Chapter 55
Chapter 55
daga fuskan Aneesa ba, goran tamika mata Aneesa ta karba duk tarike suka fito Dady ya mike tace "yauwa muje" hannu Aneesa tadagama Ammi tace "bye bye Ammi na" hannu Ammi ta daga mata tace "ayi karatu da kyau, Allah bada sa'a, Abu Aneesa adawo lafiya" wani irin kallo Dady yamata kafin yafaki idanun Aneesa ya kashe mata ido tareda wurga mata kiss, girgiza kai Ammi tayi tana murmushi aranta tace "na auri dan duniya dan boko" parking space sukayi inda Aneesa taga kusan duka yaran datagani jiya yan manya manyan suna wurin duk sanye da maroon hijab mai baje da alamu shine hijabin makarantan, babban sune wacce bata mata fuskan taba ta jiya dake ta Harare Harare a falon Dady tagani tsaye tana danna waya tana taunan cingum, "ban wayan nan Hajara" Dady yay maganan babu alamun wasa kaman zatai kuka tace "Dady fa kirana akayi ka yakuri" "will you give me that phone ba'a hanaku zuwa makaranta da waya ba" and kiyarda cingum din bakin nan naki kafin na kifa miki mari" yarda cingum din tayi tamikama Dady wayan kaman zatai kuka ta tsani islamiyya da wanan had dan mutum yagama University amma Daddy yace saita dinga zuwa haba bude musu babban motar family car Dady yayi mai kiran sienna amma tafi sienna ma girma yace "ina Rauda maisa bata fitoba" ahankali Hajar datai kini kini da rai tace "cikinta ke ciwo" baice komiba dan yasan Rauda nason zuwa makaranta shiga motan sukayi ko wanne dauke da lunch box dinshi yaran sai gaida Aneesa suke Dady yarufe motan ya shiga gaba yaja motar soja yabude Gate suka fita. Haddan nada dan nisa da gidansu babban makaranta ne wanda yaran manyan mutanen abujan nan keyi, ga security agaban gate din dake tsare su dan yaran senators da sauran sune kafin azo ayi kidnapping a premises din wajen parking Dady yayi parking yafito yabude musu suka fiffito kowa yay hanyar ajinshi itakuma Aneesa Dady yace ta tsaya, saida duk suka tafi Dady ya kulle motar ya kalli Aneesan yanda yaga tai zuru tana kallon makarantan dan tamafi wani makarantan boko kyau yace "muje karkiji tsoro ba'a duka saidai in baka bada hadda ba, so you have to be serious kinji ko kidage inkika haddace Al qur'ani duk abinda kikeso inhar inadashi saina miki aduniyan nan" murmushi tayi cikeda jin Dady tace "to Abbana zan dage" daidai nan suka karasa principal office din ganin Dady yasa daga malamai ustazai guda biyu da principal din wanda yake tsoho gashi fari balarabe dan balarabe ne mai karantan duk suka tashi suna gaggaisawa. "Alhaji kaine da kanka" cikeda fara'a dan yasaba dasu yace "eh y'ata nakawo" "bismillah ku" zama Dady yayi yanunama Aneesa kujeran kusada shi zama itama tayi Dady yace "akaramakallahu ga y'ata nan, daga islamiyya har hadda nakeso asata" gyadakai malami yayi yana kallon Aneesa kafin ya kalli Dady yace "shikenan ba matsala, zamu gwada ta sai musan ajin daza'a sata" faduwa gabanta ya shiga yi, ya dauko form da sauran abubuwa yace "acike wanan agida gobe kokuma Ince sati mai zuwa sai abata takawo" "to, to shikenan" Al qur'ani yadauko yabude chan suratun Ma'ida shafi nabiyu yace "bismillah, karanta mini nan naji" karba Aneesa tayi ahankali hannunta har rawa yake, kafadanta Dady yakama yana murmushi yasan she's nervous which is normal ahankali yace "relax karkiji tsoro gani anan, karanta musu muji" gyadama Dady kai tayi tanajin natsuwa, ahankali tai gyaran murya tafara karantawa bata sauke ba amma t iya hada baki hakan yasa zata iya karanta ko ina a Qur'ani, shiru Dady yayi yana sauraran muryanta dake da wani irin dadi saida tagama karanta shafin sanan malamin yace "barakallahu fiki, masha Allah ina ganin zamu sata aji hudu dan tanada matsala da tajweed, mataki na biyar kokuma nace aji na biyar su sun kware a tajweed" gyadamai kai Dady yayi cikin gamsuwa yace "to to shikenan ba matsala" daya daga cikin malamin ya kalla yace "akaita aji" gyadamai kai yayi Dady yace "tashi kibishi ajinki za'a kaiki" gyadama Dady kai tayi tabi malamin suka fita shikuma Dady yabiya kudin komi both hadda da islamiyya almost 150,000 sanan yabiya kudin littatafan ta both na hadda da islamiyya dazasu bata kusan dubu talatin sanan yamusu sallama yawuce yatafi dama sabida Aneesa ne yasa yau yakawo su da kanshi direban dake kaisu makaranta yaje yadauko su daban me a gidan. _duk wacce takaranta batare data biyaba, Allah ya isa_ A parking lot yay parking yafito part din Aliyu yayi baya falo hakan yasa yay hanyar bedroom dinshi yana kwlamai kira. "Son, Gadanga gusar yaki" hannu yasa zai bude bedroom din Aliyu yariga shi ta hanyar budewa yafito yana sanye da white singlet sai white wandon shadda ajikinshi yana kamshi sosai da alamu yagama wanka ne, dan yatsine fuska yayi yace "kadawo Dad" gyadamai kai yayi yace "dauko rigan muje to" dan turo baki yayi batare dayace komiba yakoma ciki shifa yagaji da wanan daukan shin da Dady yake duk in yayi sabon aure yace sai yaje ya gaida matar, rigan yasako yafito ko saka boturi baiyiba tsabagen rigima da yakeji, fess Dady yasan rigima yakeji saisa yaki biyemishi yace duk wacce tafitar min da littafi waje Ban yafemata ba wlh "mugani ka manta baka saka boturin rigan ba" yay maganan yana makala boturin yace "kayan sun maka kyau Gadanga, telan yay kokarin wlh, yana cikin kayan da Abdul yakaima dinkin ko" gyadama Dady kai kawai yayi yace "eh" suka fita daga dakin sukai hanyar part din Ammi bude kofa Dady yayi da sallama ya shiga Aliyu biyeda shi, ahankali yasa kafanshi ya shiga dakin wani hadadden kamshi ya daki hancin shi wani irin sanyi ne yaji ya ratsa shi ahankali ya maida kofan dakin yarufe yana kallon koina aranshi yace no bad dan ko ina a gyare zama yayi akan kujera Dady ya zauna kusada shi tareda kwalama Ammi kira. "Rukayya" daga sama Ammi ta sauko ahankali tana gyara lullubin mayafin ta tana kallon yaron datagani kusada Dady data kyautata zaton shine Aliyu kaman su daya da Dady saidai yafi Dady kyau sosai da haske, babba ne yanada dan jiki kadan yana sanye da faran shadda idanunshi kan TV yana kallon abinda akeyi a news, karasa saukowa Ammi tayi tace "barka da dawowa" yanda muryan Ammi yadaki kunnuwan Aliyu kaman yataba jin muryan yasa ya juyo da sauri hada ido sukayi da Ammi gani yayi kaman yataba ganinta awani wuri amma yamanta, cikamai ido sosai Ammi tayi murmushi ya kakalo tareda saukar da kanshi kasa ahankali yace "ina kwana Mum" cikeda so kodn yanda mahaifinshi keson yarta Ammi tace "Aliyu, Masha Allah yau gani ga d'ana Aliyu, sannu kaji Son, katashi lpy?" gyadama Ammi kai yayi yace "Alhamdulillah Mum" yay dan shiru yarasa me a kecewa murya chan kasa yace "welcome Mum, Allah sanya alheri" murmushi sosai Ammi tayi ganin yanda yaron keda natsuwa tace "tashi muje nahada maka breakfast kaji" tai hanyar dining tareda jan kujera daya baya ta kalli Aliyun dahar lokacin yakasa tashi tace "taho Aliyu" tashi Aliyu yayi ahankali cikeda kunya Dady sai washe baki yake kaman zaiyi ihu sabida murna, kujeran da Ammi ta nunamai yazo yazauna sanan tace "yauwa, akwai shayi, chips da liver source, sanan akwai pancake,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78