ne? Kai wani iri sosai wlh yau, are you okay Ya Aliyu kona kira Dr?" girgiza mata kai yayi yana mikewa tsaye yace "go and pray ana kiran salla" daya daga cikin sweet din dake cikin wani flower bowl dake kan center table dinshi ne tadauka tana folding legs dinta akan kujeran shi tace "ni am off salat" yatsine fuska yayi ya dungure mata kai batare dayace komiba, dariya tayi tana jefa sweet din abaki ya harareta yawuce ya shiga bayin falo ya dauro alwala yafito yabude kofa yawuce mosque yana tafiya ahankali. Karfe biyar daidai ta tattara komi tawuce backyard ta wanke kafa da hannayenta tadawo ta zare riga da hijabin tadau dogon hijabin ta tasaka tadau jakanta ta rataya tafito, ko kallon inda su Fatima suke batayiba tawuce bude mata kofa da sauri Yusuf yayi tafito yana binta da kallo yana murmushi kaman wani wawa yace "sai gobe Fatima" ko kallonshi batayiba tawuce ta shiga keke napep har zuwa anguwan su, yau gabaki daya ranta ajagule yake tarasa meke mata dadi sauka tayi daga kan keken tana dafa kanta dataji yafara mata ciwo taciro kudi tabashi batare datai magana ba tajuya ta shiga gidansu da sallama, a kitchen ta hango Ammi na tuka tuwo bamata ji sallaman taba sai aiki take abinta, jingina tayi da bango tana kallon Ammin, tana mugun son Ammin ta bana wasaba, she just wish tasan baban ta, dudda bata sanshi ba tasan Ammi was just the best wife he could have ever had, tanada kirki, gashi ta iya girki, ta iya kula da lura da yara, Ammi is everthing to her, she just wish zata sami second Dad dat will take care of her Ammi, ajiye jakanta tayi ahankali abakin kofa ta cire hijabin ta ta wurga afalo, sadaf sadaf ta shiga yin tafiya, ko kadan bataji shigowan Aneesa kitchen dinba dan hankalin ta yay nisa kawai jitayi an rungumeta tabaya. "oyoyo Ammi na" ajiyan zuciya Ammi tasauke tana murmushi cikeda so tana shafa hannayen Aneesan datai wrapping around her chest, ahankali tace "harkin dawo Aneesa, banmaji shigowan kiba" dago kanta tayi tana leka fuskar Ammi tace "yanzu nadawo Ammi, tashi nakarasa tuka tuwon inya salala na kwashe" girgiza kai Ammi tayi tana dauko mara daga cikin ruwan dake gefenta tace "a'a kibarshi keda kika daga wurin aiki kin gaji, ga ruwanki nan dauka kije kiyi wanka ki sa kaya marasa nauyi, jeki cire kayan kizo kijuye ruwan" gyadama Ammi kai tayi tajuya ahankali tawuce tsayawa tayi tadau jakanta dake bakin kofa sanan ta shiga daki, dakinta tawuce ta shiga, zama tayi akan gado tai shiru ko kadan batajin dadin komi gatanan ne kawai, jakanta tabude taciro wayarta tsayawa tayi tana kallon wayan kafin ahankali ta danna side button din wayan ya kunnu, tsayawa kallon wayan tayi tarasa mesa hakanan saitaji wani iri dataga batada miss call kodaya, kwanciya tayi akan gado ta ajiye wayan tareda lumshe ido wani bacci mai shegen dadi ne yay awon gaba da ita. Shirun da Ammi taji batazo tajuye ruwan ba yasa ta kwala mata kira. "Aneesah" kwafa Ammi tayi tana daukan wata yar roba da bushashen kubewa keciki dan ta kada miya tace "hala tana chan tana daddanna wanan wayan dake dauke mata hankali" kwafa tasake yi takwala mata kira akaro na biyu. "Aneesah" shiru bata amsa ba, cigaba da aikinta Ammi tayi har aka shiga kiraye kirayen magrib, sauke komi tayi ta tattare kitchen din ta zuba na Aneesa a kwano tabarshi nan kitchen tafito ta dau buta ta zaga sanan tafito ta tsugunna tai alwala, tashi tayi ta shiga kitchen din tadauko kwanon tuwon Aneesan tafito dashi tawuce daki ajiye kwanon tayi a kasa tadau dadduma tana shimfidawa tace "kika bari na idar da salla na shigo dakin nan bakifito bako Aneesa sai jikin ki ya gayamiki" hijabin ta tadauka tazura ta kabbara salla, ganin ta sallame Aneesa bata fitoba yasa ta tashi tadau wayarta tana kunna tocula dan babu wuta tawuce dakin Aneesan, labule ta yaye ta shiga dakin tana haska fuskarta tabude baki zatai magana ganin tana bacci yasa tai shiru tareda sauke ajiyan zuciya bakaramin tausayi tabata ba ganin yanda ta kwanta kasan tagaji azaune ta kwanta kafafun ta duka na kasa sai kanta kwance kan gado, karasawa gaban gadon tayi ta zauna gefenta hannun ta takai kan wuyanta zafin dataji yasa tai tapping ta da sauri. "Aneesah, Aneesah" bude ido tayi ahankali cikin nauyayyan bacci ta kalli Ammi, da sauri Ammi takamo kafadunta ta dagata tace "tashi daga baccin nan, bana hanaki baccin mangariba ba babu kyau fa yana saukar da zazzabi, tashi kije kiyi wankan" Ammi tai maganan tana mikar da ita tsaye, tashi tayi ahankali gabaki daya batada karfi, ganin haka yasa Ammi tazage mata zip din bayan rigan ta taja zanin wankan ta daga kofar sip dinta ta taba ahankali ta karba tana kallon Ammi, cikeda dan damuwa Ammi tace "cire kayan kizo kiyi wankan bari naje na hada miki ruwan" gyadama Ammi kai tayi Ammi ta ijiye mata toculan akan gado dan taga haske tawuce tafita daga dakin tai kitchen ta hada mata ruwan wankan takai mata bayi tafito ta shigo dakin dakin nata ta shiga azaune taganta kan gado daure da zanin a kirji, zama Ammi tayi kusada ita tana sake tattaba wuyanta da hannu tace "bakida lafiya ne?" murya chan kasa tace "kaina keciwo Ammi" "sannu, muje kiyi wankan kizo kici abinci saina baki paracetamol" gyadama Ammi kai tayi, Ammi ta mike tsaye tareda dagota ganin batada karfi suka fito har gaban bayi takaita tace "shiga kiyi, na ijiye miki tocula aciki" gyadama Ammi kai tayi tawuce ta shiga tana tafiya ahankali damuwa sosai Ammi ta shiga saikuma ta daure da sauri tawuce dakinta dan nemo kwalin paracetamol din datake dashi, dakin ta shiga ta tsugunna ta jawo drawer ta ciro wani kwalin paracetamol ta tabude taciro kati daya sanan tafito daga dakin ajiyewa tayi kusada abincin ta sanan tafito danta dubata, kujera taja ta zauna agaban kitchen tana jiranta tafito daga bayin, shirun dataji batajin karan zuban ruwa almost 1 minutes yasa taji tadamu, tashi tayi taje gaban bayin knocking kofar bayin tayi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78