Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 26

Chapter 26

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

mika kudin tafito tana kalle kalle, idanunta ne suka sauka akan motan daya kawota ganin har yanzu motan na wurin baitafi ba, faduwa da gabanta yayi yasa tasauke kai da sauri ta dena kallon motar, tsallakawa tayi dayan side din tai wajen wani shago dayake chan gaba kadan, ta shiga tasayo kwan lantarkin mai kyau nadan dari biyar sanan tajuyo tanadan satan kallon motan tana tafiya towards there house, sosai mamaki yakamata ganin har lokacin motan na wurin tai hanyar kofar gidansu tana kallon motar, hannu tasa zata bude kofar gidansu saikuma ta janye hannun tasake juyowa ta kalli motan to kodai baida lafiya ne? Mutumin da tun dazu yakawo ta aiya kamata ace yatafi by now, in fact yamayi nisa ahanya, kasa hakura tayi ji kaman wani abu na fizganta tafara tafiya so take kawai taduba shi taga ko lafiya, ahankali take tafiya tana kallon motar kafin takarasa gaban motan taga yabude kofan motar hakan yasa ta tsaya chak takasa karasawa tadan kwantar da kanta tana lekawa, ahankali yasa kafarshi yafito daga motar yamaida kofar motar yarufe tareda jingina da motar ya rungume hannayenshi a kirji yana kallonta, faduwa gabanta yayi sosai sabida yanda idanunsu suka hadu da sauri tajuya zata koma ya kira sunanta for the first time. "Aneesah!" tsayawa tayi chak jin yanda yakira sunanta har ranta taji kiran sunan saida duka organs din jikinta suka amsa, murya chan kasa ta yanda ita kadai ne zata ijiyajin meyace calmly yace "come" sosai takejin maganan shi nazuwanma zuciyanta kaman command, kasa jurewa tayi tajuyo ahankali taa kallai, gyada mata kai yayi tareda dan lumshe ido sanan yabude su yadaura akanta, daga kafa tayi ahankali tataho wajen kanta akasa ta tsaya agefen shi kafafun ta nadan rawa sabida wani sanyi dasuke mata da batasan nameba, juyowa yayi yay facing dinta yana kallon yanda take wasa da kwalin kwan fitilan hanunta, murya chan kasa yace "ina kikaje?" batare data kalleshi ba kanta akasa tace "kwan lantarki naje nasayo" shiru yadan yi kafin ahankali yace "maisa baki aiki brother kiba yaje kika fito da dadaddare?" kanta akasa tace "uhm banda brother" "ke kadaine?" yatambaye ta immediately bayan tai maganan, gyadamai kai tayi batare datai magana ba, ahankali yace "what about your Dad?" dago kai tayi ta kalleshi hada ido sukayi da sauri ta maida kanta kasa, ahankali cikin wani irin siriruwar murya tace "yarasu" sosai kalman yarasun yadaki zuciyan shi hakan yasa yay shiru yana kallonta sai chan yace "sorry! Allah ya jikanshi" gyadamai kai tayi kaman zatai kuka dan sosai tuna mata da Baba, ahankali tace "Ameen" sukadanyi shiru batare dawani daga cikinsu yakara cewa wani abuba, dan dago kanta tayi ta kallai ganin ita yake kallo har lokacin yasa tace "in tafi?" girgixa mata kai yayi yace "No" tsayawa tayi duk tanajin wani iri yanda ta tsaya dashi danko kadan bata saba tsayawa da samari ba ita bamata dawani saurayin kirki dan batabasu lokaci. "me kikaje yi agidan bikin nan?" hanunta ta shiga wasa dashi kanta akasa tace "lalle naje yi musu" "lalle? You mean henna? Are you a henna designer?" gyadamai kai tayi tace "eh, na iya" dan murmushi yayi yarinyar nan bala'in burgeshi take bana wasaba, shidai in his life this is the first girl daya taba gani dayaji ta burgeshi, dago kai tayi ahankali kaman wacce take tsoron ta kalleshi tadan kalleshi tace "ya kanwar ka?" dan shiru yayi kafin yadan juyar da idanunshi cikin jin dadi yace "oh Rauda? Dama kin ganeni?" gyadamai kai tayi da sauri tace "eh tundazu ai naganeka, kunyi kama ai da ita saida kafita uhmm...uhmm" muryan ta ya sarke sotake tace yafita kyau amma takasa fadi hakanan taji tanajin kunyan tace mai haka, murmushi yayi sosai ganin takasa fadin abinda takeso tace mai, murya chan kasa cikeda zolaya yace "ashe kin iya kuka haka I tot mara tsoro bata kuka eh Fearless lady?" rufe fuskarta tayi da hijabi da sauri tareda yin murmushi akunyace tai gaba zata wuce dan maganan ta ya mugun bata kunya da sauri yace "wait" tsayawa tayi chak batare data juyowa ba sai murmushi take ya mugun bata kunya, cikeda murmushi tace "wat? kaga Ammi na zata zo tanemeni yanzu nan" tafiya daidai yake hanunshi zube cikin aljihu harya tako ya tsaya abayanta chak, yanda tajishi abayanta yasa taji numfashinta na neman daukewa da sauri tajuyo sukai facing juna yanda taga yana kallonta yasa taji takasa magana sai numfashi take fitarwa da sauri da sauri heart dinta is beating way too fast kuma batasan mesaba sai kyafkyafta ido take, one step yakara ya matso gab da ita ahankali yace "can we be friends Aneesah?" Ba karamin faduwa gabanta yayiba jin kalaman dasuka fito daga bakinshi, rawa lips dinta yafara tanadan zaro idanu zatai magana yamika hanunshi ya karbi wayanta dake kan hanunta ya bude ganin ba key, danne danne ya shiga yi kafin ahankali yamika mata wayan yace "take" hanunta tamiko ta karbi wayan da sauri tajuya tai cikin gida tarufo kofa, hakanan yaji ko kadan baiji dadi data tafiba kaman yabita, komawa cikin mota yayi yabude ya shiga, kifa kanshi yayi akan starring mota ya fuzar da iska he seriously don't know what's wrong with him, tun daga fitowan Aneesa daga gidan bikin tareda Nihal idanunshi suka sauka akanta lokacin yana tareda Abdul a cikin mota, Abdul yacemai sutafi yace yaje shizai shigo anjima, haka ya dinga kallonta ta mota har lokacin databi motan su Lado da gudu da lokacin data shige lungun mota da lokacin data fara kuka tana waya, shidai baisan mesa ba he just love natsuwar yarinyar, yanda take tafiya a natse, da yanda take magana a natse, da yanda muryanta ke fita so gently and innocently bala'in burgeshi yake, boldness din yarinyar use to melt his heart, bai taba ganin yarinya dat match his taste like her ba, hakanan yaji he just wanna be her friend, a girl like her is worth associating himself with, wayarshi dayay kara yasa ya kalli wayan ganin Dad ne yasa ya ijiye wayan yasan fada Dady zai fara baifito da bodyguard dinshiba, tada motar yayi yaja yana lumlunshe ido he's so tired dan driving dinan dayayi, and he's so sleepy Allah dai yakaishi gida lpy kawai. Dakinsu ta shiga da sauri Ammi tace "meya daddar dake haka?" rasa abinda zatace ma Ammi tayi hakan yasa ta shiga kame kame kafin tace "uhmm Maman Muhammad ne ta shiga wanka saida najirata tafito fa Ammi" tai maganan tana hawa kan kujera dayake tanada tsawo tana hawa takai ta makala kwan lantarkin aiko wuta yakawo sanan ta sauko, dakinta tayi tacire kaya tadauro zani tafito, tsakar gida tawuce tadau bucket tajuye ruwan zafin da Ammi tadaura ta shiga bayi tayo wanka tareda dauro alwala fitowa tayi tawuce ta shige dakinta wani dogon rigan atampa tasaka sanan tadau hijabi tafito Ammi dake binta da kallo tace "bakiyi salla ba?" gyadamata kai tayi tana hawa kan dadduma tace "banyiba" magrib da isha tayi bayan ta idar tai shafa'i da wuturi, sanan ta cire hijabin tana sauke ajiyan zuciya ta kwanta akasa tana mikama Ammi kafafunta a shagwabe tace "wash Ammi kafana ciwo" murmushi Ammi tayi ta karbi kafafun ta daura kan cinyanta tace "raguwa kawai" matse kafafun nata ta shiga

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});