Chapter 49
Chapter 49
wani soja daban daga ciki yabude musu kofa suka shiga, tundaga Gate Aneesa ke kirga manya manyan flat din dake makeken compound din, bata taba ganin hadadden gida hakaba ko gidan dataje kwanaki tai lalle albarka, babu kowa atsakar gidan saidai kofa dataga ana bubbudewa kaman an hada baki ana lellekowa, a parking space akai parking da sauri direban yafito ya zagayo yabude musu itadai Aneesa sai kallon ikon Allah take, Momma ce tafara fitowa ta kalli Aneesa dake murmushi bakinta yaki rufuwa tace "fito daughter" ahankali Aneesa tafito da kafar damanta dake cikin safa ta ijiye akan interlock din dake kasan gidan wani irin faduwa gabanta yayi tareda wani irin sanyi dataji ya shiga tundaga kasan kafan nata har zuwa brain dinta, "menene daughter?" tambayan momma yasa tadawo daidai murmushi tayi tace "kashina ne yay kara kas kas Mommy" dan dariya Momma tayi tace "gajiya ne kin aikatu saisa anjima kafin ki kwanta saikiyi wanka da ruwan zafi zakiji dadi" gyadama Momma kai tayi tafito gabaki daya wani irin iska ne taji yakada ta harsaida hijabinta ya shiga rawa ga sanyi daya ziyarci kowani gaba na jikinta, fito da Ammi Momma tayi Ammi tafito daga motan wani irin guda Momma tasaki kaman dabiyu tai gudan kawayen Ammi suka fara wake kawayen Momma na amshi suna tafi akai hanyar flat din Ammi itadai Aneesa na gefen Ammin ta, Rauda dake falo dukta kosa yafito ta kalli maman su datai kini kini da rai itada hajar suna keke ta window tace "Mama please kibarni naje na ga sabuwar matan Dady" dakuwa Mama tamata tace "inkin isa kifita kigani, mai bakin hali, mara mutunci yarinyar dabata kishin uwarta" tabe baki tayi tawuce fuuu tai dakinta cikeda fushi dajin haushin Mamansu. _Duk wacce takaranta batare data biyaba, Allah ya isa, keda Allah, mai son book tamin magana 07012181461_ Abakin kofan flat din Ammi Momma ta tsayar da kowa ta kalli daya daga cikin kawarta dake rike dawani buta irin butan da dinan na silver dake cikeda ruwa tace "kawo butan Hauwa tai alwala sai a shiga daki" Ammi suka ba butan ahankali Ammi ta tsugunna tafara alwala ana guda ana wake saida ta gama tass sanan aka sa tai bismillah aka bude kofa ta shiga da kafar dama kasa kulle baki Aneesa tayi dataga dakin da akace na Ammin sune, dakine mai benefa a tsakiya, innalillahi komi na dakin sabo fill ga kamshin furniture's nan ko ina, kawayen Ammi ma kasa shiru sukayi sai masha Allah ake, azuciyoyin su suna ashe saisa taki aure jira take saita zaba takuma dirje, wanan gidan arxiki haka dole tai zaman kusan shekara sha tara ba aure gashinan yanzu ai yabiya ta chasko Alajin Allah kice bana sai makka su Rukayya da yarta. Sama sukayi da Ammi yayinda ake shigo da kayansu ciki har dakin Ammi suka kaita dayaji kaya gawani lumtsetsen gado royal, Momma takama hannun Aneesa suka fita daga dakin Ammi su biyu kacal wani daki dake kallon na Ammi tabude dakin yaji kaya ga fenti baby pink ta kalli Aneesa dake kallon ko ina tace "ga dakin ki nan" wani irin ware manyan idanunta Aneesa tayi ta nuna kanta tace "yanzu wanan hadadden dakin ne nawa Mummy?" gyadamata kai Momma tayi tace "eh naki ne daughter" wani irin rungume Momma Aneesa tayi tana tsalle tama manta batasaba da matan da kyau ba tsabagen murna tace "thank you, nagode nagode nagode Mummy kinji" sai kuma tasaki kuka sosai Momma taji Aneesa ta burgeta dan itama kaman Dady take tanason appreciative person komin kankanin abu ka nuna kaman a maka kyautan makka ne abun namata dadi, hannu tasa ta share hawayen datake tace "mena kuka? So kike maman ki ta shiga damuwa?" da sauri ta girgixa mata kai tace "Mummy dadi nakeji am happy, Ammi na is happy, kina sonta kuma Abba nason ta, jibe gidan da kuka bamu saisa nake gode miki, thank you so Mummy kinji Allah yabiya muku bukatun ku na alkhairi" rungume ta Mummy tayi kadan sanan tasake ta tana kallonta kaman mai tunani sai tace "kinsan menene?" da sauri Aneesa ta girgiza kai Momma tace "zan miki kawa, ko dayake bari Ince namiki kawa y'ata ce sunanta Ihsan, she's your age mate zan taho da ita nan gobe, ai zaki dinga zuwa gidana hutu ko" da sauri ta gyadama Momma kai tace "eh zan dinga zuwa Momy" "gud, yanzu stop crying zomu koma wajen maman ki kinji" murmushi tayi tace "to" Momma tace "to acire hijabin mana ustaziya ai anzo gida ko" gyadama Momma kai tayi ta zare hijabin tareda linkewa ta ijiye kan gado duk Momma na kallonta sai taji Aneesa ta kara burgeta abinda Ihsan bata iyaba kenan kome tacire daga jikinta saidai ta yar, hanunta ta kama suka wuce suka koma dakin Ammin ba'a jimaba Momma tafito ta sauka kasa dan kiran Dady ta sanar dashi matan shi basu kawo musu abinci ba ga baki, ko ruwa basu kawoba, fada Dady ya dinga yi danya fadamusu suyi harda ijiye musu kudi, hakuri Momma tabashi tace ya sharesu yanzu zatasa kawayen ta sudafa, ita da kawayenta ta tattara sukai store din gidan suka shiga girki mai rai da lafiya. Wuraren 8 na dare Dady da Aliyu suka shigo gidan ganin Aliyu zaiyi hanyar part dinshi yasa Dady yace "let's go Son ka gaida new Mum dinka" yatsine fuska yayi ahankali yace "not today Dad, mutane sunyi yawa a shashin, am having headache inaso nadan kwanta". _duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya sakamin, mai son book dinan should chat me up 07012181461_ [4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 3️⃣3️⃣ _littafin nan is not a free book, duk wacce takaran ta batare data biyaba Allah ya isa_ _sanan duk wacce tafitar min da book waje ban yafe mataba_ _gama su son this book, zaku turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiku turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting a tsakanin soyyayya_ _masu wata magana zasu iya tuntubata ta watsapp number na 07012181461, am open for business adverts and business promotions, duk zaku iya tuntubana dan kuji yanda abin yake_ Fitowa Ammi tayi daga bathroom already Dady har yahau kan dadduma, a gefenshi tazo ta tsaya hakan yasa ya kabbarta sallan sukai raka'a biyu bayan ya idar yakama goshin ta yay addu'o'i sanan yasake ta ahankali tareda saka hanunshi ya zame hijabin jikinta ya linke ya ijiye agefe yanabin jikinta da kallo yanda doguwam rigan yamata kyau sosai, ahankali yajuya yajawo hadadden tray dake dauke da manya manyan kaji ga drinks awani separate tray yakawo gabansu, hannu yasa yadauko kaza yakai bakinta yace "lemme feed my wife, bude bakin" dan murmushi Ammi tayi tabude mai bakin, ahankali yasaka ciki ta shiga taunawa haka ya dinga feeding Ammi takoshi sosai sanan ta shiga bashi itama ci sukayi sukai nak Dady yadau tray yafita dashi zuwa kitchen din falonshi Ammi kuma ta tashi ta nannade dadduman kafin ta wuce ta shiga bayin ta wanko hannunta tareda daurayo bakinta tafito, Dady tasamu kan gado yacire jallabiyan jikinshi daga shi sai dan farin singlet da wani boxer dan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78