Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 38

Chapter 38

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

data kyautata zaton bayine sabida signboard din toilet dake jikin kofan, murdawa tayi ahankali ta shiga ciki ta mayar da kofan ta rufe ta shiga kallon bayin, bayin badai kyauba komi very clean and neat, juyawa da idanunta suka farayi yasa ta daura kanta jikin kofan ta lumshe ido saida taji daidai sanan tabude idanun tadago kanta tafara tafiya, ahankali takarasa gaban wash hand basin kunna tap din tayi ruwan ya shiga zubowa tabude brush din da kyar tarike ta tana kokarin matsa toothpaste akai hanunta ya shiga rawa, faduwa daga toothpaste din har brush din sukayi akasa daga hanunta jikinta ya shiga rawa maranta yafara daurewa, matsawa tayi gefe, wani irin murdamata da cikinta yayi yasa da sauri tai releasing bladder ta tai fitsari tai tsarki sanan ta tashi tana dafa bango tana kallon kofan fita datake so taje tafita dan jirin data fara gani yasoma fin karfinta, da kyar ta iya daga kafa tana tafiya tana layi kafin tawani irin zube akan dry clean tiles din bayin tasaki wani irin wahalallen kara... Fitowa yayi daga cikin babban super market din rikeda wasu manya manyan ledoji guda biyu yay wurin motarshi ya shiga yana zuba kayan akan dayan kujeran yatada motar cikin mintoci dabasu gama kai biyu ba yakai asibitin dan babu wani nisa da super market din daya shiga, parking yayi ya sauko daga motan ya kwaso ledojin ya maida kofar yarufe yay cikin asibitin yana tafiya da sauri har gaban dakin nata, ahankali yabude kofa ya shiga ganin bata akan gado sai bargon data bari laying on the bed kusan rabin shi akasa yasa da sauri ya shigo yana kallon ko ina ajiye ledojin daya shigo dashi yayi akan plastic chair din yajuya da sauri zai fita dan ya tambayi nurses dinan ko sun kaita tai scanning or stuff like that dan baiganta adakiba, hannu yasa zai bude kofa yaji kaman sheshekan kuka, da sauri yasake juyowa idanunshi ne suka sauka akan kofan bayin dakin dabai gama rufuwa dukaba da sauri yay wajen bayin ya tsaya a jikin kofan tareda kara kunenshi, chan kasa yaji sheshekan kuka. "A....Am...mi" hannu yasa zai tura kofan ya shiga cikin bayin sabida yanda kirjinshi yabuga saikuma ya tsaya adan rude yace "Aneesah in shigo, are you okay?" jin shiru batamai magana ba yasa yawani irin tura kofan bayin ya shiga ganin ta akasa yasa da gudu yay cikin bayin yana kallon ko ina. "mesa zaki tashi dakanki baby, your body is so weak" yay maganan yana daukarta da sauri, mikewa tsaye yayi rikeda ita yana kallon fuskarta yanda take kuka tana kallonshi kofa yabude yafito da ita kaman baidau wani abuba ko kadan baiji nauyinta ba, zaunar da ita yay kan gado yadau filon gadon yasa abayanta zai juya dan bude ledojin daya taho dashi yaji tarike mai gefen hannun rigan jikinshi, juyowa yayi da sauri ya kalleta, fashewa da kuka tayi sosai irin na marsa lafiyan nan ahankali ya zauna ata bakin gadon yanajin wani irin wutar sonta na ruruwa aranshi, ahankali yace "menene, na kira miki Dr wani abu kemiki ciwo?" hannu tasa akan idanunta tana share hawayen dake ambaliya akan fuskarta cikin muryan marasa lafiya tace "Ammi na" dan lumshe ido yayi kafin ahankali yabude ya zuba mata su yace "stop crying, Dr yace taje gida tamiki girki but yanzun nan zata dawo stop crying okay" gyadamai kai tayi ahankali tana share hawayen dake zubowa akan fuskanta batare data kallai ba, yadade yana kallonta kafin yatashi ledojin dayazo dasu yabude farm fresh yogurt daya kawo maidan sanyi yaciro, yaciro wani portable fine mug daya sayo yawuce bathroom din yadaura yo kofin sanan yabude kofa yafito yana kallonta harya karaso gaban gadon bude yogurt din yayi yazuba a cup din yacika ya zauna yamika mata yace "sha it will give you energy" kaman wata matsoraciya tadago kai ta kallai hada ido sukayi da sauri ta dauke idanunta gabanta na faduwa, Murya chan kasa yace "please Aneesa kisha" yanda yay maganan kaman zaiyi kuka yasa ta mika hannu yasa mata ahannun, rawa hanunta ya shiga yi kaman zata kabar dan ba karfi ahannun saitaji yama hannun nata nauyi hakan yasa yarike hannun nata hade da cup din yana kallon fuskarta kaman yanda itama tadago kanta tana kallonshi lips dinta na rawa, da sublime eyes dinshi dayasa brows dinta suka fara wrinkling dan lumshe ido yayi yana kara matse hand dinta kafin ahankali yabude idanun nashi his eyes mimicking nata wani irin abu nayawo ajinin jikinshi, matsowa yayi ahankali batare daya janye idanunshi daga nata ba yana wani irin kallonta harya matso dab da ita, ahankali yadaga cup din hade da hanunta yakai saitin bakinta kasa kurba tayi sai kallonshi take, lumshe mata idanu yayi yabude tareda gyadamata kai alamun ta amsa, bude baki tayi ta kurba ahankali wani irin sanyaya mata rai yogurt din yayi har zuwa zuciyanta hakan yasa ta lumshe ido tacigaba dasha, ganin yanda taketa kurban yogurt din yasa yaji hankalin shi ya kwanta sosai, saida takusa shanyewa sanan tadan ture kofin tana sauke ajiyan zuciya hakan yasa ya janye cup din tareda daurawa kan drawer yana kallon ta, dan bude ido tayi suka hada ido da sauri ya nuna mata upper lips dinshi da yatsa alamun tabar yogurt a wurin nata, dan lashe upper lips din tayi amma bata gama gogewa ba, dan murmushi yayi yakama hannun rigan pyjamas din jikinshi dan baya tareda handkerchief yadan matso kusada ita sosai hartana jin saukan numfashin shi akan fuskarta da gudu ta runtse ido, ahankali ya share mata yana kallon lips dinta he's feeling kaman ya rungumeta ya lallasheta, ganin his mind is skipping yasa ya janye hanunshi da sauri, zamewa tayi ta kwanta ahankali tana sauke ajiyan zuciya, ahankali yace "I love you Aneesa" runste ido tayi da sauri feeling somehow kafin ahankali jikinta ya shiga relaxing har wani irin bacci ya fizge ta, ganin yanda take sauke Jiyan zuciya yasa yagane bacci yay gaba da ita, tashi yayi daga kan gadon ya sauke kayan kan kujeran yazauna kan kujeran ya daura hannayenshi kan gadon yana kallonta, this the first time yake ganin jikinta batare data saka hijabi ba, jikinta is just the ideal body macen dat he has been wanting, her body is exquisite, Black skin dinta is damn bewitching just look at her gorgeous black neck dakeda chains line, wuyanta bulbul kaman batasan wahala ba, saukar da idanunshi yayi akan kirjinta da sauri ya dauke kanshi yace "subhanallah" daga kanshi yayi ya kalli agogon dakin tara saura baifi minti goma ba, baison ko kadan Ammi tazo tasame shi a asibitin hakan yasa yatashi tsaye tareda jan bargon yarufa mata yajuya yafita daga dakin da sauri yarufo kofa yawuce ya shiga motar shi yana fuzar da iska sanan yatada motar yawuce yatafi. Ringing da wayar da Ammi dake cikin mota tana dawowa yyi yasa ta kalli wayan Baffa tagani hakan yasa tai picking wayan da sauri daga tachan bangaren yace "kinkai asibitin Maman Fateema?" da sauri Ammi tace "a'a nakusa amma" dan ajiyan zuciya ya sauke yace "to shikenan zanje na saida daya daga cikin shanun Fateema kin yarda ko?" Baffa ya tambayeta, da sauri Ammi tace "duk yanda kayi Alhaji daidai ne yarka ce ai

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});