Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 19

Chapter 19

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tawuce ta saka wayar chaji sanan tafita tsakar gida dan daura abinci awuta. *** Ahankali yake bude ido shibaimasan lokacin da baccin gajiyan nan yay awon gaba dashiba, agogon dakin ya kalla yaga karfe biyar na yamman harda yan mintuna, tashi yayi ahankali yashiga bathroom alwala yadauro yafito ya shimfida dadduma akasa yay salla, yana idarwa yatashi gaban wardrobe dinshi yaje ya chanza kayan jikinshi zuwa kayan shan iska, wani brown 3quater da white short sleeve t-shirt yasaka daya kamashi tsamtsam, feffesa turare yayi yazura palm dinshi yafito, fita yayi daga part dinshi yay tsakar gida bayan yadau ball dinshi yana bubbugawa a compound dinsu shi kadai dudda he's missing Dad but baiso yaje side dinshi yaga matayenshi a palorshi, buga ball dinshi yake shi kadai cikeda kwanciyan hankali sosai yaji hanun nashi yadena ciwon kana ganinshi kasan he's so happy, horn din mota yaji anayi ba kakkautawa yasa ya daga kai ya kalli Gate dinsu dan yaga waye yacika mai kunne haka da ihun mota, yana wasa da ball a hanunshi soja yabude gate din motar ya shigo ayanda motar tai parking zaka gane ba lafiya, bubbude kofofin motar akayi aka fito Maman su Rauda ne data watsamai wani kallon tsana dawata mata mai bala'in kama da ita saidai tadan fita tsufa itama tafito daga motar takamo Khamis dake cikin motar tafito dashi ga wanan farin fuskan nashi yasha zanen bakin lalle radau idanun shi abude amma sunyi jajir yana sanye da dogon wandon shaddar shi ta dazu da farin singlet ajikinshi, fashewa yayi da dariya sosai ganin yanda fuskar Khamis din yayi looking so damn funny, yanda yake dariya looks so cute and adorable kasan cewanshi mutun that hardly laugh, dafa cikinshi yayi sabida ciwon dayaji yanamai sabida dariyan da yakeyi ahankali yace "dat girl is so naughty look at wat she did to him" yay maganan yana rungume kwallon a ciki yana kallonsu still yana murmushi dauke kai sukayi sukai falon Dady kana ganinsu kasan bala'i kecin cikinsu. _Sannu Sannu bata hana zuwa, let's take everything daki daki dan nasamu na isar da desired sakona, love you🥰_ [4/5, 8:05 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 1️⃣1️⃣ & 1️⃣2️⃣ _How to subscribe_ _*zaki tura 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watdsapp number na 07012181461. For those da basu da account you can also send MTN card ta watsapp number na saina saki a group din danake posting*_ _Free page_ Shigowa dakin Dady yayi sanye da jallabiya fuskarshi lema leman ruwa alamun kaman alwala yayi hada ido sukayi da Dady yana zaune kan kujera, bedroom dinshi Dady yawuce baiwani jima acikiba yafito dawani white iron jallabiya mai kyau namaka yafito daga dakin nashi yace "tashi kasa mutafi masallaci" turo baki yayi yana karasa shan yoghurt dinshi yace "ni banyi alwala ba" ajiye jallabiyan Dady yayi kan saman kujera yazo inda yake ya karbe cup din hanunshi yace "you and yogurt, give me the cup" ya karbe cup din ya ijiye akan center table yace "to tashi kashiga nan visitors toilet kadauro alwala Son, kaga anma fara kiran salla" gyadamai kai yayi yamike tsaye ahankali yana tafiya kaman baison yi ya shiga bayin Dady yabi bayanshi da kallo kafin yadau cup din yogurt din daya ijiye yawuce kitchen yaje ya ijiye a cikin sink, fitowa yayi daidai shima yafito daga bayin daure da alwala Jallabiyan Dady yadauka yamikamai karba yayi yasaka suka fita daga dakin sukai masallaci Dady nabashi labarin yanda yayi dasu Mama da Khamis dazu har mari saida yama Khamis lafiyayyu guda uku da yaso ya kulleshi ma da kyar yahakura bayan sunbabbashi hakuri, murmushi kawai yayi yanajin Dady harsuka shiga masallaci. Saida sukai isha'i sanan suka dawo gida zaiyi part dinshi Dady yace "let's go to side dina muyi dinner" girgixa kai yayi yanadan lumshe ido ahankali yace "am sleepy and am not hungry Dad, I love you gud night" tsayawa Dady yayi yana kallonshi kafin yadan numfasa yace "shikenan gud night kiddo I love you more" turo bakinshi yayi yace "Daddd kiddo kuma" hancinshi Dady yaja yace "kafito da mata namaka aure kaga idan nakara kiranka da Kiddo" dan dariya yayi yace "nay nay na" tallabe keyanshi Dady yayi yace "zakaci gidanku da nay nay na ne, motar waye a pake a gaban side dinka?" Dady yay maganan yana kallon gaban shashinshi dansai yanzu ya lura da motar, juyawa yayi ya kalli shashin dan murmushi yayi yace "is Abdul Dady, bye gud night bari naje" yafada da sauri yana tafiya, murmushi Dady yayi yace "su aboki anzo har ana sauri ko an manta dasu Dady" juyowa yayi da sauri jin maganan da Dady yayi da sauri yaje ya rungume Dady yay lamo a jikinshi ahankali yace "you know you are the best Dady in the whole world" shafa bayanshi Dady yayi yana washe baki yace "and you are the best son in the whole world Aliyu am a proud father to this yaro maijin magana just a lil stubborn and annoying atimes" dariya dukansu suka fashe dashi a tsakar gidan atare kafin sundanyi shiru yana jikinshi har lokacin, murya chan yace "Dad" anatse Dad dake rike dashi yace "na'am Gadanga na" ahankali yace "you are my Dady and My Mummy, kamaye gurbin Ummi, baka taba bari naji kewanta ba, you feel that hole in my heart, you are my everything Dad, and happy Fathers day" rungume shi tight Dady yayi his heart is so swollen kalman Mum daya fada yasa yatuna da marigayiya matarshi the best wife daharyau yakasa samun kamanta shiru sukadanyi for a while kafin yasaki Aliyu yana share hawayen dasuka cikamai ido da sauri dan karya gani sanan yay murmushi yace "wuce katafi Abdul na jiranka, zan aiko muku da abinci" gyadamai kai yayi ahankali yace "bye Dady" "bye son" juyawa yayi yay part dinshi Dady ya tsaya yana kallonshi saida yaga shiganshi yawuce yay part dinshi shima. Ahankali yabude door din part dinshi babu kowa a falon sai manyan jakunkunan kwali da aka rubuta Men by Robanni wears ajiki hakan yasa yagane kayan bikin dazasu sakan gobene Abdul ya karbo musu din, hanyar bedroom dinshi yayi, bude kofa yayi ya shiga babu kowa adakin sai car keys da waya dake kan gado karan ruwan dayaji yasa yagane yana bathroom, dan ajiyan zuciya ya sauke ya zare jallabiyan jikinshi yay hanging a hanger yasaka a wardrobe sanan yazo yafada kan gado. Bude kofan bathroom da akayi yasa yadago kanshi wani guy ne kusan kansu daya da Aliyun saidai Aliyu yadan fishi dan kaurin jiki dakuma haske dan Aliyu farin sosai Abdul ma farine but baikai Aliyu haske ba, fitowa Abdul yayi daure da towel a waist harara yana rike da karami a hannu dayake goge gashin kanshi dashi yazubama Aliyun dayay lamo akan gado yana kallonshi yace "dan iska kafin laifi kawani kwanta forming innocent right, kama ta shine malam" yay gaban mirror yana tsane jikin da towel kafin yaje gaban wardrobe din Aliyu yabude yadauko daya daga cikin pyjamas dinshi milk color yasaka sanan ya shiga bayi yaje yay hanging towel din back sanan yafito yay kan gadon ganin zai fado kanshi yasa

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});