Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 12

Chapter 12

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,208 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

daga kan gadon ta kwasa da mugun gudu ta tsugunna taja gyalenta daya yar tabude kofa tafita daga dakin, tashi yayi da gudu yabita yana kwala mata kira. "Rauda, Rauda ina zaki? Bakisan ko ina a Suleja ba ina zaki?" yafa gyalen tayi tarufe barkakken riganta kanta ko dan kwali babu tafito tsakar gidan tana kuka tana waigen bayanta tai wajen gate, bude gate tayi tana waigen baya tafita da mugun gudunta tana waigen baya fadawa tayi kan mutum daga ita har wanda tafada kai sukai baya suka zube. "Auzubillahi, wayyo Allah na Ammi na" Aneesa dake tafiya taji an fado kanta kaman aljani ya diro daga sama tai ihu, arude Rauda dake kuka sosai batare data dagata ba ta juyo ta kalleta, ware ido Aneesa tayi cikin tsananin wahala tace "dagani zaki karyani" tai maganan kaman zatai kuka dagata take shirin yi daidai lokacin Khamis yabude Gate din zai fito a mugun tsorace Rauda tafada jikin Aneesa tararrike ta sumewa ne kawai Aneesa batayiba dan Rauda nada nauyi wlh, sakin kuka Rauda tayi tace "dan Allah kitaimake ni wanan mutumin wants to r...." daidai lokacin Khamis yakaraso ya fincikota yace "ke mahaukaciyan inane zaki kashe yar mutane ne, jibi yanda kika fada kan mutum?" ya kalli Aneesa dahar hawayen wahala sun fito daga idanunta dasuka fiffito yace "sannu tashi, Rauda bata da natsuwa" tashi zaune Aneesa tayi da kyar tana tattara kayan lallenta data siyo daga kasuwa tana zubawa a ledan su, ganin haka yasa ya fizgi Rauda zai shiga da ita cikin gidan, fashewa da kuka Rauda tayi tana kokarin kwace kanta daidai lokacin idanun Aneesa suka sauka akan barkewan rigan jikin Rauda sabida iskan daya daga gyalen sama wani irin kallo datake binshi dashi yasa cikeda rashin gaskiya yasa hannu ya gyara gyalen ya rufe bakin Raudan da hanunshi yadanyi dariyan rashin gaskiya yace "don't mind this girl kanwata ce, laifi tayi Maman mu tace nakamota shine hartana neman kaiki lahira" ya fizgeta zai shigar da ita cikin gidan, yanda Rauda ke ihu tana so tai magana hawaye na bulbulowa ta idanunta tana dukan hanunshi daya rufe mata bakida shi tana kallonta yasa ranta yabata wani abu, wani karfine yazo mata tashi tayi tsaye ta sauri tasha gabansu ta bubbude hanunta gaban gate din tace "saketa ina zakakai yar mutane, saketa wlh kona taro maka jama'a amaka dan banzan duka" wani matsiyacin kallo yamata yace "tashi mana daga hanya ke, meruwanki da family matter, tashin mana daga hanya kona kakkaryaki" sosai taji bataji tsoranshi ba kodaya, daure fuska tayi tace "saika saken mata baki naji daga bakinta kai yayan tane ko Family matter ne inba hakaba wlh bazaka shiga gidan nan ba, ita mamar taku dake cikin gida tafito dakanta tamin bayani cewa ita tace ka kamota sainai tafiyata, barima kaga wani abu" bakin jan hijabin ta takama ta tsugunna takamo bakin skirt din Rauda ta dauresu tare gam gam ta mike tsaye tace "shaida tabiyu bazan bar wurin nanba, ka saketa wlh tamin magana da kanta inba hakaba zan maka jina jina bar ganinka babba kaci yeast kabude dagadaga zanma" dudda dai yaga Aneesa na neman tonamai asiri dan tsirarrun jama'a anguwan daketa wucewa sai kallonsu suke amma saida yay dan murmushi ganin yar yarinyar dazata mai dagadaga. "au murmushi kake ko, nace kasaketa tamin bayani da kanta" tai maganan tana fizgo hanun Raudan dake kuka har lokacin mara sauti, cikin fushi yasaki bakin Raudan yace "gata, ke fada musu muba Wa da kanwa bane?" azatonshi yanda yayi Rauda bazatai maganaba fashewa Rauda tai da kuka talabe abayan Aneesa tariketa gamgam tace "help me, rap...." kansu yayo da sauri Aneesa tajata suna neman faduwa sukai gefe suna neman faduwa sabida yanda ta daure kayansu tana hararan shi, cikin muryanta dake rawa sosai tace "inane gidanku ki kira yan gidanku to" ta juya tana kallon layin tabuga uban ihu. "ihu jama'a" ta cigaba da komawa baya tana kare Raudan dake bayanta tana hararan Khamis din tana kalle kallen anguwan dabataga kowa ba kaman an dauke mutane, dan murmushi yayi shi mamaki ma Aneesa kebashi ganin fizga daya zai mata ya karairayata take mai wani tsiwa. [4/5, 8:05 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 7️⃣ & 8️⃣ _how to pay your subscription fee_ _*zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment ta WhatsApp number na 07012181461, sainai adding dinki a group din danake posting*_ _*you can also send MTN card ta WhatsApp number na 07012181461 in baki da banki, sainai adding naki a group din danake posting*_ _Free Page_ Dan kallon ko ina yayi a anguwan ganin ba mutane yasa yaji dadi lemme just kill two birds with one stone, taku daya yayi ya fizgo hijabin Aneesa hakan yasa Rauda tai mugun faduwa sabida kayansu data kulle atare, bugawa kirjin Aneesa yashiga yi hakan yasa ta shiga kiran sunayen Allah a ranta, cikin karfin hali ta take kafarshi cikeda tsiwa tace "kasakeni" girgiza mata kai yayi yana kallon kwayan idanunta yace "saikinyi daga daga dani as you said Hajiya, thank God babu kowa a layin amfanin unguwan masu kudi kenan, oya fara" ya mika mata jikinshi jiran tadake shi, ganin hankalinshi baya kanta yasa Rauda data zube akasa ta mika hannu ahankali taja wayar Aneesa touch light phone dayadan zamo daga jakanta dake kwance akasan wajen, hannu tamika taja wayan tsabagen yanda tarude batasan lokacin data shiga saka number Ya Aliyu na Nigeria ba tana addu'a Allah yasa yasaka layin tai dialing, kaman ance yadaga kai yaga Rauda rikeda waya, ganin waya a hanunta yasa Khamis yawani irin ture Aneesa da karfi hartana buge gate yay kan Raudan cikeda bacin rai, fizgo bayan riganshi Aneesa tayi tace "kin kira, yi sauri an dauka?" komawa baya Rauda tayi tana sake dailing number Ya Aliyu daya gama ringing bai dauka ba tana kuka sosai tana kallon Khamis dake kokarin fizge riganshi daga rikon da Aneesa tamai.... Uban gudu yake shararawa kan titi ya kunna waka dake tashi kadan kadan, shi kadai a motar da kamshin ciki yahadu da kamshin jikinshi sai abin ya gauraye yabada wani d'adadden kamshi mai melting zuciya, sai murmushi yake rabonshi daya fita alone, sanan rabonshi daya rike starring mota yay tukoi harya manta wlh, yauma bakaramin rigima sukai da Dad ba kafin ya yarda yafito shi kadaiba dan saidama yace yafasa zuwa gidan Momma, ganin bakuwar number yasake kiranshi yasa yay dan tsaki tareda yatsine fuska yadau wayar yakara kunne batare dayace komiba. "Y...Ya Aliyu I...is me, me, me ne, Rauda, ka...g..kaga Ya Kham...Khamis is trying to ra...p..pe me" yanda Rauda tai maganan tana kuka sosai muryanta na breaking baima gane kan zancenta ba sai kalmar karshen rape dayaji yasa yaji kirjinshi yabuga sosai, gangarawa gefen titi yayi yaci brake cikin tsawa yakira sunanta. "Rauda, calm down, tell me who is Khamis and where are you? Keda waye ne, where are you?" arude ta kalli layin tace "Suleja bansan inane anguwan ba" da sauri Aneesa data rike bayan rigan Khamis da duka karfin ta ta bude murya tace "layin yan gayu a Suleja" baki Rauda tabude zatai magana danta fadamai sunan layin yasa kafa cikeda fushi ya

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});