Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 6

Chapter 6

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wurin yace "non alcoholic wine pls" da sauri mutumin yajuya dan zuwa daukomai, juyowa yayi ya kallesu ganin duksun tsareshi da ido suna shan shishan su yace "wats up guys?" wani daga cikinsu ne cikin harshen turenci dan duk da turenci suke magana yace "magana muke akan irin matan damukeso mu aura in the future, I personally Leo want to marry sangartacciyar yarinya, yarinyar yar gayu mai kyau wacce tasan gata, yar gidan masu kudi, kai wacce irin mace kakeso ka aura Leo?" daidai lokacin bar attendant din yakawo mai wine din dayay requesting karban wine din yayi daya zubamai a glass cup, Bash dan Nigeria dake kusada shi ya kalli wanda yama Aliyu tambayar yace "me kake tambayar Leo irin matar dazai aura, kaima kasan Leo ready made yar gata zai aura, am sure yarinyar president zai aura?". Tabe baki yayi jin maganan da Bash yayi yakai wine dinshi baki yana kara shigewa cikin kujera da kyau, ganin baida niyyan magana sun saba dama da iskancin shi yasa daya daga cikin turawan mai suna Frodd yace "ni inaso na auri matan data girmeni sosai at least tabani 10 good yrs" atare dukansu sukai kallai harda Aliyu dake sipping red wine dinshi, daga musu gira yayi yace "yes, idan ka auri wacce ta girmeka tafi riritaka, tafi kula dakai, tana kuladakai kaman dan kwai cus it took her a very long time kafin tasameka so u will be well taken care of, you are just like an asset awurin ta" dariya dukansu sukayi banda Aliyu da yadanyi murmushi kana ganinsu kasan suna enjoying hiran dasukeyi abunsu ganin yana murmushi yasa sukace "come onnnnnn Leo tell us yours" dan bude ido yayi ya kallesu saikuma yay murmushi ya daga glass cup din hanunshi yana kallon wine din yay shiru kaman yana tunani dan fuzar da iska yay kadan ya gyara zaman dayay akan kujeran mai kama da kwanciya ya daura glasscup din akan kirjinshi yace "I don't think I will ever get married but if I will matar danake so na aura" yay shiru yasa hanunshi yacire glasscup din daga kan kirjinshi yadaga sama tareda bude idanunshi ya kalli glasscup din dayake dan girgizawa ahankali yace "inaso na auri mace dat is not from a wealthy home, rich girls are too stupid and proud I hate them" ya yatsine fuska kadan cikin sassanyar muryanshi yace "I want a hardworking smart girl mara son jiki a kazar kazar girl" yasake yin shiru yana girgiza cup din yace "a good cook, obidient and gently being, a girl that She sees me for me, I want Inner Beauty in a lady not facial, if her heart is beautiful am okay" yay dan shiru kafin ahankali yace "I want a girl that am naturally attracted to, attraction is the basis of love and marriage, and if the spark isn’t there, it’s something that’s really hard to fake" yay shiru yace "a girl that is not too expose mai kunya, yarinya mai hankali da taimako" yadanyi shiru kafin ya yatsine fuska ahankali yace "I just want a girl that will beat my imagination, I want a girl that will beat all this qualities I listed and be more and more and more" dan murmushi yayi ya ijiye glasscup din yace "anyway nasan they're no such girls on this earth, so I ain't gonna stress myself with marriage, nowadays girls are too lousy guys" yasake yatsine fuska agajiye duk dariya sukahau yi Bash yadan buga kafadarshi yace "u are just talking ne, irinku har kuka kukema soyayya, aure maybe ma duk saika rigamu aure muna nan dakai" kabar da hanun Bash din yayi yay hamma yana duba rolex din hanunshi ganin kusan 1:30 nadare yace "night guys am sleepy, I will be travelling tomorrow" atare duk sukace "where to?" tashi yayi ahankali yace "home" Yajuya ahankali yana daga musu hannu yay waje, bacci yakeji bana wasaba da kyar yakai parking lot aka budemai mota ya shiga ya kwantar da kanshi jikin kujera ya lumshe ido sai bacci. Murmushi bodyguard dinshi yayi kawai bayan yarufe kofan motar baiga laifin babanshi ba dayake hadashi da security komi Aliyu yakeyi a shagwabe a sangarce kaman ba namiji ba, kaiwa gida sukayi yay parking suka fito ya zagayo yabude kofan yadan bubbuga kujeran yace "we are home sir, wake up lemme take you to bed" bude ido yayi ahankali ya kallesu ahankali yatashi yaziro kafafunshi kasa bodyguard din zai rikeshi ya harareshi cikin bacci yace "don't touch me" yay gaba suna biye dashi har upstairs yabude dakinshi ya shige yafada kan gado batare daya cire takalmi ba, ciremai takalmin bodyguard din sukayi sanan sukaja bargo suka rufemai jiki ya rage karfin AC, dayan kuma ya kashe wutan dakin suka juya suka fita already tun dazu da rana suka hadamai kayan dazaiyi tafiya dasu gobe. [4/5, 8:05 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 4️⃣ _how to subscribe_ _*zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turomin evidence of payment to WhatsApp number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting*_ _*Zaki iya turo katin MTN 300 ta WhatsApp number na sainai adding naki a group din danake posting*_ _Free page_ Bangaren Aliyun Dady yabude da wani card, ya shiga Aliyu dake tafiya ahankali biyeda shi, hadadden dakine nagani na fada, an gyara komi tsaf sai shining furnitures din keyi dan Dady yasa an gyara komi, zama yake shirin yi Dady yace "a'a Son aje ayi wanka eh dan saurayin baban shi" gyadama Dady kai yayi kaman zaiyi kuka yay hanyar bedroom dinshi daidai lokacin Rauda tashigo falon rike da katon basket data lodo all abinda zatai amfani dashi tamai girki, ganinta yasa Dady ya washebaki yace "yauwa yar albarka, shiga kitchen ki hadamai" "to Dady" tace tana leken Aliyun dake shirin shiga daki, hada ido sukayi tasaki wani murna tawuce kitchen. Sea food pasta takeso tadafamai dazaiji shrimps sosai, ruwa tasaka a wuta ta rufe pot, sanan tasa wani pot a wuta tana hada tomato sauce, ruwan na tafasa ta zuba spaghetti danya tafasa tacire, in less than 30min tahadamai hadadden spag dayaji shrimps sai kamshi yakeyi. Wani hadadden plate ta dauko ta zubamai tasaka a tray, tabude fridge dinshi taga akwai drinks masu sanyi dat means Dady duk Yasaka an saka, tadauko drink tadaura akan tray da glasscup goran ever water tafito, yana kwance afalo sanye da pyjamas farare yay filo da cinyar Dad suna hira kasa kasa dako ita bata iyajin abinda suke cewa sai murmushi yakema Dad, karasowa tayi dauke da tray taja table ta dauramai abincin akai ta zauna agefenshi tace "ci abinci yayan mu" tai maganan tana rikemai hannu, kanta ya shafa ahankali tareda yatsine fuska yace "is too hot I can't eat it bari yahuce, ya school Angel?" murmushi tayi sosai tace "fine Yayan mu, ina 100level computer science education, ni course din wuya yakemin Yayan mu sosai" zaiyi magana Dady yamike tsaye yana gyara babban riganshi yace "bari naje na watsa ruwa na kwanta tunda kun manta dani" dariya dukansu sukayi kafin ahankali yace "good night Dad" murmushi yayi yace "yauwa Yarana, saida safenku, dazaran tafara damunka da surutu

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});