Chapter 179
Chapter 179
ba amman taji ya kwantar da ita cikin jacuzzi,da sunan wanka Sgr ya shiga da ita cikin kwamin amma sai da ya gama shafe jikinta da hannunshi,da sunan yana goga mata Sabulu,ga soap ɗin nashi wani irin ƙamshi tamkar turare haka sabulun yake,zuba mata ido yayi yana kallon fuskarta,ganin tana ƙoƙarin buɗe idanuwanta yasa shi yin saurin goga mata sabulu saman idanuwan,hakan yasa ta fasa buɗe idon,baison ta raina shi ne shiyasa yayi mata hakan,Wani irin ruwa ne mai ɗumi ga daɗi yayi mata amfani dashi,kamar karta fito daga cikin Jacuzzin nan hake ta dinga ji, Bayan wasu mintuna Sgr ya fito ɗauke da Sehrish saman kafaɗarshi ya ɗaura mata towel,zaunar da ita yayi saman front chair ta gaban madubinshi, Saitin kunnanta ya duƙo a hankali yace"in shafa maki ne ko zaki iya shafawa,"?da sauri ta ɗaga mashi kai Alamar eh, "Okey,"ya miƙe tare da juyawa ya shige toilet ɗin don ya samu yayi wankan shima,Tana jin ya rufe ƙopa ta buɗe idanuwanta,Sae faman zabga uban murmushi takeyi,bata ta6a tunanin Sgr zai iya caring ɗin mace ba irin Yarda yayi mata a yau,Ko jinjira albarka,bakomai yafi burgeta ba fa ce Yarda yake ɗaukarta asaman kafadarshi,daɗi take ji sosai,Ajiyar zuciya ta ɗan sauke tare da kai hannu ta ɗauki ɗaya daga cikin body oils ɗinshi ta soma shafawa ajikinta,Bayan ta kammala ta feshe ko'ina da turarenshi ita ma yau ta ɗanɗana turaren Babban Yaya,Zasu yi ƙamshi iri ɗaya, Miƙewa tayi daga saman kujerar ta nufi gadon tana ƙoƙarin ta gyara mashi,zanin gadon ta cire ta musanya da wani sabon da ta ɗauko ta jera pillows ɗin,Tana cikin gyaran nan tajiyo alamun motsin ƙopa tasan shine zai fito,A hanzarce ta haye saman gadon ta zauna tare da jingina bayanta ta kuma rufe idanuwanta saboda kunyarshi da take ji,Ya gama gane mata jiki saƙo da lungu," Sako fararen ƙafafunshi yayi masu sanye da slippers,A saman ƙaramin carpet ɗin dake bakin ƙopar toilet ya cire slippers ɗin,towel ya ɗaura asaman waist ɗinshi,Slowly ya ɗago da blue eyes ɗin shi yana kallon Sehrish,takawa yayi izuwa gaban dressing mirror ɗin ya tsaya don ya gyara jikinshi,satar kallonshi Sehrish ta dinga yi ta wutsiyar idonta,ba ƙaramin kyau yayi mata ba,ya saki kwantacciyar sumar kanshi ta baya,natsuwa tayi tana kallonshi,Ashe Sgr ya gane tana satar kallonshi, Da gangan ya sanya hannunshi asaman ƙugunshi ya warware towel ɗin jikinshi,Aikuwa a ruɗe Sehrish ta kifa kanta saman pillow Jiki na kerma,duk a tunaninta babu short ajikinshi,Ƙayataccen murmushi Sgr ya saki,Shi kanshi baisan ya kubce mashi ba,razanar da tayi ne yaso bashi dariya, ɗago da kanta tayi daga jikin pillow ɗin don ta saci kallonshi,karaf suka haɗa ido dashi,wani irin kallo taga yanayi mata,murmushi ta saki tare da mayar da fuskarta jikin pillow ɗin ta rufe, Suna cikin wannan Yanayin na shauƙi Hosana ta kwala Sallama da ƙarfi,da sauri Sehrish taja bargon ta lullu6e kanta gaba ɗaya,Wucewa can cikin ɗakin yayi wurin closet ɗinshi,Jallabiya Ya zura ajikinshi kafin ya dawo ya zauna daga gefen gadon, Jin Anyi shiru ba'a bata izinin shiga ba yasa tace"In shigo"?tayi tambayar tana leƙa kanta cikin ɗakin "Come in"ya bata permission din shiga,a tare da Jahad suka zo ɗakin tana la6e abayan Hosana,dama tun kafin su Shigo taja kunnan Hosana akan karta kuskura ta faɗa masu ɗaki batare da an basu izinin shiga ba,don tasan halinta,ɗan kaine da ita, A tsanake suka shigo cikin ɗakin hannunsu ruƙe dana juna, "Yaya Rafayet ina kwana,kun tashi lafiya?Ya mai jiki"? "Alhamdulillah"bayan ya amsa masu ya miƙe tare da kallon Jahad a lokacin Hosana ta koma bakin gadon tana kallon Sehrish dake kudundune cikin bargo kamar mai bacci, "Ki ɗauko mata kayan da zata sanya ajikinta," "Toh"ta ambaci hakan tare da juyawa ta nufi kopar fita daga ɗakin,fitowa palour yayi tare da samun wuri saman Sofa ya zauna, "Rishi ya jiki?kinji sauƙi"?a hankali Sehrish ta ɗan zame bargon data lullu6e fuskarta dashi,kamar wadda ta tashi daga bacci haka tashiga mutsustsuka idanuwanta,kallon Hosana tayi daƙyar ta iya buɗe baki tace"da sauki," "Allah ya baki lafiya rishi,jiya fa ko bacci banyi ba saboda tunaninki...."murmushi kawai Sehrish tayi mata don tasan cewa ƙaryane,ba ƙaramin abu bane zai hana hosana yin bacci ba, Cigaba da magana Hosana tayi"nasha kuka Allah,Oumma tayi tayi dani akan in kwanta inyi bacci,Naƙiya nace nidai bazan iya bacci ba,har sai kin samu sauƙi,"ta ƙarasa maganar,hada ɗan kwa6e fuska, Murmushi Sehrish taci gaba da yi tana kallonta, Dawowa Jahad tayi hannunta ruƙe da rigar da ta ɗauko ma Sehrish,turkey gown mara nauyi red colour mai maɗaurin igiya daga tsakiyarta,atare da mayafinta ta ɗaurosu asaman hannunta,Shigowa palourn ta yi da sallama abakinta,Amsa mata sallamar yayi kafin ta wuce bedroom ɗin, Anan ta samu Hosana tana ta shirga mata ƙarya,da alama ba ƙaramin nishaɗi take sanyata ba,agaban gadon ta tsaya tare da kallon hosana"ki sauka down Oumma na kiranki zaku ci abinci ne An kammala shirya breakfast,"jin haka yasa Hosana ta juya da gudu ta fita daga bedroom ɗin,dama wayau Jahad tayi mata don tabar ɗakin ko Sehrish ta samu ta shirya,ta lura babu kaya ajikinta, "Ya jikin naki My own sis,"fuskarta ɗauke da murmushi ta amsa mata da ƙyar"Am feeling better now," "Allah ya ƙaro lafiya,Ga wannan Ya rafayet ne yace in kawo maki,"tayi maganar tana miƙa mata kayan,yunkurawa tayi tare da miƙewa daga zaune takai hannu ta kar6i kayan,kafin ta sauko daga saman gadon,ɗaure da ɗan towel ɗinta, "Bari na jiraki a palour,"da sauri Sehrish ta dakatar da ita"A'a,zan shiga daga cikin ɗakin na sanya kayan,Idan na kammala sai mu fita tare,"ba ƙaramar wahala take shaba idan zatayi magana,kamar ana tsaga bakinta haka take jin raɗaɗin,juya baya jahad tayi tana ƙarewa Bedroom ɗin kallo,a can ƙasan zuciyar kuwa tsabar farin ciki ne,Saboda ta gano wani abu game da Babban Yayansu,Da alama Ya fara faɗawa tarkon rishi ɗinsu,ashe da Rabon mafarkinta ya zama gaskiya,Wato na ganin Sehrish da ƙaton ciki ga kuma kwaɗayin Son Ganin Ƴa'ƴansu da take yi,lokaci guda kuma Yanayinta Ya canza,matsananciyar damuwa ta bayyana akan fuskarta,Bakomai Yasa ta shiga wannan Halin ba,Fa ce Masoyinta da ta tuna,tayi babban rashi wanda har ƙarshen rayuwarta bazata ta6a manta raɗaɗin rasa shi da tayi ba,a duk lokacin da suke waya dashi haka zai addabeta da tambaya wai Idan sunyi Aure A daren farko me zasuyi,duk in ta tuna wannan tambayar ta Junaid sai Murmushi Ya bayyana akan fuskarta,wasu siraran Hawayene suka soma saukowa saman cheeks ɗinta, "Jahad,na shirya zamu iya tafiya,"jin muryar Sehrish yasa tayi saurin goge hawayenta,sannan ta juya tana kallonta,Ba ƙaramin kyau rigar tayi mata ba,kamar wanda zata gasar kyau,Hannunta na a ruqe da wayarta da ta ɗauko, "Masha Allah"tayi maganar tare da ruƙo hannun Sehrish tana murmushin dole, Atare suka shigo cikin palourn,har zasu fita ta ɗan dakata tare da juyawa ta kalli Sgr dake zaune saman sofa,ya jinginar da bayanshi,yayin da ya lumshe idanuwanshi tamkar wanda Bacci bai ishe shi ba, Sakin hannun Jahad tayi"ina zuwa," Fita daga wajen palourn Jahad tayi tana jiran dawowarta, A hankali ta ƙarasa wurin sofan dayake zaune ta tsaya,Cikin sanyin murya ta soma magana"bansan da wasu kalmomi zanyi amfani dasu ba wurin yi maka godiya,saboda irin kyakkyawar kulawar daka bani,Thank You So much Ya Rafayet"tunda ta soma magana,Ya natsu yana sauraronta,daɗin voice ɗinta yake ji kamar kamar me ba kaman da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191
- 192 Chapter 192
- 193 Chapter 193
- 194 Chapter 194
- 195 Chapter 195
- 196 Chapter 196
- 197 Chapter 197
- 198 Chapter 198
- 199 Chapter 199
- 200 Chapter 200
- 201 Chapter 201
- 202 Chapter 202
- 203 Chapter 203
- 204 Chapter 204
- 205 Chapter 205
- 206 Chapter 206
- 207 Chapter 207
- 208 Chapter 208
- 209 Chapter 209
- 210 Chapter 210
- 211 Chapter 211
- 212 Chapter 212
- 213 Chapter 213
- 214 Chapter 214
- 215 Chapter 215
- 216 Chapter 216
- 217 Chapter 217
- 218 Chapter 218
- 219 Chapter 219
- 220 Chapter 220
- 221 Chapter 221
- 222 Chapter 222
- 223 Chapter 223
- 224 Chapter 224
- 225 Chapter 225
- 226 Chapter 226
- 227 Chapter 227
- 228 Chapter 228
- 229 Chapter 229
- 230 Chapter 230
- 231 Chapter 231
- 232 Chapter 232
- 233 Chapter 233
- 234 Chapter 234
- 235 Chapter 235
- 236 Chapter 236
- 237 Chapter 237
- 238 Chapter 238
- 239 Chapter 239
- 240 Chapter 240
- 241 Chapter 241
- 242 Chapter 242
- 243 Chapter 243
- 244 Chapter 244
- 245 Chapter 245
- 246 Chapter 246
- 247 Chapter 247
- 248 Chapter 248
- 249 Chapter 249
- 250 Chapter 250
- 251 Chapter 251
- 252 Chapter 252
- 253 Chapter 253
- 254 Chapter 254
- 255 Chapter 255
- 256 Chapter 256
- 257 Chapter 257
- 258 Chapter 258