Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 13

Chapter 13

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

bugi hanunta da kunenta data kara wayan hakan yasa wayar tai tsalle tawani irin tarwatse a gefe, yanda takalmin shi yadaki gefen kunenta saida idanun ta suka juya tai baya kaman wacce ke shirin sumewa kunenta yay wani irin dummmm bamataji jinta yadauke duka. "dan uwarki sabida tuntuni banso na dakeki angayamiki kin gagareni ne" arude Aneesa data rike bayan riganshi ta sakeshi ta rarrafo da sauri tana kallonta tace "innalillahi wa innailaihi raji'un, kai mugu ne wlh Allah ya saka mata, kunenta" tamika hannu zata taro Raudan datai baya zata zube akasa, wani irin fizgo Aneesan yay da hannu daya zatai magana yasa hannu ya dauketa da lafiyayyen mari mai kyau yace "you had your chance kitafi amma kika tsaya" bude Gate din gidan yayi ya wani irin tura Aneesan ciki da duka karfinshi tafadi akasa da sauri ta mike zata fito ya finciko Rauda datai kasa ya shigo da ita hakan yasa Aneesa tace "kabarmu mutafi Malam ga gidan nan babu kowa ciki, dama nafada tun dazu karya kake, kallo daya za'amaka agane kai irin yan iskan mazan nanne masu lalata yaran al'umma, Parking motar Aliyu yayi d'an almajirin dake zaune yace "nan ne layin yan gayun yallabai" kudi Aliyu yaciro dabaisan adadin yawansu ba yamikama dan almajirin yaron, yaron ya karba tareda washemai baki yana rike robar almajirin cinshi da kyau yace "nagode, Allah yabiya" yay maganan yanataba kofan motan yace "taki buduwa" matsowa yayi kaman matsoraci yabude mai kofar da gudu almajirin yafita yana tsalle yana kara kallon tulin kudin da tunda yake baitaba ganin kowani a gidansu yarike irinsu ba, tada motar yayi yana tafiya yana sake trying number data kirashi dashi baya shiga sanan yana kiran asalin number ta shima baya shiga, sosai yashiga cikin tsananin damuwa ahankali yake tuki a dogon layin da baya ma ganin jama'a ciki, harya shanye layin shi baiga kowaba hakan yasa yasake yo kwana yajuyo tundaga nesa yake hango gyalen Raudan daya gyara mata dazu dasafe da kanshi akasa kan wani dutse iska na karkadashi, tun kafin ya iso wajen da gyalen yake yay parking baima tsaya rufe motar da kyauba yataho dasauri tsugunnawa yayi yadau gyalen ahankali yana kara kallon gyalen this is definitely gyalen Rauda, sake bugawa kirjinshi yayi wats happening to my sister ya tambayi kanshi, rike gyalen gam yayi Yajuya yana kalle kallen gidajen kan hanyar yaciro waya yana kokarin kiran Dad..... Jan Raudan yayi da batada karfi ko digi ajiki har yanzu jin kennenta take dummm kaman banata ba Aneesa da jikinta yafara rawa sosai ganin yanda yawani irin daure fuska tasaki wani irin wawan ihu. "Ammiiiiiii! Wayyo Allah n..." buge bakinta yayi azuciye yace "yau zakici uwarki, gwara wanan" yanuna Rauda dake sauke ajiyan zuciya kawai yace "su sunsan inda zasu ganni a duniyan nan , keko baki sanni ba, daga yau baki kara haduwa dani, shiga shara ba shanu banga uban abinda zai hanani yimiki fata fataba dama daga ganinki zakiyi man shanu" ya jasu duka biyun kaman raguna yay hanyar kofar dakin zai shigar dasu, Aneesa sai tutturjewa take, wani irin bugo Gate din da akayi da karfin bala'i yasa dukansu ukun suka waigo, ido da ido Khamis yay da Aliyu dake sanye cikin wani Milk wagambarin shadda da aka mishi dinkin fitted yaji aikin hannu, yasa takalmi irin na yan gidan sarauta dinan kanshi babu hula sai bakin gashin kanshi dake masifar kyalli kaman ya shafa man gashi, idanunshi sanye cikin dark shade abinda yaboye jan da idanunshi sukayi kenan tsabagen yanda ranshi yakai ga baci, yana tsaye wajen Gate amma saida kamshin turarenshi yakai har inda suke gaban kofa ko ina yadau kamshin shi, ganin Aliyun yasa wani irin karfi yazoma Rauda tawani irin fizge hannunta daga rikon da Khamis yamata ta tashi tsaye tazo da gudu tafada jikin Aliyu tasaki kuka sosai takasa magana, ganin haka yasa Aneesa ma da gabanta ke faduwa bana wasaba ta fizge hijabin ta da Khamis yarike ta taho da saurinta gefensu Aliyun ta tsaya kirjinta na bugawa kaman zai tsage, dan wayancewa Khamis yayi yakakalo murmushi yatako ahankali yana dumfaro su da sauri Rauda tasaki Aliyu takoma bayanshi ta labe tana kuka hakan yasa Khamis ya tsaya chak a tsakar gidan yakasa karasowa gabansu, hannu Aliyu yasa yazare dark shade din dake idanunshi ya zubama Khamis jajayen idanunshi dayasa yaji internal organs dinshi na girgiza cikin wani Husky harsh voice yace "how dare you raise those your filty hands on my sister, how dare you touch her" hausawa sunce tabarman kunya da hauka ake nannade ta, cikeda borin kunya shi adole shi shine yace "who is your sister? Raudan ce sister ka?" ya tambayi Aliyu cikeda kallon isgilanci yace "as far as am concern and base on wat I know ko mahaifiyar ta tacha cewa kai ba wan yaranta bane, you guys are not blood related, bama tasan da zamanka ba, kuma mahaifiyarta tabani izini na dauketa nakaita yawon ido karmu dawo sai dare gatanan u can ask her and hear for yourself, banda hakama who do you think you are to talk to me in such manner nafika matsayi da iko akan Rauda, am her Mum's elder sisters first son, and her husband to be, ko ubanka yasan da hakan so back off please, ke Rauda let's go" yay maganan yana tahowa yazohar gaban Aliyun yasa hannu zai jawo Raudan cikin wani irin fushi Aliyu ya kwasheshi da mahaukacin mari. "Tau!" da sauri Aliyu yarike hanunshi sabida zafin da hanunshi yadauka ya murza hanun kaman zaiyi kuka yace "aauchhhh" yana yarfe hannun, yanda yayi saida yasa Khamis fashewa da mugun dariya dudda marin ta shigeshi dan har gefen fuskar da Aliyun ya mara yay ja abunku da fari, da yatsa ya nuna Aliyun dake yarfe hannu yana yatsine fuska yace "wanan ne, wanan ajebotan kuka kira yay protecting naku daga ni? wanan malalacin namijin daya rako maza duniya wanan maza matan dayamafi mace yauki kaman kubewa ne kuka tunanin can beat me up?" hannu yakai yafara bude boturan gaban shaddan riganshi yace "zan nunama u have messed with the wrong guy ni haifaffen dan kwari ne ba girman turai ba, girman tasha, kar har purewater na saida a park" fashewa da kuka Rauda tayi dan tasan Ya Aliyu bai iya fadaba ko kadan ta jijjigashi tace "Ya Aliyu mugudu please" itama Aneesan jikinta rawa yafara ganin Khamis cikakken dan tasha ne kam yana magana kaman dan wiwi, riganshi ya zare ya yar akasa ya matso gaban Aliyu ahaukace yasa duka hannayenshi ya daki kirjin Aliyu da saida yay baya kaman zai fadi yace "kai ubanka yaci ubanka kaji, dan babar ka nataba kanwar taka uban me zaka iya? Eh nace ubanme zaka iya?" Khamis yay maganan kaman dan daba yana hura hanci, Aliyu ya kafeshi da ido he really do not know how tayaya ma zai fara fighting dinshi ba, indako yasani daya kusan kashe yaron nan, cikin kuri yay pointing Aliyun da yatsa yana murmushi ya kalli Aneesa da Raudan dasukai zuru zurun barinma Rauda dake kuka wiwi za'a dakinmata yayanta yace "do you all see what am saying, bakazo shigarma kanwarka dat I was trying to rape bane? Then beat me up now Aliyu, are you scared Mama

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});