Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 27

Chapter 27

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yi hakan yasa ta lumshe idanu wani mugun bacci na neman dibanta, kafeta da idanu Ammi tayi tana kara godema Allah daya bata yarinya mai natsuwa ga hankali, Aneesa is just a gift to her life duk rashin jinta inhar tace tak to ta natsu, she just pray Allah yabata miji nagari dazai kula da ita yabata all that she deserves, karasa matse kafafun tayi sanan tadan bubbugata ganin tai bacci. "Aneesa, Aneesa, tashi kije ki kwanta" bude idanu tayi dake cikeda bacci ta kalli Ammi, Ammi tace "tashi kije ki kwanta sannu yau mata sun aikatu" murmushi tayi ta mike tsaye tana tafiya ahankali tawuce, wayarta tadauka dake kan kujera ta wuce dakinta kwanciya tayi kan gado bayan tai bismillah sanan tai addu'an bacci wani bacci mai dadi yau awon gaba da ita. _"why, why Aneesa? I trusted you, mena miki da zaki kasheni eh? I trusted you Aneesa, you are my friend, we are friends remember? I love you Aneesa, why, why, why, why, dama kin tsaneni, dama so kike ki kasheni, why Aneesa?!" yadaka mata wani irin tsawa da duka karfinshi daya rage kumfa na fita daga bakinshi, idanunshi sunyi jajir yana kakarin mutuwa hawaye na bulbulowa ta gefen idanun._ afirgice ta farka daga baccin daya kwsheta tana wani irin zufa komi na mafarkin datayi na dawo mata fresh, mutumin dazu tagani kumfa na fitowa daga bakinshi yana kakarin mutuwa yana mata all this maganganun itakuma tana gefenshi idanunta sunyi jajir sai kuka take ga ankwa a hanunta, batasan mesaba fashewa tayi da kuka sosai tana girgizakai, karan wayarta daya cika dakin yasa ta mugun firgita, da sauri tasa hannu ta goge hawayen daya bata mata fuska tamika hannu tadau wayarta dake gefen filon ta kalli screen din. "Aliyu" taga yana kira, faduwa gabanta yasake tazaro ido ta kalli time a jikin wayan 12:25Am. [4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 1️⃣6️⃣ _How to subscribe_ _zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din danake posting. You can also send MTN card ta watsapp number na 07012181461 for those dabasu da account_ _*littafin nan na kudi ne, duk wacce takaranta batare data biyaba ban yafeba, pay anan ko pay alahira, your choice 🤷🏿‍♀️ gumina ne, hakkina ne inada iko akai*_ Gudun kar Ammi taji karan ringing wayar daya cika dakin da kara tafito tace me takeyi da waya ware haka, wayake kiranta this night yasa tai picking wayar da mugun sauri hana kokarin hadiye kuka datakeyi takai wayar kunnenta batare datai magana ba, ajiyan zuciya Aliyu daya kasa bacci tun dazu dudda mugun baccin da yakeji yakasa sai tunanin ta yakeyi yasauke ajiyan zuciya ganin tadauka, murya chan kasa mai kunshe da sakonni da dama wanda shi kanshi baisani ba yace "Aneesah are you sleeping?" girgiza mai kai tayi kafin ahankali muryanta narawa sosai tace "a...a'a" tashi yayi zaune daga kan gadon jin yanda muryanta ke rawa kaman wacce ke kuka, murya chan kasa yace "Hey, are you crying?" girgiza mai kai tayi tace "a'a" jin yanda muryanta kefita yasa yaji wani irin damuwa ya dira aranshi, cikeda damuwa yace "are you sick?" "no" ajiyan zuciya yasauke jin lafiyanta kalau yace "is Ammi sick?" girgixa mai kai tayi tace "n...noo" cikeda damuwa sosai yace "why are you crying then a irin wanan lokacin eh Friend?" magana takeso tayi saikuma tafashe da kuka sosai sabida yanda ta tuna mugun mafarkin datayi, tashi hankali shi yayi da sauri yace "kidena min kuka yana dagamin hankali, talk to me" kaman bada ita yakeba ta cigaba da rera kuka ahankali, katse wayar yayi da sauri danjin kukanta yake har jijiyoyin zuciyan shi, ya lumshe ido tareda jinginar da kanshi jikin gado ya fuzar da iska, he's so damn worried sabida kukan dayaji tanayi zuciyarshi batada natsuwa, shi baimasan lokacin da zuciyarshi tafarajin damuwan wata aranshi ba sai akan Aneesa, tsaki yaja ya kalli wayan dayaketa jujjuyawa a hanunshi, sake dailing number ta yayi kaman zai katse saikuma ta dauka, murya chan kasa dake cikeda damuwa sosai yace "wats wrong with you Aneesa? Why are you crying?" murya chan kasa tace "babu komi" girgiza kai yayi yace "a'a, akwai abinda ke damunki tell me we are friends remember" yanda yake mata maganan ataushashe kaman mai lallshin ta shikuma ba lallshin yakeba yasa taji zuciyata ta natsu sosai. "tell me friend what is wrong with you? Why were you crying? Kinyi laifi ne Ammi tamiki fada?" hawayen fuskarta ta share tass kafin ahankali ta girgiza mai kai kaman yana gabanta tace "mafarki nayi" dan murmushi yayi for the first time tunda suka fara wayan yace "wat!! Mafarki kikayi kikema kuka haka?" dan murmushi yasake yi maidan sauti dayasa ta lumshe ido tabude su yace "you are one hella wired girl friend" yadanyi dariya kadan kaman ba Aliyu ba dat u hardly see him laugh, tsayar da dariyan yayi cikeda tsokana yace "tell me mafarkin mekika yi friend nima natayaki kukan to" juya idanunta tayi tareda dan turo baki a shagwabe tace "ai namiji baya kuka, kuma mafarkin tsoro ne sosai shiyasani kuka" cikin wani irin murya na shagwaba kaman yanda tayimai shima yace "frienddd come onnn is just a dream, just a dream" shiru tayi tasa hannu tadafe kirjinta heart dinta is beating way too fast sabida yanda takejin muryan shi, jin shima yay shiru kaman yana sauraron bugun zuciyan natane yasa tace "scary dream, very scary" gyara kwanciya yayi tareda jan bargo yana lallube kanshi dan sanyi yakeji gashi yakara karfin AC sosai, ahankali yace "scary how? Mafarkin is about wat?" da sauri tace "about you" hannu tadaura akan bakinta surprisingly dan bama tasan lokacin data fadi hakaba, gyara kwanciya yace "about me?" yay murmushi sosai yace "my friend had a scary dream about me, tell me about the dream, dodo nazama nazo nacinye ki kome am eager to know" girgiza kai tayi tana turo baki tace "ance babu kyau fadin bad dream" "but ai am your friend right Aneesah?" yatambayeta ahankali, faduwa gabanta yayi sabida yanda yay maganan, batasan lokacin data gyadamai kaiba tace "eh" murmushi yayi yace "alright, tell me, am all ears" shiru tayi na kusan 2min kafin tace "ni bansan meya faruba amma nai mafarkin na kasheka, but baka mutubafa amma nakasheka kumani bansan how ba, kumfa dai nata fitowa daga bakinka kana cemin mesa na tsaneka, maisa na tsaneka nakeson kasheka nikuma sai kuka nakeyi shine nafarka inata kuka" dariya yafashe dashi sosai harda dan dafe ciki, kaman zatai kuka tace "da gaske nake fa stop laughing" jin yanda tai magana kaman zatai kuka yasa yahadiye dariyan yace "okay, lemme ask you some questions" gyara zama yayi yace "kin tsaneni ne?" girgixa mai kai tayi tace "a'a, niban tsani kowaba" dan lumshe ido yayi yabude yace "kin kasheni but ban mutuba, kumfa nafita daga bakina my God wat if kumfan brush ne na toothpaste kinyi tunanin hakan?" yakara kyalkyacewa dawata yar karaman dariya, yanda yake dariyan bakaramin burgeta yakeba hakan yasa tadanyi murmushi, dan shiru yayi yace "worried not, is just a dream kinji Boldest" gyadamai kai tayi

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});