Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 3

Chapter 3

A Bakin Aurenki Book 1 Complete Hausa Novel – Salma’s Painful Return 1,266 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

A'i tunda har an kawo sadaki, kuma irin wanda mama ke da muradi. Ita kam Salma zai wuya ka ga tama sanya g'yale bare har ta zauna k'yali. Gata dai mama ita tafi sawa buri, ga ta kuma y'ar _boarding_. *By* *Feenat Ja'afar*. 9/29/16, 8:52 AM - Queen Safiyyert馃憫: *A BAKIN AURANKI* *漏 Feenat Ja'afar*. 6-A dai-dai k'wanar su Ja'afar take,dawo warta daga islamiya kenan,sanye take da dogon hijab ruwan kasa mai yashi har kusan kasa,rataye da jakar littafai da Qur'ani a hannu,sai dan asirin _skirt_ nata na attamfa da ya fito _green_ da ruwan kasa, duguwa ce,ba zangal ba,tana da kaurin jiki,dan ta fita sahun ramammu,tafiyarta a nut'sue tafi komai d'aukar hankali. Kamar kullum ta daga kai dan k'allon gidan su Ya Ja'afar kamar yadda ta saba k'ewar shi ta kawar da kai, sai dai taku biyu taja ta t'saya tamkar an t'sayar ta. Kanta duk'e dauke da murmushi,cikin nut'suwa ta kara k'allon kofar gidan dan tabbatar da wanda ta gani.. *"Ya Ja'afar*?...ta fad'a a zuciyarta lokacin da ya taso yana mata murmushi. Ikon Allah,wai kunyarshi kuma take ji,cikin nut'suwa ta d'auke kanta daga gareshi ganin ya karaso. "Assalam Alaikum Malama Salma.... Wani irin buguwar zuciya taji ya ziyarce ta,shekara uku da wani abin ba wasa ba,hatta muryar Ya Ja'afar ta sauya mata. Cikin nut'suwa ta dago da murmushi ta amsa mishi,kamin ta gaida shi a kunya ce, shi dai kawai k'allonta yake yana murmushi, kamar mai mamakin kara girmanta,ga wata nut'suwa da ta kara shigarta. D'uk sai ya kara yaba Salman nashi,ganin shirun yai yawa yasa da hannu ya nuna mata hanya halamar su wuce. Dan satar K'allonshi tai kan ta sunne kai suka fara tafiya. "Salma koh murnar gani baki yi,ba koh tambayar yaushe nazo? Kai duk'e tace "yi hakuri,yaushe kazo?.. Kai ya k'ada da murmushi,kan yace "jiya. Tambayar yaushe gamo yake mata, yadda take kunyar tata gun bashi amsa d'uk sai ya ji shi wani iri,mace mai kunya itace muradinsa. Da haka har kofar gida ya rakata yana mata tad'in makaranta da yadda suka juma basu gamo ba. Ummi ya k'allo achan dan nesa dasu tana tad'i, sai ya tuna mata yasha zuwa ai. Ita dai daga murmushi sai k'ada kai da Umm,a'a,d'uk ta takure yau a gaban Ja'afar d'inta. Ganin haka yasa yai mata sallama tai gida.. A katifa ta zauna tana cire hijabi,ta rasa wani irin farin ciki take ciki na ganin Ya Ja'afar d'inta yau. Sai murmushi take saka cike da kunya ita kad'ai kamar yana ganinta. A haka har Ummi ta cimmata, dan harara ta sakar mata gami da had'a rai. "Yanzu Ummi kinyi dai dai kenan? A y'atsine ta k'allo ta tana ninke g'yale, "da nai miki mey? Iya jaraba.. Kai Salma ta k'ada kan tace "dan t'sabar wulakanci ashe Ya Ja'afar yasha zuwa gidan nan nema na in yazo gari muna sa6ani sau biyu yana fad'a miki amma koda wasa baki fad'an ba? Allah kin ban haushi.. "Mtsww.. T'saki Ummin tai kan ta ta6e baki,tuni Salma ta kule,sam ta t'sani t'saki, bare ga Salma K'anwar ta. "Na zata wani abin kirkin ne wallahi, toh meye nawa dashi da zai mayarni y'ar aiken shi?.. Anki a fad'a miki d'in ki d'au mataki toh.. A tunzure Salma ta tashi tayo kan Ummin sukaji Mama na magana a kofar d'aki, "Kun fara cin kan koh? Yara kamar masu ganin hanjin junansu? Baya Salma tai tana harar Ummi, "Mama kimin tsakani da ita toh,ta fita harkata dan bata da kunya sam wallahi.. A y'atsine Ummi ta harare ta,"ka ga kunya manya,akan wannan mai dan uban d'acin ran kike wannan kumfar bak'in?...baki ta ta6e kan tace "Kin k'wa kama abga in dai Ja'afar ne.... "Ke Ummi... Bana son fit'sara fa,kullum ina sanarki Salma yayarki ce,dole ki bata girma, koh nai mugun sa6a miki.. Maza bata hakuri. Tana chunno baki ciki ciki ta bawa Salma hakuri,ita kam har ta fara hawayen bak'in ciki. "Toh fito ki biyoni.. Mama ta nuna ma ummin kofa da hannu.. *By* *Feenat Ja'afar* Like 路 Reply 路 Report 路 Jul 20 Feenat Ja'afar Novel's *A BAKIN AURANKI* *漏 Feenat Ja'afar*. 6-A dai-dai k'wanar su Ja'afar take,dawo warta daga islamiya kenan,sanye take da dogon hijab ruwan kasa mai yashi har kusan kasa,rataye da jakar littafai da Qur'ani a hannu,sai dan asirin _skirt_ nata na attamfa da ya fito _green_ da ruwan kasa, duguwa ce,ba zangal ba,tana da kaurin jiki,dan ta fita sahun ramammu,tafiyarta a nut'sue tafi komai d'aukar hankali. Kamar kullum ta daga kai dan k'allon gidan su Ya Ja'afar kamar yadda ta saba k'ewar shi ta kawar da kai, sai dai taku biyu taja ta t'saya tamkar an t'sayar ta. Kanta duk'e dauke da murmushi,cikin nut'suwa ta kara k'allon kofar gidan dan tabbatar da wanda ta gani.. *"Ya Ja'afar*?...ta fad'a a zuciyarta lokacin da ya taso yana mata murmushi. Ikon Allah,wai kunyarshi kuma take ji,cikin nut'suwa ta d'auke kanta daga gareshi ganin ya karaso. "Assalam Alaikum Malama Salma.... Wani irin buguwar zuciya taji ya ziyarce ta,shekara uku da wani abin ba wasa ba,hatta muryar Ya Ja'afar ta sauya mata. Cikin nut'suwa ta dago da murmushi ta amsa mishi,kamin ta gaida shi a kunya ce, shi dai kawai k'allonta yake yana murmushi, kamar mai mamakin kara girmanta,ga wata nut'suwa da ta kara shigarta. D'uk sai ya kara yaba Salman nashi,ganin shirun yai yawa yasa da hannu ya nuna mata hanya halamar su wuce. Dan satar K'allonshi tai kan ta sunne kai suka fara tafiya. "Salma koh murnar gani baki yi,ba koh tambayar yaushe nazo? Kai duk'e tace "yi hakuri,yaushe kazo?.. Kai ya k'ada da murmushi,kan yace "jiya. Tambayar yaushe gamo yake mata, yadda take kunyar tata gun bashi amsa d'uk sai ya ji shi wani iri,mace mai kunya itace muradinsa. Da haka har kofar gida ya rakata yana mata tad'in makaranta da yadda suka juma basu gamo ba. Ummi ya k'allo achan dan nesa dasu tana tad'i, sai ya tuna mata yasha zuwa ai. Ita dai daga murmushi sai k'ada kai da Umm,a'a,d'uk ta takure yau a gaban Ja'afar d'inta. Ganin haka yasa yai mata sallama tai gida.. A katifa ta zauna tana cire hijabi,ta rasa wani irin farin ciki take ciki na ganin Ya Ja'afar d'inta yau. Sai murmushi take saka cike da kunya ita kad'ai kamar yana ganinta. A haka har Ummi ta cimmata, dan harara ta sakar mata gami da had'a rai. "Yanzu Ummi kinyi dai dai kenan? A y'atsine ta k'allo ta tana ninke g'yale, "da nai miki mey? Iya jaraba.. Kai Salma ta k'ada kan tace "dan t'sabar wulakanci ashe Ya Ja'afar yasha zuwa gidan nan nema na in yazo gari muna sa6ani sau biyu yana fad'a miki amma koda wasa baki fad'an ba? Allah kin ban haushi.. "Mtsww.. T'saki Ummin tai kan ta ta6e baki,tuni Salma ta kule,sam ta t'sani t'saki, bare ga Salma K'anwar ta. "Na zata wani abin kirkin ne wallahi, toh meye nawa dashi da zai mayarni y'ar aiken shi?.. Anki a fad'a miki d'in ki d'au mataki toh.. A tunzure Salma ta tashi tayo kan Ummin sukaji Mama na magana a kofar d'aki, "Kun fara cin kan koh? Yara kamar masu ganin hanjin junansu? Baya Salma tai tana harar Ummi, "Mama kimin tsakani da ita toh,ta fita harkata dan bata da kunya

Table of Contents

Chapters

41 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});