Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 65

Chapter 65

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,203 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 3️⃣9️⃣ _*Birthday Bonus page*_ _GGM ina gifts dina iyye?🥰_ _how to subscribe_ _xaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya_ Ahankali shima ya tsaya chak jin soft hand dinta rike da hannunshi batare dayace mata komiba bakuma tareda yajuyo ba, juyowa tayi ta kalleshi sai wani irin swelling da zuciyanta kemata kaman zai fashe, ahankali cikin wani irin tattausan murya mai cike da so, kauna, tsantsan lallashi dason lallaba mutum tace "where do you think you are going? Saida ka koyama zuciyata sonka ne zaka tafi ka barta? Ina zaka?" shiru yayi baice komiba harta cire rai zai amsata ahankali cikin shakakkiyar muryanshi yace "California" dudda dai batasan inane wurinba amma dagajin sunan tasan sunan wani kasan wajene, murya chan kasa yace "everyone hates me, kowa ya tsaneni, I want to leave the house for them, zan barmusu gidan suhuta" girgiza mai kai tayi cikin wani tattausan murya sama da nadazu tace "zuciyata bazata iya rayuwa babu kaiba, I can't begin to imagine yanda rayuwana zai kasance idan natashi banci karo da fuskanka a gidan nanba, karkazama butulu ka gama koyar da zuciyata tsantsan kaunarta saika tafi ka barta, I....l....love yo...uu Aliyu" tafada muryanta na breaking sosai kafin ahankali tace "isn't my love enough for you? Please karka tafi ka barni, ina sonka Aliyu nasan banfada ma ba, I love you so much my Aliyu" wani irin sakin jakan hanunshi Aliyu yayi jakar tafadi akasa batare daya juyoba, ahankali Aneesa ta juyo idanunta sun cika da kwalla sosai tana kallon bayanshi she's so sad, so soo sad tarasa mesa she's feeling his sorrow sama da tunaninta, murya chan kasa tace "turn and look at me, kajuyo ka kallen ka kalli idanuna da a yanzu basuda wani buri daya wuce suga fuskarka dauke da wanan murmushin annuri, karka tafi ka barni Aliyu I love you, kaji" wani irin juyowa Aliyu yayi idanunshi sunyi jajir sun cika da kwalla dawani irin gudu yafada jikinta yay hugging nata as if his whole life depend on it, dudda ta mugun ji tsoron yanda ya rungume ta dan unexpected ne amma saida ta bala'in ji tsoro sabida yanda takejin kirjinshi nabugawa, yana fitar da numfashi da sauri da sauri, ahankali take komawa baya yana biyeda ita har zuwa cikin dakin, tama rasa yanda zatamai dabas ta zauna bakin gado batasan takai bakin gadonba ahankali shima yarage tsawo kafin ahankali ya zame fuskarshi daga kirjinta yadaura kan cinyarta ya kife kanshi kan cinyarta, inda yacire kanshi akan hijabinta tabi da kallo kafin ma tai magana taji inda yadaura fuskan shi kan cinyarta shima yajike tanajin lema lema, rawa hannunta yashiga yi ahankali ta daura hannunta akan soft black gashin kanshi dake kamshi sosai murya chan kasa takira sunanshi. "Ya Aliyu, menene? Why are you this sad? Why are you like this? Please kadena you are breaking my heart, I hate to see you sad, I prefer seeing that masifaffe mai zuciyan Aliyu na, kayakuri kaji" dan lumshe ido tayi tana kokarin hana kanta kuka jitake kaman ta tayashi kukan she's so worried and so sad for him, dan sharce small kwalla dayasami nasaran fitomata tayi tace "ba dolene kowa yasoka in this life ba, so mafi kyawu shine Son Allah, Inhar Allah na sonka mezaka yi da son mutane?" shiru tayi kafin ahankali tace "nabaka Ammi na, nabarmaka ita, Ammi nasonka kaman d'anda ta haifa so karka damu idan sauran basu sokaba, issue of kaninka, together zamusa duka kaninka saisun soka I promise you, I will make all your siblings love you, you will never be lonely again, please kadago kanka ka kallan" tai maganan tana shafa kanshi ahankali tana dan dago shi, ahankali yadago kanshi daga kan cinyarta har tsoro taji sabida yanda idanunshi sunkai jaaa sunma kumbura, jijiyoyin kanshi sun fito fuskarshi tai jajir abunka da farin fata, ahankali yakama hannayenta yadaura kan fuskarshi saiga hawaye sharr sun zubo sun sauka kan hannunta da sauri ta girgiza mai kai takai yatsun ta ta aharce mai hawayen ta girgiza mai kai hawaye itama sun cika idanunta sosai, murya chan kasa kaman wacce ke shirin kuka tace "no please kadena kuka, please Ya Aliyu" gyadamata kai yayi ahankali kaman wani yaro maraya, Oh my God wani irin tausayi daya bata yasa taji kaman ta kurma ihu itama tafashe da kukan dukta rude, bakin hijabinta taja da sauri tasa afuskanshi tashiga gogemai fuskan tass duk yana kallonta, ahankali tace "you will never be lonely, I will always be by your side, always kaji" gyadamata kai yayi yana kallonta shikadai yasan yanda yakeson Aneesa, the way take nunamai care dinan he feels like yay cuddling nata and they should remain like that forever and ever, dan murmushi tayi daya lobar da dimples dinta tace "to kamin magana, tell me something, say something" lumshe ido yayi kafin ahankali yabude yadaura akanta, ahankali da muryanshi da bata fita ko kadan kaman wani dan auta da aka dake shi yasha kukan nan yace "I love you" shiru tayi tana kallonshi wanan shagwaban na Aliyu na melting heart dinta, har wani skipping heart dinta yakeyi in yanamata dan bata taba ganin namiji mai shagwaba ba sai akanshi, rungumeta dataji anyi yasa tadawo daga duniyan tunani, rungumeta yayi tsamtsam kanshi akan kirjinta yana sauke ajiyan zuciyan irin na wanda yasha kukan nan da sauri da sauri, sosai taji she's uncomfortable dan kanshi nakan kirjinta dudda he's not doing anything kawai dai runguma ne and tasan he needs it dan he's very sad but she's so uncomfortable dan she's not wearing bra tana dawowa daga islamiyya dazu taci abinci tai wanka kawai tazura rigan tafito batasaka komi cikiba, gashi yanda ya rungumetan yana sauke ajiyan zuciya dayake penetrating cikin hijabinta harkan bear chest dinta yasa taji Wani shocking nabin kafanta har zuwa cleavage din ta, she's so uncomfortable. Ahankali tasa hannunta tadan tureshi tareda ciro kanshi daga kirjinta, ahankali ya kalleta idanunshi sun kankance looking somehow yay wrapping hands dinshi around his waist inda ace zai mike ahaka nothing will stop her from seeing his erection, her body is so warm and soft, dan fuskarshi daya daura akan boobs dinta yasa yaji notin kanshi najuyawa dudda he's not seeing them but he could feel how big and perky they were, so full, hannunta yaji kan hannunshi dayay wrapping around her waist tana turawa alamun yasaketa ahankali ya janye hanunshi daga wajen, dan kallon fuskarshi tayi tace "bakaci abinci ba mezakaci?" shiru yayi yana kallonta yana kallon cute pink lips dinta dat he's feeling kaman he should grab them and give them the suck of their life, dauke kai yayi ganin maranshi ya murda joystick dinshi getting more harder, ahankali da muryanshi dabata fita sosai yace "pancake with coffee zansha" murya chan kasa tace "to tashi muje namaka" he don't want to embrace kanshi agabanta baikuma so tagane meke damunshi yanzu matsawa gefe yayi yace "go am coming" makemai kafada tayi ahankali tace "tare zamu, karka gudu ka barni" ahankali ya kalli fuskanta yama kasa cewa komi, dan murmushi tayi tace "okay to naji

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});