Chapter 192
Chapter 192
zai tayar mata da hankali,don bazata manta da irin wahalar da tasha ba a jiya, Wuraren ƙarfe goma sha biyu suka shirya kwanciya,A Bedroom ɗinsu Sehrish,Jahad da Oummansu tare dasu hosana suka kwanta,Amrish da Sehrish ɗakin Abusufyan suka wuce,A saman gadonshi suka kwanta tuni bacci ya ɗaukesu,Jahad dae ta kasa runtsawa tunanin Junaid ya hanata sakat,kokwanto take tayi acikin zuciyarta,ita dai a iya saninta in mutun ya mutu bai dawowa,Amma shi Junaid gashi ya dawo,Tabbas Tana ji aranta ba mutun bane fatalwarshi ce tazo a matsayinshi, Acan ɗakin Abusufyan kuwa,Sehrish da Amrish tuni bacci yayi awon gaba dasu,can cikin dare wuraren ƙarfe ɗaya da rabi,Wayar dake cikin aljihun doguwar rigarta ta fara ringing,Sam ta manta da wayar Sgr da ta ɗauko acikin aljihunta,cikin magagin bacci ta zura hannu tare da curo wayar,picking call ɗin tayi tare da kara wayar a kunnanta, "Who's on the line"?Jin Muryarshi yasa Sehrish ta wartsake daga baccin da take yi,miƙewa tayi daga zaune, "Ya Rafayet,"da wata irin kasalalliyar murya ta ambaci sunanshi,. "Dama ke kika ɗauki wayar,"? Jinjina kai tayi kamar tana agabanshi"eh,ni ce,na manta ban baka ita ba a asibiti" "Its okey,just keep it for me,"ta amsa mashi da toh,kafin tace"Ya jikin nasu"? "Da sauƙi,Zuwa gobe zamu dawo gida,Anan za'a cigaba da treating dinsu"yanayin muryarshi tayi sanyi sosai, Shiru suka ɗan yi na wani lokacin, "Zan maida video call,"Jin yace haka ta janye wayar daga kunnanta,saukowa tayi daga saman gadon ta kunna hasken ɗakin kafin ta koma ta zauna saman gadon, Saita fuskarta tayi akan screen ɗin wayar a lokacin Ya canza kiran zuwa video Call, Kwance yake saman wani haɗaɗɗen gado kai kace ba cikin asibiti bane,daga shi sai dogon wando ya cire rigar jikinshi,Ya ɗan tada kanshi saman pillow, Ƙura mashi ido tayi tana kallonshi kamar yarda shima yake kallonta, "Me kike yi har yanzu bakiyi bacci ba"? "Kaine ka tashe ni,Har na fara bacci," "Okey,"shiru ya ɗan yi,gashi yana so suyi fira da ita,amma bai iya ba,ita kanta ta lura da hakan,sam bai iya surutu ba, "Meya hanaka bacci,"?daƙyar ta iya tambayarshi,. Da buɗar bakinshi sai cewa yayi"not having u by my side" saboda tsabar mamakin maganarshi ta ɗan zaro ido tare da buɗe baki irin mamakin nan ya kamata jin yace wai rashinta a gefenshi, "Am so proud of you,"yayi maganar yana nunata da finger ɗinsa,A lokacin ji yake kamar ya janyota ta cikin wayar ya rungumeta,sai dai babu halin yin hakan, "When are u going back to U.S"?daƙyar ta iya tambayarshi, "Kin ƙosa na tafi ne"? Girgiza kai tayi"a'a,nasan cewa dole zaka tafi,that's why i asked u,' "Ko zaki bini ne"? Da sauri tace"A'a," "You won't follow me?tell me why"?yayi maganar yayin da idanuwanshi ke lumshewa, "Bayan rabuwa zamuyi nan da wasu ƴan kwanaki,zaka sake ni,ka koma U.s," Lokaci guda taga ya canza fuskarshi alamar baiji daɗin maganarta ba, "Its okey,take care of ur self,"yana kai ƙarshen maganar yayi rejecting ɗin kiran,Jiki asanyaye Sehrish ta ajiye wayar saman side drawer, Gyara kwanciyarta tayi zuciyarta cike fal da tunanin maganganunsa,tai mamakin canzawar da yayi jin tace bazata bishi U.S ba, "I don't know why,but ni bazan bishi ba,koda ace ya buƙaci hakan tunda ba so na yake ba,yar aikinsa ya dauke ni,yanzu bani da burin daya wuce ya bani takardar sakina kawae in san matsayi na,tunda Aikina ya qare,"ta ƙarasa maganar tare da rufe idanuwanta,nan take bacci Yayi awon gaba da ita, A 6angaren Hajiya sarat kuwa,Lokacin da kiran ƙare kukanka ya shigo wayarta cike da zumuɗi ta ɗaga kiran don taji ko sun samu nasarar kashe su Junaid din don ta gama sama ranta zasu yi nasara, Lokacin dasuka sanar da ita cewa sun rasa su,Wani irin ƙululun baƙin ciki ne ya tokare mata makoshinta,Nan take Zuciyarta ta buga ta yanke jiki ta faɗi ƙasa wanwar.........." Washe Garin ranar,Wuraren ƙarfe 7 na safe,Slowly motocinsu suka shararo da matsakaicin gudu izuwa cikin gidan,A jere motocin suka biyo layi,Bayan sunyi parking ɗinsu,Motar farko ta Sgr ce,a hanzarce Armstrong ya fito tare da zagayawa ya buɗe masu ƙopa,Fitowa Sgr yayi tare da zura hannuwanshi Ya ɗauko Junaid irin ɗaukar da akeyi jariri, Motar bayansu ta marshal Omar ce,Major ne ya buɗe mashi ƙopar ya fito tare da zagayawa ya taimaka ma Abbansu wurin fitowa daga ciki,har yanzu da sauran jikinshi,Amma ya samu sauki dama ciwon na rashin Baby Junaid ne yanzu gashi Ya dawo,hankali ya kwanta No more tension, Daga Motar Omar,Sae motar Kanal Yousouf,shi ya ɗauko Baba mai gadi na gidansu Amrish, Motar fawan kuwa,Mommynsu ce aciki,Daga motarshi sai Motar Ya Mu'allim,Haka suka dinga fitowa daga cikin Motocin,gaba ɗaya suka ɗunguma izuwa cikin gidan,kaitsaye Sgr ya wuce da Junaid izuwa bedroom ɗin Abbansu,Omar na biye dashi Ya tallabo Abbansu saboda rashin ƙwarin jikinshi, Asaman gadon Abbansu Sgr Ya kwantar da Junaid,Sannan Ya taimaka ma Abbansu Ya kwanta shima,Akwai Medicines dinsu da suka taho masu dashi,hada na asthma din Junaid tare da injections ɗin da za'a cigaba dayi mashi kafin Allah yasa ya dawo cikin Hayyacinshi, "Yanzu duk wahalar da muke sha ashe Yaron nan yana araye"?Omar ne yayi maganar yana kallon Sgr, Kafin yaci gaba da cewa"Gaskiya duk wanda yayi silar jefa mu cikin wannan matsanancin tashin hankalin Sae ya ɗanɗani kudarshi,sai ya yi danasanin haihuwarshi da uwarshi tayi acikin duniyar nan,zanso nasan wanene wannan MASTER PLANNER ɗin" *Masu cewa Basu son littafin abban sojoji na kuɗi bane,Littafina na kuɗi ne,Book one ne kawai nayi shi kyauta,Amma 2 da 3 Na kuɗi ne,Dukansu 300 ne duk maiso yayi mun magana kaitsaye Amma message ta whatsapp 08103884440* [3/19, 2:57 PM] +234 810 388 4440: 💋𝔹𝕠𝕤𝕤 𝔹𝕒𝕥𝕦𝕣𝕖💋 𝑗𝑜𝑖𝑛 𝑡𝒉𝑖𝑠 𝑙𝑖𝑛𝑘 𝑡𝑜 𝑓𝑜𝑙𝑙𝑜𝑤 𝑚𝑦 𝑇𝑖𝑘𝑡𝑜𝑘 𝐴𝑐𝑐𝑜𝑢𝑛𝑡👇 https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1 قصة حب رومانسية بين سحريش والجراح العام رفايت❤🤍❤ 𝐹𝑎𝑡𝒉𝑒𝑟 𝑂𝑓 𝑆𝑜𝑙𝑑𝑖𝑎𝑟𝑠 *🔥𝕋𝕒𝕜𝕦𝕟 𝕂𝕒𝕣𝕤𝕙𝕖🔥* Kafin yaci gaba da cewa"Gaskiya duk wanda yayi silar jefa mu cikin wannan matsanancin tashin hankalin,Sae ya ɗanɗani kudarshi,sai yayi danasanin haihuwarshi da uwarshi tayi acikin duniyar nan,zanso nasan wanene wannan MASTER PLANNER ɗin" Sannu da jiki suka ƙara Yi ma Abbansu kafin suka juya atare suka bar bedroom ɗin nashi,Matsawa Abba Yayi kusa da Junaid,Zuba mashi ido Yayi yana kallonshi cike da tsantsar so da ƙauna,Ji yake tamkar ya mayar dashi cikin cikinshi,tsananin tausayinshi ne ya kamashi,Rungumeshi yayi ajikinshi kamar jinjiri haka Ya koma,shafa sumar kanshi Abba Ya Soma yi a hankali har zuwa bayanshi,sai faman sauke ajiyar zuciya yake yi,Jiya haka suka kwana a Asibiti manne da juna saboda firgitar da yake yi,kuma da zarar Abba ya janye jikinshi daga nashi sai ya dinga kiran sunanshi,har sai ya ji shi ajikinsa sannan yake rufe bakinshi, Bayan fitarsu Sgr daga bedroom ɗin,direct suka wuce Babban Falon gidan Inda kowa Ya hallara Kamar yarda Ya Mu'allim Ya nemi alfarmar Yin magana dasu,A saman Sofa mai mazaunin mutun uku,Sgr tare da Marshal da kanal Yusuf,ɗayar Sofa ɗin itama mai 3 seat,dama 2 sofa sets ne a babban palourn,Ayyan da Jahan ne tare da Irfan suka zauna asamanta,Jabeer da khaleed suna a zaune saman sofa mai mazaunin mutun biyu,Alexandra tare da Fawan suna zaune a saman same Sofa,Abusufyan na tare da Ya' Mu'allim,gaba ɗayansu ne banda wanda suka kwana gidan, Gyaran Murya Ya Mu'allim yayi tare da cewa"Idan ba damuwa,ina buƙatar ganin sauran da basu hallara ba," Miƙewa Fawan yayi dama shine messenger,Duk in wani aike
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243
- 244 Chapter 244
- 245 Chapter 245
- 246 Chapter 246
- 247 Chapter 247
- 248 Chapter 248
- 249 Chapter 249
- 250 Chapter 250
- 251 Chapter 251
- 252 Chapter 252
- 253 Chapter 253
- 254 Chapter 254
- 255 Chapter 255
- 256 Chapter 256
- 257 Chapter 257
- 258 Chapter 258