Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 152

Chapter 152

Abban Sojoji Takun Kaarshe 3 Complete Hausa Novel 1,336 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

take yi su kammala Sallar taja jahad gefe saboda ta tambayeta ina junaid yake sannan kuma ta bata Labarin Artabun da suka yi tsakaninsu da ya sayyadi,ita ma jahad ɗin a ƙagare take dasu ke6e ita da Sehrish,Don ta bata labarin mutuwar junaid,kota samu ta rage raɗaɗin dake acikin zuciyarta,bazata iya 6oyema Sehrish ba,duk da An gargaɗeta akan karta fadama kowa, Basu suka samu lokacin kebewa da junansu ba,Sai bayan sallar Isha'e,kowa ya hallara a dining area,Suna cin abincin darensu, Su biyu suka rage acikin bedroom ɗinsu,Zaune daga gefen gadonsu,kowa yayi tsit,na wani lokaci kafin Sehrish tace"Jahad,tun ɗazu nakeso na tambayeki game da canzawar dana ga mutanen gidan nan sunyi,kowa ya rame yayi duhu,musamman ke kamar kin yi ciwo," Cikin sanyin murya Jahad tace"Labari ne mara daɗin ji Sehrish,Zan faɗa maki amma ina gudun na jefa ki cikin tashin hankali," "Kada ki damu jahad,ki faɗamun koma menene,in sha Allah zan jure bazan tashi hankali na ba," "Shikenan zan faɗa maki Amma kafin nan inaso ki yi mun alƙawarin cewa bazaki faɗa ma kowa ba" ..Sehrish tace"I promised you jahad,babu wanda zaiji abunda muka tattauna dake," Shiru jahad ta ɗan yi yayin da take yin wasa da yatsun hannunta, "Ina sauraronki jahad,"ta faɗi hakan ne don a ƙagare take da ta ji abunda jahad zata sanar da ita, "Sehrish!munyi babban rashi,wanda ya raunata zukatanmu," ..tunkan ta ƙarasa maganar sehrish taji gabanta ya faɗi rasss, Aruɗe tace"Jahad kada ki ce mun junaid ya mutu......!" Hawaye ne suka fara saukowa daga cikin idanun Jahad,bata 6oye mata komai ba game da mutuwar Junaid,Abun mamaki sai taga Sehrish na Zabga murmushi kamar wata zautacciya, Bata karaya ba,cigaba da magana tayi"Babu wanda yasan ainihin abunda ya faru,daga ni sai su ya Omar sai kuma Jami'an ƴan sandan da suke je wurin da kuma Sojojin dasu ya Omar suka je dasu," Dakatawa tayi da yin maganar tare da kallon Sehrish,wadda ke ta sakin murmushi, Fashewa da kuka Jahad tayi tare da cewa"Sehrish meyasa kike yin murmushi?na faɗa maki ne don in rage raɗaɗin da nake ji acikin zuciyata,wlh da kinsan halin da muka shiga ni dasu Ya Omar da baki yi mana dariya ba,"tana kai ƙarshen maganar ta ƙara sautin kukan nata, Sai lokacin Sehrish ta tsagaita da yin dariyar,Sannan ta soma magana"Haba Jahad,taya zaki ce mun Junaid ya mutu farat ɗaya in yarda?bazan ƙaryata ki ba,mutuwa na akan kowa babu wanda yafi ƙarfinta,Amma ni dai ban yarda cewa junaid ya mutu ba,tunda banga gawarshi ba,"tuni hawaye sun cicciko acikin idanuwanta, Cikin Shesshekar kuka jahad tace"Taya za'ae kiga gawarshi!nace maki ko ƙashi ba'a samu ba daga sassan jikinshi,Saboda ya ruga da ya ƙone ƙurmus ya zama toka," "Jahad ni ban yarda ba,Allah Junaid ɗinmu bai mutu ba,ki daina wahalar da kanki wurin faɗa mun," Rai a6ace Jahad tace"Wlh dole ki yarda Sehrish!meyasa zakiyi mun haka!Maimakon ki tayani jimamin rashin shi amma shine kike ƙara jefa ni cikin damuwa," Girgiza kai sehrish ta shiga yi tana faɗin'wlh bazan yarda ba,"tashin hankaline yasa Sehrish ta burkice mata, "Ko kin ƙi ko kin so dole ki yarda Sehrish,Junaid has gone forever," Miƙewa Sehrish tayi jiki ba ƙwari ta nufi toilet,Shigewa ciki tayi tare da jan ƙopar ta rufe, Zuƙunnawa tayi ajikin ƙopar,sai lokacin ta fashe da matsanancin kuka kamar ranta zai fita, "Allah sarki Junaid,Allah ya jiƙanka,bazan ta6a mantawa da halarcin da kayi mun ba, [3/19, 2:57 PM] +234 810 388 4440: 💋Boss Bature💋* Join this link to follow my tiktok acct👇 https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1 قصة حب رومانسية بين سحريش والجراح العام رفايت💋💘❤🤍❤💕💖* *Father of soldiers* *🔥TAKUN ƘARSHE🔥* Zuƙunnawa tayi ajikin ƙopar,sai lokacin ta fashe da matsanancin kuka kamar ranta zai fita, "Allah sarki Junaid,Allah ya jiƙanka,bazan ta6a mantawa da halarcin da kayi mun ba,Allah yasa ƙarshen wahalarka kenan" Sai da tayi mai isarta,Sannan ta miƙe ta nufi basin,Fanfo ta kunna ta wanke fuskarta,bayan ta kashe shi ta fito daga toilet ɗin,Har lokacin Jahad na zaune tana matsar kwalla, Wuri sehrish ta samu gefenta,ta zauna yadda kasan ba ita bace tasha kuka acikin toilet ba,tayi hakan ne saboda batason jahad taga rauninta,hakan zaisa itama jahad ɗin ta ƙara shiga damuwa, "Jahad,kuka bashi ne magani ba,Allah ya jiƙanshi ya gafarta mashi,bazan iya misalta raɗaɗin dana ji acikin Zuciyata ba,Allah sarki junaid,Yayi mun abubuwan da bazan ta6a mantawa ba,"dakatawa ta ɗan yi da yin maganar,yayin da take tariyo rayuwarsu ta baya ita da junaid, "Muna da kusanci da juna dani dashi tamkar abokai muke,ashe ɗan uwana ne shi," tana magana hawaye na zuba akan fuskarta,jurewa kawai take yi,Zuciyarta tayi mata nauyi sosai ga wani raɗaɗi da take ji,daga ta runtse idanuwanta fuskarshi kawai take gani, Sai lokacin Jahad ta tsagaita da yin kukan nata,kallon sehrish tayi da idanuwanta waɗanda suka yi jawur dasu sun ƙankance saboda yawan kuka, "Yaya rafayet da Ya Omar suna cikin tashin hankali Sehrish,baki ga yadda suka koma ba,Nafi jin tausayinsu akaina,ba don son ransu ba suka 6oye mutuwar junaid,sunyi hakan ne saboda su ceto rayuwar Abba daga rasa shi,sai gashi kuma abun ya fara damunsu,Yanzu kullum mutanen gidan nan suna sa ran dawowar junaid bansan ya zasu ƙare ba duk ranar da suka ji cewa junaid ya mutu ba garkuwa akayi dashi ba,"ƙarasa maganar tayi tare da sanya tafin hannunta saman fuskarta,ta sake fashewa da wani kukan, Jikin sehrish ba ƙaramin sanyi yayi ba,abun ya ta6a mata zuciyarta sosai, "In sha Allah,Zamu tayasu da addu'a akan Allah ya kawo masu mafita,"Acewar sehrish, Sun jima suna jimamin mutuwar junaid,kafin daga bisani Jahad tace"Baki fadamun labarin rayuwarku a kano ba?Rashin kwanciyar hankaline ya hana in kiraku,Ni ban ma san inda na yarda wayata ba," Nan sehrish ta labarta mata abunda ya faru zuwansu kano har zuwan ya sayyadi," Murmushin takaici jahad ta saki kafin tace"Allah ya tsine ma la'anannan mutumin nan,Dama saida raina ya bani cewa shine ke bibiyar rayuwarmu,ta Allah ba tashi ba,ƙarshen shi ne yazo shiyasa yake bibiyar ajalinshi batare da ya sani ba....." "Jahad,Nifa ina zargin cewa su ne suka kashe Junaid,tabbaci ma nake dashi,tunda yace Family ɗinmu a tafin hannunsu yake,kuma duk motsin mu akan idonsu yake wannan ya tabbatar mun da cewa,Suna Atare damu," Jinjina kai jahad tayi"Nima yanzu shi nake zargi,bayan shi kuma ina tunanin akwai wani mai take masa baya,ko kuma wanda yake take ma baya,Dole akwai wani a kusa damu,Lamarin ma ya fara bani tsoro Rishi,ɗan adam ba abun yarda bane,Ke dai kawai ki kalli mutum," cike da takaici sehrish tace "Wlh ji nake da ina da halin da zan iya taimaka masu Babban yaya dana taimaka masu,Amma zamu tayasu da Addu'a dare da rana,That's the only solution......" Turo ƙopar da akayi ne yasa suka dakata da yin maganar,atare suka ɗago don suga wanene Hosana ce atsaye sai faman lasar hannunta take yi,bakinta duk maikon abinci tace"Waiku ba zaku zo muci abinci ba"? A fusace Jahad ta warci pillow tare da wurga mata shi ya sauka akan fuskarta, "Sakarya kawai,Ci kaɗai kika sani,Ba za'aci abincin ba,sai kace bakisan Halin da ake ciki ba," Harara hosana ta jefa mata,kafin tace"Ae bani na kar zoman ba,Rataya aka bani,"guntun tsoki taja tare da jan ƙopar ta fuce tana raira waƙa, Girgiza kai Sehrish tayi tare da cewa"Allah ya baki lafiya Hosana," "Ameen,"jahad ta amsa a yayin da take gyara kwanciyarta saman gadon, Wuraren ƙarfe Goma Sha

Table of Contents

Chapters

258 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
  244. 244 Chapter 244
  245. 245 Chapter 245
  246. 246 Chapter 246
  247. 247 Chapter 247
  248. 248 Chapter 248
  249. 249 Chapter 249
  250. 250 Chapter 250
  251. 251 Chapter 251
  252. 252 Chapter 252
  253. 253 Chapter 253
  254. 254 Chapter 254
  255. 255 Chapter 255
  256. 256 Chapter 256
  257. 257 Chapter 257
  258. 258 Chapter 258
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});