Chapter 53
Chapter 53
nakeji" dariya Dady yayi ya rage AC to the lowest Ammi ta zauna kusada ita ta shafa kanta tace "saida safe zan tafi bangaren babanki a chan zan kwana" murmushi Aneesa tayi tace "saida safe Ammi na" ta kalli Dady daya tsaya yana kallon su sun bala'in burgeshi sosai tace "saida safe Abba na" murmushi Dady yayi yakara so wajen yaja hancin ta yace "saida safe yarinyan Abban ta" tashi Ammi tayi ta gyara mata bargon Dady ya kashe wutan dakin suka fito tareda rufe mata kofan, dakin ta Ammi ta shiga Dady ya rungume ta tabaya yace "mezaki yi anan?" dan murmushi tyi tace "kayan da zansa gobe zan dauka" hanunshi yasa tacikin hijabinta yana shafa cikinta dabaida girma ko kadan ahankali yace "karki damu akwai kayan dana ijiye awurina danake so kisamin gobe mutafi" sakinta yayi yakama hannunta suka fito daga dakin sukai sukai shashin shi. Kulle kofa yayi yana rikeda hannunta sukai upstairs, makeken master bedroom dinshi yabude ya shiga yana rike da Ammin wani hadadden kamshi ya daki hancin ta, maida kofar yayi yarufe tareda sa hannu yazare mata hijabin dake jikinta, tana sanye dawani Jan dogon riga har kasa bin jikinta yay da kallo kafin ahankali yanuna mata bayi yace "shiga ki dauro alwala kizo" _Asuba ta gari Ammi da Dady😎😎😎😎._ [4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 3️⃣4️⃣ _how to subscribe_ _zaki turo 300 kota card kota bank, 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsap number na 07012181461, marasa account can also send MTN card to my watsapp number 07012181461_ _*duk wacce ta karanta min book batare data biyaba, da wacce ta fitarmin da book bada saninaba ban yafemuku ba*_ Sai wuraren karfe hudu na asuba Dady ya farka daga dadaddan baccin dayay awon gaba dashi, ahankali yamika hanunshi ya kunna bedside lamp dakin yadanyi haske, tsayawa yayi yana kallon fuskar Ammi dayake rungume da ita, ba karamin farantamai rai tayi jiyaba, kasa hakura yayi ya shiga shafa kumatun ta, bude idanu Ammi tayi, murmushi ta sakin ma Dady takai hannunta ta shafa gemunshi tana murmushi, shafa ta ya shiga yi kafin cikin salon so irin tasu ta manya ya shiga sarrafata yanda yakeso Ammi nabashi hadin kai, wanan karan har ihu saida Dady yayi dan Ammi gave him the ride of his life, da kyar suka bar juna ganin ana kiran asuba atare suka shiga bayi tun Ammi najin kunyan shi dan sai kallonta yake harta saki jiki tamai wanka tass dan umurtan ta yay datamai shima yamata wankan tass sanan ko wannensu yay wankan tsarki da kanshi kafin su fito, agurguje Daddy ya share jikinshi yabar Ammi na tsane kanta da towel yadauko jallabiyan shi ya shirya tsaf sanan yadau hula yasaka white itama, yazo gaban madubi ya feffesa turare ya kalli Ammi dahar lokacin ke goge gashin kanta da karamin towel yace "natafi masallaci gimbiya, bari natado Aliyu dan yacika son bacci kina ganin yaron nan mutafi tare" murmushi Ammi tayi tace "haka yara suke ai, yi sauri karku rasa jam'i" gyadamata kai Dady yayi yay hanyar fita daga dakin Ammi tabishi da kallo tana murmushi, saida ta tsane gashin tass sanan tadau doguwan riganta ta zura tahau kan dadduma tai salla abinta kafin ta cigaba da lazimi. Almost to seven Dady da Aliyu daya saka milk jallabiya suka shigo gidan, Daddy ya tambayi Aliyu abinda ke damun shi yafi sau goma dan duk yay mai wani iri, juyawa Aliyu yayi zaiyi hanyar side dinshi Dady yarike mai hannu da sauri ya juyo yana kallon Dady da manyan idanunshi dasukai haske sosai sabida tashin dayayi daga bacci kaman yazuba madara, cikeda damuwa Dady yace "wai bazaka gayamin meke damunka ba Gadanga? Aliyu" Dady ya kirashi da dan tsatsauran murya hakan yasa ya kalli Dad din asanyaye kaman wani mara lafiya, cikin tsatsauran murya Dady yace "nace kafadamin meke damunka wlh Aliyu kasa hawan jinina yatashi just know is you, Son what happen to you dabaka iya gayamin matsalolin ka yanzu? Batun yau nalura abu nadamunka ba tun ranan daka shigo gidan nan hanunka duk bruises, what is wrong? What is disturbing my baby Boy dina Aliyu?" Dady yay maganan cike da sigan lallashin yaro yana shafa kumatun Aliyun, wani irin ajiyan zuciya Aliyu ya sauke arayuwan shi yanason lallashi kodan Dady ya raineshi a hakane oho, jikinshi nason ana lallashi shi, ahankali hawaye suka shiga taruwa a idanunshi batare dayay magana ba yana tuna kalaman Aneesa datana watsa musu kasa a mota she hates him kuma karya kara dawowa anguwan su, ganin yanda hawaye suka shiga xiccikowa a idanunshi yasa Dady yace "subhanallah Gadanga na" hanunshi yaja sukai part dinshi akan kujeran falonshi Dady yazaunar dashi yadawo ta gabanshi yaja center table yazauna akai cikeda damuwa yace "menene? What's bothering you? Maman su Rauda ko any one of them ne suka batama rai komene" girgizama Dady kai yayi yana kokarin hana hawaye zubowa, hannu Dady yasa ya share hawayen yace "to menene kafadamin" ajiyan zuciya ya sauke yana kokarin controlling zuciyan shi, kafin yadago kai ya kalli Dady ahankali yace "I want to go back to California, nagaji da Nigeria, am tired of everything here Dad" wani irin daure fuska Daddy yayi kaman bashi bane ke lallabashi yanzun nanba, strictly babu alamun wasa yace "kaga Aliyu idan kasaka kafa ka kara barin Nigeria nan tokai da matarka ne, ina gayamaka, inbako hakaba to gaskiya kagama tafiya outside, I told you I want you to settle down, marry I want to see my grandchildren, ga yar abokina dana fadama sunyi makaranta da Hajar yau zamata zo gidan nan kace kai a'a da kanka zaka nemo da wace mace kake magana da zakace kai da kanka zaka nemo eh" shiru Aliyu yayi yanajin yanda Dady kemai fada kaman yafasa ihu, agogon dakin Dady ya kalla ganin bakwai tadan gota yasa yamike yace "zamu gama maganan nan anjima, yanzu inaso nakai yaran gidan nan hadda dakaina sabida nai enrolling yar yar new Mum dinka idan nadawo sai muje ka gaida new Mum dinka, go and shower son don't conclude yau idan tazo zaka ganta okay" yay maganan yana bude kofa yafita ajiyan zuciya Aliyu ya sauke kafin yaciro wayarshi daga aljihu yana kallo ahankali ya kunna wayan yay dialing number Aneesa. Tun asuba Aneesa ta tashi dan wani irin jin dadi da alfahari da sabon gidan yan gayun su take dudda babu datti amma saida ta gyara ko ina tun daga kan dakin Ammin ta har kasa, sanan ta dauko burner da turaren wutan da Ammi su tasa amata ta kunna wani shegen turare dayasa ko ina na gidan na kamshi sanan ta wuce kitchen so take tama Ammin ta da Abban ta breakfast din safe, kitchen din ta shiga tana kallon ko ina abubuwa ma dayawa tasan yanda ake amfani dasu irinsu gas din dasu oven da akwaisu a bakery datake aiki, store ta shiga ganin su Irish da sauran su yasa tadebo su Irish dayawa ta fere ta yanka ta wanke sanan tai hitting oil a pan tafara frying, takoma wajen fridge din datagani a kitchen din tabude ganin su frozen kaji ne da kayan ciki yasa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78