Chapter 104
Chapter 104
ya kawo mashi sauƙin jikin nashi,har bacci yayi awon gaba dashi, *Boss Bature* Wuraren sallar asuba,azmee ta kwankwaso ƙopar bedroom ɗinsu,kwankwan,dogon numfashi Sehrish taja tare da buɗe idanuwanta,waɗanda suka canza launi izuwa ja,tamkar wadda tayi ciwon ido,har cikin kunnanta take jin bugun ƙopar ɗakin nasu,amma ta kasa buɗe baki tayi magana, Jahad ce ta farka daga bacci tana tambayar wanene,Muryar azmee tajiyo daga waje tana cewa"Aunty azmee ce,Lokacin sallah yayi,bansan ko kun tashi ba," "Yanzu muka tashi Aunty azmee,muna godiya sosai,"juyawa azmee tayi tare da barin ƙopar dakin, "ku tashi rishi lokacin sallah yayi,dan Allah a hanzarta tashi,Sallah tafi bacci da minshari alkhairi,"cike da zolaya takeyin maganar kamar yadda ta saba yi in zata tashe su,zura hannunta tayi abayanta tana ƙoƙarin lalubo sehrish dake kwanciya abayanta wayammm taji babu kowa,ranta ne ya bata cewar kodai ta shiga toilet ne,gyara kwanciyarta tayi tana jiran fitowar sehrish daga toilet ko ta samu itama ta shiga tayi al'walar,duk wannan surutun da jahad keyi A kunnan sehrish tana sauraron Muryarta, Lalla6awa tayi da rarrafe ta nufi toilet,daƙyar ta iya miƙewa tsaye,a hankali ta tura kopar ta shige ciki,batare da tabari jahad ta ankara da ita ba, After some minutes,ta fito jikinta ɗaure da towel,jin motsin fitowarta,yasa jahad saukowa daga saman gadon, Ta nufi wurinta,tunkan ta ƙarasa wurinta taga alamun ruwa ajikinta,yana ɗiɗɗigowa,fuskarta ɗauke da mamaki tace"Wanka da asuba"?shiru sehrish tayi batare da tace komai ba, Jahad ta kuma cewa"da ruwan sanyi kikayi wanka ne?naga jikinki yana ta kerma,"nan ma tayi shiru bata tanka mata ba, A hasale tace"Sehrish magana fa,nake yi maki," Muryarta a kasalance tace"Jahad,Am not feeling well"tayi maganar tare da wucewa izuwa gaban wardrobe, "Meya ke damunki ne"?jahad tayi tambayar tana binta da kallo, Shiru tayi ba tare da ta bata amsar komai ba,gyaɗa kai jahad tayi kafin ta wuce cikin toilet,don ta lura kamar sehrish batason zancen, [3/19, 2:57 PM] +234 810 388 4440: 💋Boss Bature💋* Join this link to follow my tiktok acct👇 https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1 قصة حب رومانسية بين سحريش والجراح العام رفايت💋💘❤🤍❤💕💖* *Father of soldiers* *🔥TAKUN ƘARSHE🔥* *AMAREN BANA* *DR MMN YUSUF (LIKITAR MATA)* 🩺💉💊🚑 07069711327 call or Whatsapp *Shawara gareki amarya* 🧕👈🏼 *akan babbar matsalar da take damun mu ta addabemu watau ciyon sanyi ( infection)* Shin kinsan illar da sanyi yake da ita ajikinki kuwa?? hmmm sanyi Yana haifar Mana da matsaloli Kashi Kashi ciki kuwa harda rashin kwanciyar hankali agidan mazajenmu , miyasa yanzu matsaloli sukayi yawa agidajen aurenmu ne ??? Wannan tambaya ce da kowacce mace yakamata tayiwa kanta saboda yadda abun yazama ruwan dare ,musamman duba da iyayenmu kakaninmu Sam basu fuskanci irin wannan matsalar ba to mu mi yake kawo Mana rashin zaman lafiya da mazajenmu ne duk da mafi yawanmu auren soyayya mukayi sa'banin iyayenmu da mafi yawa auren Hadi ake masu Amma sunfimu kwanciyar hankali shin Ina matsalar take ne ?????? Tabbas duk maccen da take da ciyon sanyi to zataci gaba da fuskantar matsaloli agidan aurenta , saboda sanyi Yana tafiyar da duk wata ni'imar mace yana hanata jin sha'awar mijinta Yana Hana jin Dadin auratayya tsakaninta da mijinta , zata dinga jin ciyo wajan saduwa wani lkcn har da mijin ma zafin zai rinka ji a maimakon yaji Dadi , kinga kuwa doli akwai k'atuwar matsala musamman in kinada kishiyar da zaiji Dadi a wajanta, Ciyon sanyi Yana haifar da ciyon Mara Mai tsanani Yana Hana haihuwa idan yayi yawa ajiki yanasa mace budewar gaba Koda kuwa budurwace wadda Bata taba sanin namiji ba to sanyi kansa gabanta ya bude ,yanasa tusar gaba, kuraje, kaikyin gaba, da sauransu , Shawarata anan itace kowwace amarya Budurwa ko bazawara ta tabbatar tayi amfani da maganin sanyi kamun komai ,saboda duk.gyaran da zakiyi to aikin banza ne matukar kinada sanyi to ba gyaran da zaiyi maki wani tasiri yadda akeso zai kasance kinyi 'barnar kudinki a banza ne kifara yin maganin sanyi kamun kiyi komai , Ina matan da suke cewa duk abunda zanyi amfani da shi na kayan Mata bayamun aiki ????? To kusani bakomai ne matsalar ba sai (infection) matukar kinada sanyi to ba abunda zakiyi amfani dashi kiga aikinsa saidai kiyi ta barnar kudinki a banza ba biyan bukata👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 Wannan yasa nazo maku da sahihin Kuma ingantaccen maganin sanyi na Mata da maza , maganine da yake fara aiki cikin gaggawa matukar kikayi amfani dashi to kinyi bye bye da matsalar sanyi da izinin Allah ,kina fara amfani dashi to kema zakiji canji ajikinki , Na Sha ne da sabulun tsarki da Wanda Zaki dafa kina tsarki sai Kuma oil Wanda Zaki rinka shafawa , Na.maza Kuma gari ne Wanda za'a rinka dafa mashi cokali daya atace asha ruwan da ikon Allah kun rabu da matsalar sanyi kenan , don Yana da kyau in kinada sanyi to.kiyi magani keda mijinki tunda abune da ake dauka kar kiji sauki shikuma yanada shi kinga anyi ba'ayi ba kenan , TAKUCE YAR MUTAN SOKOTO MMN YUSUF MAI KAYAN MATA 😍😍😍😍😍😍😍 Don samun ingantattun magunguna na nemini ta wannan number 07069711327 pls in Baki shirya siya ba kibari sai kin shirya kimun magana pls🤗🤗🤗🤗🤗🤗 *RISHRAF* A cikin kitchen ta ƙarasa shan kukan nata,ta matse ƴar kwallarta,kafin ta shirya mashi dinner ɗinshi,Asaman Tray tana kan hanyar komawa upstairs,Kwatsam Sai ga haroon ya faɗo cikin falon,ba daga waje ya shigo ba,Acikin gidan yake,amma batasan daga ina yake ba,har sai da gabanta ya faɗi lokacin da tayi arba dashi,yayi jaga-jaga dashi ya jigata sosai,daƙyar yake iya ɗaga ƙafarsa idanuwan nan sunyi jawur dasu tamkar garwashin wuta yadda kasan na Mujiya sun yi luhu luhu,Jini sai ɗiga yake yi daga hancinshi, Hankalin Sehrish ba ƙaramin tashi yayi ba,musamman da ya ƙaraso wurinta,duk tabi tasha jinin jikinta, Tsayawa yayi kusa da ita yana kallonta,nuna mata fuskarshi yayi da yatsan hannunshi yace"haka kike so ko"? Sunnar da kai ƙasa tayi,jikinta yayi wani irin sanyi, "Saboda kawai na mareki,Shine aka yanke mun wannan ɗanyen hukuncin,bansan meyasa kowa yake ƙi na ba,An tsane ne ba'a son rayuwata,yau idan na faɗi na mutu alhakina bazai ta6a barinku ba" yana magana yana share hawayen dake shararowa akan fuskarshi,Wani irin tausayinshi ne ya Kamata, "Nasan nayi laifi,Amma sau ɗaya na mareki su kuma har sau uku suka mare ni,Bayan wannan Hada wani horon aka ƙaramin,just because of You!Kuma laifi kika yi mun,Kin haɗani da dabba dole raina ya 6aci,ni kaina bada son raina na mare ki ba,Kin ƙuleni ne," Tuni idanuwanta suka cicciko da kwalla,muryarta na kerma tace"Dan Allah kayi haƙuri ya haroon....". Bata ƙarasa maganar ba ya katse ta"Haƙuri fa kika ce?hmmmmm,bansan shi ba,Wlh tunda har suka ta6a lafiyar jikina sae uban kowa ya ɗanɗani kuɗarshi acikin gidan nan!Irin ƙuncin da suka ƙumsa mun acikin zuciyata sai sun ga martanin da zan mayar masu,Sun ta6o ma kansu bala'e da masifa,Zaman lafiya ya ƙare acikin gidan nan!Zan kashe musu farin cikinsu na har abada,Zan ƙuntata rayuwarsu,Zanyi silar da zuciyar wasu zata buga," Gabanta ne ya faɗi rass,gaba ɗaya tabi ta razana da kalamansa,Cos in a serious matter yayi maganar,babu wasa a kalamansa, Jan ƙafarshi yayi daƙyar yake ɗangyasawa,kama hanyar zuwa part ɗinsu yayi, Har yayi nisa da tafiya ya ɗan dakata tare da juyowa ya kalleta,adai dai lokacin itama ta juyo tana kallonshi, Nuna ta yayi da yatsanshi"ke kuma!ki kuka da kan ki"! Yana ambaton
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243
- 244 Chapter 244
- 245 Chapter 245
- 246 Chapter 246
- 247 Chapter 247
- 248 Chapter 248
- 249 Chapter 249
- 250 Chapter 250
- 251 Chapter 251
- 252 Chapter 252
- 253 Chapter 253
- 254 Chapter 254
- 255 Chapter 255
- 256 Chapter 256
- 257 Chapter 257
- 258 Chapter 258