Chapter 258
Chapter 258
!Na rama!" Abun ya ɗaure mashi kai,Sakin kunnuwanshi Yayi tare da miƙewa tsaye yana kallonta,Tsantsar farin ciki Ya gani akan fuskarta,Kamar wadda akayi ma Albishir da gidan Aljanna,A ruɗe yace"Reesh are u ok"? "bakaine kake sanyani Yin tsallen kwaɗi ba,lokacin da muna a gida?Yau nima Na rama,Na sanya Surgeon General Rafayet Tsallan kwaɗi,",tana kai ƙarshen Maganar,Ta watsa da gudu Ta faɗa saman faffaɗan ƙirjinshi Tana dariya, "Ke ko"?ya faɗi hakan fuskarshi ɗauke da ƙayataccen Murmushi,Abun ma dariya ya bashi,Wai ta rama,Ashe abun ya tsaya mata aranta,kamar zautacciya Haka taci gaba da dariya tana faɗin "I luv u Ya rafayet!Mijina nakaina" "I luv u too,matata takaina,"ya amsa mata cikin so da ƙauna..............." 💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃*HAPPY ENDING* *💋Boss Bature💋 *Alhamdulillah!* *Alhamdulillah!!* *Alhamdulillah!!!💃💃💃💃💃💃💃* *A nan na kawo karshen littafin Abban sojoji wanda na dau tsawon lokaci ina rubutawa😍* _Dukkan godiya da yabo sun tabbata ga Allah subhanahu wata'ala,the most compassionate and the most omniscient,da ya bani ikon kammalawa cikin ƙoshin lpy kaman yadda na fara,to him be all the glory🙏,tsira da aminci su tabbata ga fiyayyen halitta Annabi muhammad(S.A.W)😍Darussan dake ciki Allah ubangiji yasa mu amfana dasu🙏 ya sadar da ladan gareni da mahaifana da yan'uwana da malamai na da dukkan masoyana a duk inda suke a faɗin duniya🥰kura kuren ciki Allah ubangiji ya yafe man🙏_ _Gaisuwar ban girma ga mahaifiyata Hajiya Rabi'atu Yahaya,she is my first luv and my everything💘,Allah ya ja da rai ya kara maki lafiya my sweetheart😘,My beloved Siblings💞waɗanda littafin nan Sadaukarwa ne a garesu,Nafisat,Aisha,Zainab,Khadija,maimunatu,Abdul'azeez,Fatima,Maryam,Ameenatu,I luv you so,so much,kune ni,in baku bani,I really appreaciate ur Encouragement💪,prayers and all-round support👍,Allah ya kara haɗa kawunanmu ya jiƙan mahaifinmu,Ameen_ _Special thanks to,Fadeela Lamiɗo,sadeeq Abubakar Ceo Lafazi writers,Abubakar Sadeeq AlQuramy,Maisalati,Kamala Kabeer,My Editor Aunty Zainab Laluh,whose contribution in no small measure serve as spices to this work,ina matukar godiya a gareki🙏da ƙarfafa man guiwa da kika rinka yi har zuwa kammaluwar wannan littafi ina rokon Allah kema ya baki ikon kammala littafinki lafiya Asanadin Maƙwabtaka😍and My P.A Munah Bature,ansha gwagwarmaya dae😂,ina matukar godiya agareki my other half😘_ To My Novel's Fans Ba zan manta da yadda kuka rinƙa karfafa man gwiwa tsawon lokaci ta hanyar daɗaɗan Comment ɗinku,Summayer khutubi,Princess Bahilot,Meenarly Al'ameen,Oummi Sudeis,Asma'u Sani,Amjad (Mrs Rafayet),Maman shureim,ummu khaleel,maman aminu,Aunty hadiza,Xahra haroun,Hamida Yahaya ghandy,Asmieybash,Sadeeya attahuru kaoje,Zahra da sauran waɗanda bansamu na lissafo sunayensu ba,ina sane daku,ina matukar godiya a gareku ur comments means a lot to me, Members of Comment Section 1&2,bansan da wane kalmomi zanyi amfani wurin gode maku ba,sai dae ince Allah ya barmu tare don ku din kun wuce fans kun zama yan'uwana agareni, *JINJINA Ta musamman Ga dukkan Masoyan Littafin Abban Sojoji waɗanda suka Cire ƙyashi suka Biya kudin littafin Donsu karanta,ina magana akan Members Na paid group ɗina💃* (1) Abban Sojoji (2)Abban Sojoji Vip (3)Junaid Romeo(Takun ƙarshe) (4)Father Of Soldiars *Allah Ya bar zumunci daga nan har Gidan Aljanna,Allah Yabiya maku dukkan bukatunku,Allah ya baku ikon Yin amfani da darussan dake acikin Labarin nan,Ina matuƙar godiya,Da irin haƙurin da kukayi,da kuma uzirin da kukayi mun har Allah ya bani Ikon Kammala Littafin nan,Yanzu gashi komai Ya wuce,Sai in Allah Yasa ina da rabon yin wani littafin kuma Ina fata zaku kasance A biye dani😰Zanyi missing dinku sosai* *Littafin nan Ya ƙunshi darussa daban daban Na rayuwa,Ya ilmantar,Ya faɗakar,Ya kuma nishaɗantar damu💃💃💃* *Wai ina mutanan dake cewa idan littafi yayi yawa ƙarshen shi baiyin daɗi😂da waɗanda kecewa Yayi tsawo yen yen yen Suka ishi mutane da surutu😂mahakurci mawadaci Yau dai Surutu akan Littafin Abban Sojoji Ya ƙare,No more Tsegumi No more Complain,No More typing No more Tension Boss Zatayi bacci hada minshari🥱🥱🥱* *Hafsat Bature Muh'd* *Boss Bature*✍️ *Ga masu Buƙatar Karanta Book na Abban Sojoji daga Book One zuwa 3 Complte Suyi mun magana ta whatsapp dina 0810388440*
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243
- 244 Chapter 244
- 245 Chapter 245
- 246 Chapter 246
- 247 Chapter 247
- 248 Chapter 248
- 249 Chapter 249
- 250 Chapter 250
- 251 Chapter 251
- 252 Chapter 252
- 253 Chapter 253
- 254 Chapter 254
- 255 Chapter 255
- 256 Chapter 256
- 257 Chapter 257
- 258 Chapter 258