Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 37

Chapter 37

A Tsakanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel – Aliyu’s Romantic Journey Begins 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

hawaye har ganin kanshi yake ta hawayen tsabagen yanda suke shining kaman madubi, kwanto da kanshi yayi slowly yana wani irin kallonta kaman da idanu suke communicating yadaura forehead dinshi akanta tareda cupping face nata yana kallon hawayen dake zubowa daga gefen idanunta, dan lumshe ido yayi kafin yabude su ahankali ya zuba mata dara daran eyes dinshi, murya chan ciki yace "am sorry, I yelled at you the other day, am sorry Aneesah na, am so sorry please forgive me, what can I do to erase the memory from your heart?" yadanyi shiru tareda sake lumshe ido yana sauraran yanda numfashi ta ke sauka kan temporal bone dinshi kafin ahankali yasake bude idanun yazuba matasu, bakinta ne ya shiga motsi tanaso tamai magana yadaga ta, lips dinta suka shiga rawa kaman wacce aka jonama electric shock, kafe pink lips din nata da ido yayi dat are so pinkish barin ma yanzu datake zaxzabi sai suka kara zama pink sosai jiyayi numfashinshi na neman daukewa the way her lips are doing looks damn sexy and tantalising, gently ya manna nose dinshi kan nata yana breathing heavily kaman akwai wani magnetic force that's pulling him towards her lips, lumshe ido yayi da sauri a wani irin hankali kaman matsoraci yadaura lips dinshi kan radiant tender lips dinta dat are so warm sabida zazzabin datake yi. [4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 2️⃣5️⃣ Gently yay sucking bottom lips dinta, omg he has never ever kissed anyone before, yanda lips dinta keda taushin nan ga dumin bala'i yasa yaji all organs din jikinshi sun soma amsawa da sauri yasaki lips din nata and move back towards the wall kaman wanda aka tura ya jingina da bangon tareda lumshe ido yana sauke ajiyan zuciya anatse trying to get his self back to normal, bude kofan dayaji anyi yasa yabude ido ya taso daga jikin bangon yana kallon kofan, Dr yagani shi kadai rikeda takarda da byro, karasowa ciki Dr yayi yana kallon Aneesan da idanunta kenan a kulle hawaye nafita ta gefen idanunta ancire mata oxygen din dan babu shi akan hancinta, da sauri yakara sa jikin gadon yana kallon yanda ta cire shi ta ijiye gefe yace "cire oxygen din kikayi patient dina sabida kin tashi kin soma samin lafiya? And why are you crying, your mummy is coming back yanzun nan abinci taje tadafa miki" yajuya ya kalli Aliyu dayazo ya tsaya a gefenshi batare dayace mai kalaba yarungume hannu a kirji yana kallonta, tsayar da abinda yakeyi Dr yayi yace "Sir may I know you please? Yaushe kazo?" dan juyowa Aliyu yayi ya zubamai mayun idanunshi yace "Bandade da zuwa ba" yamikama Dr hannu, hannu Dr yamiko mai suka gaisa Aliyu yace "am Aliyu, her husband to be" ware ido Dr yayi saikuma yay dariya yace "I see, no wonder takema kukan shagwaba anki bude ido a kallemu" dan murmushi Aliyu yayi yajuya ya kalleta har lokacin idanunta a lumshe jiyake kaman ya sunkuceta daga kan gadon nan yay gidanshi da ita let them just stay there forever and ever, dan juyo dakai yayi ya kalli Dr dake yan rubuce rubuce yace "what's wrong with Love of my life Dr?" dago kai Dr yayi ya kallai yace "I must say, kayi dacen mace, your wife is a very very strong, she's a fighter, masu maleria datake dashi giving up suke but ita tace ina she must live to tell the story of her love life" dan murmushi Aliyu yayi yasake kallonta batare daya janye idanunshi daga kanta ba yace "yeah, my baby is very strong, bold and above all fearless, she don't wanna leave me dan tasan bazan iya rayuwa bataba" tafi Dr yashiga yi dayake yanada son surutu hakan yasa Aliyu tajuyo ya kallai, tsayar da dariyan yayi yace "maleria take fama dashi 4+, an shigo da ita jiya tana seriously convulsing ga wani uban high temperature datake running finding it difficult to breath, but fear not muna bata best treatment, yanzu ma Mum dinta muke jira takawo abinci dole saitaci abinci sanan zamu bata magani musamata wani karin ruwa dan wanan yakare tun dazu dasafe nazo nacire mata" gyadamai kai Aliyu yayi batare dayace komiba, Dr yace "bari nabarku tare karna katse muku hira" , yasa hannunshi a aljihun lab coat din jikinshi ya ciro new toothpaste da new toothbrush da asibitin kebama all patients dinsu yace "ga abinda nakawo mata, ta wanke baki kotaji dadin jikinta" hannu Aliyu yamika ya karba yana kallo Toothpaste din dako kadan baimai ba, Dr yace "bari naje before 10 her Mum will be back, ka lallabata please makesure she tadena kukan" yay maganan yana fita daga dakin yarufo musu kofa, kujera yaja ahankali ya zauna yana ijiye su brush din akan drawer kusada gadon yana kallon yanda taki bude ido har yanzu saidai tadena kukan dan hawayen sun dena zuba, murya chan kasa yakira sunanta. "Aneesah" ganin taki kallonshi ko motsi ma batayiba yasa yace "please open your eyes" kin bude idanun tayi tana saukar da numfashi ahankali, tarasa mesa duk in Aliyu na kusada ita rasa natsuwan ta take sai zuciyarta yadinga wani unusual beating, dan shiru yayi batare dayasan mezaiyi ba, tashi tsaye yayi daga kan kujeran yace "am coming" yay hanyar kofa yabude kofar dakin yafita yana tafiyan nan dai dai dake dauke ma mata hankali, ahankali tabude ido tabi kofar daya rufo mata da kallo kaman shi take gani, batada karfi ko kadan saima cikinta dataji yana mata wani mugun ciwo hade da maran ta kaman she's about to have her monthly flow, dan yatsine fuska tayi idanunta na lumlumshewa juyar dakai tayi ta kalli hanunta taga anriga ancire mata drip din hakan yasa ta tattaro duka dan karfin datake dashi ta tashi zaune tana jingina da bangon gadon tana numfashi sama sama tana sauke ajiyan zuciya cikinta na masifar mata ciwo kaman ma harda yunwa, dakin har wani dan juyawa juyawa yake mata, lumshe ido tayi tana sauke ajiyan zuciya saida tai kusan minti biyu ahaka sanan tabude idanun ganin dakin yadena juya mata yasa ta saukar da kafanta daya ahankali tana yatsine fuska tsayawa tayi tana hutawa dan the pain she's going through yay yawa, almost minti uku tabata sanan ta saukar da dayan kafan shima kasa ahankali tana yatsine fuska, ahankali ta sanya duka hannayenta takama karfen da ake makala drip tarike gam sanan ta mike tsaye kasusuwan jikinta nawani irin kas kas kas, jikinta yay tsami sosai kaman takai shekara daya a kwance ko kadan batada karfi kaman an mata alluran kashe karfin jiki, jin kaman tana neman tafadi kanta namata zuuu zuuu yasa tarike karfen gam trying to have control over her body, takai kusan minti hudu ahaka sanan tadanji daidai taji ciwon cikin ma yadan lafa, sakin karfen drip din tayi ahankali tamika hanunta tadau toothpaste da toothbrush din da Aliyu ya ijiye kan drawer tarike danko kadan bakinta bai mata dadi, gently ta daga kafanta tai taking first step sotake taje bayi tai brush then ease her self dan fitsari takeji sosai, tana numfashi da sauri da sauri tasake taking second step. Kadan kadan take tafiyan tana hutawa hartakai kofan

Table of Contents

Chapters

78 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});