Chapter 72
Chapter 72
tace "Ya Aliyu me haka kasakeni? Baka da lafiya jikinka mugun zafi" make mata kafada yayi yana kara tura kanshi akan boobs dinta yasa hannu ya yaye hijab dinta duka ya yar akasa, sosai jikinta yahau rawa tama rude tasa hannu tana ture kanshi daga kirjinta tana gab da sakin kuka tace "dan Allah Ya Aliyu kasakeni naje nakira maka Abba akaika asibiti wlh bakada lafiya kaji" da muryan shi data shake sosai yace "please Anebaby let me play with you cikina, my stomach hurts badly, it will stop idan nayi, you are my wife u are all I got" da sauri ta girgixa mai kai tace "a'a wlh kasaken ni am not your wife" ahankali yake running hand dinshi abayanta harya sauke kan hook din bra dinta tabaya ya shiga kokarin cirewa, cikin wani irin mugun rudewa takira sunanshi "Aliyu! Ya Aliyu stop am not ur wife, kaga karkaja najimaka ciwo, I don't wanna hurt you kasandai bakada karfi ko" kokarin cirewa dataji yanayi kaman baimasan metagama cewaba yasa ta tureshi daga jikinta da karfi baya yayi tangal tangal kaman zai fadi hakan yasa da gudu tajuya zata fita wani irin fizgota yayi yasake shigewa jikinta tareda sakin mata kuka ahankali akan kirjinta yace "please Aneesa lemme touch your breast, please kinga bantaba ganinsu ba, please wlh dazaran nataba zan barki kitafi babu abinda zan miki I swear, please lemme touch your boobs" yanda yahaukace mata ya rirriketa gam ko motsi bata iyawa yana mata maganganun banza da bamataso taji yana mata kuka yasa tasaki salati. "innalillahi, Ya Aliyu, you are not my Yaya Aliyu danake so, bakai bane, kasa ke ni wlh kona wanka maka mari banza kawai!!!" bamatsan lokacin data zageshi ba tsabagen mugun haushin dayabata, ba karamin tabashi zagin datamai yayiba cikin muryan kuka sosai ahankali yace "nine banza Aneesa?" cikeda tsiwa tace "yes, kai banza ne, in fact you are very very stupid, how dare you took off my hijab and try to touch me eh? Common ka sakeni kona mugun tsinka maka mari kazaci niyar iskace dat u can do anyhow dani, banza kawai, dalla chan kasaken stupid boy, banza kawai" ahankali yasaketa dan zagin yamugun shiganshi baitaba zaton zata iya zagin shi hakaba no matter what, kwanciya yayi ahankali kan gadon yajuyamata baya yarike cikinshi dayake ji kaman zai fashe yasa dayan hannu yana goge hawayen dake zubomai, wani irin mugun tsaki taja ta kunna bedside lamp, dakin yay dan haske hijabinta tadauka daya yarmata akasa tasaka tanajin yanda yake fitar da sautin kuka chan kasa dahar zuciyanta takejin yanda yake kukan amma haushin shi ya rinjayi tausayinshi tajuya tafita daga dakin da sauri saikuma tasa gudu tabude kofa tafita daga flat dinshi da gudu tai flat dinsu sai dakinta kan gado tafada tasaki kuka sosai...... Duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa, pay aduniya or pay alahira🤷🏿♀️ duk wacce ta watsamin book waje batare da izinina ba ban yafemiki ba har abada. Yakai almost 30min yana kuka, ya tsani raini, ya tsani zagi, and abinda Aneesa tamai yau is a total raina, _Banza kawai, you are very very stupid, zan tsinka maka mari, zan mugun tsinka maka mari stupid boy_ duk shi kadai tama uban zagin nan, jin kanshi na neman fita yasa yatashi da kyar ya lallaba yadau paracetamol dake kan side drawer shi ya balla ya jefa abaki sanin babu kyau shan kagani babu komi acikinshi yasa yamika hannu yadauki coffee data kawomai dake kan tray dudda baiyi niyyan cin abincin ba yakafa abaki daga kwancen dayake saida ya shanye duka sanan ya yar da cup din kasa, yaja bargo yana lullubewa dan bala'in zazzabi da ciwon cikin fitina ke nukurkusan shi kaman zai mutu. _next page, anjima da magrib, in sha Allah_ [4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 4️⃣3️⃣ Dan shiru yayi na yan seconds kafin ahankali yace "is that all you want namiki koda wasu abubuwan kuma?" da sauri tajuyo tai facing nashi tace "kaga ko inaso da asuba idan katashi kaje mosque kai sallan ka a jam'i bayan ka idar kai azkar kai karatun Al 'Qur' ani saika dawo gida ka chanza kaya kazo gym kai training sosai harsai zufa ya wanke ka sanan saikaje kayi wanka, dazaran kayi wanka saika shirya office saika shigo flat dinmu na ganka naji dadi araina sai muyi breakfast tare, bayan munyi breakfast tare saiku fita tareda Dady katafi office, around 4 idan kadawo kai wanka ka chanza kaya saika fita ball irin yanda samari sukeyi da yamma sai bayan magrib saika dawo gida kasake yin wanka kahuta shikenan abinda nakeso" tamai wani irin murmushi tana kallon fuskanshi, shidai inhar zai dinga ganin wanan murmushi a fuskanta always inkuma har abinda takeso kenan zai iya mata kome takeso aduniyan nan, he love he has for Aneesa knows no boundary, lumshe ido yayi yabude yace "shikenan I will do anything for you Fateema na" murmushi tayi akunyace tana boye fuska murya chan kasa yace "kinsan ni menake so kimin?" da sauri tadago kai ta kalleshi tana girgizakai, ahankali yace "banson kikarama any namiji magana in your life, kowani taimako ko help kikeso komin ina nake ki kirani I will come, banson kowa ya rabeki, zan iya kashe duk wanda yazo yace yana sonki, kisa har lahira, u are my wife Aneesa, Ke gonata ce baby wanda ya isa yazo yace zai shiga gonata ko zai hada wata mu'amalat da ita, promise me I will always be the man u will always love till eternity" gyadamai kai tayi ahankali murya chan kasa tace "namaka Alkawari Ya Aliyu na" murmushi yamata yace "inaso nafada ma Dady ina sonki I want to marry you" makemai kafada tayi alamun a'a, kaman zaiyi kuka yace "why now?" ahankali tace "kaga Ammi na da Abban ka basu dade dayin aure ba mubari sundanyi kwana biyu saimu fadamusu, kumani inaso nai jamb har University nafara ko 100 level ne saimuyi aure" girgiza mata kai yayi kaman zai sakin mata kuka yace "zan iya jira kiyi jamb din tunda ending of this month ne but bazan tsaya jiranki har kifara University ba, ni nakosa nai aure, nakosa kizama matata ki haifan mini plenty babies" murmushi tayi akunyace zai sake magana washing machine din ya shiga kara din din din, alamun yagama wankin tass, kashe machine din yayi yaciro mata kayan yasa mata a bucket yace "muje backyard muyi shanya" daukan mata bucket din yayi itakuma ta dauki empty basket din suka fita har sunkai wurin kofan fita tace "laaa Ya Aliyu ka manta bakadau neck tie din Dady dayace ba" murmushi yayi yace "bakin mantan dani duniyan danake ba, am coming" ajiye bucket din yayi yawuce yakoma ciki tanabin bayanshi da kallo ganin haryadan soma chanza mata daga fara excerise dinshi, akasa ya hango necktie din kusa da kofan wani dan daki haka da suke zuba su omo da hypo abubuwan dai wanki , tsugunnawa yayi yace "gat u" yadauka harzai tashi idanunshi suka sauka kan kafafu hudu tacikin dakin omon, da alamu akwai mutane a wajen kenan all maganganun dayayi da Aneesa angama saurara kafafun babban mace dana yarinya dayagani ne yasa bai bude kofan ba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78