Chapter 14
Chapter 14
d'in kuma yaji izunta nawa, sannan bangaren boko kice masa ya Fara Mata daga faro," momy ta d'auko purse d'inta ta zaro dubu biyar ta mikawa Aunty Aysha tace "ga wannan idan yaxo ki Bashi kud'in nan yayi Mata komi harda uniform zai kawo mata, ita kuma makarantar bokon kinga yanxu suna hutu kuma kinga idan sun komai zasu shiga third term ne sannan kuma Hibbah tayi girma da primary, za'a barta har wannan term din ya k'are yana yi Mata lesson idan anshiga new session sai musan abinyi." Aunty Aysha shiru tayi tana mamakin momy bata tab'a tunanin haka ba batasan sanda rumgume momy ba tana ta zuba Mata addu'a mommy tace "abin alkhari be yin hakan Aysha, sannan ita delu tunda muguwace baza mu Nuna Mata muna kula da Hibbah, sannan zansa Hadiza ta samo min wata mai aikin tunda ita Hibbah karatu bazai barta tayi aikin ba inyaso ita ko da daddare ko a weekend ne idan aikin ya taso sai ta dinga yi." momy ta tashi daga kan gadon ta bud'e wardrobe ta d'auko wasu kaya daba'a d'inka ba atampa ce guda hud'u, leshi uku, materials kala biyar sai wasu abayoyi masu shegen kyau guda biyu ta ajiye a gaban Aunty tace "gashi ki kaiwa tailor'n Ku ya d'inka mata," ta kuma zaro wasu kud'in ta bata tace " ga wannan kisiya mata inner wears da kuma 'yan kayan kwalliya, da turaruka." Aunty Aysha cikin mamakin yawan kayan tace "momy dama kina da kayan daba'a d'inka ba ajiyayyu haka?" Momy tayi murmushi tace "a'a Aysha last week ne da hajiya Rukayya ta kawo min sune, ni kuma da kunya nace bazan amsa ba shine na amsa da ajiye," d'aga Kai aunty tayi alamar gamsuwa, nan aunty Aysha ta kuma yiwa momy godiya ta kwashi kayan ta sauko k'asa dakin su Hibbah Sam bata fad'awa momy abinda Faruq yayi ba. Aunty Aysha ta shigo da kaya nik'i nik'i ta k'araso kusa da Hibbah ta zube kayan hannuta a kan katifa, ta juyo da Hibbah suna fuskantar juna tace "kai Hibbah kinyi kyau masha allah," hunnu biyu Hibbah tasa tan rufe fuska dashi tace "Kai Aunty na gode," aunty taja hannunta suka zauna a bakin katifa ta kalli Hibbah tace "albirishinrinki," Hibbah tana murmushi tace "goro Aunty." Aunty tayi murmushi tace "na fad'awa momy komai game da *RAYUWA*rki, tatausaya miki kuma tace zata taimakamiki," Hibbah cikin tsantsar happy tace "da gaske Aunty? Amma gaskiya na gode na gode Aunty allah ya k'ara girma da d'aukaka" Aunty tace "amin" ta zaro kudin da momy ta bata tareda janyo kayan tace "Hibbah wannan kud'in momy ta bayar tace a yi miki komai na makarantar islamiyya, akwai Wanda yake yiwa su Saudat lesson kema zaki dinga zuwa yanayi dake, makarantar boko kuma sai wata shekarar zaa kaiki, wannan kuma tace a siyo miki kaya kwalliya." Farin ciki ya hana Hibbah magana wai yau itace ta samu wannan gata har ta samu 'yancin yin karatu, katse mata tunani Aunty tayi da cewa "wannan kayan kuma badawa tayi tace a d'inka mikinsu," Hibbah cikin tsantsar happy ta shiga godiya sosai tacewa Aunty" don allah Aunty rakani wajen momy nayi mata godiya," aunty tace "to tashi muje," Hibbah ta mike suka bar d'akin. Saman suka hau nan Hibbah ta kuma ganin abubuwa iri iri sunje tayiwa momy godiya, mommy ta nuna Mata ai babu komi ita dai fatansu Hibbah tarik'esu da amana kamar yadda suma zasu rik'eta cikin aminci. Hibbah taji dad'in kalaman momy nan ta kuma yiwa momy godiya suka sauko. Da suka dawo Hadiza na d'akin Hibbah cikin happy ta nuna mata kayan da aka bata, Hadiza tayi ta yaba kyahun kayan. Aunty ta kalli Hibbah tace "taso muje ki rakani wajen tailor mu kai masa kayan" Hibbah tace to tare da mik'ewa ta d'auko hijjab d'in data zo dashi zata sa Aunty tace "haba Hibbah karki badani mana kinyi kwalli kuma zaki d'auki wannan hijjab d'in kisa, bara na d'auko miki mayafi a kayana kisa taso muje d'akina." Binta tayi kamar jela suka kuma komawa sama, wannan karan d'akin Aunty'n suka nufa direct wardrobe d'inta Auntyn ta nufa ta d'auko mata mayafi fari da wani ta kalmi me dan tudu shima fari tace "gwada wannan mugani zaiyi miki," sawa Hibbah tayi sai gashi yayi mata amma kuma yad'an yi mata yawa, Aunty tayi dariya tace "tab Hibbah kin fini karamar k'afa." Dariya Hibbah tayi tace "ai kuwa dai gashi ammafa kamar yayi min tsayi Anya zan iya tafiya dashi?" aunty tace "gwada tafiya dashi muga" Hibbah tad'an fara tafiya dashi ad'an tsorace, aunty ta kwashe da dariya tace "ki saki jikinki kiyi tafiya," a hankali take takawa dashi tana zagaye d'akin har ta d'an saba idan kaga yadda take tafiyar sai ka rantse yanga takeyi. Aunty ce ta ja hannunta suka karasa gaban gadonta, tana cewa "zo na gyara miki wannan d'aurin d'ankwalin ba haka ake d'aurawa ba," kunce mata d'aurin tayi taga ta cure gashinta girgiza kai Aunty tayi ta dauko kum da man kitso ta shafe mata kan dashi ta taje ta d'auko ribbon tayi mata packing gashin sannan tayi mata d'auri mai kyau ta shafa mata powder da lipstick ta bata kwalli tasa, dana kalli Hibbah saida na kuma kallon ta don wani mugun kyau danaga tayi Masha Allah ashe komai nason gyara. Aunty ta kalleta tace "Hibbah kin ganki kuwa yadda kikayi kyau Masha Allah kamar baki tab'a *RAYUWA* a k'auye ba," ta fada tana dariya. Murmushi Hibbah tayi na jin dad'i tace "Auntyna bani da bakin yi miki godiya na gode Allah ya saka da alkhari na gode," hannu Aunty ta d'ora akan lips d'inta tace "shiiit bana son yawan godiya Hibbah, tashi muje yamma nayi," da haka suka fita sukayiwa momy da Hadiza sallama gidan saiya zama shiru ba kowa dayake su Safiyya duk sun tafi islamiyya, suka fito daga gidan Adamu driver Aunty tayiwa magana ya fito da mota suka wuce. A mota Aunty take tambayar Hibbah tace "Hibbah a k'auye izunki nawa?" Hibbah tace "izzuna goma sha bakwai," d'an zaro ido Aunty tayi tace "dama k'auye karatunsu yana sauri haka?" Girgiza kai Hibbah tayi tace"ba'a makaranta kawai muke karatu ba ummana ce take yi min k'arin karatu idan ta biya min yau gobe zan kawo mata hadda," Aunty ta girgiza Kai alamar gamsuwa tace "kenan duka bakwai d'in yana kanki yanzu," d'aga kai Hibbah tayi alamar eh. Bangaren Faruq kuwa yana komawa d'aki ya fad'a gado takaici da mamaki duk ya rufeshi ya soma tambayar kansa wai me yake damuna me na gani a jikin yarinyar nan da har na kasa jurewa na kasa saita kaina, juyi ya kumayi yace yarinyar dabaza ta huce sa'ar Saudat ko Safiyya ba at least baza tafi 13 or 14 years ba amma duk nabi na rud'e a kanta bayan ga manyan babies nan a gari dasuke kawo min Kansu ba wadda na rud'e akanta sai wannan 'yar yarinyar, murmushin mugunta yayi yace kin janyowa kanki Hibbah don kota halink'ak'a saina d'and'ani wannan dirin naki kafin na koma hutu tunda kikasa har Aunty Aysha ta gane halina na nan. Janyo pillow yayi ya rumgume siffar Hibbah na kuma tariyo masa cikin kwanyarsa, yace yarinya k'arama amma ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63