Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 73

Chapter 73

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yatabe baki yamike tsaye yasami Aneesa abakin kofa sukai backyard a binsu ko ajikinshi. Ahankali Mama tabude kofa tafito Hajar datai kini kini da fuska biye da ita tace "nidama Mama naga yanda yake yawan kallon yarinyar, harda jiyama dasuka dawo, ashe sonta yake saisa ya wulakanta Nafisa" shiru Mama tayi tayi mugun nisa atunani, tabata Hajar tayi tace "Mama kinko maji menake cewa kuwa? Tunanin me kikeyi haka?" kallon Hajar Mama tayi for few seconds tace "Hajar lokacin koyama Aliyu lesson yayi and yarinyar nan dakike gani is what am going to use, shekara da shekaru ina harin yaronan Allah bai bani damaba yau da Allah ko yasa mukaji conversation dinsu is a sign cewa kome zanmai yanzu zanyi nasara" murmushi Hajar tayi cikeda jin dadi tace "Mama ki ramamin dukan da mugun yamini, sanan ki rama hana auren Rauda dayayi da Nazif," gyadamata kai Mama tayi tace "uwa ta auri uban d'a, idan kuma nabari d'an ya auri yarinyan uwan aiza awayi gari mun rasa komine, duka kadaran mahaifinku maidama Aliyu da yarinyar nan su ubanku zaiyi to bazata yuba" dan rage murya tayi kafin tace "kawo kunnenki kiji Hajar" da sauri Hajar ta mikama Maman nata kunne cikeda kosawa taji me maman zatace, wani magana maman tafadi mata akunne a mugun tsorace Hajar ta fizge kunnenta ta kalli fuskar Maman tata tace "Mama kisan kai?" rawa jikinta yafara tana girgizakai tace "a'a gaskiya Mama, kema kinsan banson Ya Aliyu, na tsaneshi sosai kome zamumai mumai banda kissan kai Allah yahana wlh, a'a I always support you Mama kema kin sani but wanan no, kashe shifa Mama zamuyi how? Haba kashe rai nidai a'a Mama" wani mugun harara Mama ta watsa mata tace "dan ubanki kina dagamin murya so kike ajimu?" da sauri tace "sorry Maman mu, ai babu kowa a wurin, mama kinga dai karki kara furta maganan" dan dariya Mama tayi tana kara kallon koina ganin babu ko mahaluki daya yasa tace "listen to me jor, angayamiki banda hankaline? Bakiji kalmata ba zamuyi amfani da yarinyar nanne babu ubanda zaima san damu, we are going to use one bird to kill two stones, kinga dai yanzu daga maman ta har babanku babu wanda yasan da soyayyan su ko so is a good thing gwara mu aiwatar da abin kwanan nan tun kafin asan da suna soyayya, kawo kunnenki kiji plan dina" kunnenta Hajar tabata Mama tamata wasu maganganu dagokai tayi tareda gyadama Maman tasu kai duk tai wani iri harga Allah batason abinda Mama ke shirin aiwatar wa but Yaya zatayi hannunta Mama taja sukai daki tace "don't forget abinda nafada miki yanzu aikin ki shine samusu ido and watch all their moves, kibar komi a hannuna I will not involve you in this kinji" tai maganan tana bude kofan dakinsu suka shiga inda Rauda da sauran yaran ke kallon cartoons, daure fuska Mama tayi dan haryau bata amsa gaisuwan Raudan sanan tawuce dakinta Hajar tabita abaya suka shiga suka rufo kofa, tabe baki Rauda kawai tayi tacigaba da kallonta abinta. Yau asabar yaune second week din Ammi agidan Dady, wani irin rayuwa take ginawa itada Dady dako Aliyu abin burgeshi yake, tuni Dady yamata kyautan wata dalleliyar mota, dan Ammi is every with a plus arayuwan shi, she gives him happiness, kwanciyan hankali da komi, kome yace yanaso shi zai ci idan yanacikin matsala he don't need to say it Ammi na ganin fuskanshi zata gane ta lallasai, in bed kuwa kullum saiyay sumbatu saisa ko kadan baya iya daga mata kafa, gurxanta yake kaman ba gobe. mai fitarmin da littafi waje, wlh ban yafemiki ba, Allah kuma yana kallonki Wani irin soyayya Aneesa da Aliyu sukeyi asirrace na fitan hankali, yanda take juya Aliyu yanda takeso ko saika rantse tamai asiri ne kowani abun, idan tacemai tanaso yay kaza she don't need to repeat it zaiyi saisa itama ko kallon maza batayi dan she really really love Aliyu da duka zuciyanta, Sosai Dady ke bala'in mamakin chanjin Aliyu all of a sudden dudda yaso dagowa kaman soyayya suke da Aneesa amma dai ya share yasan komeye zaiyi tsami watarana suji, yanzu yaronshi aiki yake zuwa office ba fashi and he's so good dan yanada ilimi kan business sosai, ga training dayake yi babu kama hannun yaro all in the name of abinda Aneesa kesone so zaiyi. Duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa, keda Allah, kibiya anan duniya ko a lahira, littafina na kudi ne. Agurguje Aneesa ke hada breakfast dan kar azo ita kadai direban su ke jira sutafi hadda tariga tai wanka ta shirya tsaf, shigowa kitchen din Ammi da dawowan ta daga dakin Dady kenan danyau itace mai girki ganin yanda Aneesa dabama ta lurada ita ke sauri ba yasa tace "ke lafiyan ki wanan saurin fa" kaman zatai kuka tace "Ammi banso nasa muyi lattin hadda ne kinga takwas saura fa" shigowa kitchen din Ammi tayi tareda dan sauke ajiyan zuciya tace "bakuda hadda yau harma gobe I think, mai makarantan ku yarasu da asuban nan aka kira babanku aka sanar dashi kar yara suzo ba makaranta karfe Tara ma za'ai jana'izar shi babanku ma yaja Aliyu sun tafi gidan rasuwan" ahankali Aneesa tace "innalillahi wa innailaihi raji'un, Ammi na sanshi fa shiyamin interview da Abba yakaine, yanada kirki wlh, Allah ya jikanshi ya gafarta mai yasa yahuta" ahankali Ammi tace "Ameen" tasa mata hannu suka hada breakfast din sanan suka kai dining, divan wanda zataci Aneesa tayi taci sanan takoma sama duk jinta wani iri take, Al Qur'ani ta dauka tacigaba da haddan ta a abinta har wuraren 12, tana zaune kan dadduma adaki Dady ya kwala mata kira da sauri tafito ta sauka kasa atsaye taga Dady hakan yasa takarasa wajenshi tace "ina kwana Abba na ya hakuri" kanta ya shafa yace "hakuri Alhamdulillah, je kitchen kima yayanki pancake kinji zansa mamanki wani aiki a part dina" ya kalli Ammi datake murmushi kasa kasa yace "kitahomin da breakfast dina part dina Ummu Aliyu bari naje nadan watsa ruwa" gyadamai kai Ammi tayi tace "Tom" Dady yawuce yafita, Aneesa kuma tai kitchen tashi Ammi tayi zuwa dakinta asama wasu yan magunguna taciro tasha sanan ta sauko tadau basket mai kyau thada breakfast din Dady akai sanan tawuce tafita daga flat din. Fitan Ammi bayan fitan Dady da Mama tagani dan tuntuni take tsaye jikin window dan tasama flat din ido kowani motsi sukayi akan idanunta. Ahankali tabude kofa da saurinta tai backyard tana gyara daurin wani abu a haban zaninta, ta wajen window kitchen dinsu Aneesa ta tsaya tareda rage tsawo kafin ahankali tai knocking kofar, da sauri Aneesa dake tsiyaya coffee a mug ta kalli kofan, kara knocking da akayi yasa tai kofan da sauri tace "waye?" cikeda fara'a maman su Rauda tace "nice, maman su Hajar ce Aneesa" ahankali Aneesa tabude kofan cikeda mamaki amma dai ta boye mamakin ta, shigowa kitchen din Maman su Rauda tayi tana kallon ko ina tace "nazo shanya ne shine naji kamshi duk ya cikamin hanci me kike dafamana haka Aneesa?" dan murmushin yake Aneesa tayi danko kadan bata saba da matan ba hasalima koda taganta ta gaida ta bata amsawa itace yau harda mata murmushi, matsowa kusada ita

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});