Chapter 252
Chapter 252
toilet ɗin ya ɗaura mata towel,wuri ta samu saman front chair na mirror ta zauna tana faman sauke ajiyar zuciya,jikinta sae kerma yakeyi kamar wadda sanyi ya kama Naɗe bedsheet din yayi ya ɗaukeshi,Ya dauko masu wani sabo ya shimfiɗashi,Kayan sanyi ya ɗauko mata farare na saƙa,Ya taimaka mata ta sanyasu ajikinta,sannan ya kamo hannunta ya taimaka mata ta kwanta saman gadon,Hada jan bargo ya lullu6e mata jikinta, Zuƙunnowa yayi saitin fuskarta"My Juliet am sorry,"yayi maganar tare da kama kunnuwanshi,idanuwanta cike tab da kwalla ta ɗago tana kallonshi,maimakon taji haushinshi,saima tsananin son shi da ƙaunarshi da ta ji,lumshe idanuwanta tayi a hankali kafin ta furta"kaje ka tsarkake jikinka,"amsa mata yayi da toh,ya miƙe a hanzarce ya nufi toilet,har ya kusa shiga ta kuma cewa"Kasan me zakayi"? "Eh Abba ya koya mun,"cizon le6enta tayi tare da cewa"Ya kyauta,"ƙarasa shiga kewayen yayi,tare da jan ƙopa ya rufe, Baccine ya ɗauketa mai daɗin gaske,sama sama taji motsinshi a ɗakin,Shirin zuwa masallaci ya yi,jallabiya ya sanya ajikinshi,sai da ya fara zuwa saman gadon ya manna mata kiss asaman fuskarta tukunna ya fuce daga ɗakin, Lokacin da ya sauko downstairs haɗuwa sukayi da Sgr yana saukowa a gaggauce Shima jallabiyarce a jikinshi,da sauri Junaid ya ƙarasa ya rungumeshi,shafa sumar kanshi yayi"how are u my boy,hope u slept well," "Am fine,Nayi missing dinka,Jiya bamu haɗu ba," "Naji jikinka da zafi?Lafiyarka kuwa,"yayi maganar hannunshi akan wuyan junaid," ɗagowa yayi daga jikinshi"Lafiyata Lou,". "Anya,idan muka dawo zan dubaka," Ya ruƙo hannunshi suka nufi part ɗin Omar,a ƙopar palourn suka tsaya,Ya zura hannu aljihun jallabiyarshi Ya ɗauko wayarshi,Layin Omar ya kira,Tayi ringing har ta gaji ta katse,sake kira yayi almost 3 times amma ba'ayi picking ba,Ga time ɗin salla na shirin ƙure masu,shiga palourn suka yi atare da Junaid,A ƙopar shiga bedroom ɗin suka tsaya,bubbuga ƙopar yayi ba'a buɗe ba,duk hankalinsu ya tashi,Text message ne ya shigo wayar Sgr,duba saƙon yayi Bayan ya kammala karantawa Ya kalli Junaid, "Ka jiramu a main palour,"Amsa mashi yayi da toh kafin ya fuce,knocking ya kuma yi"Omar zo ka buɗe man ƙopa,"baijima da yin maganar ba Omar ya buɗe mashi ƙopar,daga shi sai short ajikinshi duk yabi ya ruɗe kusan irin haukan da Sgr yayi,bai 6oye mashi komai ba game da abunda ya faru, Layin Dr ɗinsu ta cikin gida ya kira,dama saboda Su Jahad suka ajiyeta koda ace basu kusa in wani bai lafiya zata iya duba lafiyarshi tunda suna da Medical room acikin gidan," shaf shaf Omar ya shiga toilet ya tsarkake jikinshi ya sanya Jallabiya,itama Hosana ya gyara mata jikinta,ya sanya mata rigarta,jim kaɗan Dr Jonet ta ƙaraso,already tazo da duk wani abu da zatayi amfani dashi wurin treatment ɗinta,daƙyar Sgr ya shawo kan Omar suka fito,sun bar Dr aciki tana dubata,Lokacin da suka sauko palour Junaid suka samu ya gyara kwanciyarshi saman 3 seater sai bacci yake yi,amma da alama baccin nashi baiyi nisa ba,tada shi yayi suka fito waje,Acikin motocinsu suka shiga,kafin suka nufi masallaci, [3/19, 9:44 PM] +234 810 388 4440: 💋Boss Bature💋* *💃LAIFIN DAƊI ƘAREWA💃* Join this link to follow my tiktok acct👇 https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1 قصة حب رومانسية بين سحريش والجراح العام رفايت💋💘❤🤍❤💕💖* *Father of soldiers* *🔥TAKUN ƘARSHE🔥* Zazzafar haja daga Minjibir ventures,Ina masu buƙatar siyan kayan sallah Kada ku bari a baku Lafiya,Ga kaya na kece raini Na shiga tsara,Koda kudinka sai da rabonka,Kadan daga cikin abubuwan da muke siyarwa akwai Lace Veils Atamfa Shoes Bags Address Hotoro ladanai kan titin ring road Chat 09126570345 Call 09136122503 saikun Zo💃💃💃💃 Tun bayan sallar Asuba sehrish ta koma bacci,ringing ɗin wayarta ya tayar da ita,lalubo wayar tayi ta duba me kiran nata,Murmushi tasaki ganin Sunan Oummansu Ya bayyana,Picking tayi ta kara wayar a kunnanta"Oumma ina kwana,kun tashi Lafiya,"ta yunƙura ta miƙe daga zaune, On the other hand Oumma tace"Lafiyalou rishina,ina fata kuna cikin ƙoshin Lafiya," "Alhamdulillah yanzu ma na tashi daga bacci,"_ "An samu hutu ko?Ae naga hotonanku,kunyi kyau sosai hutu ya zauna maku," Murmushi sehrish tasaki"Ina Daddy Oumma,nayi missing ɗinku sosai" "Ya shiga toilet,nima nayi kewarku sosai," "Yaushe zaku zo? "Kinji ki da wata magana,daliline kawai zai kawo munan kinsan me nake nufi," Murmushi sehrish tasaki"Allah ya kawo dalilin nan Oumma,i will keep praying har sai dalilin nan yazo," tana jiyo dariyar Oummansu"ina Jahad ina Hosana,duk nayi trying Layinsu ba'a ɗaga ba," "Ae yanzu basu isa su farka daga bacci ba,nima ringing ɗin wayarki ne ya tashe ni,kuma naji daɗi sosai," "Ina surukin nawa yake"? "Baidawo ba,tunda suka tafi sallar Asuba,Amma nasan suna akan hanya," "Ki gashe mun dashi" "Zaiji insha Allah," Shiru suka ɗan yi kafin Oumma ta kuma cewa"Bansani ba,kowani ya faɗa maki," A ƙagare tace"Mekenan Oumma?Banyi waya da kowa ba,babu wanda ya faɗamun" "To Albishirinki". "Goro,"ta faɗi tana murmushi, "Surukarki ta musulunta"waro ido waje Sehrish tayi,tsabar farin ciki yasa ta duro daga saman gadon ta daka tsalle bakinta yaƙi rufuwa"wayyo Allah Oumma,Mommy ta musulunta"? Dariya abu tayi"Bayan tafiyarku,ta kar6i addinin musulunci,Nima a wurin Daddynku naji,Yanzu tace batason kowa ya dinga kiranta da Alexandra,Sunanta FATIMA,"wani irin farin cikine Ya lullu6e sehrish, "Amma na tayata Murna,baki ji irin farin cikin da nake ciki ba," "Albishir ɗin bai ƙare ba,Akwai saura," A ƙagare sehrish tace"Ina sauraranki Oumma," "Ina wannan yayan naku"?aɗan ruɗe sehrish tace"Wanne daga ciki"? "Ɗan wurin Azmee"A ruɗe Sehrish tace"Ya haroon?Ya dawo?an ganshi?bari na maida Video Call,nan take ta canza kiran zuwa Video,A gaban window ta tsaya ta ɗaga wayar suna kallon juna,kwance Oummansu take asaman gadon dakinta na Gidan Abusufyan wanda su Jahad suka ta6a yin rayuwa aciki,jikinta sanye da kayan bacci,Hutu ya zauna mata yadda kasan baturiya dama jawur take,ta saki gashin kanta gefe da gefe, Sai faman murmushi suke sakarwa Juna, "Oumma faɗamun Ya Haroon Ya dawo"? Jinjina mata kai Oumma tayi"Ya dawo tare da wannan yayan naku,Brigadier general Abuhaisam,Ashe Lokacin da Azmee taba shi kuɗi akan ya gudu yabar ƙasar saboda gudun kada a Yanke mashi hukunci,sun shirya mashi komai na tafiya,Shi kuma yaji bazai iya tafiya ba,Saboda Yana son Ya nemi yafiyarsu Abba,maimakon ya tafi sai ya wuce Jos gidan wani abokinshi ya fara sauka yayi jinya,kafin Bayan wani lokaci yaje gidan shi Abuhaisam din cikin mawuyacin hali,bai 6oye mashi komai ba game da abunda ya faru ya nuna masa yayi nadama,Haisam ya taimakeshi sosai don abunda haroon din bai sani ba shine, lokacin an riga anga Junaid kuma alokacin duk sun san cewa abunda haroon din yake yi ba yin kanshi bane,Shiya kaishi Asibiti yayi jinya sosai,Kafin aka sallamesu,a gidanshi yake kwana,Ko Lokacin da Irfan Ya rasu daya zo gida Baisanar da kowa game da haroon ba,har yazo Shagalin bikinsu Yousouf,duk Haroon Na'a wurinshi,Sai da yaji Labarin Abba na nemanshi,Tukunna Ya nuna yana son dawowa gida,Cikin satin nan suka yi mana zuwan bazata,baki ga yadda ya canza ba,Babu ruwanshi bawan Allah, Tuni idanuwan Sehrish sun cicciko tab da ƙwalla, "Allah sarki Ya haroon,Na tausaya mashi sosai,Aunty azmee zata ji daɗi sosai,idan taji labarin dawowarshi," "Daddynku ya sanar dani cewa Zasu rakashi can prison ɗin don ya gana da ita," "Naji daɗi sosai,Oumma ki gaishe mun dashi," "Aikuwa dai yana ta tambayarku,musamman ke," "Allah sarki,idan Allah ya kawo dalilin da zaku zo nan,Dan Allah atattaro kowa da kowa yazo," Fashewa abu tayi da dariya,daga ita har sehrish ɗin kunya suke ji,Dalilin da suke nufi bakomai bane face Ciki,In sun haihu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243
- 244 Chapter 244
- 245 Chapter 245
- 246 Chapter 246
- 247 Chapter 247
- 248 Chapter 248
- 249 Chapter 249
- 250 Chapter 250
- 251 Chapter 251
- 252 Chapter 252
- 253 Chapter 253
- 254 Chapter 254
- 255 Chapter 255
- 256 Chapter 256
- 257 Chapter 257
- 258 Chapter 258