Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 15

Chapter 15

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

duk kun shiga uku koba yauba yau ranan kuc...." bai karasa maganan ba Rauda tazare flat shoe kafarta tai bugamai abaki aiko sai jini, dariya sosai Aneesa tayi dayasa dimples dinta lotsawa tana kallon Raudan tace "dama kinada karfin nan tuntuni kiketamai kuka matsoraciya" takarashe maganan tana dariya sosai kafeta da ido Aliyu yayi ko kyafta ido bayayi kaman ance ta kalli gabanta suka kara hada ido shiru tayi ta saukar da idanunta kasa tadan matsa gaban Khamis din sosai kirjinta na bugawa tana gyara bakin ledan lallen, ahankali ta shiga zanamai bullen mage tundaga gefen bakinshi har zuwa wajen sajenshi uku uku sanan taja wani dogon layi tundaga kan hancinshi har zuwa goshinshi shidai Khamis sanyi sanyi da waiwayi waiwayi yakeji akan fuskarshi amma yarasa me akemai, fashewa da dariya sosai Rauda tayi ganin abinda Aneesa tamai harda bubbuga kafa akasa kaman ba itace tagama kukaba da barkakken riganta, mikewa tsaye Aneesan tayi itama tana kallon fuskanshi ta harari Rauda cikeda murmushi tace "am happy you are now smiling nidai nagudu gida, you guys should run for your lives, kugudu kafin idanunshi subude" ta kwasa da gudu tabude Gate tafita da sauri Rauda tabita tana kwala mata kira tace "baiwar Allah, baiwar Allah baki fadamin sunanki ba to" juyowa Aneesa dake kwashe kayanta nakasa awajen Gate din tayi ta kalli Raudan tai murmushi tareda rataya jakanta akafada tace "sunana Nana Fateema" "can we be friends? Inason ki sosai you are so bold wat a fearless lady, a ina kike? Inane gidan ku? Anan Suleja kike?" Rauda tai maganan tana karasowa gabanta murmushi tasakeyi zatai magana idanunta suka sarke dana Aliyu dake tsaye jikin Gate yazuba mata idanu hanunshi zube a aljihun riganshi yana kallonta sosai gabanta yafadi, dan kyafkyafta ido tayi tana kallonshi kafin ta juya da sauri tama Rauda waving hannu tace "bye Friend" daidai lokacin keke napep na zuwa tareshi tayi ta shiga ciki sukai gaba dukansu tsayawa sukayi a inda suke sukabi keke napep din da kallo har yafita daga layin. [4/5, 8:05 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 1️⃣0️⃣ _How to subscribe_ _*zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta WhatsApp number na 07012181461, you can also send MTN card ta watsap number na 07012181461, sainai adding naki a group din danake posting*_ _Free page_ Cigaba da buga kwallon yayi ko ajikinshi dudda dai yanajin yanda hayaniya ke tashi daga falon Dady amma ko agefen kumatunshi, sauran matayenshi Dady sai bude kofa suke suna fitowa suna tafiya falon Dady, tabe baki yayi yace "I hate this house with passion" cigaba da buga kwallon shi yayi yana wuwurgawa a backboard din dake wurin. Azuciye Maman su Rauda tafito daga falon Dady tana tafiya kaman ana ingizata tana yowa inda Aliyu ke buga kwallon shi hankali kwance, kwallon yadaga zai wurga cikin backboard tawani irin sha gabanshi tanamai wani matsiyacin kallo kaman zata kasheshi, kwallon hanunshi ya kalla ganin yanda tasha gabanshi yasa yadan yatsine fuska yace "Opssss" "Aliyu" takira sunanshi dawani irin kakkausar murya hakan yasa ya kalleta tareda daga gira daya alamun me? Wani irin cizan labbanta tayi tace "till today Aliyu banma taba nuna nasan da existence dinkaba, ba ruwana dakai sanan naraba yarana dakai, kayi mugun kuskure daka shigo gonata wanan karan dan Wallahi bazan taba yafemaka ba tunda kai, kai Aliyu, kasa Alhaji yafasa hada auren nan tsakanin Rauda da Khamis wlh sainasa ka yabama aya zakinta, me ruwanka ina ruwanka da sabgarsu? This children are cousins, yau koda fyade Khamisu yama Rauda mai ruwanka d'and'an yayatane sai mene? Meruwan ka bashi zai aureta ba, you've messed with the devil itself this time around Aliyu and you are going to pay darely wlh" dan murmushi yayi yadan wurga kwallonshi sama tareda chabewa yamata wani irin kallo irin na yan iskan sangartattun yaran nan yace "oh really?" dan murmushi yayi yamata pointing bayanta wurin backboard din kwallon shi yace "excuse me Ma'am" kwafa tayi ganin yanda yake mata isgilanci, yatsunta biyu tanuna idanunta dashi tace "watch out for me Aliyu just watch out" tai gaba cikeda bala'i tadade rabonta datai fushi haka, yanda sukaci burin bikin nan dan so sukayi bayan bikinsu ta kalallame Alhaji tasamu yabama Khamis daya daga cikin kamfanoninshi amma yanzu Aliyu ya watsar musu da plan, fitowar yayar tata da Khamis da idanunshi sukai jajir fuskarnan yasha bullen mage yasa ta tsaya turus tana kallonsu tace "Yaya kiyakuri dan Allah" hannu yayar nata ta daga mata tana kallon yanda Aliyu ke buga kwallo abinshi a tsakar gidan ko kallonsu bayayi cikin fushi da kunar rai Khamis dake kallon Aliyun shima yace "wlh, wlh Mummy saina kas...." da sauri Yayar Mama tasa hanunta ta taushe bakin Khamis din tace "wuce mutafi" janshi sukayi dukansu maman su Rauda tabude musu mota suka shiga tana daga musu hannu tace "Yaya kiyakuri zan shawo kan Alhaji yanzu ranshi abace ne, itakuma aidai nasan ba'a shashin baban nata zata kwana badai ko, to zata fito zata samenine wlh na lahira saiya fita jin dadi" dan murmushi yayan tayi tace "karki damu Kareema zamuyi waya, muje driver" tama driver daya tukosu magana yaja motar, bin motarsu Mama taida kallo harya bace daga gidan, fitowa sauran matan Alhaji sukayi tsaki Amaryan Alhaji tayi datazo zata wuce tana habaici tace "ci akace yarana kedashi kaman gara, Alhamdulillah bandai haifi munafuka ba cikinsu mai siding da enemy, mtsssss" taja tsaki tawuce flat dinta tana turoma Mama dankwalin kanta gaba, bata gama dawowa daga iskancin da amaryan Dady tamata ba dayar matan Dady itama tazo zata wuce saida tazo daidai gabanta tace "Allah Bani kudi insai gida inje aikin hajji, ayiriririiii" taja guda, kafin ta kalleta tadan tabe baki tace "saifa hakuri fa, matsalan haifan munafuka kenan wlh natausaya miki Kareema, oh ni yatsu Allah dai yasa kar hawan jini yakamaki fasa auren nan dakika gama yadama duniya ai jarfa ne" wani irin harara Mama ta watsa mata danji take kaman ta zubamata duka tace "kyaga hawan jini baniba kinji Maimuna" baki matar tabude saikuma tasa hannu tarufe bakin tana kallonta kafin ahankali ta zare hanun daga bakinta tana wani irin munafikin murmushi tace "wai da zafi haka hajiya uwargida? Maida wukar, amma wlh kinban tausayi, sai kinayi kina tofama Rauda ayatul kursiyu inba hakaba ta shirya tozartaki ta kwance miki zani a kasuwa musha kallo" "Maimuna! Ya isheki, Ya isheki, wlh kikace zaki shigo harkana wuya zaki sha, ni dakalin majina ce wlh duk wanda yahauni saiya fado na rantse miki, kawai kifita daga harkata fakat" wani bazan kallo Maimuna tamata tace "baridai nabarki karki mutu a hannuna nasan kina cikin tsananin bakin ciki, mtssss" itama taja mata tsaki tawuce flat dinta kwafa Mama tayi tahaura dan stairs din gaban flat dinta shiga dakinsu, wani irin fadawa tayi kan kujera tana bubbuga gaban goshinta, fitowa Hajar tayi daga kitchen dinsu dauke da bowl din Indomie data gama dafawa da 2 boiled eggs, ajiye bowl din Indomie tayi kan kujera tazo inda maman su takeda sauri ganin yanda take bubbuga goshinta tace "Mama menene? Maiya sameki menene Mama?" cikin wani irin low voice na wacce ke cikin tsananin damuwa tace

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});