Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 13

Chapter 13

Gidan Gandu Book 1 Complete Hausa Novel 1,269 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

har zuwa gobe" "Shikenan promise karka dade" "Yeah I am sure" "Okay bye " Toh nima bye😍😍😍 ❤❤SADY-SAKHNACEH❤❤ Kar ku manta da #comment #share #like #follow. ____** *GIDAN GANDU* **____ ❤❤By sadi-sakhana❤❤ Wattpad username:SAKHNA03 ❤10❤ Sai can wajen karfe 9:00pm,kafin sameer yadawo daga inda yacewa saleemah zaije,batare da tambayeshi mai ya faru ba kawai tah fara zazzaga masifa dama tah cika tayi famm ,dan tun dazu take jiransa a falo bayan tayi sallah. Takaicin halinnata ne yasashi wucewa daki kawai batare da yabata karin bayani ba,itama bata huceba binsa dakin,sanda tah shigo yajuyah bayansa yana fitarda wani huci mai cike da bacin rai,saleemah bata kulada yanayin dayake cikiba tah cigaba da ta cigaba da mitar da take, "Amma abban farouq dakai fah nake magana shine ka shareni ka shigo daki bayan kasan..........." Katseta yayi daga karisa maganar sanadiyyar had'e bakinsu dayayi waje d'ayah,yah dad'e kafin yabata damar jan numfashi. Fatar bakinta har saida tayi ja saboda farmakin daya kai mata cikin zafin nama,kallon idonta yake kafin ya fara magana kasa kasa, "Dama ina abinda yasa kika damu na zauna a gidan kenan,sannan dana shigo ma kika fara fad'an na dad'e?,ba damuwarki rashin dawowa tah ba ko halin danake ciki,burin ki shine wannan,toh zo na baki" Cikin halin ko inkula da maganar da yayi mata cikin salon maganar halinka mai sanda kuwa tah cafke bakinsa tareda maida martanin kiss din. Sun dad'e a tsaye kafin suka isa ga kan gadon,saidai gogan cikin zafin nama daya kuma had'u da halin dayake ciki na baci rai yake kaiwa duk wani sassan jikinta farmaki. Tun tana jurewa har tah matsa daga inda yake tah koma gefe tana sheshshsekar kuka,(dama su saleemah sakalai). Shikuwa kansa yasaka acikin filo yana cije lebe tareda sauke ajiyar zuciyah,yah dad'e a haka shikadai yasan halin dayake ciki. Itah kuwa saleemah tun yana jin ajiyar zuciyarta har yah fara jin numfashinta yayi nauyi da alamun tayi bacci. Tausayinta ne yakamashi,danshi kansa a sanin dayayi mata yasan bazata jure yanayin daya zo mata dashibagashi kuma tana dauke da yaran ciki,saidai shikansa yana tausayin kansa domin yasan koh kusa zaman su da saleemah bazai dore da haka ba,dole yah nema wa kansa mafita ,duk da yasan fitina yake shirin kunnowa,dan saleemah da d'anta ma kishi take ina kuma ga wata matar idan yah auro?(tabb hmmm). Yah dad'e yana tah Tunani kafin yah tashi ya shiga bandaki. Saida yah yi sallahr dare da addu'o'i kafin shima yah koma ya kwanta. Da safe har sameer yah tashi yah gama shiryawa amma saleemah bata tashiba,kare mata kallo yayi da takaici kafin yace bayan ya bubbuka gefen filonta ta tashi, "Wai kinyi sallahr dana tasheki kiyi da asuba kuwa" "Eh nay I" "Toh shikenan ni na tafi,sannan na manta ban fad'amiki ba,ki shiryah a cikin satinnan zamuyi tafiyah,zanje na gaida iyayena sannan kuma kakanmu alhaji babba bashida lafiyah" Mitstsikewa idonta tayi tareda tashi zaune kaman ba itah ce take muryar bacci ba, "Gidanku kuma?" "Eh gidanmu menene a ciki?" "Amma bazaka tafi kai kadai ba,kasan fah ni ba lafiyah ce dani ba" "Tareda Ku zamu tafi dan nagama yanke hukunci,saboda tunda na aureki baki taba zuwa garinmu ba ka kuma farouq basu sanshiba yakamata na kaishi gidan kakanninsa yagansu" Bai jira amsar dazata bashiba ya yi ficewarsa yabarta a kan gado baki a sake, Tabdijan garinsu kuma,toh wata sabuwa(😂 yarinya zakije gidan gandu ki more). GIDAN GANDU PALACE(na su princess sameemah😂) Koh kwana biyu ba'ayi da tafiyar dan liti ba saiga shugaba MANJO yah diro garin. Koh sallama babu said ganinsa sukayi a tsakar gidan yana zazzare ido kamar anyi masa kwalli da barkwano,kowa idan yah kalleshi sai yah karewa dress din jikinsa kallo. Saboda wata biri da wando yasamu yah mamuk'a hantsar da matseshi ,kafafun rigar kuma a iyah gwiwarsa suke,ga kuma hular sanyi daya tabka,sannan ya goyi wata uwar jaka a baya. A takaice dai kana kallonsa kaga mahaukaci sabon kamu,yaranne suka tafi da gudu suka kirah kulu a kofarta,da sauri ta fito jin ance manjo ya dawo har tana tuntube da gyara zaninta,turus tayi ganin irin shigar dayayi ga kowa sai dariyah yake kasa kasa,haushine yakamata ita da inna ramatu saboda daga gani babu wani abin arziki daya kawo,saida yah juyo ne kafin yah kulada kulun, "Lah kulunkulun din manjo bakya ganin na dawo ne,babu wani dan tarba ta irin miji da matar nanne?" Duk maganar cikin shakyakykyiyar muryah yake yin ta,ga bakinnan jawur dashi kaman bakin tsoho mai cin goro,tab'e baki tayi kafin tace' 'Wannan shigar fah daga iyo ta me cece?" "Lah wannan suwaga ce,suwaga ba ,ai irinta ake yayi" "Mtswww Toh naji,saika shigo ai muji dame kuma ka dawo" Binta yayi kaman rakumi da akala suka yi kofar tata,dan idan suna dad'i itah dashi tana juyashi yanda taga dama,saidai idan kwayar tagaya masa ba daidai ba kokuma tayi masa laifi ,toh ba iyah ita ba ko yan gidan sai sunsan an tab'oshi ,dan manjo shima number one ne wajen rashin mutunci,gashi bayan manta tsiyar da akayi masa a sauki. Suna isa kofarsu manjo yah akiye jakarsa yah shiga bandaki ,kulu ta dau jakar tareda zazzageta a tsakar dakin,zare ido tayi gsnin abinda yake dauke a cikin jakar,ba komai bane sai wasu shafta shaftan silifas da kuma wani tsohon bargo sai kuma kayansa guda uku,har sun sanja kama dan daud'a. Manjo yana shigowa dakin kulu tace, "Wai uban me toh ka kawo duk tsawon dad'ewa dakayi da tafiya ranin iyee?" "Uban me nakawo kaman yah?,tsaya wai kema uban me yasa kika zazzagemin jakata,har zaki wani sakani a gaba mai na kawo,uwarki na kawo,kulu billahillazi ki kiyayeni ,tunda na dawo kikemin masifa kaman wani d'anki,dan kinga ina muss(missing) dinki,toh wallahi zan ajiye muss din nayi miki duka,kinga saiki tunoni mu zauna lafiya" "Eh zakace zaka dakeni mana saboda ga jaka,karyah nayi uban me ka kawo,naga jiya dan liti daya zo rabon shaddodi ya dungayi da atamfofi nima har turmi biyu aka bani " "Ke dan yah rasulu,sheege toh ina tawa shaddar nasan yah bayar a ajiyemin kinga saina dunka in za'ayi daurin aure a gidan mudunga sakawa muna fitowa a manyan yayu,kuma baki isa kicemin an baki ki ajiyemin kice kin sayar ba,dan saikin fito da itah yanzunnan" "Kutt lallai ma manjo wai wannan wane irin zance kake ne haka,toh ko yah baka ma bazan ajiyeba sayarwa zanyi barema babu wanda yah tuna da wata halitta wai itah manjo,dan koni saida akacemin ka shigo kafin na tuno da kai,saidai bansaniba koh inna ramatu ta tuna dakai" "Kulu kulu tam" "Menene? Dukana zakayi yanda ka saba?" "Ahah bazan dakeki yau ba saidai inaga gobe kam saina yimiki lilis yanzudai debomim abinci tukunna,idan naci kuma saina zaga gari domin asan na dawo garin" "Ni ban dafa komai ba,saika jira in an gama na dare na karbo maka" "Ke Wai ina wancan shedaniyar yar wiwi dinne,tunda na dawo ban ganta ba" "Me kake ci nabaka na zuba zaka ganta ai,tsab zaku zone,nida kwanaki sauran kadan tah cire min wuyah" "Kehh wuyah dai batason kece matar manjo,lallai zata gamu dani" Tunani kulu tayi da ta tuna cewa sameemah tah san sirrinta,aikuwa cikin sauri tace, "Kai manjo da gangan nake fah irin wasan nanne" "Aiko wasane sai nayi mata masu warning (last warning) saboda gaba" Daga haka

Table of Contents

Chapters

55 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});