Chapter 17
Chapter 17
kan hanun Aliyu, yanda yaga hanun Aliyun yay jajir kaman ya kone da ruwan zafi yasa da sauri yasaki kafadar Aliyun yakamo hanun yarike arude yana kallo yace "wat happen to your hand Son? Maiya sameka, talk to me Aliyu? Me haka hanunka yay jajir where you attack?" Dad yay maganan kaman zaiyi kuka dukya birkice, ganin yanda Dad din ya rude yasa yadan yatsine fuska tareda fizge hanunshi yace "am fine Dad don't worry am fine" yay maganan yana bin gefen Dad yay dayan side din motar, Dad yabishi dasauri yace "don't tell me you are fine Aliyu, mai ya sameka idanunka sukai ja haka hanunka yay ja shi...."cikin fushi yabude kofar motar, lekowa Dad daya biyo bayan Aliyun yana tambayanshi maiya sameshi yayi ganin Rauda zaune kan kujeran gaban motan rigan ta abarke sai rirrike wurin barkewan take da hannu, babu dan kwali sai kuka take gefen fuskarta ya kumbura suntun hakama bakinta, idanun ta sunyi jajir sai wani kukan take ganin Daddy, hadiye wani miyau mai daci Dady yayi cikin wata irin muryan mamaki yace "Rauda?" ya kalli Aliyun yace "tareda Rauda kuka fitane, but you went out alone, a ina ka ganta? Maiya sameta haka? maiya faru? You guys should answer me ha'a" dan cizan lips Aliyu yayi yasaki ahankali yace "I was on my way going to Momma's place Rauda takirani dawani number crying wai Khamis was trying to rape her, da kyar nagano inda take a Suleja....." nan yabama Dad duka labarin daga farko har kashe ranshi duk abace yace "Dad ba cousin dintaba kowa who the hell that Khamis is I've cancelled their marriage, bazan taba bari my sister to marry that kind lowlife of a being that could stood so low har yay kokarin molesting mace ba" cikin bala'in fushi Dady ya kalli yanda take babbaka kuka yace "dan gidanku kimin shiru anan kafin na kikkifeki da mari, ubanme yakaiku har Suleja? Iyye ubanme yakaiku har Suleja, ba wajen mamarshi Mamanki tacemin zai kaikiba, yawon banza kika fara Rauda? Yawon banza?" girgiza ma Dady kai tayi da sauri wasu sababbin hawayen nabin idanunta tace "Dady wlh Mama tace mai wai yakaini yawon bude ido sai dare zai dawo dani, ni kuma tace dole saina bishi dankar nazauna agida Ya Aliyu nanan wai wurinshi zani, shine yakaini gidan" tafashe da kuka sosai mai tsumma zuciya, cikin wani irin tsananin masifa da fada Dady yace "ni Khamis zai lalata ma Y'a, yarana yama haka?" ya kalli Aliyun da Raudan da duk sukai wani iri barinma Aliyu kana ganinshi kasan yau yay abinda bai tabayiba, Dady yay kwafa cikin tsananin jin ciwon yanda Khamis yataba mai yace "zai gane kurenshi, Allah dawo da Kareematun ai zata dawo gidan nan tasame ni, tashi kiwuce ciki ki chanza kayan nan kiyi wanka zan kira muku likita yazo yadubamin ku wlh saiyasan yatabaku, wlh kuwan" yay maganan yana rike habar Raudan yana kallon yanda gefen fuskarta da wajen kunenta yay suntum, sakinta yay ahankali yace "sannu kinji, tafi dakin ku kiyi wanka ki chanza kayan nan kizo falona" gyadamai kai tayi tawuce tana tafiya ahankali. Dad ya juyo ya kalli Aliyu da duk yay wani iri ji Dady yayi kaman ya kurma ihu, hanunshi yakara kamawa yana kallo cikin dan fushi yace "why will you fight him eh? You would have called me danai contacting police headquarter na Sulejan koda i can come on time da nasa a tura police akamashi adaure shi, why will you fight him eh Aliyu?" Dady yay maganan abin namai masifan ciwo dan yasan waye d'an shi, ganin yanda Dady yayi yasa ya fizge hanunshi yana yatsine fuska yace "am fine Daddd, okay, am fine, bari naje nai wanka" yay hanyar shashin shi Dady yabi bayanshi da kallo cikeda tausayin Aliyun for the first time yau yaga jarumta a idanun Aliyu yasan hanun nan namai zafi amma yaki nunamai hakan saidai yace he's okay he's fine, dan murmushi yayi yace "Allah rayamin kai Aliyu na" yay kwafa yy hanyar shashin shi shiko Khamis mai rabashi dashi yau sai Allah dan wlh yay kuskuren taba Aliyu daya sani dashi yazo yataba fess zai iya yafemai amma Aliyu ko wlh saiya ramama marayan yaron shi yasakeyin kwafa ya shiga ciki. Bedroom dinshi dake hadadden kamshi ya shiga ko ina a gyare dan cleaner shi yazo ya gyara, maida kofan da sauri yayi yarufe harda murza key dan yasan Dady zai iya biyo bayanshi hanunshi dakemai masifan ciwo ya shiga yarfewa kaman zaiyi kuka in fact duka hannayen ma kemai ciwo baitaba wani punching punching da mutum ba in his life, shi yanama shiga mutane ne balle har wani abu physical fight dazaisa yay exchanging punch da wasu yahada shi, cijan lips dinshi yayi ya shiga cire kayan jikinshi yabarsu anan kasa ya tsallekesu yay bathroom wanka yayi da ruwa mai zafi sosai yafito sanye da bathrobe akan gadonshi ya zauna kafin yawani irin fada kan gadon yana sakin ajiyan zuciya, lumshe ido yayi yana kara lumewa cikin lallausan katifar shi while relaxing all his nerves and body. _"wai in tambayeka mana do you know who is a man? A man baya tsayawa physical fight da kowa dan physical fight downgrade one's level, banda haka a man is someone who has control over his heart ayayin dayake cikin fushi which is abinda yayi yanzu"_ wani irin murmushi daya bayyana all his 32 teeth out Aliyu yayi. _"kazaci kana ihu kana cika kana batsewa by the time dayake so yaci ubanka you can match his level ne eh?_ murmushi yasakeyi idanunshi a lumshe yaja filo daya ya rungume tight kaman zai fasa filon murya chan kasa yace "who is this Fearless Lady? Who are you Boldest?" "Aliyu, Aliyu, Gadanga" kaman daga sama yaji ana tapping nashi ana kiran sunanshi bude ido yayi da sauri abu yaji ya shigan mai ido hakan yasa yamaida idon yarufe da sauri, Dady dake tsaye a kanshi yasa hannu yana kakkabe feather filon yace "sai murje filo haka filo harya fashe bakada lafiya ne, cikin ka naciwo ne, tundazu nazo ina kiranka baka amsaba saida nadauko spare key nabude na shigo, bude idananun to na kakkabe maka" ahankali yabude idanun yanabin gadon da kallo yanda yafasa filon da abubuwan shi duk suka zuba akan gado, hanunshi Dady ya kama yace "stand up, stand up" tashi yayi daga kan gadon Dady yabude muscle and tissue pain killer balm din daya shigo dashi ya lakato yakamo hanun Aliyun zai shafa kaman Aliyu zaiyi kuka yace "Dadddd" "kai kamin shiru anan" ashagwabe yace "Dad but this balm is smoky hot, too peprish natuna shi idan naji ciwo da ina yaro shikake samin, ni gaskiya karka samin am fine" rike hanunshi dayake shirin fizgewa Dady yay kyau yace "idan nasa ka goge stubborn boy, give me the other hand jor nagani" ya saki hanun daya shafamawa zai karbi right hand din yashafa, turamai baki Aliyu yayi yamika mai karba Dady yayi yace "and on Monday zakai resuming office and take up your responsibility am I clear" "uhmm" yafada ahankali, sakin hanun Dad yayi yace "jeke saka kaya to yaron Dadyn shi" Dady yay maganan yana murmushi hanyar wardrobe dinshi yayi shikuma Dad Yajuya yafita daga dakin.
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78