Chapter 71
Chapter 71
na LG, girgiza kai tayi tace "masu kudi na sha'ani ahaka still yan wanki ke zuwa suyi, inada wanan agidana ai bana bukatan masu wanki" tsayawa tayi agaban washing machine din tana kalle kallen neman yanda ake kunnawa dan wlh bata iyaba, wani button ta danna wani irin kara da washing machine din yayi batasan lokacin data saki wani irin ihu tarugo da gudu gab taci akaro da mutum atare daga ita har Aliyun data bangaje suka saki ihu. "auhhhh" rike ciki Aliyu yayi kaman zaiyi kuka yace "wayyo Allah na marana, ta tayarmini da ciwon mara na" dudda tana fama dajin zafin bigewan datayi amma bai hana yanda Aliyu yay kaman zaiyi kuka yana cewa wayyo Allah ta famamai ciwon mara bata dariya ba, wani irin fashewa tai da dariya hakan yasa yay shiru yana dafe maranshi yana kallonta yay kaman zaiyi kuka yay kini kini da fuska murya chan kasa yace "ni kin fama min ciwon marana sanan kuma kinamin dariya" sake ware manyan idanunta Aneesa tayi cikeda dariya tace "to maza na ciwon mara ne" tasake kyalkyacewa da dariya, ganin yanda take dariya gwanin ban sha'awayasa a shagwabe yace "ai is because of sit up din danake yi na exercise ne yasamin serious abdominal pain, its hurt badly" tsayar da dariyan tayi tana kallonshi yanda yay maganan ya mugun bata tausayi ahankali tace "sorry kaji" gyadamata kai yayi yana kallon fuskanta kafin kaman sun hada baki atare sukace "what are you doing here?" dariya dukansu sukayi ganin sunyi magana iri daya atare, da sauri Aneesa tace "I go first, nazo nai wanki ne kaifa?" dan yatsine fuska yayi yana kokarin mikewa tsaye yace "Dady yace nazo nadubamai wani necktie anan" kallonta yayi yace "mesaki gudu haka?" washing machine din data kunna ta nunamai dake kara har lokacin, karasawa wajen yayi ya saita mata komi ya kalli kayan data kwaso a basket ya juye a washing machine din sanan yarufe yana kallon fuskanta kaman yau yafara ganinta, murguda mai baki tayi tace "nika dena kallona" _duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa_ Matsowa yayi kusa da ita yakawo bakinshi daidai saitin kunnenta ahankali yace "I wish I can, I love you so much Anebaby, bakice min kinasona ba" murmushi tayi tareda juyamai baya ahankali tace "mesa baka zuwa aiki kullum kullum kana gida eh?" ahankali shima kaman yanda tai magana yace "gajiya nakeyi, saina kara girma zan fara aiki" dan kallonshi tayi saikuma ta dauke kai tace "ni kadinga zuwa aiki, I want you to be my strong working class Man, inta kallonka inajin dadi". [4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 4️⃣4️⃣ _duk wacce ta fitar min da book waje batare data tuntubeni akan hakan ba Ban yafemiki ba_ Ahankali ta debi guda biyu tasa mata a plate din tabata karba Maman su Rauda tayi tace "wow Allah amfana Aneesa, gako pancake din so fluffy daga gani yaji su baking powder, naji gidan na kamshin kunun gyada kunyi kunan gyada ne?" ganin yanda Aneesa ta tsaya tana kallonta yasa tace "don't mind me fa, abinki dame karamin ciki Alhaji baya barinmu mu sarara wlh yanzu haka mamaki ma nach....." da sauri Aneesa tace "Ak....akwai kunun gyadan, uhmm munyi" danko kadan batason taji karshen maganan banzan da Maman su Rauda ke mata, murmushi Maman su Rauda tayi ganin tai accomplishing abinda takeso tayi tace "to ina kunun yake nadan diba?" ahankali Aneesa datai flipping pancake din dake wuta tace "yana kan dinning a falo" da sauri Maman su Rauda tace "dan dauki kofi ki debomin kinji yar albarka yabiyabimin rai karkima yaron cikina rowa yafito sa tabon rowan ki" murmushi Aneesa tayi tace "to" cup tadauka tawuce tafita daga kitchen din. _duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa_ Da sauri da sauri Maman Rauda ke warware kullin zanin ta taciro wani katin magani dakeda kwayoyi yan mitsi mitsi, ahankali ta ballo guda daya ta jefa a coffee da Aneesa ta zuba a cup wanda tasan na Aliyu ne, balle wani kwayan maganin tayi ta jefa cikin kullin pancake din ta danna ciki da sauri ta tura maganin cikin zaninta daidai Aneesa ta shigo rikeda cup din kunun gyadan da sauri ta tare Aneesa ta karba tana murmushi tace "Allah yamiki albarka, bari naje dashi nagode, wanan kamshi haka" bude kofan backyard din tayi tafita ranta fess agaban babban bin dinsu ta taka marfin yabudu ta jefa pancake da mug din kunun ciki tai gaba abinta tana kakkabe hannu tace "yauce ranan ka ta karshe aduniya Aliyu, lemme go and call Nazif akwai muhimmin abinda nikeso yamin". _how to subscribe_ _zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461, zaki iya turo katin MTN dari uku idan bakida banki_ Agurguje Aneesa ke karasa soya pancake din sai turo baki take dan yanda tabama maman su Rauda biyu saitaga kaman bazai ishi Aliyu ba dan idan akwai abinci guda daya dataga yanaci da mugun yawa shine pancake dinta, karasa soya kullin dayarage tayi tai guda uku dasu sanan ta kashe gas ta wanke roban kulin da pan din Agurguje tadau tray tahada coffee da har yanzu ke tiririn zafi da pancake plate din akai, tsamai sliced raspberries asama sanan tazubamai honey tadauka tai dinning ta ijiye sanan tadau wayanta dake kan dining kiran layinshi tayi kaman zai katse sanan ta dauka, ahankali tace "your pancake is ready kazo kaci kaji" murya chan kasa yace "I can't come Baby am sick" wani irin faduwa gabanta yayi da sauri tace "subhanallah menene Ya Aliyu meke maka ciwo?" murya chan kasa yace "just stomach ache, ki kawomin naci am so hungry" da sauri tace "okay halama yunwa ne yasa stomach kema ciwo, yau kadade bakai breakfast ba, sorry kaji" tafada cikeda tausayin shi tareda katse wayan ta ijiye kan dinning, tashi tayi tai kitchen tadauko plate da kuma karamin plate tadawo tarufe pancake din sanan tarufe mug din, tadau hijabinta dake kan kujera tasaka sanan tadau tray tafita, slippers tasaka tasauka kasa tai hanyar flat dinshi gabanta nafaduwa sosai, sallama tayi ganin babu kowa afalo sai TV dake aiki a tachan ball yasa tai hanyar bedroom dinshi gabanta nafaduwa still, ahankali tai knocking muryanta nadan rawa tace "U...uhm Ya Aliyu nine, nakawo ma kana ciki in shigo?" murya chan kasa kaman wanda ke shirin suma taji ance yes, ahankali tabude kofan, dakin duhu bamata iya ganin ciki sosai kodan sabida tafito daga rana ne oho, maida kofan tayi tarufe tanadan kyafkyafta ido dan bata gani sosai tace "Ya Aliyu bangani sosai" dan shiga dakin tayi kaman 3 steps sanan ta tsugunna ta ijiye tray abincin awurin tamike tsaye tana tattaba bango kokarin neman switch din kunna wutan dakin danso take taganshi ta bala'in damu, hannun mutum dataji kan waist dinta tacikin hijabi yasa da sauri ta saki hannunta tajuyo azabure dan ta tsorata, kafin ma tasan meke faruwa taji an daga hijabinta sama an shige ciki anwani irin rungumeta da karfi ana nitsar da fuska a kirjinta, wani irin faduwa gabanta yayi sabida yanda taji ana mata gashi jikinshi zafi kaman wuta, da sauri tashiga tureshi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78