Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 36

Chapter 36

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ready jekokin ka will break all your bones and fibers" dariya sosai Dady yayi yace "haka nake so ai, abun nema kenan hausawa sukace wai matar direba ta haifi mota kaga ai tuki har nijar" yasake fashewa da dariya kafin yay shiru ya shafa gashin kan Aliyun yace "nagode Aliyu na, yarona maijin maganan babanshi, Allah yamaka albarka kaji" murmushi yayi yace "Ameen Dad" hanunshi da har yanzu bedawo normal ba Dady ya karba yana kallo yace "tell me the truth what happen to you dazu Aliyu, eh what happen to you? Why were you so angry dazu?" Dan shiru yayi yana tunanin abinda yafaru dazu da sauri ya kawad da tunanin daga ranshi danji yake kaman zai sume, ahankali yace "never mind Dad, I don't wanna talk about it" dan murmushi Dady yayi ganin baiso yafada mai, amma dai yaso yaji meya sameshi yace "Alright bari naje na watsa ruwa na kwanta, kaima saida safe, jeka kwanta dan ka iya zuwa masallaci da asuba" tashi yayi yana kallon Dady saida yafita sanan yawuce bedroom dinshi singlet din jikinshi tacire dudda dazu yay wanka jiyayi yanaso yasake yi kuma koyaji dadin jikinshi, bathroom yabude ya shiga yakai almost 20min a bayin sanan yafito ya shirya tsaf cikin wani milk color pyjamas ya kashe wutan dakin yarage saura bedside lamp kadai yazo yazauna bakin gado, kasa hakura yayi yadau wayarshi ya shiga contact din Aneesa dayay saving da Boldest yana kallo, bala'in son yakirata yake at the same time kuma baiso yakirata abinda yafaru dazu na mugun bakanta mai rai, kwanciya yayi ahankali kan gadon yadaura wayan kan kirjinshi tareda fuzar da iska dan lumshe ido yayi yana tunane tunane ahaka bacci yay awon gaba dashi. [4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 2️⃣4️⃣ _how to subscribe_ _*zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turomin evidence of payment ta WhatsApp number na 07012181461, sainai adding dinki a group din danake posting. Marasa banki zaku iya turo katin MTN ta WhatsApp number na*_ _duk wacce takaranta bata biyaba Ban yafeba_ Numfashin shi tsayawa yay chak ganin Aneesa kwance kan gadon asibiti, jinin dake running through his vein freezing yayi for some seconds, ya tsaya chak yana kallonta ko motsi yakasa yi kaman an dasashi awurin, yakasa gasgasata Aneesa yake gani daya rabu da ita jiya akan gadon asibiti, an lullubeta da bargo tundaga kafa har wuya sai fuskanta kadai dakenan ba'a rufeba, hancinta sanye da oxygen da yana iya ganin yanda breath dinta ke sauka da fita ta abun, idanunta a lumshe gashin idanunta sun kwanta lubbbb, kanta babu dan kwali, goshinta kwance da tulin baki kirin gashi kanta ma abude dan babu dan kwali. Juyowa Nurse din tayi ta kalleshi murmushi kwance kan fuskarta tace "Sir itace wacce kake neman? Dan itace wacce aka kawo jiya da daddare tana convulsing seriously da kuma nose bleed, itace kake neman?" gyadamata kai yayi yakasa dauke idanunshi daga kanta sai wani irin kallonta yake, dan murmushi nurse din tayi tace "saika fito to" tawuce tafita daga dakin tareda rufe kofar. Wani irin kallon Aneesan yake kaman this is the first time yafara ganinta in his life, ahankali yadaga kafanshi dayaji kaman bazai dauke shi ba yana tafiya ahankali har zuwa gaban gadon yadan kwanto da kanshi yana kallonta yama rasa mekemai dadi, he knows he really likes Aneesa dan she poses some qualities daya tafi da zuciyan shi, her heart is as pure as gold, she's bold, fearless, her smile is alluring, her facial look is pulchritudinous, kwayoyin idanunta dazzle ko acikin duhu, gata very calm, hijabin dakoda yaushe yake ganinta ciki na masifan burgeshi what a statuesque lady she is, baitaba ganin mace that's so enthralling kaman Aneesa ba, he never knew cewan she means so much to him hakaba sai yanzu daya ganta laying on a sick bed looking helpless, hanunshi narawa sosai yadaga yakai yadaura kan hanunta dake kwance gefenta, wani irin motsi tayi kaman her body feels his touch batare data bude idanunta ba, hanunta dake da tushi sosai yakama yarike ya matse gam kafin ahankali yay bending kanshi over yakai fuskarshi saitin fuskarta yana kallon fuskanta kasa daurewa yayi sabida yanda wani abu ke fizgan shi jiyake kaman ya dauketa yazare ciwon yasama kanshi ita yaganta looking healthy and doing her normal activities, ahankali ya lumshe idanuwanshi tareda saukar da lips dinshi kan tiny goshinta dake dauke da black hair dake kwance lub lub, goshin so warm sabida zazzabin dabe gama sakinta ba ya sakin mata wani irin light emotional love peck dat comes from his heart dan baimasan lokacin dayayi ba yadaiji karan peck, motsi tayi tareda bude idanunta dasuka kankance sukai ja tana budesu kip kip kaman wacce ake shirin mari tana tsoron bude idanunta duka ta budesu tana gani dishi dishi ta shiga dan motsi sabida duhun datagani asamanta dawani kamshin turaren daya ratsa hancinta, dan dago kanshi yayi ahankali sabida motsin dayaji ya kalleta hada ido sukayi yana kallonta in a very cool way cikeda tausayin ta, kujeran dake bayanshi yaja yazauna yana rikeda hannunta ya matso kusada gadon sosai yana kallon fuskarta still, cikin wani irin murya chan kasa da dagashi sai ita zasu iyajin meyake cewa yakira sunanta. Duk wacce takaran ta min littafi daidai da layi daya batare data biyaba ban yafeba zaki biyani randa baki dashi, maison littafin yamin magana ta watsa 07012181461 "Aneesah" lumshe ido Aneesa tayi da sauri tanajin yanda yarike hanunta gam kaman his whole life is in her hands amma ko kadan batada karfin fizgewa dan batada karfi kodaya she's so weak, hannunta daya rike yakara matsawa yama rasa mezai mata yaji dadi yakai hannun saitin bakinshi ahankali yay pecking hannun hakan yasa tasake bude idanunta dasuka kankance ta kallai, da ido shima yake mata wani kallo kafin murya chan kasa cikeda raunin zuciya yace "I love you Aneesah" dudda tana cikin ciwo amma saida maganan da yanda ya furta maganan yasa kirjinta yabuga da sauri ta rufe ido takai almost minti daya tasake bude idanun ahankali ta kallai, gyadamata kai yayi murya chan kasa yace "yeah, I love you Aneesah, with all my heart" yadanyi shiru yana kallonta kasa jure kallon dayake mata tayi ahankali tajuyar da kanta ta kalli dayan bangaren dakin kirjinta na dukan uku uku ga kanta dataji yasoma sara mata, Jan kujeran dayake kai yayi baya yatashi tsaye ya rankwafo kanta hannunta dayake rikedashi yakai ya daidai saitin zuciyan shi yay placing gently, kafin yasa dayan hanunshi yajuyo da fuskarta suka hada ido, murya chan kasa yace "my heart beats for you, be strong for your love Aneesa, be strong for me, be fine for me, ki warke dan na nunamiki irin son danake miki" dan shiru yayi yana kallon yanda hawaye yafara gangarowa ta gefen idanunta zasu gangara kunnenta hannunta yasaki yasa yatsunshi ya share hawayen dasuka zubomata yana girgiza mata kai. Kaman ma yakara karfin hawayen ne suka cigaba da bulbulowa, kai yadaga ya kalli reading din abinda ke bata oxygen kafin ahankali yasa hannu ya janye roban oxygen dake jikin hancin ta yacire ya ijiye agefe yana kallon fuskarta, idanunta sun cicciko da

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});