Chapter 25
Chapter 25
turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta WhatsApp number na 07012181461 sainai adding naki a group din danake posting. Zaki iya turo MTN card 300 ta watsapp number na idan baki da bank_ _littafin nan na kudi ne duk wacce ta karanta batare data biyaba ban yafe mataba, pay anan ko pay a lahira your choice 🤷🏿♀️_ Fuskarshi ta kalla ganin driving dinshi yake hankalin shi nakan hanya yasa tamika hanunta dake rawa sosai ta karbi wayan tai picking takara akunne. "Aneesa kina ina yanzu?" ahankali tace "muna hanya" da sauri Ammi tace "mutumin ne zai kaiki?" gyadama Ammi kai tayi ahankali tace "eh shine" dan ajiyan zuciya Ammi tasauke tace "to Alhamdulillahi, dazaran kunkai bakin titi akwai Motocin Suleja dayawa saiki shiga kinji idan kin shiga ki kirani ki sanar dani kinji, kidena kuka babu abinda zai saman mini ke okay" gyadama Ammi kai tayi tace "tom" katse wayan Ammi tayi hakan yasa ta janye wayan daga kunenta ta ijiye akan cinyarta tana sauke ajiyan zuciya, ganin sun shigo kan titi yasa ta kallai ganin har lokacin hankalinshi nakan titi yasa tadan gyara murya danji tayi muryan ta yadishe sosai sabida kukan datayi, ahankali tace "uhhhh anan, anan kan titi Ammi na tace na sauka" dan juyo dakai yayi ya kalleta suka hada ido dan lumshe ido kadan yayi yabude kafin ya maida hankalinshi kan tukin dayake yi batare dayace mata komiba, ringing da wayarshi yayi yasa ya kalli wayar dake ajiye gefen shi ganin Abdul ne yasa baiyi picking ba dan yasan nemanshi yakeyi, saida yasake kiranshi akaro na biyu sanan yadaga wayan yakara akunne yay shiru. "where are you Leo? Nafito banmaga motanmu ba don't tell me kakoma gida, waikai wani irine eh fisabilillahi fa, he's our friend fa, haka kakeso amana ranan bikin ka eh? Duk abokanen ka suki zuwa sabida baka zuwa nasu?" dan yatsine fuska yayi yace "kacikani da surutu am driving fa" "driving? Driving to where?" dan murmushi yayi kadan yace "idan nadawo we will talk, am tired yanzu" ya katse wayar yamaida kan cinyarshi, ta gefen ido yaga sai share hawayen dasuka shiga zubo mata takeyi hakanan batasan mesa taji tana shakkanshi ba, takasa mai magana dudda batasan inda zai kaita ba, kuma gashi Ammi tace akan titi zai sauketa tahau motan dake kawo mutane Suleja, itadai yau tata takare, bata tabayin dare haka awuriba, tunanin hakan yasa hawaye sai zubowa daga idanunta suke, dan murmushi yayi yasa hanunshi a aljihu yazaro wani clean soft handkerchief dake wani cool kamshi yamika mata, kallon handkerchief din tayi kafin tasa hannu ta share hawayen dake kan fuskarta ta girgizamai kai batare data karba ba alamun a'a, ajiye mata handkerchief din yayi akan cinya yamaida hankalinshi kan tuki fuskarshi nakan hanya, sai share hawaye take dasunki tsayawa saida taga wani signboard an rubuta Suleja 20km yasa tai wani irin murmushin kuka, juyawa tayi da sauri ta kallai juyowa shima yayi ya kalleta dawani irin calm look da yatsar shi yamata pointing handkerchief din dayabata dake kan jikinta, da sauri tadauki handkerchief din ta share fuskar ta tass tareda sauke wani irin ajiyan zuciya mai kara dahar saida yaji, dan murmushi yayi ganin yanda ta natsu dataga sundau hanyan gida. Gudu yake sosai basu wani jimaba ya kai Sulejan sanan yarage gudu yadan kalleta cikin calm voice dinshi yace "show me the road to your house" gyadakai kai tayi tasa hannu tana nunamai hanyar yanata bi har sukakai anguwan su, a kofar gidansu ta hango Ammin su tsaye sanye da dogon hijabin ta hanunta rikeda waya, da hannu tamai pointing Ammi tace "ga Ammi na nan" rage gudu yayi tareda rage karfin wutan gaban motan sabida karya haska Ammin sosai tun kafin yay parking tawani irin bude motar da gudu tai wajen Ammi data tsare motar da kallo. "Ammi, Ammi, Ammi" kafin Ammi tace ma wani abu taje da gudun gaske tai tsalle ta rungume Ammin kaman wacce tai shekara bataga Ammin nataba, rungumeta tight Ammi tayi tanama Allah godiya. "Alhamdulillah" kafin ta dagota daga jikinta takama habarta da hannu daya tasa dayan hanunta tana share mata fuska tace "Alhamdulillah Allah nagode maka, you are ok ko Aneesa na?" hannun Ammi ta rike tareda gyada matakai tana murmushi hakan yasa Ammi tasake sata ajikinta ta rungumeta, shiru yayi ya tsaya a mota yana kallonsu, looking at affection din Ammi towards Aneesa yasa yaji he just wish Mummy shi was alife to hug him like this, he miss his mum so so sooo much, lumshe ido yayi ahankali zuciyanshi namai wani irin zafi. Ahankali yajinginar da kanshi da kujera kirjinshi namai wani irin zafi, knocking glass din motar da akayi yasa yabude ido ahankali, Ammi yagani tsaye rungume da Aneesa a gefenta, ahankali ya bude kofar shibai masan mezaiyi ba yadai sami kanshi da kasa daga fuskarshi ya kalleta zaiyi magana Ammi tarigashi. "nagode, nagode bawan Allah, yanda ka taimaki Aneesa Allah ya taimaka maka adukkan al'amuranka, Allah ya haskaka rayuwan ka, kakawo mini ita har gida safe and sound, thank you so much, may Allah reward you abundantly" kasa ma magana yayi sai gyadamata kai da yayi ahankali, ganin haka yasa Ammi tadan bugi kafadar Aneesa da kanta ke kasa tace "bakimai godiya ba Aneesa" ahankali tajuyar da kanta ta kallai har lokacin kanshi akasa dauke idanunta tayi daga kanshi ta maida kan yatsunta data shiga wasa dasu ahankali tace "nagode sosai, Allah yasaka da alkhairi" murmushi Ammi tayi tace "mun gode malam saida safe, wuce mutafi Aneesa" jan hanun Aneesan tayi tasa key tabude kofar gidansu dahar ta kulle ta shiga, dan waigawa Aneesa tayi tasake kallon motar dudda bata iya ganinshi daga wurin amma saida gabanta yafadi da sauri ta shige ta maida kofar tarufe, sukai cikin gida, falo suka shiga ta ijiye souvenir da akabata akasa ta zauna kusada Ammi tana bude jakanta tace "Ammi barina saka chaji tunda akwai wuta, yautun safe bansama wayata chaji ba" ciro wayar tayi daga jaka tana kokarin kunna wayar kwan lantarkin falon yawani irin yin kara ya tarwatse da gudu tarike Ammi sabida tsoron dataji, salati Ammi tayi. "innalillahi tome kuma yasami kwan lantarkin ko karfin wutan yay yawane?" tai maganan tana kunna wutar toculan wayanta ta haska wajen wutan taga yanda yafashe, tsaki Aneesa tayi tace "Ammi dama wanan na dan dari uku baida kyau energy bulb yafi wanan yan darin dakike siyowa kyau, anmafa ce baya jan wutafa, bari naje nasiyo" tai maganan tana zage handbag dinta ta kwaso duka kudin da aka bata ta mikama Ammi tareda zare dubu daya ta mike tsaye tareda daukan hijabinta, Ammi dakebin kudin da kallo tace "wayabaki kudi dayawa haka Aneesa?" dan dariya tayi tace "amaryan tabani wai kudin lallena bari nadawo nabaki labarin abinda ya faru yau" dubu biyu Ammi tazaro cikin kudin tamika mata tace "gashi ki shiga gidan Maman su Muhammadu kice nace gashi injini" karba tayi tace "to" tawuce tafita daga dakin tana haskawa da wayanta dan tsakar gidansu dama babu fitila, bude kofar gidansu tayi tafita tana haska kudin hanunta da waya tacire dubu biyun tarike su separate sanan ta shiga gidan dat is next to them inda Ammi ta aiketa ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78