Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 224

Chapter 224

Abban Sojoji Takun Kaarshe 3 Complete Hausa Novel 1,383 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Omar,Miƙewa Omar yayi tare da kallonshi"Ka kulamun da kanka,Duk yarda ku kayi dasu saika sanarmun " Har yakai bakin ƙopar Sgr ya dakatar dashi"Na manta,Akwai injection din Sehrish tare da medicine ɗinta,Dana zo dasu," "Tana kwance a ɗakin oummansu,"ya ƙarasa maganar tare da fucewa daga ɗakin, Shaf shaf Ya kammala shiryawa cikin Sleeping dress dinshi,White colour masu ɗigon baƙi,Bayan ya feshe jikinshi da turare Ya sauko down stairs,Direct Ya nufi ɗakin abbansu,A ƙopar ɗakin ya tsaya cike da zullumi,almost 5 mins yana a tsaye bai motsa ba,Ya kasa sanya hannunshi balle ya kwankwasa ƙopar, Ji yayi bazai iya haɗa ido da abbansu ba,jiki asanyaye ya juya zai bar ƙopar ɗakin,Ba zato ba tsammi sai ga abbansu,A tsaye Ashe Yaji ma a bayanshi yana kallonshi,bai jima da shigowa ciki ba,gabanshi ne Ya faɗi rass,Da sauri ya duƙar da kanshi kasa,duk yabi ya dabarbarce, "Ka dawo kenan"?daƙyar ya iya buɗe baki yace"Eh," "Banyi tunanin zaka ji kunyar haɗa ido dani ba,"yayi maganar yana kallon fuskarshi,shiru Sgr baice komai ba "Munga takardar saki mun gode,"yana kai ƙarshen maganar,Ya soma ƙoƙarin bi ta gefen Shi zai wuce ya shiga ciki,Da sauri Sgr ya ruƙo hannunshi,Rai a6ace abba yace"Ka sakarmun hannuna tunkafin ranka ya 6aci,Mara mutunci kawai,wlh rafayet ka bani kunya,ban ta6a tunanin zaka yi mun haka na,Kana ɗaya daga cikin ƴa'ƴana waɗanda nake alfahari dasu,Amma sai gashi Ka watsa mun ƙasa a ido,"tuni hawaye sun wanke mashi fuskarshi,hankalin Sgr ba ƙaramin tashi yayi ba, Muryashi na kerma Ya ambaci sunanshi'Abba," "Ni ba abbanka bane,ban haifi ɗa irinka ba,Tunda ban isa na sanyaka abu kayi mun ba,"jin wannan maganar yasa hawayen dake kwance cikin idanuwanshi suka soma gangarowa saman fuskarshi,Gaba ɗaya Ya tafi Zai zube saman guiwowinshi,da sauri Abba ya ruƙoshi"kada ka kuskura ka zukunnamun,Saboda bakayi a lokacin daya dace ba," "Am sorry abba,Nasan nayi kuskure,kuma nayi danasani,pls abba,kada kayi fushi dani," Zuciyar abba ta karaya sosai,daurewa kawai yake yi,ba don son ranshi yake furta mashi kalaman bakinshi ba, "Idan har kanaso,In shirya dakai,Kaje ka fara neman Yafiyar abusufyan,Sannan ka dawo wurina,"Yana kai ƙarshen maganar,Ya buɗe ɗakin Ya shige, Ya jima a tsaye batare da ya motsa ba,Daƙyar ya iya jan ƙafarshi Ya doshi ɗakin abusufyan,A ƙopar ɗakin ya tsaya cike da zullumi,yafi jin shakkar tunkararshi akan kowa,hannu yasa yayi knocking ɗin ƙopar,Kusan sau uku yana kwankwasawa amma ba'a buɗe mashi ba,tunanin tura ƙopar yayi sai gashi ta buɗe,Da sallama abakinshi ya shiga ɗakin,Hasken bedside lamp ne ya haskaka mashi gadon abusufyan,Yana akwance yayi nisa acikin baccinshi,Was wasi ya tsaya yi acikin zuciyarshi Ya tafi koya tsaya,in har abusufyan bai yafe mashi ba,Abba ma bazai yafe mashi ba,Taya zai samu kwanciyar hankali?mahaifinshi na fushi dashi, Kasa tafiya yayi,wuri ya samu gefen gadon uncle ya zauna,batare daya tayar dashi ba,Don yaci alwashin bazai ta6a tafiya ba,koda kuwa zai kwana a dakinne har sai Uncle ya yafe mashi,har wuraren ƙarfe 1:30 na dare yana zaune babu alamun bacci atattare dashi,Yayin da abusufyan keta sharar baccinshi, Daya gaji da zamanne ya kwantar da kanshi gefen saman gadon,har bacci yayi awon gaba dashi,Lokacin da aka fara kiraye kirayen sallar asuba,Wayar abusufyan dake ajiye saman side drawer ta soma ringing,da ƙarfi kiran ya shigo,har cikin kunnanshi yajiyo sautin,A hankali ya ɗan buɗe idanuwanshi masu ɗauke da bacci don bai ishe shi ba,daga kwancen da yake ya wurga idanuwanshi kan Agogon bangon ɗakin,Lokacin sallar asuba yayi,dama sai da ya kawo hakan aranshi,don kuwa bamai kiranshi a wannan lokacin in ba abba ba,domin ya tashe shi sallar asuba,sam bai lura da mutun a gefenshi ba,daƙyar ya samu ya miƙe yana yin hamma,tare da yin miƙa,kafin ya sauke hannunshi ne karaf idanuwanshi suka sauka akan Sgr dake kwance yana ta sharar bacci,Gabanshi ba ƙaramin faɗuwa yayi ba,don baiyi tsammanin ganin mutun adakinsa ba,kuma farat ɗaya bai waye shi ba,don har sai daya ɗan raza,Cike da mamaki yake binshi da kallo,Abun yayi mugu mugun ɗaure mashi kai. "Rafayet"!ya ambaci sunanshi da ƙarfi,hannu yasa ya ɗan bubbugi kafadarshi,nan fa ya fara sambatu yana faɗin"Am sorry uncle,ka yafe mun,bazan ƙara ba,Nasan nayi kuskure amma ba'a son raina ba uncle i ave realized my mistake,a shirye nake dana kar6i koma wani irin hukuncine daga gare ka........"duk cikin bacci Sgr yake wannan sambatun batare daya sani ba,hada hawaye akan fuskarshi,tsananin tausayinshi ne ya kama abusufyan,ya lura da irin ramar da yayi,sam babu natsuwa atattare dashi,dama sai da ammi ta sanar dasu cewa duk irin raɗaɗin da zasuji na abunda ya aikata,Basu kaishi ba,don saiya fi su jin jiki,tuni idanuwan abusufyan sun cicciko tab da kwalla, Slowly yakai hannunshi saman sumar kanshi,bai ta6a tunanin Sgr zai iya sauke girman kanshi ba,Yazo neman yafiya a wurinshi,sai gashi da kanshi ya bashi mamaki,Allah kadai yasan tun lokacin dayazo ɗakin yana jiranshi ya farka, Bubbuga kafaɗarshi yayi tare da ambaton sunanshi"Rafayet!Rafayet"!a firgice Sgr ya farka,yana faman zare blue eyes ɗinshi,Koda su kayi ido biyu da Uncle abusufyan da sauri ya sunnar da kanshi ƙansa,cike da jin kunyarshi, "Tun yaushe kazo ne"? Cikin sanyin murya yace"Tun wuraren ƙarfe sha biyu da rabi,nazo na same ka kana bacci,". "Meyasa baka tashe ni ba"? "Saboda Banaso na takura maka ne,"daƙyar yake magana,saboda nauyinshi da yake ji, Yaƙi yarda su hada ido,Baisan yaushe Sgr ya fara jin kunya ba,Tabbas Ya fara ganin Canji atare dashi,' "Kanason magana dani ne"?yayi tambayar yana kallon fuskarshi,. ɗaga mashi kai yayi alamar eh "Okey,Ina sauraronka,"yayi maganar tare da matsowa Ya sauko da ƙafafunshi kasa,Kafin Ya mayar da hankalinshi kan Sgr, "Uncle,"ya ambaci sunanshi,tare da saukowa daga saman gadon,Ya tsugunna agabanshi,abun mamaki abun al'ajabi,Kamar a mafarki haka abusufyan ke kallon lamarin,Yau Sgr ya sauke girman kan nan nashi,Ya zuƙunna agabanshi,Lallai yau babba rana ce agareshi, Ruƙo hannunshi yayi acikin nashi,Calmly Ya soma magana"Pls uncle,Kaina bisa wuya na,ka yafe mun,Nasan nayi hurting dinka sosai,wlh na gane kuskurena.........'tun da ya fara magana,bai bari sun haɗa ido da abusufyan ba,shi kuwa ya kafe shi da ido yana kallonshi, "Ka yanke mun duk wani hukunci daya dace dani wlh i will accept it,amma dan Allah uncle,kada ku rabani da ita,bazan iya jure rashinta ba,atare dani,na saba da ita sosai......'tunkan yakai karshen maganar,Abusufyan ya katse mashi hanzarinshi dacewa"Zaka tafi da ita a matsayin mai aiki ko kuwa"? Da sauri yace"A'a,Zan tafi da ita,A matsayin matata,in har kun amince mun," Murmushin gefen fuska abusufyan ya ɗan saki,batare daya bari Sgr ya gani ba,ci gaba da magana abusufyan yayi"Naji daɗi daka gane kuskurenka,Dama ni can ban ruƙe ka araina ba kawai banji daɗin abunda ka aikata mata ba,Amma bbu komai,komai ya wuce Allah ma muna yi mashi laifi ya yafe mana balle mu ƴan adam,Don haka na yafe maka rafayet,Allah ya yafe mana gaba ɗaya,Sannan bazan ƙara shiga tsakaninka da matarka ba,Yanzu ya rage tsakaninku da Ammi ne,tace zata yi adalci atsakaninku idan har ku duka kun amince da junanku toh,idan kuma har ɗaya daga cikinku ya musa,to zata raba aurenku ne," Cikin sanyin murya yace"bansan da wasu kalmomin zanyi amfani wurin gode maka ba uncle......" "Kada ka samu damuwa,komai ya wuce,Allah ya baku zaman lafiya kaida matarka......."daga haka Abusufyan ya zarce dayi mashi nasiha,duk ya kashe mashi jikinshi,fuskarshi ɗauke da murmushin nasara ya futo daga ɗakin Abusufyan ya nufi bedroom ɗin abbansu,knocking ɗin ƙopar yayi, "Wanene"?Muryar abbansu ce, "Ni ne abba," Buɗe kopar abba yayi jikinshi sanye

Table of Contents

Chapters

258 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
  244. 244 Chapter 244
  245. 245 Chapter 245
  246. 246 Chapter 246
  247. 247 Chapter 247
  248. 248 Chapter 248
  249. 249 Chapter 249
  250. 250 Chapter 250
  251. 251 Chapter 251
  252. 252 Chapter 252
  253. 253 Chapter 253
  254. 254 Chapter 254
  255. 255 Chapter 255
  256. 256 Chapter 256
  257. 257 Chapter 257
  258. 258 Chapter 258
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});