Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 16

Chapter 16

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

"give me water Hajar?" da sauri tajuya fridge taje tadauko mata bottle water tabude ta tsayaya a cup tamika mata, karba tayi ta shanye duka ta mika mata cup din tace "karamin" kara mata ruwan tayi tasake shanyewa ta ijiye cup din ta buga uban tagumi, tsugunnawa Hajar tai kaman zatai kuka ta dafata tana kallon fuskarta tace "Mama menene? Meya faru? Maiya sameki, keda Dady ne kosu Anty Amarya?" girgiza matakai Mama tayi ahankali kafin ta fuzar da iska tasa hannu ta sharce dan guntun hawaye dayake neman zubo mata daga ido tayi, da sauri Hajar ta rungume ta tace "Mama menene kike kuka? Meya faru bakida lafiya ne?" girgiza matakai Mama tayi ahankali tace "a'a lafiya ta kalau Hajara, Rauda ce Hajar" "Rauda Mama? Mekuma tayi ni banmaga shigowanta ba nadaiga fitan ta dazu lokacin ina kitchen ina dafama su Ihsan Indomie kafin sutafi islamiyya, meta miki Mama?" cijan lebe Mama tayi tana wani irin karkada kafa cikeda takaicin abinda Rauda tayi tace "koma me Khamis yama Rauda dasuka fita dazu basai takirani ni mahaifiyarta tafada minba? Amma saita kama tana kiran Aliyu tunda kanin uwartane wai Khamis wants to rape her, shikuma yagayama babanku harda karawa da baza'a bama Khamis auren nataba, yanzu ubanku yace aure fa ata fafur, Hajar bansan mesa yarinyar nan ta dauko jinin ubanku ba ko kadan bata biyoni ba wanan wata irin munafukar makiran yarinya na haifa hakane? Ke kinsan uban burin danaci kan bikin nan amma ta hargitsamin komi wlh duk kishiyoyina sai habaici sukemin abin yadawomin abin kunya, Yaya zanyi eh Hajar Yaya zanyi da Rauda wai iyye?" tai maganan tana sake share hawayen dake zubowa dan sun kasa tsayawa, rungume ta Hajar tayi sosai tana bubbuga bayanta, kaman zatai kuka tace "Mama kiyakuri dan Allah kinji, ai zata dawo daki batada wurin kwana daya wuce nan, so karki damu idan kika mata shegen duka saita tsorata musata taje tafadama Dady da kanta cewa zata aureshi tana son shi, don't worry Mama" Hajar tai maganan tana rungumeta cikeda tausayin mahaifiyar nata. Karan da wayarshi keyi a aljihu 3quater shi yasa ya tsayar da ball din dayake bugawa yaciro wayar yana kallon screen din, sunan Abdul daya gani yasa yadanyi murmushi yay picking wayar yakara akunne batare dayace komiba daga tachan bangaren muryan wani guy ne yace "just get ready for me zanci ubanka ne idan nazo gani a hanya, so Leo you have the guts kadawo Nigeria kakasa kirana kafadamin ga Mummy anan tace itama bazatai magana dakaiba kuma wai nafadama ka kyauta" dan murmushi yayi Yazauna kan wani bench dake wurin cikin cool voice dinshi yace "give Momma da phone I wanna speak to her" wani mugun dariya saurayin yayi yace "ai kanada number ta yasin bani bada wayata dan rainin wayau, nidai ganinan zuwa" kara yasaki batare daya katse wayarba "auchhh Mumy shine harda dukana" murmushi yasake yi ahankali yace "hello Momma" muryan wata yar dattijuwa data amshe wayanne tace "Beta (Son) how are you?" "am fine Momma, Momma wai kina fushi dani?" dan dariya tayi na manyan mata dinan tace "don't mind him Beta, u know I can never get angry with you, tell me how are you doing?" adan shagwabe yace "fine Momma, I miss your pancakes am craving for it" zatai magana Abdul ya fizge wayar da gudu yace "kai ya isheka yima Mummy na shagwaba dan iska" dan murmushi yayi yace "come soon jor" murmushi shima Abdul yayi yace "alright am coming now get ready biki zamuje gobe" dan yatsine fuska yayi yace "gobe? Sunday fa" car key yadan duka zai dauka yace "yes dat my Chadian friend damukai school tare a CA ne zaiyi aure, zai auri wata yar buzuwan maiduguri anan Abuja take so gobe ne first event wushe wushe so baida friends a Nigeria banda mu, so get ready u must go da daddare ake wushe wushe din but mu tun rana zamu your clothes and mine sef yanzu tsaya na karbo mana, saina zo bye" yatsine fuska yayi yace "yeah bye" yatashi ahankali yana tafiya yasaki ball din akasa yay part dinshi yunwa yakeji sosai amma bai iya komiba yatsine fuska yayi ya shiga kitchen din yana kallon koina, shidai ya tsani abincin kuku da Dady yace idan yanajin yunwa yadinga kiranshi yana zuwa yanamai girki but baison girkinshi ko kadan shifa dayaci abincin da baima bakinshi dadiba gwarama ya zauna baiciba, fridge dinshi yabude yadauko kwalin farmfresh yogurt yabude ya ijiye kan saman fridge din yadauko daya daga cikin manya manyan babban fararen glass cups din dake jere a cabinet dinshi yazo ya tuttula yogurt din cikan cup din ya cika fam sanan ya rufe ya ijiye yoghurt din kan fridge din yadau wanda yazuba a cup yafita daga kitchen din yana kurba yakara so tsakiyan falonshi, remote yadauka ya chanza channel din dake aiki zuwa na sport ng inda ake buga ball sanan yazauna yana shan chill yogurt din yana kallon ball din, Aneesa ce tafado mai arai hakan yasa yasakeyin murmushi tareda dan lumshe ido ya janye cup din yogurt din daga bakinshi yana dan juya cup din ahankali yace "Boldest" dan murmushi yayi yamaida cup din bakinshi ya cigaba dashan yogurt din kaman wani dan karamin yaro, ahankali yakesha a sangarce kaman baison yasha. [4/5, 8:05 AM] Hijabi_muslimah🙌: [11/02, 05:11] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 9️⃣ _How to subscribe_ _*Zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsap number na 07012181461, sainai adding naki a group din danake posting*_ _*zaki iya turo katin MTN 300 in baki da banki ta watsap number na 07012181461, sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya*_ For a moment harta manta da matsalan datake ciki dasuke magana da Aneesa not until lokacin da keken data shiga ya bacema ganinta, juyowa tayi ahankali hada ido sukayi da Aliyun dayamata wani irin mugun kallo da baitaba mata irinshi ba kafin yafito daga cikin gidan yay wurin motarshi da sauri tabishi bude mota yayi ya shiga hakan yasa tabude dayan side din ta shiga tana kallonshi batada burin daya wuce yacemata wani abu amma saibaice ba, kunna mota yayi batare dayace mata komiba hannayenshi duk ciwo sukemai yaja motar, sosai taji jikinta yawani irin mugunyin sanyi hakan yasa ta saukar da kanta kasa gabanta sai faduwa yake, da azababben gudu yakejan motar Haryakai kai gidansu uppan baice mataba wani mahaukacin horn yadanna daya daga cikin sojojin gaban Gate yazo yabude musu Gate din yaja motar cikin gidan a tsakar gida yaga Dad sai zirga zirga yake yana sanye da jallabiya mai ruwan goro dayake yau weekend baifitaba yana gida, ganin motar Aliyu yasa tun kafin motar yay parkin yay wurin motar, daidai Aliyu yay Parking yabude motan yafito ranshi abace, tsareshi Dad yayi yadaura duka hannayenshi akan kafadarshi yana nazarin fuskanshi cikeda tashin hankali yace "Son kakirani kana cewa menene menene, banma gane mekake cewaba sai kuma ka katse wayan, were you attack? Nasaka bodyguard bin bayanka gashinan kuma kadawo, wat happen to you Gadanga na iyye? Ya akayi idanun ka sukaija hakk...?" kasa karasa maganan yayi sabida sauka da idanunshi sukayi

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});