Chapter 31
Chapter 31
Meruwan ka dani? Koma dawa nai magana ina ruwanka? Ka sanni ne? Mena hada dakai? Sai bala'i kakemin kaman wata yarka, anyi magana dashi din do you wor....." "Aneesah!" ya daga hannu zai kai mata wani irin wawan mari da sauri ta kawad dakai tareda rufe fuskarta da hijabi gabanta na faduwa gabaki dayan jikinta yadau bari, tsayar da hannun daya daga zai mareta dashi yayi yana kallon yanda tarufe fuskan jikinta narawa sosai kaman an jonata da transformer, ahankali yace "just thank God I love you dasaikin yi nadaman fadamin kalaman nan dakikayi" yamaida hanunshi kasa tareda wucewa azuciye ya shige mota yaja motar d masifar gudu yay reverse da sauri daliban dake gaban gate suka koma ciki danyi yayi kaman zai kadesu yaja motar yabar wajen da masifan gudu zuciyarshi har ciwo takemai tsabagen fushi, ruwan dayaji akan fuskarshi yasa yakai hannu yataba fuskar hawaye ne masu mugun dumi suka gangaro daga idanunshi, da sauri ya share fuskar da bayan hannu yakarama motar gudu. Ikon Allah ne yamayar dashi gida Gate aka budemai ya shiga Dady na tsaye a tsakar gida sanye da suit yana daura necktie dake hanunshi yanama gardeners dinsu magana, ganin motan Aliyu ya shigo yasa yabi motar da kallo, parking motar Aliyu yayi yafito daga motar a mugun zuciye ko tsayawa rufe motar baiyiba yay hanyar part dinshi batare daya kalli inda Dady ma yakeba yawuce part dinshi, bedroom dinshi yayi ya shiga yarufo kofar da key dan yasan sai Dady yabiyoshi yafada kan gado ya chusa kanshi a pillow, he's boiling internally kaman zai mutu haka yakeji. Knocking kofar da akayi yasa yace "go away Dad, I wanna be alone" cikeda damuwa Dady yace "Gadangana open the door kaji yaron kirki, meya sameka? Bakada lafiya ne?" chusa kanshi yayi acikin filo da kyar muryan shi ya iya yafito yace "am fine Dad, I wanna be alone" da sauri Dady ya girgiza kai cikin tsananin damuwa yace "a'a son karmuyi haka dakai, remember am your best friend, open the door let's talk kaji, tell me what's d matter Aliyu na, I don't want you to be alone, please open the door" dukan gadon yashiga yi da hannu yana tura fuskarshi a filo da sauri Dady yace "kai Aliyu kabude min kofa dan Allah karkasa hawan jini na yatashi, Gadanga open this door" daga murya yayi yace "go away Dadd, I said g...go aw....ay" yanda Dady yaji muryan Aliyu na breaking sosai yasa hankalinshi yatashi ainun, cikin tsatsauran murya yace "open this door Aliyu inba hakaba zanyi mummunan saba maka, katashi kabude kofan nan nace" jin shiru baice komiba yasa yace "wlh kaja na kira aka budemin kofan nan saina mugun sabama, open the door Aliyu, one! Two! Thre...." bude kofan da akayi yasa Dady yay shiru yana kallon kofan, idanun Aliyu yaga sunyi jajir sunyi ruwa-ruwa, da sauri Aliyun yajuya hakan yasa Dady yabishi ciki yace "Aliyu, Aliyu are you crying?" kifa kanshi a filo Aliyu yayi da sauri for the first time in his life baiso Dady yasan yay kuka dan yariga yacema Dady he's not a baby kuma baiso Dady yafara maidashi kaman baby, kifa kanshi yayi akan pilo yana share fuskarshi da filo, da sauri Dady yazauna abakin gadon yadago shi cikin tsantsan tashin hankali yace "innalillahi wa innailaihi raji'un Aliyu, Gadanga na, boy menene? Menene eh why are you crying?" Dady yay maganan yana cupping fuskarshi cikeda tsananin son tsakanin uba da d'a da affection yace "menene boy?" girgiza kai Aliyu yayi yana trying his best ya danne zuciyar shi yace "bakomi Dad" da sauri Dady yace "is a lie Aliyu, tell me the truth meke damunka? Wani abun aka maka? Maiya faru daka fita bakacemin Suleja zakaba gidan su Abdul bakaje gidan bane? Wani abu yasameka ahanya ne? Aliyu bakaji, bakaji, kabari bodyguard su dinga rakaka duk inda zaka kaki Nigeria is not safe boy when will you understand that? Now tell me what happened to you? Wani abun kakeso ne? So kake kakoma California? Are you tired of here?" girgiza ma Dady kai ahankali yayi yama kasa magana, shafa kwantaccen sajenshi Dady yayi yace "to menene eh Aliyu? Am your father bakada kamanni aduk duniyan nan tell me menene, Aliyu" Dady takira shi cikin kwantacciyar muryan lallashi, daga kai yayi ya kalli Dady ahankali, Murya chan kasa Dady yace "tell me menene, meke damunka?" hawaye ne ya gangaro daga idanunshi sharrr da sauri Dady yakai yatsa yataba hawayen yace "subhanallah tears, Aliyu you are crying" lumshe ido yayi da sauri tareda cije lips dinshi in so much pain wasu hawayen na fitowa baimasan kuka yakeba, rungumshi Dady yayi yace "come here Son" Dady ya rungumshi tsamtsam yana bubbuga bayanshi yace "don't cry, stop crying Aliyu komi maganin shi Allah, calm down, just calm down, relax your heart dan is beating way too much, calm down Gadanga na, Gadangan baban shi" rungume Dady yayi tight yana sauke ajiyan zuciya, shafa kanshi Dady yakeyi ahankali trying to calm him down dan yadade rabon dayaga Aliyu yay wanan fushi tun yana yaro, ahankali yace "katuna wakan danake maka dakana karami? Bari namaka kaji" Dady yay murmushi ahankali looking sad, ahankali yace " _Baba Ali-li mangyada baya bacci, ranan haihuwarshi ba wahala kodaya, yafado turus kaman namijin tarwada, tashi inganka tun makiya na bacci"_ murmushi yayi ahankali, duk in Dady yamai wakan nan saiya sashi murmushi, Dady is such a funny and sweet father, murmushi yasakeyi tareda kankame Dady tsamtsam murya chan kasa yace "I love you Daddddd" peck Dady yamai a forehead dinshi yace "I love you too Gadanga na, Ali Gadanga gusar yaki" kwanciya yayi ahankali yadaura kanshi kan cinyar Dady yay shiru, ganin yanda yayi yasa Dady bai karamai wani tambayan ba bari yabarshi, Aliyu is now a Man is not everything he have to tell him, maybe he feels he can solve it on his own, bari yabishi ahankali, amma dai koma menene ke damunshi haka Allah ya yaye mai, jin yana saukar da numfashi ahankali yasa ya kallai yaga yay bacci, daga kai Dady yayi yaja tattausan bargon kan gadon yakawo zai lullubeshi dashi idanunshi suka sauka kan hanun Aliyun dayay jajir some part ma na fitar da jini kadan kadan kaman wanda ya kurkurje, salati Dady yayi. "innalillahi, Aliyu!" saikuma yay shiru yana tunani Maiya sami danshi dambe yayine? Inaaa!! Bazata yuwa duk fadan da zasuyi shida Aliyun saidai suyi amma yagama fita daga gida batare da bodyguards dinshi ba, filo yajawo yadaga kanshi yadaura kan filon, yatashi yabude clean bathroom dinshi ya shiga yadebo warm water awani small bowl da karamin towel yazo ya tsugunna anan bakin gadon yakamo hanun yasa towel din yana gogewa, yatsine fuska Aliyu yayi cikin bacci alamun yanajin zafi ba karamin tausayi yabama Dady ba hakan yasa ya shiga huramai iska akan hannun ahankali yasake relaxing cikin baccin yacigaba da baccin tareda sauke ajiyan zuciya, tashi Dady yayi yakoma bathroom din ya ijiye komi yafito yadau wani pain relief balm daya ijiye a dakin nashi yazo yakamo hanun ya shafamai sanan yaja bargo yarufamai yarage karfin AC yajuya yafita daga dakin yana tunanin Maiya sameshi kafin yawuce yaje falon shi yadauko briefcase dinshi yafito bodyguards dinshi suka budemai mota ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78