Chapter 15
Chapter 15
shirinki tsaff yanda zakiyi zam zam najini a sama tah bakwai" Wani Murmushin gefen baki tayi masa kafin ta bude dakin ta shiga,tana jijjiga kai,alamun zaka ci ubanka. Tah dan dad'e a d'akin saiga ta tafito,tana gyara zaman rigarta wadda ta tattare saboda matseta da tayi,cire gyalen kafad'arta tayi ta ajiyeshi a kusa da itah,Alhaji bala sai binta yakeyi da wani mayen kallo yana lashe baki. Duk abinda yake tana kula dashi har yah bude soyayyar kazar da aka nannadeta a takadda,cirewa tsokar yayi daban dakuma kashin yah ware a gefensa sannan yah tura gabanta yana cewa, "Bisimillah hajiyata kici iyah cinki" Kiran sallah akeyi a cikin anguwar na azahar,sameemah ceh tah kalli alhaji bala bayan tah cika bakinta da naman kazar ta cinye, "Alhaji bala bala zuwa masallacine naga kana zaune ana ta sallah" "U hmm na'am oh wai sallah zanje,ke kuma idan kin gama saiki shiga ciki kiyi sallahr" "Karka damu ni banayi ai" "Eh me kike nufi yanzun dama kinsan kina cikin rashin sallah kuma baki fad'amin ba har kika zo?" "Ba wannan nake nufiba sallahr ce dama banayi ,daga azumi sai azumi nake sallah a rayuwata saidai kuma idan ansakani dole,wanda ita ma idan inayi bana cewa komai,amma idan akan ra'ayin kaina ne bana yin sallah" Cikin jin dad'in zancenta alhaji bala yah tuntsire da dariyah harda buga kafa yace, "Kai kefah kin had'a abinda nakeso,kuma dama ke bakyayin sallahr kike cewa ni naje nayi,toh nima yau kam sallah nayi mata yajin aiki,kinga idan muka shiga daga ciki bazamu fitoba har sai duhu yakawo kai ,koya kikace?" Bata kulashi ba duk surun dayake yi saima antaya naman kazarta da take tayi ,saida taci tayi nak kafin tace masa, "Zuba min lemon na Kora da sanyinsa kar yah huce" "Hooo Bari a zuba miki lemo kisha kam,saboda kiji dad'in hawa service,nima ai na koshi da naman tunda kin koshi" Kofi biyu yah fitar masu glass sabi fill a leda kafin yah zuba lemon a ciki,wasu kwayoyi ya d'akko da niyyar zubawa a cikin lemu kan,sameemah ceh tayi saurin dakatar dashi tah hanyar cewa, "Ahah karka sakamin kwayoyin karin sha'awa" "Ah ashe kin sansu kenan?" "Me ka daukeni karamar yar iska?" "Ahah nibance haka na,tunda bakya so shikenan,da alama yanda kike da karfinnan haka kike idan an hau gado" "Eh ina ga kam,kai idan kanaso ma zaka iyah juye nawa kwayoyin ma akan naka,nafijin energy idan banyi amfani dasu ba" "Hahaha ayi haka,kice nakara duk akan nawa danna jini a sama kenan,ku ai yarane nikuwa saida su kwayar idan inason yin dogon aiki wanda zai d'auki lokaci,toh bari najuye su ma dukka kawai" Aikuwa yana gama magana yajuye dukka kwayoyin sameemah acikin nasa lemon. Yana dagawa saida ya shanye tas kafin yah ajiye kofin yana karewa SAMEEMAh kallo kaman zai cinyeta d'anya. Saida tasha lemon ta tabbatar tah koshi sosai kafin ta dan kishingide akan cushion din kujerar,alhaji bala ne yayi saurin cewa, "Haba madam da girmanki ki kwanta akan kujera,ai muje daki ki baje sosai ,amma kya kwanta akan kujera" Batayi masa musu ba sai tashi kawai da tayi ta nufi cikin dakin,kaman jira kuwa yake da sauri yah bita yana had'a hanya kaman dan maye. Tana zama a bakin gadon shima yah zauna yana narai narai da ido kaman anyiwa yaro kwacen alewa,ga idonsa yayi ja da alamun kwayar da yayiwa over dose ce tah fara tambayar sa. "Menene yasa ka kirani nan wajen ,har yanzu baka ban amsata ba bayan tun dazu nake tambayarka?" Ransa ne yah fara b'aci da tambayar ta ganin yanda tah ma raina masa hankali,cikin bacin rai yace, "Bai kamata kina min haka ba seemah dan kinga ina binki ina lallabaki,ke kanki ba buk'uwace ba a wannan harkar kin fi kowa sanin abinda nake bukata daga wajen ki,tunda a gabanki na sha kwayoyin karin kuzari " "Toh Idan kuma naki baka abinda kake nema kuma yah zakayi?" "Hakanma bazai faruba dan nasan bazaki taba fadan hakan ba tunda kema da amincewarki za'ayi" "Haka nace maka da amimcewata ?" "Kee yakamata kima daina batamin lokaci dan baki isa kicemin kin fasaba saboda yanda na bata lokacina wajen lallamarki da kuma naman dana sayo,sannan kuma idan baki shirya ba saiki fadamin yunda farko ,amma kina ganin na sha kwaya a gabanki amma bakice komai ba sai yanzu kicemin wai idan kika ki yarda mezai faru?" "Eh Toh mezai faru idan naki amincewar,ai tambaya ce nayi maka" "Matseki zanyi nayi miki dole dan in kinki ta dad'i saka miki karfin maza zanyi tunda yan dabar taki basanan bare su kwaceki,Sannan kuma bazan baki koh sisi ba haka zan koreki a gidannan,inaga yarinyah bakisan halina ba ne,toh bari kiji na fadamiki a gidanna bansan iyah adadin yara nawa nayiwa fyade ba ,ko kuma na lalata,dukkansu kuma babu wanda nayi mata a san ranta,ke kadaice nake binki dan nayi miki da yardarki saboda bakaramin sonki nake ba,in kikayi sa'a ma harka ta goge dake zan dunga zuwa abuja" "Duk naji bayanin ka amma ban amince ba" "AI kuwa baki isaba yarinyah" Yana gama fadar haka yayi sauri yah riko kunkuminta yah jawota kusa da shi. Bai ankara ba kuwa saijin mari yayi tasss a kumatunsa saida yah fad'a kan gadon tah baya yana kikkifta ido,saboda hasken ganinsa daya d'auke na wucin gadi. Tashi tayi daga kan gadon tah koma jikin madubin dakin tah tsaya wanda yake kallon gadon,tsura masa ido tayi har yah gama juyinsa akan gadon yah tashi ya zauna,yana had'a ido da ita ya hadiye wani yawu tareda cewa, "Kai kai dutsin guga kika manna min a fuska ko me" "Au tambaya ma kake,zaka kuwa san me na manna mama,kuma kayi kuskure tabbas ka tsokano rina a gidanta,dan kayi min abinda tunda nake babu wanda yah taba gigin yinsa ,shine tab'a gangar jikina,duk duniyah babu wanda zanyiwa amincewar taba jikina,ba miji ba koh mai martaba ne bai isaba,saboda jikina ne nikadai kuma nikadai ce mallakinsa. Kai kuma ka sab'a dokata dan haka a hukuncin danayi niyyar zartarwa akanka na rainani dakayi ta hanyar gayyatoni wannan matsiyacin gidan,saina k'ara maka da tab'a jikina ma dakayi,yau mai hanani hukuntaka a gidannan banganshiba a fad'in duniyar nan" Tana magana muryarta tana fita da amo kamar muryah guda biyu ga kuma annurin fuskarta daya d'auke tass. Tun kafin aje ko ina alhaji bala ya sau fitsari akan gadonnasa,ga jaraba tana cinsa na maganin daya antaya a cikinsa. 😄😄😄😄😄 Tab kashigesun ka (su alhazawa anji manyan mata). *+______________________+* *ABIN YABO BOOKSHOP* Kasuwar Rimi Kano Tel:📞 *07038339244* ❤❤SADY-SAKHNACEH❤❤ Kar ku manta da #comment #share #like #follow. ____** *GIDAN GANDU* **____ ❤❤By sadi-sakhana❤❤ Wattpad username:SAKHNA03 ❤12❤ Nufoshi tayi yana matsawa har sukaje karshen gadon,a lokacin jikinsa har karkarwa yake saboda tsoronta daya d'arsu a cikin zuciyarsa,dan a sannan koh qur'ani aka bashi zai iyah rantsewa akan ba sameemah daya sani wacce yah saka aka kawota bace a gabansa,duk da suna kama da itah saidai kamanninta sunsha banban da itah. Wani marin tasake kifah masa ,saidah tah jerah masa kusan biyar,kan kace me kumatun alhaji bala sunyi luhu luhu kaman fanke sai shek'i sukeyi saboda kumbura da sukayi. Tun yana daurewa har yah fara kuka wiwiwi harda majina shab'e shab'e. Komawa tayi inda take tsaye saidai sannan tah koma ainihin kalar ta,wani
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55