Chapter 102
Chapter 102
fatan na same ku lafiya,"yayi maganar yana miƙa ma jahad hannu,cike da jin kunya ta ƙarasa wurinshi,ya rungumota ajikinshi, Marshal Omar yace"Oh ni,babu mai yin hugging dina,daddynku kawai kuka sani,babu komai nasan da hosana na nan,da gudu zata bani hug" dariya sukayi gaba ɗayansu,haɗa baki sukayi wurin gaishe dashi,Ya amsa masu fuskarshi a sake, "Lah ya Omar,"muryar hosana ce ta katse su,ɗagowa su kayi gaba ɗaya suna kallonta,Da alama daga bacci ta taso,sae faman lumshe ido takeyi, Kai tsaye ta tunkarosu,kamar yadda yayi tsammani,ko Daddynsu bata runguma ba,wurinshi ta wuce,ta rungumeshi tare da kwantar da kanta saman wide chest ɗinshi,' Jinjina kai Abusufyan yayi tare da cewa"Hosana ko kallo ban isheki ba ko?,hankalinki na akan Omar," Yayi maganar yana kallonta, Murmushi ta saki tare da ɗagowa daga jikin Omar ta koma wurinshi,zata rungumo shi da sauri yaja da baya yana cewa"bana so,babu ruwana dake,ki koma wurin Omar ɗin,Ae ni baki damu dani ba,burina kawai in dawo gida don saboda ke,Amma shine kika watsa mun ƙasa a ido," Dariya suka shiga yi gaba dayansu,hosana kuwa bubbuga ƙafa ta shiga yi muryarta tamkar zata yi kuka tace"pls daddy,let me hug u,wlh nayi missing ɗinka sosai,kawai dae nayi alƙwarin cewa,zan fara tarbar Ya Omar ne kafin kai,kuma banso in karya alƙawarin dana ɗauka," Abusufyan yace"ae gashinan ko?Dama na yafe mashi ke,Ni ga ƴan tagwaye na nan,su da suka damu dani,'yayi maganar yana nuna su sehrish, Zumbura baki tashiga yi,tana murmura masu baki, Ruko hannun Omar tayi tare da jan shi tace"Mu tafi ya Omar,kayi wanka kaci abinci,Sannan ka kwanta ka huta,"Bin bayanta Omar yayi fuskarshi ɗauke da Murmushi, Girgiza kai Abusufyan yayi tare da cewa"Allah ya shirya min ke Hosana,Abun naki sai addu'a," Ya ƙarasa maganar tare da ruƙo hannayensu Sehrish suka wuce cikin palourn,sun ɗan zauna anan suka ƙara gaisawa da daddyn nasu kafin daga bisani,suka barshi ya wuce bedroom ɗinshi don ya huta, Wuraren ƙarfe 12 na dare,lokacin har sun kammala dinner ɗinsu tuni,Sun koma cikin bedroom ɗinsu,batare da 6ata lokaci ba,Su ka shirya cikin kayan baccinsu,sun kwanta ajere cikin lallausan bargonsu, Kwankwasa ƙopar ɗakinsu akayi kwankwan, "Wanene"?jahad ce tayi tambayar,saboda itace ta rage idonta a buɗe, "Zo ki buɗe mun kopa,"da sauri ta saukko daga saman gadon jin muryar junaid, Hannu tasa tare da buɗe kopar,Yana tsaye cikin sleeping dress dinsa white colour,hannunshi ruƙe da Shopping bag,". Junaid dama ba kayi bacci ba?tayi tambayar tana ƙare mashi kallo,sae hamma yake saki, Ashagwa6a yace"Na fara bacci mana,Mommy azeema ce ta tashe ni,saboda kawai wannan saƙon na rishi da tace na kawo mata," Yayi maganar yana nuna mata ledar hannunshi, "Eyya,Amma banji daɗi ba,but am sorry,kawo saƙon na ajiye mata,don har bacci ya ɗauketa," Miƙa matar bag din yayi,ta sanya hannu ta kar6a,sannan ta juya zata shiga ciki,da sauri ya ruƙo hannunta tare da janyota ta faɗo jikinshi,hugging ɗinta yayi tightly tare da cewa"I really missed u my Juliet," Lumshe ido jahad tayi tana shaƙar ƙamshin turaren jikinshi tace"I missed u too my Romeo,"_ Kiss ya manna mata asaman cheek dinta,sannan ya raba jikinta daga nashi,tare da juyawa yabar bedroom ɗin, Har sai da ya 6ace ma ganinta,Sannan ta tura kopar tare da shigewa ciki,A gefen gadon daga ƙasa ta ajiye bag ɗin,batare da ta buɗe taga menene aciki ba,ta haye saman gadon ta kwanta fuskarta dauke da murmushi, "Jahad har yanzu yaya rafayet bai dawo ba"!? Muryar Sehrish ce ta katse ta,da sauri ta juya left hand ɗinta tana kallonta,a rufe ta samu idanuwanta tamkar mai yin bacci ashe likimo tayi, "My own sis,ashe bakiyi bacci ba,"? "Idona biyu jahad,baccin ne yaƙi zuwa," Jahad tace"Yakamata kiyi bacci,kinsan da anjima idan babban yaya ya dawo zai tashe ki ne,so it's better ki kwanta yanzu,ko kin samu bacci na minti 30," "Ae baccin ne yaƙi zuwa,"tayi maganar tana ƙoƙarin buɗe idanuwanta, "Wanene ya shigo ɗakin nan?ko daddy ne,"? "Junaid ne,ya kawo saƙo yace naki ne,Inji Aunty azeema"jin haka yasa sehrish miƙewa daga zaune,tana faɗin"ina sakon yake," Hannu jahad tasa tare da ruƙo hannun bag ɗin,ta ɗago da ita,izuwa saman gadon ta miƙa ma Sehrish,hannu tasa ta kar6a,tare da ajiyeta agabanta,tana faman yin hamma,kamar mai jin yunwa, Buɗe shopping bag ɗin tayi,tare da ɗan leƙa kanta tana kallon kwalaben dake acikinta tare da robobi,aranta tace"ko na menene wannan,bari dai na ajiyesu,zuwa gobe nasan zatayi mun bayani akansu,"ta ƙarasa maganar tare da matsawa ta ajiye bag ɗin saman side drawer,sam bata son bacci ya ɗauketa,saboda tasan cewa lokacin dawowarshi yayi harma ya wuce,jingina bayanta tayi ajikin head board din gadon,Sae faman yin hamma takeyi tana gyangyaɗi amma taƙi yarda bacci ya ɗauketa,tana yi tana kallon wall clock,kusan ƙarfe ɗaya,amma basu dawo cikin gidan ba,duk yadda taso ta hana bacci ɗaukarta,amma hakan ya faskara a zaune ta fara baccin,itama jahad tuni bacci yayi awon gaba da ita,Hosana dama tuntuni ta ƙundundune cikin bargo tana sharar baccinta, A round 1:30 na dare,Motarsu ta shigo cikin gidan da gudun gaske ta shararo har izuwa parking space,tsayar da motar Armstrong yayi tare da fitowa,da hanzarinsa ya zagaya tare da buɗe mashi kopa,a hankali ya zuro da ƙafarshi,after some minutes ya ƙarasa fitowa daga cikinta,Hannunshi na'a dafe da forehead ɗinsa yayin da idanuwanshi ke a lumshe,da alama babu cikakkiyar lafiya atattare dashi,tun daga kan yadda yake fitar da numfashinsa, "Sorry sir,idan ba damuwa zan iya taka maka,mu shiga daga ciki,naga kamar ba zaka iya ƙarasawa ba". A hankali ya furta"don't worry ur self,Zan iya tafiya da kaina"yayi maganar tare da kama hanya ya wuce cikin gidan,tsayawa armstrong yayi yana kallonshi har saida yaga shigar shi kopar falon gidan,Sannan yabar wurin motar, Babu kowa a main palour ɗin,dakyar yake tafiya har ya samu ya hau saman staircases ɗin,Ya wuce part ɗinsu,hannu yasa ya tura kopar,ya shiga daga ciki,Direct ya wuce bedroom ɗinshi,zame t-shirt ɗin dake ajikinshi yayi tare da yin wurgi da ita saman gadon,daƙyar yake fitar da numfashi mai hucin zafi,idanuwanshi kansu daƙyar yake iya buɗe su,. Hannunshi yakai tare da ruƙo belt ɗin wandon jikinshi ya cireshi,ya duka ya cire takalmansa,sai da ya rage daga shi sae Short ajikinshi,yana ƙoƙarin zame safar ƙafarsa,kira ya shigo cikin wayarshi,hannu yakai tare da daukarta,inda ya ajiyeta saman side drawer dinshi,duba screen ɗin wayar yayi,da hidden number aka kirashi,Abun yayi matuƙar daure mashi kai,muddin aka kirashi da hidden number sai Ainihin sunan mai number ya bayyana,amma wannan kiran a haka ya shigo mashi, Picking call ɗin yayi tare da kara wayar a kunnanshi,Shiru ba'ayi mashi magana ba,shima kuma bai tanka ba,yana ƙokarin rejecting kiran yaji shessheƙar kukan mace,kuka fa sosai tamkar zai fasa screen ɗin wayar,da sauri ya janye wayar daga kan kunnan shi ya zuba ma screen ɗin wayar ido yana kallonshi,cike da mamakin wacece wannan ta kirashi tana raira mashi kuka a irin wannan lokacin"? Rejecting kiran yayi,yana ƙoƙarin ajiye wayar,text message ya shigo wayarshi,on the top of the screen message din ya bayyana, Karanta saƙon ya shiga yi kamar haka, _Rafayet bazan ta6a bari na rasa ka ba,Zan iya yin komai akanka don na mallake ka,koda kuwa kisan kaine,Na jima da sha'awar son kasancewa tare da kai,alƙawarine wannan na ɗaukarwa kaina_ Bai damu da saƙon daya gani ba,Saboda yasha haɗuwa da ire-irensu,sun yi nacin har sun gaji sun daina,Amma wannan baisan dame tazo ba,hada ikirarin zata iya yin kisan kai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243
- 244 Chapter 244
- 245 Chapter 245
- 246 Chapter 246
- 247 Chapter 247
- 248 Chapter 248
- 249 Chapter 249
- 250 Chapter 250
- 251 Chapter 251
- 252 Chapter 252
- 253 Chapter 253
- 254 Chapter 254
- 255 Chapter 255
- 256 Chapter 256
- 257 Chapter 257
- 258 Chapter 258