Chapter 105
Chapter 105
hakan yasa kai da sauri yabar wurin, Tashin hankali! Jikinta har kerma yake,tray ɗin hannunta da ta ruƙo kamar zai faɗi ƙasa,dakyar ta iya ɗaga ƙafarta,jiki amace kamar wadda aka zarewa laka, Lokacin da ta shiga bedroom ɗin nashi,Har ya fara yin bacci,ƙarasawa tayi ta ajiye mashi dinner ɗinsa asaman table,kasa tashin shi tayi daga baccin,sam babu natsuwa atattare da ita,Kalaman haroon sunyi matuƙar girgizata,har cikin ranta take jin fargaban abunda haroon zai shirya masu,Wannan lokaci ne mai haɗarin gaske a rayuwarsu,tayi zurfi acikin tunaninta,Shessheƙar kukan da take yi ne ƙasa ƙasa Sounds ɗin ke kai mashi cikin kunnanshi,a hankali ya ɗan buɗe idanuwanshi masu ɗauke da bacci,direct suka sauka akanta,zuba mata ido yayi yana kallon ikon Allah,Hawaye wasu na bin wasu fuskarta ta jiƙe sharkaf,ta shiga wani irin yanayi na tsoran halin da zasu shiga, "Lafiya"?yayi maganar a yayin da yake ƙoƙarin miƙewa zaune,jin tayi shiru bata bashi amsa ba yasa shi kai hannu ya daki table ɗin gabanshi,A firgice ta dawo cikin hayyacinta zuba mashi ido tayi tana kallonshi,da sauri ta sanya tafin hannunta tare da wiping tears ɗinta, "Hawayen menene asaman fuskarki"? da sauri tace"babu komai," "Saboda na hana ki zuwa Kano"? Girgiza mashi kai tayi alamar a''a, "To na menene"? Shiru tayi saboda ba ta da amsar da zata bashi,taso ace zata iya sanar dashi game da kalaman Haroon Wata'ƙil suyi ƙoƙarin dakatar dashi,Amma ina bazata iya ba don bata san miye zai aikatan ba,jin tayi mashi shiru yasa shi miƙewa tsaye ya koma wurinta ya tsaya,Hannu biyu yasa ya tallabo fuskarta, "Tell me whats wrong with u?who touch u"? girgiza mashi kai ta ƙara yi"babu komai,Bana jin daɗin jikina ne,' "ina ke maki ciwo"? Wani irin wahalallan yawu ta haɗiya,Ae yasan cewa tana period,tuna haka yasa tayi saurin cewa"Marata,ke yi mun ciwo,Amma da sauƙi," ta ƙarasa maganar tare da ɗagowa don ta saci kallonshi,idanuwanshi na akanta tamkar zasu lumshe saboda yanayin da yake jin kanshi a lokacin, Zame hannuwanshi yayi daga kan fuskarta,ya mayar dasu saman waist ɗinta,gabanta ne ya faɗi rass,tunani ta shiga yi komai zai yi mata,ɗaukarta yayi cak tare da sauketa saman katafaren gadon nashi,hakan ba ƙaramin ɗaure mata kai yayi ba ga wani irin tsoro da taji, Ja da baya yayi ya taka izuwa wurin switch ya kashe light ɗin ɗakin gaba ɗaya nan take furniture ɗin ɗakin suka Soma bada haskensu different colours,hatta gadonshi da ya kwantar da ita,tunawa tayi da lokacin da ta ta6a kashe light ɗin ɗakinsa,ranar tayi mamaki sosai abun ya ruɗar da ita kuma ya ƙayatar da ita,Yadda komai na kayan ɗakinshi ke ƙyalli suna bada haske launi launi daban daban da zarar an kashe hasken ɗakin, daga inda take kwance take hangen fuskarshi ba ƙaramin kyau yayi mata ba,gaban dressing mirror ɗinshi ya tsaya,ya zura hannayensa acikin trouser pocket ɗinsa,ya jima tsaye a wurin,kafin ya dawo saman gadon daga gefe ya zauna,Da kanshi ya shiga yin serving abincin yana ci atsanake, Lumshe ido Sehrish tayi,tunda take a arayuwarta bata ta6a jin bed mattress mai ɗan bala'en laushi da daɗin kwanciya ba irinta Sgr,irin gadon da mutum ko baya jin bacci ya haushi,nan take baccin zai zo mashi, tun tana kallonshi biji biji har ya kammala cin dinner ɗin nashi ya miƙe ya wuce cikin toilet daga nan ta fara bacci sama sama,lokacin da taji motsi ta ƙara buɗe idanuwanta,samunshi tayi a tsaye saman Darduma yana yin nafilfilin daya saba,Abun ba ƙaramin tafiya yayi da ita ba,komai nashi burgeta yake yi ba kaɗan ba,a hankali bacci ya ɗauke ta, tana cikin baccin nan,taji daddaɗan ƙamshin turaren nan nashi acikin hancinta,Slowly ta buɗe idanuwanta Unexpected eyeballs ɗinta suka sauka cikin ƙwayar idonshi a matuƙar tsorace ta buɗe baki zata yi ihu da sauri ya sanya tafin hannunshi ya rufe mata bakin, Ta tsorata ne da ganin yadda blue eyes ɗin nashi ke shining kuma sunyi blue sosai,dama idan dare yayi kalarsu tana ɗan ƙara cizawa, "It's me,"a hankali ya furta mata hakan,lokaci guda ta shiga sauke ajiyar zuciya,kallon junansu suka shiga yi,launukan hasken ɗakin dake ƙyalla fuskokinsu ba ƙaramin ƙayatar da abun yayi ba, A hankali ya zame tafin hannunshi daga bakinta ya maye gurbinsu da tausasan la66ansa,sosai ya shiga kissing lower lip ɗinta,har izuwa upper,gaba ɗaya Sehrish ta soma fita hayyacinta ɗago da ita yayi tare da zagayawa da hannunshi ta baya ya zuge zip ɗin rigar jikinta ya soma shafa bayan romantically,kafin ya ƙarasa zame rigar zuwa saman stomach ɗinta,Lokaci guda yabi ya susuce saboda halittar ƙirjinta ba ƙaramin fisgarshi sukeyi ba,tayar mashi da sha'awarshi suke yi gaba ɗaya,duk da yana ƙoƙarin Controlling ɗin kanshi saboda period ɗin da takeyi,da sauri sauri numfashinsu ke fita,ga wani irin dumi da temperature ɗin jikinsu yayi,moving hands ɗinshi yayi izuwa saman mararta a hankali ya shiga shafa wurin,hakan ba ƙaramin gigitar da ita yayi ba,Lumshe idanuwanta tayi yayin da wasu siraran hawaye ke fitowa daga cikinsu,mayar da harshen shi yayi cikin bakinta,gaba ɗaya suka kacame ma juna,ita kanta batasan ta zura hannayenta cikin sumar kanshi ba,Duk ta hargitsar da ita,ta cukuikuye mashi ita,zame tongue ɗinshi yayi daga cikin mouth ɗinta,passionately ya shiga bata hot kisses asaman wuyanta,runtse idanuwanta tayi sosai kamar ta fasa ihu haka take ji,A wata irin duniya ta fara jin ta wadda bata ta6a ziyarta ba sai a wannan karon,da Yayan Romeo ya fara sanyanta a hanyar zuwanta, Hucin numfashinshi ta dinga ji asaman wuyanta ya lumshe idanuwanshi yana jin wani irin feelings,da bai ta6a ji ba arayuwarshi,ɗan ta halikin nan ya jima yana cutar rayuwarshi saboda ego,almost 30years duk da bai ƙarasa ba,babu aure ba soyayya ta kowace hanya ya haramta ma kanshi mace,But this time around ya fara dawowa cikin hayyacinshi,ya jima bai motsa ba,almost 15 mins,kafin ya mayar da mouth din sa saman nipple ɗinta,kamawa yayi a hankali ya shiga sucking ɗinshi,A ruɗe Sehrish ta zabura,gudun kada tayi mashi irin na jiya yasa ya rufeta gaba ɗaya babu ta hanyar da zata tsere mashi,Sosai ya shiga biyan buƙatar shi da ita,sama sama cikin wani irin yanayi na shauƙi Bacci ya ɗaukesu a rungume da juna,ƙanƙame fa irin sosai ɗinnan, A 6angaren jahad kuwa ta gaza runtsawa,tunda Daddynsu yace mata ta shirya gobe zasu je kano,kwata kwata bata son zuwa kano,Har acikin ranta ta tsani zuwa garin saboda rayuwar da suka yi acikinshi,Ga fargabar halin da zasu tsinci mahaifiyarsu aciki,Araye ko a Mace?Ko a wani mawuyacin hali na rayuwa,ga kuma babynta Junaid,basu jima da yin waya ba har kuka saida yayi mata akan cewa karta tafi tabarshi saboda ya shirya masu outing gobe,Abubuwa da yawa sun bi sun cunkushe mata,tsaye take acikin ɗakin sai faman safa da marwa ta ke yi,ta gaza kwanciya,har wuraren ƙarfe ɗaya jahad bata runtsa ba,Hosana kuwa tana ƙudundune cikin bargo,hankalinta kwance baiwar Allah,ita da babu cutar so ajikinta, Ta jima a haka kafin daga bisani ta samu Solution na matsalar,komawa tayi saman gadonsu ta kwanta tare da jan bargo ta ƙudundune,taso ta jira dawowar sehrish amma shiru bata dawo ba,bata damu da hakan ba saboda tana da tabbacin cewa duk inda take tana acikin ƙoshin lafiya, *Junaid Romeo*.. In midnight (Cikin tsakar dare) *Wuraren ƙarfe 2:30 na dare* Yayi nisa acikin baccinshi yaji an ambaci sunanshi da ƙarfin gaske da wata irin murya mai matuƙar razanarwa,tashin hankali,A firgice
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243
- 244 Chapter 244
- 245 Chapter 245
- 246 Chapter 246
- 247 Chapter 247
- 248 Chapter 248
- 249 Chapter 249
- 250 Chapter 250
- 251 Chapter 251
- 252 Chapter 252
- 253 Chapter 253
- 254 Chapter 254
- 255 Chapter 255
- 256 Chapter 256
- 257 Chapter 257
- 258 Chapter 258