Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 223

Chapter 223

Abban Sojoji Takun Kaarshe 3 Complete Hausa Novel 1,378 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kafin yace"Abba,kana missing dinshi ne ko," "Omar bazaka gane ba,inaso ya dawo ne,"tun da ya shigo bai lura da hosana ba,don tuni ta la6e bayan labule,kamar wata mara gaskiya, "In sha Allah zai dawo abba,Yace mun around 12 na dare zai shigo gidan," Ajiyar zuciya abba ya sauke tare da cewa"Allah ya kawoshi lafiya,Naga an fara kiran Magrib,Ka hanzarta shiryawa mu tafi masallaci," Amsa mashi yayi da toh,Bayan fitar abba,Shaf shaf Ya shiga toilet Ya ɗauro alwala,Kafin Ya fito tuni hosana ta bar ɗakin,Dama haushinshi take ji ya tsareta da tambayoyi kamar wata ƙaramar yarinya,acewarta Wuraren ƙarfe 10 na dare,Wayar jahad ta soma ringing,a lokacin har Bacci Ya fara ɗaukarta,Tana kwance gefen Sehrish,Hosana dake bayanta tuni bacci yayi awon gaba da ita,Oummansu kuwa na zaune saman darduma tana karatun qur'ani, A saman mattress ɗin ta ajiye wayar,Bayan ta ɗauketa ta duba mai kiranta Sunan Fawan ne ya bayyana akan screen ɗin wayar tayi matuƙar yin mamakin ganin kiranshi, Picking call ɗin tayi tare da kara wayar a kunnanta, "Assalamu Alaikum" On the other hand,Fawan ya amsa mata"Wa'alaikum Salam,Ya kike"? "Lafiyalou," "Sorry fa,bansani ba ko na tashe ki daga bacci,naji muryarki kamar kin fara ko"? Murmushi ta ɗanyi kamar tana agabanshi"Hakane na fara amma banyi nisa ba," "Dama junaid ne,ke son magana dake,ya bi ya ishe ni ya hanani sakat,Kinsan yanzu babu waya a hannunshi,Ina fa bacci sai gashi har bedroom ɗina,wai in kira mashi juliet dinshi,Sai kace baisan hanyar zuciya ɗakinku ba" Wani irin farin ciki ne Ya lullu6e Jahad,a hanzarce ta miƙe daga zaune, "Gashi ku gaisa"jim kaɗan taji muryar junaid, "My juliet,"batasan lokacin da ta saki murmushi ba, "Na'am My romeo,Dama kana tunawa dani,"? "Yeah,ae bakison zuwa duba jikina,shiyasa nake fushi dake," "Kaine ka juyamun baya,tun rana ta farko da nazo wurinka,Ka nuna tamkar baka sanni ba,abun ya tsayamun araina,rana ta biyu dana zo,kaƙi kallona,rana ta uku dana zo,Kana yin tozali ka rufe idanuwanka,kamar kaga wani mugun abu," Sai da takai ƙarshen maganarta,Sannan yace"Am sorry,just forget about it,I really missed u,In ba damuwa inason ganinki yanzu," Da sauri ta kalli agogon bangon dakin "Ƙarfe goma fa?Kuma oumma na kallona bansan ko zata barni in fito ba," "Idan ta tambayeki,Ki sanar da ita cewa,Mijinki ne ke kira,Ae an biya sadaki," Jin wannan maganar yasa jahad ta fashe da dariya,Har oummansu dake karatun qur'ani saman darduma sai da ta ɗago ta kalleta, "still baka canza ba,kana nan a romeo ɗin dana sanka," "Of course,I will be waiting for u pls,"yana kai ƙarshen maganarshi yayi rejecting ɗin kiran, Ajiye wayar tayi,A hankali ta sauko da ƙafafunta ƙasa,Jikinta na sanye cikin night gown pink colour,ta ɗaure gashin kanta da ribbom, Sai da ta miƙe tsaye sannan ta soma tunanin abunda zata ce ma Oumma, Gaban wadrobe taje ta bude ta lalubo hijab Ash colour ta zura ajikinta,saɗaf saɗaf Ta nufi hanyar fita,jin Oummansu Ta janyo doguwar aya,tasan bazata katse taba,balle tayi mata magana,da sauri ta buɗe ƙopar ɗakin ta fuce, babban falon ta nufa tana ta ƴan waige waige,duk ta ƙosa tayi tozali dashi, A hankali Yake saukowa downstairs,Jikinshi na sanye cikin sleeping dress dinshi,riga da wando,Yayi haske sosai,Ga wani irin kyau daya ƙara,kwantacciyar sumar kanshi tayi tsayi sosai,Saboda bata samu aski ba,Gashin ya fara taruwa, Hannayenshi duka biyun na acikin trouser pocket dinsa,A hankali ya ƙarasa saukowa cikin palourn,Kaitsaye ya nufe ba,kasa janye idanuwanta tayi daga kallonshi,Sai da ya ƙaraso kusa da ita,Suna fuskantar Juna,tun daga ƙasa har sama yake kallonta,lokaci guda suka sakarwa juna ƙayataccen murmushi,dimples din kowannansu Ya lotsa,zunzurutun kyau abun ba'a magana, Miƙa mata hannunshi yayi,ta zura nata asaman nashi,Ya ruƙe hannun sosai acikin nashi,wani irin daddaɗan ƙamshi ke fita daga jikinshi, "Mommy tace mun zaka zo wurina muyi shawara ko"? "Eh hakane,tace daga yanzu in zanyi shawara dake yakamata nayi," Ba ƙaramin daɗin maganar nan taji ba, "Tunani me kyau,Banaso wani ya ganmu anan,Kunya nake ji," "Zan jiraki a bakin swimming pool,Ki kawo mana Coffee,Yadda zamu ji daɗin tattaunawa," Zaro ido ta ɗanyi"Dare fa yayi har 10,ko baka duba agogo bane," "I know,ae ba jimawa zamuyi ba,Just 30 mins," "Shikenan yanzu xan zo,"takai ƙarashen maganar tare da juyawa da sauri ta nufi kitchen, Fitowa daga falon yayi kaitsaye Ya wuce bakin pool din,A ɗaya daga cikin ƙayatatun kujerun dake a wurin Ya xauma yana jiran zuwanta,wata irin iske ce mai daɗin gaske take kaɗawa a wurin, Badajimawa ba,Jahad ta dawo hannunta ɗauke da Cup guda biyu ta ajiyesu saman table din gabanshi,Kafin ta zauna itama,sunji daɗin yanayin sosai suna shan Coffee dinsu suna fira,Tsawon 30 minutse kafin Suka bar wurin Kowa ya koma ɗakinshi, Wuraren ƙarfe Goma Sha biyu na dare,Motar Sgr ta shararo da gudun gaske izuwa cikin gidan,Bayan Amstrong yayi parking ɗinta Ya fito tare da zagayawa Ya buɗe mashi mota,A hankali Ya zuro ƙafarshi ɗaya kafin Ya ƙarasa fitowa waje, Jikinshi na sanye da jallabiyar nan daya fita da ita a lokacin da ya ɗauki Sehrish,hannunshi na ruƙe da leda fara mai ɗauke da sunan asibitin Dr harriet,Sallama yayi ma Amstrong kafin Ya nufi cikin gidan,Baisamu kowa a palourn ba,kaitsaye ya nufi upstairs,A hanzarce Ya fada part ɗinshi,A rufe ya samu ƙopar palourn,Hannu yasa ya turata,Sannan ya shiga daga ciki,ko'ina fess an gyara mashi,Sa6anin yadda ya tafi tabarshi,Bedroom ɗinshi ya shiga nan ma ya tarass An gyarashi,yayi mamaki sosai,bai ta6a tunanin za'a samu wanda zai kawar da ƙazantar da ya bari saman gadon ba,Ajiyar zuciya ya sauke,Kafin ya ƙarasa ciki,toilet Ya shiga,After Some minutes Ya fito daga wanka,Jikinshi sanye cikin bathrobe,A gaban mirror ya tsaya yana kallon fuskarshi,Bakomai yake fargababa,face haɗuwarshi da Abbansu,Da kuma Uncle abusufyan,yayi danasani sosai,Baisan da wani ido zasu kalleshi ba,zama yayi saman front chair din madubin,Ya zabga tagumi da hannu ɗaya,ya damu sosai akan son sanin wani hali Sehrish take ciki,taci abinci ko bata ci ba,ga allurorinta da bai kammala yi mata ba,hada medicine dinta,Duk yau batasha ba, Yana cikin wannan zancen zucin,Omar ya faɗo ɗakin nashi,ta cikin mirror ya hangoshi,farin cikine Ya lullu6eshi,Da sauri ya miƙe tare da juyawa ya nufeshi,Hankalin Omar ya ɗan tashi ganin yadda Sgr ya canza,Yayi rama,ya kuma yi haske sosai,kamar ka ta6a jini ya fito,yana ƙarasowa suka rungume juna sosai,kamar zasu haɗiye kawunansu, "Nayi missing dinka sosai,ɗan uwana nakaina,"Omar ne yayi maganar,Yayin da hannunshi ke abayan rafayet yana dan bubbugashi, Tun da ya kwantar da kanshi a kafadar Omar,Jikinshi yayi sanyi sosai,Hawaye suka cicciko tab a idanuwanshi,sam ya kasa buɗe baki yayi magana,Shi kaɗai yasan halin da yake ciki, Ɗago dashi Omar yayi"Rafayet"ya ambaci sunanshi tare da kai hannunshi saman fuskarshi, "Ka rame sosai,Duk ka canza,Kodai atare kukayi jinyar,"? "I don't ave peace of mind,ina cikin matsanancin tashin hankali Omar,na damu sosai,bansan ya zanyi ba," Lallashinshi Omar yayi tare da janyo shi suka zauna gefen gadonshi,Sosai ya shiga yi mashi nasiha akan abunda ya aikata,a ƙarshe yace"Tun wuri Rafayet,Kaje ka samu abba da uncle abusufyan,ka nemi yafiyarsu,Sannan ka sanar dasu cewa Kana son matarka,Kuma zaka tafi da ita u.s ba amatsayin mai aiki ba,idan har kayi wannan shikenan zaka zauna Lafiya,Nima kuma zan samu kwanciyar hankali," Muryarshi asanyaye yace"Shikenan,zanyi hakan amma nasan zaiyi wuya uncle ya yafe mun," "Zai yafe maka,ka jaraba yin hakan,Yanzu ka tashi ka shirya ka fara zuwa wurin Abba,Nasan baiyi bacci ba," Amsa mashi yayi da toh,duk tausayinshi ya kama

Table of Contents

Chapters

258 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
  244. 244 Chapter 244
  245. 245 Chapter 245
  246. 246 Chapter 246
  247. 247 Chapter 247
  248. 248 Chapter 248
  249. 249 Chapter 249
  250. 250 Chapter 250
  251. 251 Chapter 251
  252. 252 Chapter 252
  253. 253 Chapter 253
  254. 254 Chapter 254
  255. 255 Chapter 255
  256. 256 Chapter 256
  257. 257 Chapter 257
  258. 258 Chapter 258
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});