Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 16

Chapter 16

Rayuwa Book 1 Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ta kalleshi a tsorace tayi tsuru tsuru, ya cillo mata key d'in d'akinshi yace "kije ki gyaramin d'aki," abinda ya fada kenan ya juya yayi ficewarsa. Hibbah ta kalli Hadiza tace "wallahi baba Hadiza Faruq tsoro yake bani shiyasa mafa banason fitowa parlor saboda kar mu had'u dashi, sau tari ina jiyo dariyarsa dasu Saudat amma nake k'in fita gashi yanxu kuma ya Sani wai gyaran d'akinshi." Dafa kafardarta Hadiza tayi tace "Hibbah Faruq d'in da kika Sani da Bashi bane yanxu, Faruq ya sauya ko lokacin da abin nan ma ya faru tsautsayine kawai don tuni Faruq ya sauya halinshi tun sanda Alhaji yayi masa fad'a ya nuna masa bacin ransa, don haka ki kwantar da hankalinki kije kiyi aikin daya Saki." D'aga Kai Hibbah tayi tare da fita daga kitchen d'in ta nufi d'akin Faruq d'in badon ranta yaso ba. Tana zuwa ta bud'e d'akin tare da shiga kallon d'akin tayi babu wani datti, tsarin d'akin ya burgeta babu wani tarkace, ta d'aga kanta hotunansa ne iri iri duk a kafe a jikin bangon d'akin, wasu ya rik'e ball a hannunsa wani kuma yayi tsalle kamar zai kamo ball d'in wani kuma ya k'ame da alama ma suna taken Nigeria ne aka d'aukeshi a hoton, a zuciyarta tace "kenan Ya Faruq d'an k'wallone," yayi kyau sosai kaminninsa da momy sun kuma fitowa, don duk 'ya'yan momy kamansu d'aya da ita babu Wanda ya d'auko kamanin daddy duk da bata tab'a ganin daddy'n nasu ba. Ta shiga toilet d'insa, ta fara dirza saidata wankeshi tas sannan ta saka air freshener ta turo toilet d'in sannan ta dawo d'akin. Blanket d'in kan gadon ta shiga linkewa ta ajiye gefe ta gyare gadon, sannan ta share d'akin tas ta fito da sharar ta debo ruwan mopping tayi ta goge masa wardrobe, tana cikin gogewa Faruq yaH shigo tare dasawa d'akin key ya zare key d'in ya zura a aljihun jeans d'insa, kallonsa tayi ta d'auke kanta duk da zuciyarta na cike da zoranshi, ya k'araso kusa da ita yana d'an murmushin mugunta yana jifanta da wani irin kallo. Batasan yazo dap da ita ba sai numfashinsa data ji daf da ita, da sauri ta d'ago kanta tana kallonshi kanne mata ido d'aya yayi, baya ta fara yi yana binta ji tayi ta zo bango, ta kalleshi idonta ya circuko da k'walla baki na rawa tace "Ya Faruq kayiwa Allah da manzonsa ka k'yaleni don allah," sai kuma ta saki kuka. Dariya ya saki saida yayi mai isarsa har ta fara zargin anya Faruq yana cikin hayyacinsa kuwa irin wannan dariya haka, sai kuma ya tamke fuska kamar Bashi ba ya nunata "Hibbah kinsani abinda bantab'a yiba wato tunanin 'ya mace, na Saba duk yarinyar datayi min kuma naji inada sha'awarta direct nake zuwa na biya buk'ata ta. Amma ke kin hargitsa min shiri tundana Saki a idona zuciya ta ta kwad'ata da wannan durin naki," cikin kuka Hibbah tace "wai mene a jikina me nake dashi da maza suke son b'ata min *RAYUWA*?" Faruq ya Saki dariya yace "ashe muna da yawa bani kad'ai bane, idan su sun k'yale wannan durin ni bazan k'yaleshi ba wallahi yau ko ana muzuru ana shawo saina d'and'ani wannan durin," bata Ankara ba ya fincikota tare da buga kanta da bangon d'akin k'ara ta saki ya wurgata kan gadon. K'arar data saki yayi dai dai da shigowar Aunty parlor zabura tayi cikin sauri tayi d'akinsu Hibbah bata ganta ba sai Hadiza kawai ta gani, a hargitse take kallon Hadiza tace "baba Hadiza ina Hibbah?" Hadiza bata kawo komai cikin ranta ba tace "Faruq yasa ta gyran d'akinsa tana d'akin.........." Kallon mamaki aunty tayi mata tace "Faruq?" D'aga mata kai Hadiza tayi. Aunty cikin tashin hankali tace "baba kina me har yasa ta aiki bayan kinsan k'udirinsa a kanta?" Hadiza itama da yanayin damuwa tace "wallahi Aysha gani nayi ya gyaru yanxu ya........" Aunty bata ma tsaya sauraronta ba ta fice daga d'akin. Shi kuwa Faruq bayan ya wurgata kan gadon binta yayi tare da hawa kanta yayi mata rumfa yana kiciniyar fidda rigar jikinta. Duk da cewa Hibbah kanta ya bugu amma hakan bai gusar da hankalinta ba, don tare suke kiciniya dashi hawaye nabin fuskarta. Ihu takeyi tana kiran sunan Hadiza da Aunty Aysha suzo su ceceta, Faruq yasa hannunsa ya toshe mata baki da hanci kamar zai mata k'amshin mutuwa cikin sa'a ya zuge zip din rigarta, ita kuwa Hibbah ganin yana k'ok'arin kasheta ba shiri ta sakar masa kanta, tasa hannunta akan nasa tana k'ok'arin cire hannusa daga bak'inta cikin sa'a k'aramin d'an yatsanshi ya shiga bakinta ita kuwa ta gantsara masa mugun cizo, cika mata bakin yayi yana yarfe hannu. Yunk'urin tureshi ta Fara yi, shi kuwa kamar cingam sai kuma manne mata yakeyi, tuttureshi takeyi tana kuka mai sauti tana kiran ummanta, mari ya shiga zuba mata ta ko ina, Aunty tana fita tayi d'akin Faruq tana zuwa taji ansawa d'akin key, da gudu tayi hanyar stairs direct d'akin momy ta shiga ta nufi wata k'aramar wardrobe inda momy take ajiye spare keys ta janyota ta dudduba babu su babu alamarsu, hankalinta ya kuma tashi ta janyo ta biyun suma basa nan, ata ukun ne ta gani cikin azama ta kwasosu duka. Da gudu ta sauko daga stairs a matattakala ta k'arshe wani key ya fad'i, ta kalli k'asan bata ganshi ba kawai tayi gaba tana zuwa jikin k'ofar taga Hadiza itama duk ta rud'e, suna jiyo ihun Hibbah tana kiran sunansu dana ummanta tazo ta taimaketa, jikinta har b'ari yake ta shiga gwada keys d'in, hankalinta ne ya kuma tashi jin Hibbah ta saki wata gigitacciyar k'ara gashi kuma gaba d'aya keys d'in sunk'i yiwa d'akin. Allah ne ya bawa Hibbah sa'a ta hankad'e Faruq daga kanta ya fad'i k'asa tayi hanyar fita da gudu ya fizgota ta fad'o kansa, stool d'in dake kusa dashi ya dinga buga kanta dashi har saida yaga ta fita hayyacinta sannan ya d'auketa yayin gado da ita. Ya zubeta shikuma ya shiga cire kayan jikinsa, har wani b'ari yake duk ya k'osa ya kusanceta. Parlor Aunty da hadiza suka koma suka shiga duba k'ark'ashin stairs ko zasuga key d'in amma shiru kakeji gashi hankalin Aunty duk ya tashi, Hadiza ce ta hangoshi k'ark'ashin kujera hannu ta zura ta d'auko tace "Aysha ga mukullin nan," da sauri aunty ta waiwayo tare da amsa tayi d'akin Faruq tana zuwa tasa key d'in kuwa ya bud'................. *by* *Mamyn Najmah* [10/26, 9:22 PM] Maman Najma Author P1: 📝🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓 *RAYUWA* page2⃣3⃣ *NA* *MAMYN NAJMAH* 🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓🍓 *DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION* D.B.W.A *DEDICATED TO AYSHA ALIYU GARKUWA* *Masu cewa kirarin dana yiwa AYSHA ALI GARKUWA yayi yawa, to kuyi hakuri ba laifina bane k'aunace tasa na fad'a da babbar murya AYSHA ALI GARKUWA GAGARA BADAU CE BABU KAMARTA.* *A*unty tana bud'e k'ofar ta danno kai cikin d'akin abin da ta gani ya d'aga mata hankali, Faruq ne akan ruwan cikin Hibbah daga shi sai trouser ita kuwa ya cire mata Riga bra ce kawai a jikinta sai skirt d'inta dake manne a k'ugunta, kukan kura aunty tayi cikin b'acin rai ta hankad'e shi ya fad'i k'asa. Ta d'ago Hibbah a gigice take kiran sunanta amma Hibbah ko motsi batayi, hankalin

Table of Contents

Chapters

63 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});