Chapter 69
Chapter 69
dawo" dan dukowa yayi ko damuwa baiyi ba ya sumbaci goshin Mami rufe fuska da hijabi Aneesa tayi akunyace Aliyu yay murmushi aranshi yace "I will do more to you yarinya". Shafa kan Aliyu Dady yayi sanan ya shafa kan Aneesa yace "saina dawo yarana" ahankali Aliyu yace "bye Dad" "saika dawo Abba" Aneesah tafada ahankali tanacin abinci fita Dady yayi yarufo musu kofan duk suka gama cin abincin Aliyu ne yafara ture abincin kadan yarage dan girkin yamai dadi sosai Ammi ne tace "badai harka cinye ba" murmushi yayi yace "nakoshi Mum, bari naje nai wanka" ya kalli Aneesa yace "get ready" da sauri Ammi tace "wlh kaman kasani dan wanan wasanta yay yawa Aliyu" daure fuska Aneesa tayi tareda turo baki Aliyu yay murmushi yawuce yafita, saida Ammi taga yarufo kofa sanan ta kalli Aneesan tace "ya akayi kikasan yanason zuma harda fizgewa?" sosai gabanta yafadi kasa magana tayi, wani irin kallon da Ammi tamata yasa batasan lokacin datace ai uhn jiyane da ina assignment anan falo ya shigo yace namai coffee idanunshi sunyi ja sun kumbura shine namai naga yanata tula uban zuma ciki fa" wani irin kallo Ammi tamata saikuma bata karacewa komiba tace "tashi ki kwashe kayan nan kikai kitchen kibar wanke wanken kije ki sako proper hijabi kizo kutafi wajen jamb registration din" tashi tayi ta shiga hade plates din takai kitchen sanan tadawo takarasa kwashe sauran tawuce sama, wani baby pink hijabi tajawo har kasa tasaka sanan tazauna bakin gado tasa safa tadau Jakarta tasa wayanta da kudin datake dashi dubu ta jefa ajakan tadau jakan ta rataya she looks damn cute dudda babu kwalliya akan fuskanta banda mai kadai data shafa, fitowa tayi tawuce dakin Ammi a kwance taga Ammi da alamun kaman bacci takeso tayi ganin Aneesa yasa ta tashi zaune tace "harkin shirya?" "hijabi kawai nasa da safa" gyadamata kai Ammi tayi tajawo Jakarta yan dubu daidai tajawo tabata guda uku tace "gashinan kirike incase, ki kama kanki banda rawan kai, inkin dawo kitunamin yau zamu kira su Baffan ki kinji" murmushi tayi tace "to Ammi na, Ammi yaushe zanje hutu gidansu Ihsan din Momma" idanu Ammi ta ware tace "tooo su Anty Aneesa manya, yaushe kika fara islamiyyan da zaki fara fashi? Keda kije koda nan da chan ne sai kunyi hutun islamiyya da hadda, so nake ki natsu ki haddace Al Qur'ani kinji Aneesa kafin tsayayyen miji yafito" akunyace tarufe fuska murmushi Ammi tayi tace "kunyan gulma tashi kije Aliyu na jiranki awaje saikin dawo" gyadama Ammi kai tayi tatura kudin ajaka tawuce tafita. Ahankali tabude kofar flat dinsu daidai lokacin Aliyu yabude kofar flat dinshi yana sanye dawani dark blue fitted jumper data mugun haska farin fatanshi, hannunshi rikeda wayanshi kiran iPhone 11 sai key motar shi, kallon juna sukayi na almost a minute kafin Aneesa tafara dauke kai, wani sabon loafers dinta dake kan shoe rag din bakin kofansu ne tadauka tazauna ahankali kan dakalin tasaka takalman dasuka ma dan karamin kafarta kyau, mikewa tayi tafara tafiya anatse tana saukowa Aliyu daya tsaya agaban motan yabude bangaren dazata shiga ya tsaya yana jiran takaraso, hardewa kafafun ta suka shiga yi tsabagen yanda yake kallonta, karasowa tayi har inda yake atsaye dagokai tayi ta kalleshi tareda turomai baki tace "nikadena kallona saikasa ka nafadi" tai maganan tana shiga motan ta zauna akan kujera, ahankali yasa hannunshi ya tattare hijabin nata yace "ke kadai idanuna suke gani, haka kuma kece abincin su, barka da zuwa gimbiyar zuciyata, the only woman that owns Ali Gadanga Gusar Yaki, I can't wait to make this yummy yummy barkono girl mine" da sauri tadago kai ta kallai zatai magana kuma saita dauke kai sabida yanda yacika mata ido, dan murmushi yayi yazagayo yanadan yatsine fuska sabida yanda hannunshi kemai ciwo sosai, shiga motan yayi ya kunna duk yana murmushi, ahankali batare daya kalleta ba yace "kin tuna ranan dakika fara shiga motan nan kina kuka wiwi kaman ba Aneesa barkono ba" da sauri tadago kai ta kallai jan motan yayi yafita daga Gate din gidansu da aka bude, ahankali tace "waye barkono?" kyalkyacewa da dariya yayi ya kalli fuskanta gani yayi tadaure fuska, ahankali yace "you are my barkono, tunda kikama motana wankan kasa nace toooo fah" murmushi tayi ta dauke kai tana kallon hanya, bata kara cemai komiba harsuka kai wajen wani babban cafe ne acikin baze University, parking yayi yaciro wayanshi yakira wani number ba'a dadeba saiga wani mata shi yafito yazo har wajen motan Aliyu. _duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa_ [4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_ _IN BETWEEN THE LOVE_ ❤ _Lies another love_❤ _✍🏿M Shakur_ 4️⃣2️⃣ Not edited Knocking glass din yayi Aliyu ya saukar da glass din kasa cikeda girmamawa matashin yadan dukar dakai yace "barka da zuwa Ya Aliyu, ya hanyar saukar yaushe agarin" dan murmushi Aliyu yayi yace "nadan kwana biyu, ya Umma?" "tananan lpy" dan ajiyan zuciya Aliyu yasauke yace "I brought Hajiyata, jamb registration mukeso muyi" da sauri guy din yace "masha Allah mu shiga daga ciki amata Ya Aliyu shine harsai katambaya wlh kafi haka muje ciki" yay maganan yana budema Aliyu kofan fitowa ahankali Aliyun yayi yazagaya yabude ma Aneesa murya chan kasa yace "let's go" gyadamai kai tayi tasanya kafa ahankali tafito gaba mutumin yayi Aliyu da ita suka bishi abaya suna tafiya dai dai looking sweet, sai kallonsu student dasuka cika wajen suke wani special daki mutumin yakaisu yabasu waje suka zazzauna sanan yakawo form din yabama Aliyu da byro cikemata komi Aliyu yafara tana fadimai saida yakai wajen date of birth da gangan yadago kai ya kalli fuskanta yace "your date of birth" dauke kai tayi ta shiga wasa da yatsunta ahankali tace "20yrs, march 1st aka haifan" wani irin murmushi yayi mai sauti dahar ita saida taji kunya taji shikenan yanzu zai dinga mata kallon wata yar yarinya, ko 1 hour cikakke basu bata awurin ba suka gama komi aka bata slip dinta ya karba sanan suka fito yabude mata mota ta shiga tana daure fuska sabida yanda taga anata kallon Aliyun shiga motan shima yayi yana yatsine fuska jikinshi namai ciwo bana wasaba, zama yayi sanan yatada motar sukabar wajen, agaban wani babba super market yay parking, kashe motan yayi yazagayo ta inda take yabude mata fitowa tayi ahankali tana kallon wajen hannunshi yamika mata hararanshi tayi akunyace hakan yasa yay gaba tana biyeda shi suka shige ciki, siyayya yadingayi harta dinga mamaki wayake ma siyayya haka, ya kwashi gowns na yan gayu da idan vatai mistake din lissafi ba zasu kai 16 ya kwashi kayan bacci da kayan kwalama sanan yabiya kudin komi aka kwashe musu suka dawo mota yatada motar gyangyadi tafara ya girgixa kai kawai yacigaba da driving a binshi har gida horn yayi aka bude musu ya shiga Maman su Rauda ce agaban flat dinta da Rauda agefenta dake mata rubuce rubuce, bin motan sukayi da kallo, parking yayi yafito yazagayo yabude side din Aneesa yana murmushi, ahankali tafito da kafafun ta, turomai baki tayi tace "to ka matsa so kake nabuge ka" dan shiru yayi yana kallon fuskanta, murya chan kasa yace "kinsan wani abu?" da sauri ta girgixa mai kai tace "menene" murya chan kasa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78