Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 55

Chapter 55

Gidan Gandu Book 1 Complete Hausa Novel 298 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

sameer har ma saleemah a gida dayah? #shin saleemah zata yadda ta zauna da sameemah kuwa bayan tana ganin ubantane yake da ikon komai ,gashi bata yi tsammanin kishiyah a rayuwarta ba barekuma irin kishiyah kaman sameemah? Da farko ma sameemah zata yadda da auren da'aka daura mata kuwa? #wace irin cakwakiyah za'a buga a gidan alhaji bala da amaryarsa salma sannan da surukarsa sameerah,ga kuma hajiyah mairo? #ina kuma rayuwar gidan zainab da surikarta inna laraba kuma? #yah rayuwar sameemah a barikin sojoji na porthacourt? #ina kuma halittarta wanda har yanzu ba'asan menene ba? ******~~~~~~~*********~~~~~~ DUK WANNAN AMSOSHIN TAMBAYOYINNAKU SAI A CIKIN LITTAFIN........... *WASA FARIN GIRKI* *(cigaban gidan gandu)* Wanda zaizo nan da sabuwar shekara akan farashin Naira dari biyu kacal (200). ..........AFUWAN........ Nasan wasu zasuga na ce musu littafin kyautane amma kuma na shiga na kudi ta cikinsa. To dan Allah kuyi hakuri wallahi ina bukatar kudin dazan dunga saka data ne,saboda kudina duk ya kare a saka data na littafin gidan gandu,dan haka nasaka dari biyune domin samun kudin data,idan kuma baka fajimceni ba to shikennan. Domin neman karin bayani ku tuntubeni a numaber wayata kamar haka: 09035784150. Ina yiwa kowa fatan alkhairi sannan kuma ina godiyah Sosai ga duk wanda suka bani goyon baya a littafinnan tah hanyar bani support da ku nuna soyayyar su ga littafin. Uwa uba kuma wanda suka taka rawar gani wajen yimin cover. ABIN YABO BOOKSHOP &KING AIIMAR GRAPHIC. Ina godiyah sosai. ..........JINJINA ........ Ga mahaifiyata allah yakara yiwa rayuwa albarka. .........GODIYA...... Ga daukaci masoyana ina godiyah sosai,Allah yah biyawa kowa bukatarsa tah alkhairi. Musamman yan group din WhatsApp kun fi taka rawar gani wajen comment,sannan Facebook,sai wattpad sai kuma telegram. Dukkanku ina godiyah. Wasallalallahu ala muhammadin wa ala ali Muhammadin,wasallama tasliman kasserah.

Table of Contents

Chapters

55 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});