Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 213

Chapter 213

Abban Sojoji Takun Kaarshe 3 Complete Hausa Novel 1,363 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

haɗaka dashi ba,Har ka bisu U.s,kuma cikin sa'a ata dalilinka Ya musulunta,da bansan Ya rayuwarshi zata kasance ba,duk cikin ƴa'ƴana Rafayet ne ban yiwa adalci ba,Ya Allah ka yafe mun...." Lallashinshi Omar ya soma yi"Abba kayi haƙuri dan Allah,kadaina zubar da hawayenka,Yakamata muyi ƙoƙari wurin ganin mun nemo inda ya tafi da ita,bamusan a wani Hali suke ciki ba,naji takaici da ban taimaka mashi ba a lokacin da yazo wurina cikin mawuyacin hali,na rufe ido na kore shi da duk hakan bata faru ba,yasan cewa ni kaɗai zan iya fahimtarshi shiyasa yazo wurina,Sam baya acikin hayyacinshi amma haka yazo,Ni kuma maimakon in jashi ajikina in taimakeshin saina yi mashi tsawa nace ya fita ya bani wuri, Duk wannan maganganun da suke yi akan kunnan Abusufyan dake tsaye abayan sofa ɗin da suke zaune,Kaf yaji abunda suke tattaunawa tun daga farko har ƙarshe,jikinshi yayi mugun sanyi,Hankalinshi Yayi matuƙar tashi,Har wani jiri yake gani acikin idanuwanshi, Ba zato ba tsammani suka ji muryarshi ta bayansu, "Rafayet ya kashe mun ƴata,"firgigit sukayi gaba ɗaya suka miƙe atare suna kallonshi,Fuskarshi sharkaf da hawaye, Aruɗe Abba yace"Abusufyan tun yaushe kake tsaye awurin nan"? Muryarshi adisashe ya basu Amsa"tun lokacin da kuka fara magana nake tsaye ina sauraronku....."dakatawa ya ɗan yi da yin maganar,cikin sanyin murya ta wanda ya karaya yaci gaba da magana "Dan Allah ku faɗamun gaskiya,Sehrish tana raye kota mutu?Ina Rafayet yakai mun ita?Ni ko gawarta ce dan Allah ya maido mun," Wannan maganar da yayi ta ƙarshe ba ƙaramin Kashe masu jiki tayi ba.... "In sha Allah,Sehrish tana raye Uncle,a duk inda suke yanzu nasan Sgr yana akan gyara 6arnar da yayi mata ne,dan Allah ina ba kowa hakuri amadadin ɗan uwana,wlh duk wani hali da zamu shiga ayanzu bamu kama ƙafarshi ba,Ya tsorata sosai,tunda nake a rayuwata ban ta6a ganin Sgr cikin matsanancin tashin hankali ba irin na yau,nasan ya cutar da ita,Amma duk yayi wannan ne saboda son da yake yi mata,Yana tsoran ku rabashi da ita ne........ "Omar,Kana goyon bayanshi ne?Ni ƴata ba mutun bace!Allah kaɗai yasan irin muguntar da yayi mata,Rafayet baida Imani baida tausayi,Wlh nayi danasanin aura mashi Sehrish!Kuma duk inda ya shiga acikin garin nan saina nemoshi,Ya dawo mun da ƴata,koda gawarta ce" duk yadda Omar yaso ya fahimtar dashi,Amma yaƙi sauraronshi,a zafafe ya nufi hanyar fita daga falon,Da sauri Abba yabi bayanshi tare da ruƙo hannunshi,idanuwanshi sun rufe rai a6ace yake magana"Ya Hossein ka sake ni,Wlh bazan ƙyale rafayet ba,har ni zai wulaƙanta ma ƴa?Allah hukuma ce zata rabani dashi,"ranshi a matuƙar 6ace yake magana, "Kada ka yanke hukunci cikin fushi,muzo muna danasani....."tunkan Abba yakai ƙarshen maganarshi,Abusufyan ya fusge hannunshi,A fusace Ya fuce daga part ɗin, Bai ta6a tunanin Abusufyan zaiyi mashi haka ba,ya 6ata mashi rai sosai, "Abba,ni ina ganin me zai hana A sanarwa Ammi halin da ake ciki,wata'ƙila ta dakatar dashi, Girgiza kai Abba yayi"kabarshi kawai,Yadda zuciya ta ɗebeshi ɗin nan bazai saurari kowa ba,Sam baya cikin hayyacinshi,Ni tsorona ma kada yace zai yi driving a irin wannan yanayin da yake ciki," Hannu Omar ya tura cikin trouser pocket dinsa Ya zaro wayarshi,Layin Abusufyan ya dinga kira,Wayar nata ringing amma yaƙi ɗagawa, "Dama kadaina wahalar kiranshi,don bazai saurareka ba,Ni yanzu babban tashin hankalina bansan a wani hali suke ciki ba,Omar ba yadda za'ae asan Location dinshi"? "Abba wayarfa tana a bedroom ɗinshi ya barta,Sannan nayi kokarin kiran Armstrong yaƙi picking,kuma ya toshe duk wata hanya da za'a yin tracking layinsa,' "Ina kake tunanin ya tafi da ita"? Shuru Omar ya ɗanyi yana kokarin yin tunani akan inda Sgr zai tafi da ita, "Da farko nayi tunanin asibitinshi ya tafi da ita don ya dubata,Amma munje har can nida Major bamu same shi ba,nidai inaji araina cewa Suna acikin garin nan,Sgr bai gudu da ita ba,nafi tunanin ya 6oyeta a wani wurine saboda gudun kada Abusufyan yaga 6arnar da yayi mata,Amma Ina da tabbacin cewa zaiyi ƙoƙarin Yi mata aikine da kanshi," Jinjina kai Abba ya ɗan yi,tare da cewa"Dan Allah Omar,kuyi ƙoƙari wurin ganin kun gano mana inda yake,Zan cigaba da kiran Layin Abusufyan,har Allah yasa ya ɗaga," Amsa mashi yayi da toh Abba,A hanzarce Ya fuce daga part ɗin,Abba yajima zaune asaman sofa yana ta faman kiran Abusufyan Amma yaƙi ɗaga kiran,A ƙarshe ma sai ya kashe wayar gaba ɗaya,hakan ba ƙaramin tayar mashi da hankali yayi ba,jiki asanyaye ya fito daga part ɗinshi,Ya sauko downstairs,bedroom ɗinshi Ya shiga,Mommy ya samu zaune gefen gadon,hannunta ruƙe da Cup,Tana ba Junaid magungunanshi yana sha,jin motsinshi yasa suka kai idanuwansu wurinshi, "Abba,"Junaid ne ya ambaci sunanshi, Mommy tace"Ina ka shiga ne?Tunda kuka tafi masallaci ban ganka ba" Daƙyar ya iya buɗe baki yace"wani abune ya tsayar dani,"tunkafin ta ƙara tambayarshi,yayi saurin cewa"Junaid ya jikin naka"? "Alhamdulillah Abba,Am feeling better,Nayi missing dinka sosai,jiya kace zaka tashe ni mu tafi masallaci sallar Asuba atare," "Am Sorry,Na manta ne,Amma gobe in sha Allah,Zamu fara zuwa masallaci dakai,tunda naga jikin naka ya murmure,"Ya ƙarasa maganar,yana kakaro murmushin dole,Mommy dai ta kafe shi da ido,Don ta lura akwai damuwa atattare dashi,Ga hawaye nan bushe kan fuskarshi,toilet ya shige yaja ƙopa ya rufe,a Gaban sink ya tsaya fuskarshi duk ta yamutse,Ya damu sosai akan son sanin Halin Da Sehrish take ciki,Allah yasa tana raye bata mutu ba,baisan ina zai tsoma ranshi ba, "Abban Junaid"!mommy ce ta kira shi,daga cikin ɗakin,Da sauri Ya kunna fanfo ya wanke fuskarshi sosai,Kafin Ya nufi ƙopar ya fito daga cikin toilet ɗin, A tsaye ya sameta,tana jiranshi, "Inason magana dakai,"tayi maganar batare data jira amsarshi ba,Ta ruƙo hannunshi suka ja gefe guda, "Wani abu ya faru ne?naga canji akan fuskarka," "Babu komai,bana jin daɗi ne kawai,ki tayani da Addu'a," "Ni banyarda ba,inaji araina wani abu ya faru,kawai ka sanar dani," Shiru yayi yana wasi wasi acikin ranshi,kodai ya faɗa mata gaskiyar abunda ya faru,wata'kil ta taimaka mashi,ta wani 6angaren kuma yana jin fargabar ya sanar da ita cewa,SGR yana da Aure,baisan ya zata ɗauki abun ba, "Ka tsareni da ido,Ka faɗamun mana,meke faruwa ne" Juyawa ya ɗan yi tare da kallon Junaid,Sam hankalinshi baya a wurinsu,Ya lullu6e kanshi cikin bargo, Mayar da idanuwanshi yayi kanta"Zan faɗa maki,Amma ba yanzu ba," Ruƙo rigarshi tayi"kodai ka faɗamun abunda ke damunka ko kuma wlh duk inda zaka je saina bika," Gyaɗa kai yayi"shikenan zan faɗa maki,Amma dan Allah inaso ki fahimce ni........."natsuwa tayi tana sauraronshi,gaba ɗaya ya kwashe duk abunda ya faru tun daga kan auren Sgr da Sehrish da sukayi a 6oye har izuwa aika aikan da yayi mata yau,Don ance za'a rabashi da ita,Yayi tsammanin Mommy zata Balbaleshi da masifa,musamman da yaga ta kafe shi da blue eyes ɗinta,batare data ƙyafta ba, "kiyi haƙuri dan Allah,nasan nayi maki laifi da ban sanar dake ba,na damune sosai akan halinshi,Shiyasa na ɗauki shawarar abokina akan inyi mashi aure ko zai canza,wannan dalilin ne yasa mukayi amfani da wannan damar muka shirya hakan tsakanina da Abusufyan"muryarshi asanyaye ya ƙarasa maganar,yana kallonta, Jinjina kai ta ɗan yi kafin tace"banji zafin auren da kayi mashi batare da sanina ba,Amma naji haushin Tursasa mashi da kuka yi akan ya saketa,Meyasa?Gashi yanzu kun jefa rayuwar yarinyar cikin hatsari,U made a mistake ku dukanku,U know him better than any other person, tunda ya nuna yana son tafiya da ita dat means yana sonta ne,tunda

Table of Contents

Chapters

258 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
  244. 244 Chapter 244
  245. 245 Chapter 245
  246. 246 Chapter 246
  247. 247 Chapter 247
  248. 248 Chapter 248
  249. 249 Chapter 249
  250. 250 Chapter 250
  251. 251 Chapter 251
  252. 252 Chapter 252
  253. 253 Chapter 253
  254. 254 Chapter 254
  255. 255 Chapter 255
  256. 256 Chapter 256
  257. 257 Chapter 257
  258. 258 Chapter 258
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});