Chapter 61
Chapter 61
harsunyi ja sundan kankamce ta kallai, girgiza mata kai yayi ahankali, Murya chan kasa yace "am sorry for making you cry I was only trying to show you that kinaso na just dat you hate some part of me, and I promise to change for you, bazan kara miki fadaba, I will take care of you, I love you so much, let's build foundation of love da babu wata ko wani dazai iya gizgixata, let's build SOYAYYAN da ATSAKANIN TA babu wata SOYAYYA data isa ta shigo, Ina miki tsan-tsan so, son aure, I want you to bear my children, I love you Fateema, I love you you Anebaby, stop crying I belong to you ke kadai, wipe your tears kona goge miki?" makemai kafada tayi tareda sa hannu ta goge fuskan nata tass tana kallonshi ita kanta batasan ya akayi take sonshi ba, bama tasan lokacin data fara sonshi ba kawai taga tana sonshi dama haka so yake, murmushi yayi yanaji kaman yay kissing nata yace "bazaki ce na tashi ba Baby" dan murmushi tayi akunyace tareda rausaya kanta tace "ka tashi" tashi yayi ahankali tareda daukan plate dinta yadau kulan yazuba mata abinci sai kallonshi tabaya take, spoon yadauka yasa mata akan abincin ya mikamata yana kallon fuskanta ahankali tasa hannu ta karba batare daya sakin mata plate din gabaki dayaba yace "bakice min kinaso na ba" akunyace ta fizge plate din tajuyamai baya tareda sa hannu zata bude kofan ahankali tace "ni banson lazy man, I want My Aliyu to be the strongest man alive on earth, unbeatable, champion, kai karfi kaman wanda muke gani a TV suna wrestling da masu zuwa gym, ni banson lazy I want to see the strong you" tadan juyo tamai wani irin kallo dayasa numfashin shi yakusa tsayawa tace "until then amsan dakake so kaji bazakaji ba" tabude kitchen din da gudu tafita yabita da kallo yana murmushi kafin yadan shashafa gemushi yace "fair enough, I can do anything just to win your heart Anebaby". _duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa_ [4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 3️⃣8️⃣ Bude door din flat dinshi Dady yayi ya shiga Aliyu yabiyo shi abaya hannunshi ma duk zafi yakemai yadai daure baiso yanunama Dady, maida kofar dakin Aliyu yayi yarufe ya shigo ciki, cikin fushi Dady ya juyo ya kallai yana karasowa cikeda fada yace "sabida babu kyau yima babba fada agaban kaninshi ne that's d reason why bance komiba, why will you be beating Hajara like that kana so kajimata cewo ne eh? Wat if kamata illa? Aliyu kadinga controlling wanan zuciyan fa, wats up with wanan zuciyan dakake yi this days abu kadan ka harzuka eh?" daure fuska yayi tamau yakaraso yafada kan kujera ya kwanta batare dayace komiba dan yasan yay magana fada zasuyi da Dady sosai this night, cikin fushi Dady yace "ba dakai nake magana ba Aliyu? Badakai nake magana ba ka shareni haka?" kaman zaiyi kuka cikin kunan rai Aliyu yace "Daddd leave me aloneeee" baki Dady yasaki yana kallonshi, cikeda jin haushi yet bakuma jin haushin shi yakeba but yabatamai rai, cikeda fushi Dady yace "nikake cema nabarka alone Aliyu? Zan sassaba makafa, babu kyau dukan mata duk abinda su Maman yaran sukemin kataba ganin I raise my hand on them? they don't hit woman Son ba'a dukan mace" cikin fushi sosai Aliyu yace "leave me alone Dad, Allah kadamen I will leave this house for you and your wives, kun isheni, am tired, am tired Daddd, kowa hates me, what have I done haaa? Hajar doesn't respect me, my own siblings don't respect me, what have you done about it Dad? Kataba kiransu kamusu fada? Kullum they keep pretending niba wansu bane, pretending we aren't bloodties, we are not blood related, idan Rauda tazo wajena adake ta, amata this amata dat mekake cewa akai? You think am not hurt because I keep mute bana magana? Banda wata kanwa dat I can go out with and say this is my sister she's my sister, kannin nawama basu sona, common small Amal (auta) idan taganni she will be running Mama tace kartamin magana intamin magana Mama will beat her, koda yaushe am alone, am alone, am alone, am soo lonely, so soo lonely Dad, you think abin baimin ciwone? you think banson kannina ne ko bandamu da yanda suke behaving am dead to them basu sanni ba? Dad my 19 sisters, all of them like all of them, I love them with all my heart because they came from you, dsame blood ke running in my vein shike running in their veins, sabida nahukunta Hajar which bantaba yiba shine zakazo kana questioning nawa are you also trying to show me I don't have any right over them ba kannina bane Dad? Are you telling me nafita daga harkan su kaima? Banda kanni ko Dad, banda iko a kansu ko Dad?" tashi yayi da sauri zaiyi ciki Dady yarikemai hannu zuciyar shi tai rauni sosai, maganganun Aliyu sun sosamai zuciya, sun tabashi bana wasaba kaman yabuga uban ihu yayta kuka yakeji, ahankali yace "Aliyu na, wait Gadanga na ina zaka?" fizge hannunshi Aliyu yayi da karfi yay bedroom dinshi kafin Dady ma ya iso yamaida kofan yarufe yasaka key yafada gado yaja pillow yana kara matse idanunshi yana kokarin hana kanshi kwallan dake shirin zubomai. Wani irin sanyi jikin Dady yayi jin maganganun Aliyu, ahankali yadaura hanunshi kan kofan yay knocking murya chan kasa yace "open the door My Boy" shiru yayi baima da karfi sabida yanda yay hurting Aliyu, ahankali yace "you've made me realise that you are not more yaron nan dan shekara goma danake dauka up and down muna yawo, you've made me realise that you are now a man, namiji dazai iya rike iyali, mai hankali da sanin yakamata" shiru yayi zuciyar shi nawani iron swelling with emotions ahankali yace "am sorry Gadangana, Dady is sorry for hurting his boy, Daddy have made a mistake, his boy misunderstood Dady, am sorry Aliyun Daddy shi, open the door okay we have alot to discuss" shiru yayi kalaman Aliyu nakara dawomai zuciya runste ido yayi saiyau ya yarda cewa yay sake ya tsaya yabude ido yana kallon matayenshi najuyamai kan yara, shine uban yayan shi shine zai hada kan yayan shi idan matayenshi basa son danshi wanan is understandable not yaranshi basa son Aliyu, yau idan yafada yamutu ubanwa ye zai tsaya musu amatsayin uba? Ubanwa zai aurar dasu naba dasu aure? What was he doing all this while yana kallo matayenshi nakoyar da yayan shi cewa Aliyu is nobody he is not their brother enough is enough! Knocking kofar Dady yayi yace "Aliyu na open the door" jin ana tada sallan isha yasa Dady yace "at least kabude kofa kazo mutafi masallaci kaji" jin shiru yasa zuciyan Dady yay rauni sosai yasan Aliyu da taurin kai yasanshi farin sani, yasan yanda ranan nashi yabaci yau kome zaifadamai bazai bude kofan nanba, juyawa yay ahankali yawuce yafita masallaci yatafi, isha'i yayi yay shafa'i da wuturi sanan yadawo gidan shashin Aliyun yakoma yay yay yay dashi yafito bai fitoba hakan yasa yafito yarufo ai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78