Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 4

Chapter 4

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

dessert, Friend this girl Aneesh hands are blessed, don't worry this is ur first time in my store all this while dana bude kina Lagos bari tagama baking zansa akawo miki wlh u will ask for more, Allah yabata ne kawai, I try so many times manya manyan bakers na dauko just to try them out suyi min bakin but nasu baya taba matching nata, hers is just perfect, ta iya fluffy cakes in fact the fluffiest cake dabaki tabacin irinshi ba. [4/5, 8:05 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 2️⃣ *Free page* _How to subscribe_ _*Zaki turo 300 to my account number 3107021073 first bank aisha Muhammad, saiki turo evidence of payment dan nasaki a group din danake posting*_. _*You can also send katin MTN to my WhatsApp number 07012181461*_ Da sauri tasake dawowa ta kunna mixer dan hada kullun pancake, bata wani dadeba ta hada tsaf ta kashe mixer ta daga sama ta ciro bowl din kullin pancake din takai gaban gas tadaura non stick pan a wuta ta wurga dan karamin bota kan pan yana narkewa tadebo pancake din ta zuba sanan ta juya takoma gaban oven bayan tasaka safan hannu tabude ta janyo tray din cakes din datayi takai man table ta ijiye takoma ta juya pancake din sanan tadau wani paper da byro taje ta rubuta yawan cake din datai baking sanan ta ijiye takoma tacire pancake din daga wuta tasaka wani tazo tadau tray cake din tafita dashi daga bakery din takai gaban kanta bata tsaya jiran Fatima dake mata wani kallo kalloba ta ijiye mata tray agaban ta takoma bakery da sauri kar pancake din datasaka ya kone. Haka ta wuni a bakery nan tun safe, tai wanan tai wanan, da ansiye tasake yin wani, batada wani lokacin kanta sai idan zatai salla ne kawai break dinta, sai karfe biyar daidai which is stipulated time dinta nakomawa gida tafito da last portion of su meat pie da Valvet datagama hadawa ta mikama Fatima sanan takoma bakery tana tafiya ahankali ta mugun gajiya, rigan aikin ta tacire sanan ta wuce backyard dinsu ta tsugunna agaban pampo tabude ta wanke fuskarta da duk yay kuran flour da hannunta da kafafunta sanan takashe famfon ta mike tsaye takoma bakery, karamin hijabin aikin tacire ta dau babban hijabinta ta zumbula tadau yar karaman jakanta ta rataya tafito dan tafiya, da Fatima taci karo da itama tacire kayan jikin ta na aiki ta sanya riga da skirt ja tayafa wani bakin gyale dan wacce take night tariga tazo ta karbeta itama gida zata tafi, kallo daya Aneesa tamata ta dauke kai tai hanyar kofa dan batason matsala ayanda tagajin nan, budemusu kofa Yusuf security yayi Fatima dake bayanta ta washemai baki tace "wai yaushe zaka zone Yusuf kaga Baban mu?" tai magana tana yatsine baki ita adole saita nunama Aneesa Yusuf natane, batare daya kalletaba yanabin Aneesa datai gaba abinta da kallo yace "ina? Ina zanzo faty?" aharzuke ganin yanda yake kallon Aneesa tace "wai me kake wani bin Aneesa da kallo saikace sabon maye, lafiyanka?" dan juyowa yayi ya kalleta saikuma yay murmushi yasake kallon Aneesan dake tsaye abakin titi tana jiran abin hawa yace "wlh sonta nake sosai Faty, bala'in son Aneesa nake, arayuwa yarinyar nan na burgeni gata da shegen natsuwa duk intazo nan hankalinta nakan aikinta batadamu da wanan shishigema mutane kokuma gulman nan naku da matana, ina lura da komi kokuna gulman Customer abinku ita tana chan tana aikinta, gata baruwanta da kwadayi bakaman keba da idan customer yan gayu sunzo sun rage abu har rige rigen dauka kuke akulle a leda a jefa ajaka" cikin fushi sosai kaman zata dakeshi Faty tace "mai kake nufi? Nikake cema mai kwadayi to? Nice mai kwadayi?" kallonta yayi saikuma yay dariya yace "haba yar kawata Faty kema kinsan duk shagon nan banda kamanki, bahaka nake nufiba cewa nayi ita Aneesa bata da kwadayi, ga yarinyar da kyau wlh" tsaki Faty taja in disgust tace "wanan bakarce keda kyau, lallai bakasan kyauba, gani nan yar fara dani shine zaka kalli wanchan kace tanada kyau" kallonta yayi yace "aike farinki farin mai ne bakinta kuma natural ne, she's d definition of black is beautiful" ganin mugun kallon datamai kaman zata shakeshi yasa yay murmushi yace "kawas ina ganin baki taba yima Aneesa kallon kurilla bane kallon tsoro kike mata, ai wlh duk shagon nan kap banga mai kyan yarinyar nanba, gata doguwa yar daidai, bakin fatarta har kyalli yakeyi, jibidai dogon hancinta kaman kan biro, leben yarinyar nan wlh baida banbanci da leben baturiya har mafarkin nakomosu inasha nike" ya karashe maganan yana lumshe ido yanadan shafa kirji irin wanda yay nisan nan a tunani, mugun tsaki Fatima da zuciyarta ke tafarfasa taja tace "kaika sani, kaita abu kaman tsohon bunsuru, nidai natafi saida safe" tai gaba abinta, bakin gyalenta yakamo da sauri yarike yace "haba kawas, kawata ni kadai, kema wlh kinada kyau gaki da komi, bakiga yanda madam duktafi sonki cikin ma'aikatan ta, dan jirani yanzun nan nasan Bala zai iso ya karbeni saimu tafi tare nama saukeki agida ko tunda kinaso na je gidanku inga Baba" yawani kashe mata ido yana side lebe dayasa taji ya narkan mata da zuciya cikin tsananin sonshi hakan yasa tai murmushi sosai tace "to bazakai salla ba gashin nanfa antada sallan magrib" yatsine fuska yayi yace "ke bari innaje gida nahada na rapke su" daidai lokacin wani dake sanye da kayan security ya karaso wajen bayan yay parking yar keken shi, tashi yayi daga kan kujeranshi yace "yauwa Bala kainake jira natafi bari naje na chanza kaya" yabude kofa yana rike da gyalen nata yay ciki hakan yasa ta bishi tana murmushi, backyard sukayi yabude wani daki ya shiga itama tabishi ciki tana turo baki tace "me kawani janyoni babu abinda zan baka ba'a gabana kake cewa kana mugunson Aneesan ba duk abinda nake maka Yusuf, duk abinda nake ma amma nikaciwa mutunci" gyalenta ya yaye ya yar akasa yana murmushin neman sulhu yace "haba Fatyna tawajena kema kinsan bama yar haka dake, kawai dai tsokanar ki nake, sonake naga ko kina kishina kuma naga kinayi, albashina nake tarawa dazaran sunyi yawa zanzo asanni agidanku asamana rana muyi aurenmu wlh" da gudu ta rungume shi tace "da gaske Yusuf dina?" murmushi yayi yana daura hanunshi kan zip din bayan riganta yace "eh wlh da gaske, ko dazu danai maganan ta lebanki nake nufi wlh ke bakiga lips dinkiba kaman na baturiya" da sauri tasa hannu kan lips dinta dayaji pink janbaki tana shafawa tana murmushi, shikuma yay maganan yana yarda riganta akasa yasa hannu ya balle maballin bra yacire yayar yana kama nonon ta da karfi, lumshe ido tayi da sauri tana turamai tace "wayyo Allah na, Yusuf kar madam ta kamamu fa koranmu zatayi wlh" sakinta yayi yay wurin kofan ya kulle da key yasaka sakata yace "bazata kamamu ba, kuma ko Bala yazo yaga akulle zai gane bazai ce komiba shima haka yakeyi da Jamila kullun ranan duniya" dariya duk sukayi ta karaso gaban shi da gudu tana warware mai boturin riga shima yana cire belt din wandon jikinshi tace "nakosa muyi aure abinmu wanan cin yan

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});