Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 22

Chapter 22

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tace "zanyi kallo yau, nagode sosai Anty, kinada kirki" gaban wani dankareren gida mai tapkeken Gate driver yay parking batare daya shiga cikiba, bude motan sukayi suka fiffito Aneesa ma tafito tana kallon wagegen gidan, fitowa kanwar tata tayi itama ta maida kofar tarufe amaryan tadubi Aneesa tace "mu shiga ciki" tabude Gate Aneesa biye da ita sai kanwar abayan su hadadden gidane babban gaske ashe saisa taga sunyi parkin a waje dan gidan cike yake da mutane da kuma canopy da aka mammakala ga kujeru mutane duk sun zauna akai, wani special canopy da aka shimfida babban rug ga pillows masu kyau jajaye sukaje amaryan tace "me kike bukata akawo miki, abinci, water drinks kokuma tea?" murmushi Aneesa tamata tace "a'a banjin yunwa abani ruwan zafi zan sa lalle ciki bayan nagama hadawa" gyada mata kai tayi ta kalli sister ta tace "ki zauna da Aneesa Nihal, lemme go and change zansa akawo miki ruwan" gyadamata kai tayi tawuce tajuya tai hanyar wani babban flat bata wani jima da shigaba saiga wata kaman yar aiki takwo flask din ruwan zafi da empty bowl karba Aneesa tayi ta hada lallen ta tsaya ya ruwan zafin a bowl ta wurga lallen ciki sanan ta shiga hada sajen yar aikin tadau flask din yakoma dashi ciki Aneesa sai kalle kalle take gidan ba karamin kyau yamata ba, wayansu matane taga sunzo an jera kwaryaye sun zauna sun fara bubbugawa suna waka saitaga Amaryan da wasu manyan mata sun fito da ita duk suna rawa suna tahowa inda take zaune itadai sai kallon culture take tana murmushi kawota wurin akayi aka zauna da ita wata babban mace tace "mai lalli fara mata" daukan lallin tayi da zuzzuba a ledan dazata amfani dashi ta ijiye sanan tadau sajen ta matsa kusada ita, ahankali ta cire hijabin jikinta ta linke gudun karya ba tashi da lalle taja handglove tasaka sanan tadau kafar tafara zana mata ja atafin kafa, guda aka farayi ana rawa, wani irin shegen lalle take zanama amaryan dan she already promise to give it her best ne amaryan nada kirki babu wanda saima lallen datake mata kallo daya yawuce saiya tsaya yacigaba da kallo lallen yay kyau ne to the extreme. [4/5, 8:05 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 1️⃣3️⃣ & 1️⃣4️⃣ _Free page_ Bata wani jima akan amaryan ba dayake tanada sauri tagama mata lallen tsaf ita kanta amaryan takasa dena kallon lallen da Aneesa tamata, Subhanallah tsarki ya tabbata ga ubangijin dayabama yarinyar nan gifted hands, murmushi Aneesan tayi tace "nagama Anty sai wane zanmawa?" da sauri kanwarta taja skirt dinta sama tace "ni ne Aneesa mai lalle" murmushi amaryan tayi tace "Aneesa kin mugun iya lalle, lallan ki bayama kama dana yan Nigeria, kina zana lalle kaman wata yar India, thank you Aneesa" murmushi tayi tana juya kanta tana zanama kanwar, kafeta da ido amaryan tayi sosai taji kawai Aneesa na burgeta she's so innocent da bazama kaji baka sonta bane, da ace tanada Yaya namiji wanda baiyi aureba da wlh saitace ga mata tamai, kwantattcen gashin keyanta dana gaban goshinta ta kalla sabida dan kwalinta yadan zamiye gashin ya kwanta sosai gadan ruwa ruwa ajiki na zufa, bakin fatarta na glowing sosai, just look at her pink lips ko ita fara bazata nunama Aneesan pink lips da yan kananu gasu so soft, tender and so moist, sai kallon Aneesan take yanda take zanama Nihal lallen tana mata fira, akwai yanda idanunta keyi idan zatai magana saikaga sunyi wani irin luuu ga bakin dogayen gashin idanunta dake karama fuskanta kyau. Gamawa da kafan Nihal tayi tsaf sanan tajuyo ta kalli Amaryan hada ido sukayi, murmushi tayi ta kalli kafar da hannayen tace "Anty naki yabushe kin iya wankewa kona wanke miki?" da sauri Nihal datai kaman zatai kuka tace "Anty please ki wanke da kanki takarasa min nawa kafin su Umma suzo su farayin nasu" hararan Nihal din tayi tai kwafa kafin tamike tsaye tace "don't worry Aneesa karasa yimata sai kizo kici abinci kiyi salla kafin kicigaba, lado ma yaje dauko friends dina daga Airport saikiyi musu suma insun iso" gyadamata kai tayi ahankali ta karbi hanun Nihal ta cigaba da mata, batawani bata lokaci ba tagama yima Nihal tsaf ta ijiye lallen akasa tana sauke ajiyan zuciya murmushi Nihal tayi tana kallon lallen ta tace "thank you Aneesa kin iya lallen wlh, bantaba yin lalle mai kyau irin wanan ba, nagode kinji zan nunama baby idan yazo anjima" murmushi Aneesa tayi batare da tace mata komiba daidai lokacin yar aikin su ta taho wajen ta kalli Aneesa tace "muje Amarya tace nakawoki kiyi salla kici abinci" gyadamata kai tayi ta zare handglove din hanunta tadau hijabin ta dayar karaman jakanta tabi bayan yar aikin nasu sai kallonta akeyi kaman ansanta upstairs sukayi itadai sai kallon ko ina take bata taba ganin gidamai kyau hakaba wani daki yar aikin tabude ta shiga hakan yasa tabi bayanta amaryan na zaune kan gado daure da zani tanacin salad da fridge chicken akai, murmushi tayi ganin Aneesa tanuna mata bathroom tace "shiga ki dauro alwala" gyadamata kai tayi ta ijiye jakanta ta shiga da kyar dai tagane kan bayin tai abubuwan dazatayi tadauro alwala tafito babu kowa a dakin sai dadduma dataga an shimfida mata hawa kai tayi tai salla abinta ta sallame tana zaune kan dadduma ta kurama hoton pre wedding picture dinsu ido sun mata kyau, bude kofa da akayi yasa ta dago kanta yar aikin suce ta shigo dawani babban tray dake dauke da abinci almost kala hudu jellof rice ne sai moimoi mai kyau, da kuskus da miyan kubewa lafiyayyen abincin yan maiduguri sai waina d miyan taushe, baki tabude dan bata San inda zata saka uban abincin nanba jellof rice tadauka tafara ci tana kurban cold drink dinta abincin dadi hakan yasa taci iya cinta sanan ta ture tasha ruwa, bude kofa akayi aka shigo amaryan ne itada kawayenta murmushi tace "wai har kin koshi Aneesa?" gyadamata kai tayi ta kalli kawayenta tace "sun iso suzo muje namusu" kallonsu Amarya tayi tace "better kuyi yanzu kafin su Umma and her friends sufara" dunguma duk sukayi suka bita. Haka tawuni tanama mutane lalle dabazata ma ita kirga adadin su ba salla kawai kedaga ta daga wurin kuma ko kadan bata gajiba sabida kayan dadin da aketa kawo mata tana tattaunawa, tana lallen sai kara gyara filin da za'ayi event din ake mata sai wanka suke suna saka wani anko na white and orange mai kyau, jin ana kiran magrib yasa tafara sauri tagama hanun matan datakemawa dan tafiya gida zatayi. Daidai lokacin Nihal ta iso taci gayu sosai an mata makeup tana sanye cikin ankon itama ganin Aneesa tsaye yasa tace "kin gama bazaki tsaya ki kalli event dinmu ba yanzu za'a fara fa su ango sunzo fa" girgixa mata kai tayi tace "ah a Ammi zatamin fada, tafiya zanyi" "muje to nakaiki wurin Anty makeup ake mata" Tai maganan tanajan hanunta sukai wani flat daban inda Amarya take, babu kowa a part din sai amaryan da aka gama mata makeup ta sanya wani orange lapaya tai bala'in kyau tana waya, saikuma kawayenta dasuma sun saka anko irin

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});