Chapter 2
Chapter 2
tashi kadau rigan sanyi kasaka kaji Mr Aliyu Adult" dan murmushi yayi dan yasan cikeda tsokana Abban shi yafadi haka. "yauwa tashi to kasaka kaji" "uhm" yafadi yana sauka daga kan gadon yakarasa gaban wani mirror wardrobe dake bangon dakin yana kallon kanshi har hancinshi yay jajir sabida sanyi wani boturi ya danna kofar wardrobe din yabude ya ijiye wayan kan stool din wajen yaciro wata dark sweater mai kyau yasaka tamai mugun kyau yakara fito da hasken fatarshi, daukan wayar yayi yamaida kunenshi Daddy yace "kasaka sweater?" gyadamai kai yayi yace "eh" "yauwa ko kaifa kaga yanzu sanyin zai ragu, stop acting stubborn kaji Aliyu na, I know you sama d kowa, I know how fragile you are bakason iska dayawa, abu kadan mura mura, you need to take care of yourself okay saisa ma nace zakadawo Nigeria kawai ko hankalina ya kwanta" kaman zaiyi kuka yace "Dadddd" "common don't Daddy me my friend" cikin muryanshi mai bala'in dadi da taushi yace "Nigeria weather is super harsh Dad, I don't wanna come back please nika kyaleni" cikin Dan kakkausar murya Dady yace "nakiya, anki a kyaleka din" saikuma yay shiru kafin yadan sassautar da murya yace "haba Gadanga na, eh babana, mai sunan Abba, kafa gama project dinka kagama komi, I've missed you badly, kadawo gida lemme arrange everything idan akwai any available flight gobe kabiyo kadawo gida inda cibiyarka take, kana dawowa kaga saimu nema maka mata kai aure abinka ka ijiye iyali ko Son?" kwanciya yayi akan gadon yaja bargo ya lulluba tareda lumshe ido ya gyara wayan akan kunenshi yace "nikadena min maganan aure, idan shizakamin bazan ma dawoba, women are so lousy I don't think I can ever live with one" da sauri Dad yace "no, no bashi zanma ba, muma bar maganan, please kadawo kaji" ahankali yace "alright but not tomorrow akwai abunda zanyi saidai next tomorrow or rather on Friday kawai" "har Friday, yaufa Tuesday Aliyu, kana nufin nan da kwana uku, please on Thursday kadawo kaji Gadanga na" shiru yadanyi saikuma ya nisa yace "ok Dad" murmushi sosai baban nashi yayi har hakan yasa shima ya murmusa jin mahaifinshi na murna sabida ya yarda zai dawo. "kaci pancake yau kuwa?" yatsine fuska yayi yace "naay" "why? Maiya hanaka cin fav dinka?" kaman zaiyi kuka yace "bakai kabatamin raiba you ruin my day Dad" cikin dan tashin hankali yace "nizaka ma shairi Gadanga?" dan murmushi yayi batare dayace komiba. "karka damu idan kadawo akwai wani pastry shop dat makes d best pancakes, I can testify to that dan ranan danaci pancakes dinsu saida tastbud din yay rawa zan aika a sayoma harda Valvet cake ma zakaci kaci har sai kaci kature yafi na California ku dadi I promise Nigeria yanzu mun cigaba muma" dan murmushi yayi yana lumshe ido, murya chan kasa agajiye yace "okay Dady" "you are sleepy ko wanan danaji muryanka chan kasa" gyadamai kai yayi yace "yeah" "alright Son, sleep kaji please allow your bodyguards to do their job kaji Son, am paying them just to take care of you, you are too fragile so kadena hanasu kula dakai, now sleep nima am about to enter Chamber, I love you" murya chan ciki yana kara nitsewa cikin gado cikeda gajiya kaman wanda yay dako yace "love you too Dad" katse wayar baban nashi yayi tsabagen gajiyan dayayi yakasa janye wayar daga kunenshi ya juya ya kara narkewa cikin bargo bacci mai shegen dadi yay awon gaba dashi. _Suleja, Nigeria._ Dan babban falone dake shimfide da ledan daki brown mai gida gida, ga saitin kujeru na daidai rufin asiri masha Allah dakin sai kamshin turaren wuta yake ko ina tsaf tsaf babu ko digon datti, wata matace a tsakar dakin dake kan dadduma tana salla, kana ganinta kasan tadan kwan biyu a duniya tanada jiki sosai, sallame sallan tayi cikeda natsuwa sanan ta daga kai ta kalli agogon bangon dakin tana istigifari, karfe 9:08AM, karfe tara harda minti takwas na safe, tashi tayi daga kan dadduman tadau charbinta tarike tafara tafiya ta doshi kofan fita daga dakin, yaye labule tayi ta leko tsakar gidan da maganganu kasa kasa ketashi wata matace zaune kan tabarma a tsakar gidan babu hijabi a jikinta, kafafun ta da aka zana mata bakin lalle irin na amare dayay mugun kyau ta daura kafafun kan wata yar pillow datai bakin kirin wacce kana ganinta kasan na lalle ne, ta mikar da kafafun anja skirt dinta sama har zuwa wajen gwuiwanta sabida lallen, sai kuma hannu ta na haggu da shima ta mikar dan yasha iska shima ba'a gama da zana mata shiba dan baima soma shirin bushewaba, sai kuma dayan hanunta da ke hannun mai zanen lallen tana zana mata. "Aneesah" da sauri yarinya data dukufa tana zanama matan lalle ta dago kanta da sauri ta waigo, bakar yarinya ce full definition of melanin skin, wani irin glowing dark skin take dashi dake shining bana wasaba, giranta a cike da gashin gira har giran na neman hadewa dan in between space din two giran ma gashine sai dan tawadiyan Allah a tsakiyansu dayay ma fuskarta kyau bana wasaba, tanada dogon hanci sosai kaman karas, kwayan idanunta farare fat kaman madara sabida hasken su, gashin idanunta bakake dogaye wara wara dasu, sai dan lips dinta dakenan pink sosai dayakara haska fuskarta, gefen fuskarta dogayen sajene lub lub a kwance, kanta sanye da bakin hula, kunenta babu dan kunne sai gashin keyanta dakenan a kwance lub lub wasu sunyi coils, kana ganin yarinyar kasan she's so hairy, tana sanye da wata bakar rigan atampa. "Aneesah" Mahaifiyar tata takara kiranta akaro na biyu tana fitowa daga dakin gabaki daya rike da charbin hanunta ta tsaya agaban dakin, da sauri ta ware manyan fararen idanunta ta kalli Maman nata tace "na'am Ammi" "bakigama lallen ba kinsan karfe nawa kuwa tara harda yan kai" zaro ido tayi dan batasan lokaci yaja hakaba adan rude tace "innalillahi Ammi nayi latti, Madam yau zatamin fada, yanzun nan zan gama mata" tai maganan tana gyara xaman lallen a hanunta tacigaba da zanama matar lalle agurguje, ganin yanda take sauri yasa Ammi tace "ki kwantar da hankalinki kimata atsanake kar ayi shirme" gyadama mahaifiyar nata kai tayi tacigaba dayi anatse, komawa daki Ammi tayi dan xigaba da zikirinta. Ko 5min bata karaba tagama yimata lallen tai murmushi tana kallon hannun tace "ki zauna anan yanzun nan zai bushe, zan jamiki ruwan dazaki wanke dashi inya bushe, ni yanzu wanka zanyi natafi wurin aiki" murmushi matar tayi tana kara kallon lallen nata dayay mata kyau bana wasaba mussamman ma tasan idan Baban Aisha yadawo daga lagos yau saiya yaba lallen shima dan yanason lalle shi arayuwanshi, tashi tayi a gurguje tai wajen rijiya ta kwalama Mamanta kira. "Ammi nagama zanja ruwa nai wanke wanken sainai wanka natafi" Ammi dake kan dadduma tana jan charbi tace "kibar wanke wanken zanyi, ja ruwa kawai kitafi wajen aikin ki kinyi latti dayawa" guga tadauka tazura a rijiyan tace "tom Ammi" a gurguje taja ruwan tacika botikin takai gefe ta ijiye ta kalli matar datama lallen tace "ga ruwan ki nan" ruwan data ijiye mata agefe matar ta kalla tai murmushi tace "nagode Aneesa" murmushi tayi daya kara mata kyau tadau
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78