Chapter 23
Chapter 23
na Nihal, ganin Aneesa yasa tace "baby am coming barina sallami mai lalle I will call you back" ta katse wayan ta taso daga kan gado tana murmushi tace "Aneesa kingama zaki tafi?" gyadamata kai tayi tace "eh" wani jakan souvenirs na bikin ta dauko tace "ganaki tsaraban bikin kikaima Mama" takama hanunta tasaka mata aciki sanan tadau jakanta ta bude taciro wayansu kudi yan dubu daidai ta kirga 30k ta zare ta mika mata tace "ga kudin lallinki mun gode" kasa karban kudin tayi hakan yasa takara kama hanunta tasa mata kudin adan rude kaman zatai kuka dan batasaba rike kudi dayawa hakaba tace "sunyi yawa kudin, lallen danayi baikai hakaba, please kirage Anty" duka yan matan dakin harda amaryan dariya suka shiga mata da kyar amaryan tai shiru tanunata da yatsa tace "kinga banison mu tsaya dogon zance magriba tayi nama Mama alkawari zan kula dake" ta fizge jakanta tareda kamo hanunta tacire kudin ta chusa ajakan ta zage jakan ta rataya mata a kafada ta kalli Nihal tace "jeda ita waje kicema Baba lado nace yamaida ta gida" ta kalli Aneesa da tama kasa magana tace "bi Nihal kuje amaida ke gida kinji nagode sosai ki gaidamin da Mama" gyadamata kai tayi ahankali tanaji kaman zatai kuka tace "nagode Anty, Allah sanya alheri sai anjiman ku" tadaga ma sauran kawayen hannu ahankali daga mata hannu sukayi suna atare sukace bye tabi bayan Nihal suka fita, kida sai tashi yake compound din yacika makil da jama'a gari yadan soma duhu amma ba sosai ba amma ko ina wutan lantarki ne bauuuu ya haska ka ko ina kana ganin bikin kasan bikin manya ne, hanyar Gate sukayi Nihal tafice tana biyeda ita karo Nihal taci dawata babban mata mai jiki taci gayu tasa wani lace dake walkiya, harara ta watsama Nihal din tayi tace "ina zaki baki ganin gabanki ne mara kai?" sunnar dakai kasa Nihal tayi wanan yar baban tasu Anty Hindu tacika masifar fitina, ahankali tace "Anty Hindu Anty ne ta aikeni zan kai mai lallen nan wurin Baba lado ne yakaita gida" wani mugun kallo tamata tace "ga lado chan taje tasame shi yakaita baya komi hirama yake da abokanenshi, ke come with me I want you to serve my guest banson ma'aikata suyi serving nasu, yanzun nan suka iso daga Dubai" ta kalli Aneesa datai zuru zuru tana kallon yanda katuwar matar ke masifa tace "wuce mai lalle ga lado chan tafi yakaiki" tamata pointing inda driver yake cikin tulin uban motocin dake anguwan ya zauna akan boot din mota shida wasu maza guda biyu suna hira, ta kalli Nihal tace "wuce mutafi" tai ciki waving hannu Nihal tamata tace "sorry Aneesa kije wajen ladon ai yasanki kuma yasan dama zai maidake gida, bye mungode" gyadamata kai tayi ahankali Nihal tai murmushi. "Nihal!" Anty Hindu ta leko tana hura hanci da sauri tabita tace "ganinan Anty" tawuce sukai ciki binsu Aneesa tai da kallo kafin ta sauke ajiyan zuciya gabanta sai faduwa yake duk ma wani tsoro tsoro takeji tarasa me yasa ita dayakamata taita murna yau tai lallen da aka kirgo dubu dubu har dubu talatin aka bata amma bataji ba, ajiyan zuciya tasauke tadaga kafa ahankali tafara tafiya tana dumfaran inda su Baba ladon suke, anguwan motoci sai shigowa suke ana parking ana sauka ana shiga gidan bikin, gani tayi lado ya dirko daga saman motan ya danna key yabude motan zai shiga da sauri takara sauri, gani tayi ya shiga sauran ma sun shiga yatada motar yayo reverse da gudu ta daga kafa bataso tai ihu dan mutane sunyi yawa gashi duk yan gayu ba kaman itaba datasha hijabi har kasa ba, ganin yajuya motar yasa tasa gudu amma kafin takai yaja mota dasauri rabi motar amma harya tafi hakan yasa ta tsaya chak kirjinta nawani irin bugawa not knowing what to do, ringing dataji wayarta nayi yasa ta kalli Jakarta da sauri zata ciro jakan tabude tacire wayarta aka wani irin danna mata horn daya mugun tsorata ta dan atsakiyan titi take, da gudu ta koma baya duk internal organs dinta na rawa ta jingina da wata mota, zip din jakarta ta zage ta ciro wayar data shiga kuka akaro na biyu ganin number Ammi ne yasa taja tai picking da sauri takara a kunne, kafin ma tai magana Ammi tace "bakisan dare yayi bako Aneesa, mena cemiki? Banace miki duk inda kike ko a ina kike kidena kaiwa magriba ba? Once kinga hudu tayi start preparing to come back home ba abinda nasha fadamiki kenan ba?" Ammi takarashe maganan tana mata ihu dayasa jikinta yakama rawa, in this world Ammi is her best friend yet babu masifa da fadan wacce take tsoro aduniyan nan irin na Ammi, intai laifi Ammi na fada har kuka take dudda batada yawan kuka amma wani zubin kafin ma Ammi tafara fadan tafara kuka tsabagen tsoron fadan Ammi. "ninake miki magana kikamin shiru Aneesa?" da sauri ta girgixa kai bakinta har rawa yake tace "Ammi wlh bahaka bane, nama fito but kafin nazo driver yafita kuma ina waje, Ammi am sorry" jin yanda muryan ta ke rawa yasa Ammi tadan sassauta karta rudata tace "to kikoma kice musu driver yafita susa wani yadawo min dake gida dare nayi yi maza" da sauri ta gyadakai tace "tom" ta katse wayan tajuya da sauri tai hanyar gidan, wasu manya manyan security har guda hudu tagani agaban gate din wanda basu dazu data fito, duk mutanen dazasu shiga gidan saisun nuna musu wani abu dabata san kome ba sai taga sun matsa musu sun wuce ciki gashi kida sai tashi yake, karasawa tayi suka sha gabanta. "Madam show us your invite?" da sauri ta kalli wanda yamata maganan kaman wacce bata iya magana ba ararrabe tace "I...n...v..ite?" gyadamata kai yayi yace "yes your event pass, show us" da sauri tace "amaryan zan gani nice mai lallen su" "we don't know dat one madam kindly leave here if you don't have invite, only invitees can grace this occasion, sorry Ma" yay maganan while sauran na duba invite din wasu suna basu wuri suna shiga, kallon abinda ake nuna musu tayi taga katin bikin amma wani hadadden dan karami ne. "madam kindly leave, this event is strictly kan wayanda aka gayyata, leave so that we will not have to force you leave" yanda yamata maganan yasa yasa tajuya ahankali, hankalin ta dukya tashi komawa tayi jikin motan data tsaya dazu taciro wayarta hanunta na rawa sosai tai dailing number Ammi tana sake shigewa dan lungun space din in between car to car dake pake a wurin, ta tsugunna ahankali, picking call din Ammi tayi hakan yasa taji wani kuka yazo mata dabatasan daga ina yazoba, sakin kukan tayi sosai hakan yamugun dagama Ammi hankali. "innalillahi, ke Aneesa, are you okay? Maiya faru? menene kike kuka? Talk to me dena kukan kinji, Aneesa menene?" cikin kuka sosai bakinta na rawa tace "Am... Ammi anhanani shiga gidan, ansa security a kofar gidan saika nuna ID card din bikin za'a bari kashiga ni bandashi basu barni na shiga ba?" Addu'o'i Ammi takaranto aranta danji tayi tamafi Aneesan shiga damuwa, yanzu idan wani abu yasame ta ubanme zata fadama yan uwan babanta da dama
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78