Chapter 62
Chapter 62
A fili kuwa yace "kiyi baccinki my hrt desire ni dai zan samawa Nawaz k'annene a wannan Daren mai albarka" sai kuma ya shiga aikata mata sak'onni wanda lokaci d'aya Faheem ya fara fita hayyacinsa kamar ba mai mata baπ. To Faheem Hibbah asuba ta gari ni nayi nanπββπββπββ. *by* *Mamyn Najmah* [10/26, 9:27 PM] Maman Najma Author P1: πππππππππ *RAYUWA* page5β£5β£ *NA* *MAMYN NAJMAH* πππππππππ *DEDICATED TO AYSHA ALIYU GARKUWA* ```wattpad@mamyn_najmah2222``` ππππππππππ Hibbah yau dai an zama cikakkiyar mace an shigo sahun manya don Faheem bai gyaleta ba sai da ya mayar da ita cikakkiyar mace. Sai bayan komai ya lafa Faheem ya janyo Hibbah ya rumgume ta yana ta samata albarka gami da lallashinta, ita kuwa sai kuka take saboda shiga bakon abu da tayi ga kuma kunyar Faheem data rufeta ta rasa inda zata sa kanta. Haka dai Faheem yayi ta rarrashinta har ya samu tayi bacci, jinshi yake kamar wannan ne aurensa na farko don Hibbah ta dabance sam ni'imarta ta bambanta data Kausar jinshi yayi yafi samun gamsuwa da ita fiye da Kausar. Haka yayi ta tunanin abinda ya kasance a tsakaninsu daga baya ya mik'e ya shiga toilet yayi wanka sannan ya d'auro alwala yazo ya dinga nafila yana godiya ga Allah. Satin Hibbah biyu a gidan Faheem har ta ware duk wannan kunyar tashi ta sauketa ta tsaya tana kula da mijinta yadda ya kamata. Shi kuwa Faheem kamar ba shiba yadda yake yiwa Hibbah wani lokacin har kunya take ji, daidai misali yana k'ok'ari wajen kwatanta adalci a tsakaninsu. Faheem ya had'e Kausar da Hibbah a gida d'aya sakamakon Daddy ya kirashi yace ya had'e matansa waje d'aya don su kuma shak'uwa a matsayinsu na *jini d'aya*. Had'e sun da yayi sai suka kuma shak'uwa sosai Hibbah tama fi son haka saboda kullum tana tare da Nawaz d'inta, ita ma Kausar taji dad'i amma wani lokacin sai ta shiga d'aki tayi ta kuka tana da ta sanin rashin kula da mijinta da tayi aikinta kuwa tuni ta rubuta takardar ajiye aiki. *3 month later* Hibbah na gaban dressing mirror tana k'ok'arin sanya wani pink ashoke da aka nad'a Mata shi ta gama kwalliya sanye take cikin wani material mai shegen kyau gashi yayi mata matuk'ar kyau. Faheem dake jikin k'ofar d'akin ya zuba mata idanu yana kuma jin k'aunarta na ratsa duk ilahirin jikinsa ya k'araso gaban mirror ya karb'i ashoken ya saka mata da kanshi sannan ya juyo da ita "Masha Allah my hrt desire kinyi kyau sosai Anya kuwa zan barki kije wajen dinner d'in nan kuwa" Hibbah ta marairaice fuska "my boo kar muyi haka dakai Dan Allah ka barni naje, bikin Saudat da Safiyya ace banje dinner ba" ya girgixa kai "a'a my hrt desire kiyi zamanki kawai zansa a d'auko miki duk abinda aka gabatar a wajen" Faheem baiyi aune ba sai ganin hawaye yayi a fuskar Hibbah cikin kuka tace "Dan Allah my boo ni zan iya ma wanke kwalliyar Allah, kuma fa kace zaka dinga kaini kullum wajen bikin tunda kace bazanje na kwana ba" da sauri ya janyota jikinsa yana rarrashinta "ai zaki b'ata kwalliyar wasa nake miki" ya shafi cikinta "anya yarinyar nan ba ajiyata a jikinki kuwa naga fa sai wani haske kike yi kuma na Lura yanzu kina yawan ka sala, kwama biyun nan dana kusanceki fa naji kin canza" Hibbah ta rufe ido cike da kunya don itama ta lura da hakan kuma watanta biyu kenan bata ga al'adarta ba ga yawan tashin zuciya ga kasala amma sai ta dangana hakan da kawai janjin yanayi ne wai don da tana budurwa ne yanzu kuma tana da miji. Ta karyar da kai "my boo ni bani da komai fa" "a'a gobe zamuje Dr ya duba min ke don ni ban yarda ba akwai ciki a jikinki" ya fad'a yana shafa cikinta. Hibbah ta ja hannunsa "mu tafi lokaci na k'urewa fa" Haka suka wuce wajen dinner d'in su biyu don Kausar tana can ita da Nawaz, wajen ya k'ayato wuta a wajen kamar rana sai sautin kid'a dake tashi a wajen. Faheem ya samu waje yayi parking ya kai hannunsa kan cikinta yana dubanta yace "ni zan koma idan anjima zan dawo na d'auke ki, ki kularmin da ajiyata" ta kawar da kanta gefe "babban Yaya baza ka zauna a wajen ba" "a'a ai Ku kun wakilce ni" Hibbah ta bud'e k'ofar zata fita "to saina kazo" ya janyota "a hakan zaki fita baki bani sak'ona ba" tayi murmushi tare da yi masa Kiss a kan leb'ensa sannan sukayi sallama. Ta k'arasa cikin wajen lokacin ma amaren basu zo ba, wajen su Aunty ta nufa suka shiga gaggaisawa sannan suka zauna ana ta hira Aunty itama da cikinta. Sai can mc yake sanarwar amare da angwayensu zasu shigo amare da angwaye sunyi kyau matuk'a sun kuma dace da juna, Hibbah da aunty suka tashi suna yiwa amare lik'i har suka k'araso wajen da aka tanadar dominsu suka zauna aka shiga hotona kafin kuma a shiga kad'e kad'e. Aka buk'aci angwaye da amare su fito filin rawa bayan sun fito Hibbah ta tashi ta shiga yi musu lik'i tana d'an rausayawa a hankali, hakan da takeyi sai ya janyo hankulan wasu samari abokanan ango su uku, d'aya a cikinsu yace "Salis kunga wataj had'addiyar baby da idanuna suka hango?" Dayan yace "ai ni tun shigowarta na ganta yanzu ma zanje na sameta" dayan da baice komai ba yace "ai ku naku wasa ba'a sanya a irin wannan bash Ku tashi muje" suka mik'e suka nufi filin rawar suka shiga yiwa Hibbah lik'i. Faheem dake tsaye yana kallonsu ranshi a mugun b'ace ya nufi cikin gilin rawar, Hibbah tana hangoshi gabanta ya shiga fad'uwa don ganin yanayinsa gaba d'aya ya sauya. Yana zuwa ya d'auketa tamkar jaririya yayi waje da ita, waje kuwa ya d'auki ihu ana ta tafi wai babban yaya yana koyawa amare yadda za suyi soyayya, Kausar kuwa wani Abu ne ya tsaya mata a rai tama kasa cewa komai a hankali hawaye ya shiga mata sintiri. Mota Faheem ya bud'e yasata sannan ya kunna motar suka nufi gida bai ce Mata komai ba har suka isa gida itama bata yi magana ba don a tsorace take. Yana gama parking ya bud'e ya fita tare da banko k'ofar, da sauri itama ta fito ta biyo bayansa a parlor ta iskashi yana zaune ya d'aga kansa sama. Ta k'araso ta tsugunna a gabansa "don Allah my boo kayi hakuri wallahi ni bansansu ba banma san suna min liki ba" ya dubeta yama kasa magana kawai ya kawar da kansa gefe Hibbah ta kuma matsoshi jikinsu na gogar juna tace "my boo kayi hakuri Dan Allah......" Sai kuma tasa kuka hawayenta na d'iga a k'afafunsa. Ya d'ago da sauri ya d'orata kan cinyarsa yana goge hawayen fuskarta "my hrt desire kinsan ina da kishi akan iyalina amma kika shiga filin rawa a gaban gartin maza kina rawa har wasu suna hiran zasu sameki ku daidaita" ta shafo wuyansa ta baya tare da had'a bakinsu don tasan haka ne kawai zai sanyaya masa zuciya hot kiss take masa cikin k'warewa sun jima a haka don har Faheem ya fara fita hayyacinsa, sannan ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63