Chapter 41
Chapter 41
din Aliyun yawuce dan yasan anan yake zane, garden ne mai kyan gaske an gyara wajen iya gyarawa gawasu kujeru da table da aka jera awajen kaman wurin picnic, hango Aliyu yayi zaune kan wani dan kujera, yana sanye da gajeren wando na Paco Rabanne sai wani dark blue logo t-shirt na Marni kafanshi cikin wani white bedroom slippers, hanunshi rikeda paint brush yana 3D zane dabai riga yagama ba akan babban drawing board, kunenshi makale da head phone, jingina Dady yayi da bishiyar mango dake wurin yay folding hannu a kirji yana kallonshi yana murmushi Aliyu is damn gifted. 1st degree dinshi architecture yayi, 2nd degree dinshi kuma yay law, bai dade dagama masters dinshi ba, dukda first class yake fita, yanzu haka construction company dinshi is ready amma yaki fara zuwa office ko kadan baiso yana takuramai saisa ya barshi yasa wani PA dinshi yana managing wurin kafin Aliyu yay ready finally. Ahankali ya sanya hanunshi dasuka dan baci da paint ya janye headphone din kunenshi batare daya waigoba yace "Dad why are you looking at me?" ware ido Dady yayi cikeda mamaki kafin yatashi daga jikin bishiyan yakara so inda Aliyun yake ahankali ya dafa kanshi yace "Son yan zanen ne yau suka tashi, mekake zanawa haka?" Dady yay maganan yana janyo dayan stool din dake gefe ya ijiye ata gaban Aliyun ya zauna yana kallon yanda paint din yabata rigan daya saka. "Aliyu" kallon Dady da sauri yayi yana tsayar da zanen jin yanda yakira shi, ajiye paint brush din yayi acikin cup din ruwan dake kan table yace "Dad, wat is it?" gyara zama Dady yayi yace "I want to talk to you" hannu yasa ya kashe headphone din da waka ke tashi daga ciki Aliyu yayi yace "OK, am listening" dan shiru Dad yayi kaman mai tunani, ahankali yace "aure nakeso zan kara Gadanga na" yay dan shiru yana kallon fuskan Aliyun ganin baiga wani chanji ko wani yanayin tattare dashiba yasa yace "Son kasan bana boyema komi ko, kawai sabida na kasance namijin da banso ina yawan sakin mataye nane bazan ma karya ba da tuni na saki duka mata uku nan danake dasu, basuda mutunci, basu da kirki, ga shegen son abin duniya, they've spoilt all my children Aliyu da yau inda zan fadi namutu yaran wanan ba ruwan su da yaran wanan, cikin dukan ku ku 20 daga kai sai Rauda ne Allah ya tsamo min, am worried Son, how many hours nake samu na zauna agida dazan samu nai uniting yarana, y'ay'ana iyye? Na auro jakunan mata babu abinda suka iya sai koyama yarana bakaken hali da tsanan junan su, mata uku amma banda ta arziki ko daya" yadanyi shiru dan ko kadan baiso yana tunawa da matsalolin gidanshi da hawan jininshi zai iya tashi, ahankali yace "I told you shekaran jiya abinda yasa nai latti was because I helped one woman da yarta batada lafiya na kaisu asibiti ne ko" gyadamai kai Aliyu yayi alamun eh, cigaba da magana Dady yayi yace "Aliyu when I saw how caring and loving that woman is towards her daughter I immediately saw myself in her, na yaba da natsuwan matar, sanan na yaba da tarbiyan data bama yarta, she's good, she's educated duka fanin boko da islamiya ahaka banma riga na tambayeta duka abubuwan data saniba tukunna, Ustaziya, kamilan mace, da natsuwa da kamala, ga fikra, all this abubuwan duniyan nan basu dameta ba, sosai naji ina sonta, nama yan uwan ta magana sufada mata tace ta yarda, dazaran an sallami yarinyar daga asibiti nakeso a daura auren, I don't wanna do anything dazai batama rai I need your support Gadanga na, should I go ahead and marry her?" dan shiru Aliyu yayi yana kallon mahaifin nashi deep down ya tsani yanda Dad ke aure but wani zubin baya blaming nashi danko shi kanshi baiga mata tagari acikin matayen ba, he just hope wanan will give his Dad the peace din dayake nema da kwanciyan hankali tunda dai yaga tsantsan son da Dady ke mata a idanunshi, dan murmushi dake karamai kyau yasakin ma Dady yace "marry her Dad, Allah sanya alheri" ajiyan zuciya Dady ya sauke tareda lumshe ido jiyayi duk wani nauyi da zuciyan shi yamai ya sauka baiso yay auren Aliyu bai yardaba saigashi ya yarda, cikeda tsananin farin ciki yace "thank you Gadanga na, zan kira Momman ka tahada min akwati, kaje gidan kuwa tunda kazo?" yatsine fuska yayi tareda girgiza kai, dan batarai Dady yayi yace "kabar zanen nan kawuce ka shirya, bodyguards dinka su kaika kanajina ko" ahankali yace "to" tashi Dady yayi yace "zan kira a gyara the flat that is next to mine, bari naje office" "bye Dady" "bye Gadanga" fita Dady yayi Aliyu yay shiru yarasa mekemai dadi aduniyan nan mugun so yake yaje asibitin but baiso yahadu da Ammi, Abdul yafado mai arai hakan yasa da sauri yatashi yay part dinshi wanka yashiga yafito ya shirya cikin wata hadaddiyar shadda yaja mota ko inda bodyguards din da Dady yace subishi baiyiba yafice abinshi. Wuraren 3 na rana Dr ya shigo dakin rikeda leda dake cikeda magunguna yana kallon Aneesan data tashi zaune ta jingina da gado tana shan tea da Ammi tahada mata Baffa na zaune kusada ita rikeda plate da soyayyan kwai kekai tanaci, tarame sosai, raman saiya kara karamata kyau, lips dinta sukai pink suka tattare sosai bana wasaba, baki Dr yarike yace "iyye patient dina da bata son allura ne takecin dadi haka, mesa akabata? " dan murmushi Aneesan tayi akunyace, Baffa yace "yo kaiko bazaka barmin diya taci dadi ba, kukenan saiso kuna chakama mutum karfe daku za'a chakamawa da ansha kallo kuka wiwi zaku dinga yi fa balle yar diyata yar karaman nan" dariya duk akayi adakin Dr yakara so yana duba Aneesan ya bama Ammi ledan magungunan yace "an sallame ku, ga magungunan ta na narubu tamuku yanda zata dinga sha, ki kula da ita da kyau sanan a kiyaye kar sauro yacijeta sanan ta dinga shan maganin ta akai akai, kina yawan bata abinci mai Gina jiki, nariga na sanar da Alhaji nasallameku yama turo mota dazai maidaku gida motan na waje ku shirya sai a fitar da kaya" ya kalli Aneesa dake wasa da tea yace "Allah kara sauki my patient banda rashin ji da tsoron magani kinji ko" gyadamai kai Aneesa tayi tana murmushi ahankali Dr yawuce yafita, kayan su da dama a killace suke tsaf Ammi ta shiga gyarawa, shanye tea Aneesa tayi Ammi ta karba ta gyara komi Baffa ya karbi hijabin Aneesan daga hannun Ammi yasamata sanan yadaga ta tashi tayi ahankali yace "sannu kinji, sa takalmi" takalmi tasaka yana rikeda hannun ta suka fito shikuma Na Sani ya tsaya yataya Ammi kwashe kayan suka fito, da Ammi da Aneesa ne suka shiga jeep din da Dady ya aiko musu da shi sukuma su Baffa suka shiga tasu motar suka tafi gida sukai Suleja. _duk wacce takaran ta batare data biyaba Allah ya isa_ _how to subscribe_ _zaki turo 300 ta account number na 3107021073 Aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsap number na 07012181461, sainai adding dinki a group din danake posting_ Gaban wani babban
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78