Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 205

Chapter 205

Abban Sojoji Takun Kaarshe 3 Complete Hausa Novel 1,353 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

saman gadon yana ta sharar bacci abunsa,cikin sanɗa ta ƙarasa gaban table ta sauke trayn hannunta,lalla6awa tayi zuwa saman gadon ta haye,Cire hijabin jikinta tayi tare da ajiye shi gefe ɗaya,ƙafarshi ta ruƙo ta soma kwance igiyoyin takalminshi,ƙasa ta ajiye shi kafin ta cire na ɗayan ƙafar shima ta sauke shi ƙasa,duk yana jin motsinta ƙasa ƙasa dayake baccin nashi baiyi nisa ba,Moving tayi zuwa saitin fuskarshi,Kwanciyar rubda ciki yayi ya danne hannunsa ɗaya,sehrish da karanbani sai ta fara ƙoƙarin curo hannunshi daya danne,da ƙarfi ta ruko hannun tana janyoshi shi,wani irin gumi ta haɗa kamar ba'a kunna A.c a ɗakin ba,daƙyar ta samu ta curo hannun aikuwa tana zare shi gaba ɗaya Sgr ya gangara zai faɗa ƙasan gadon,A gigice tabishi ta ruƙoshi sosai tana ƙoƙarin karkato dashi donya dawo daidai,Aikuwa gaba ɗaya ƙarfinshi ya rinjayeta,ɗungurugum daga ita harshi suka ƙundumo ƙasa,ji kake timmmmmmmm, Saboda buguwar da kanshi yayi har sai da ya furta"Assh,"a ruɗe sehrish ta ɗago da kanta tana kallon fuskarshi gaba ɗaya tana asaman jikinshi,Sai faman zazzare idanuwanta takeyi,cike da fargabar abunda zai biyo baya,almost 3 mins kafin ya soma ƙoƙarin buɗe blue eyes ɗinshi masu ɗauke da bacci har launinsu ya canza,biji biji ya fara ganin kafin su washe a kan fuskarsa,abun ya ɗaure mashi kai,ganin ya soma motsa lips ɗinsa alamar zaiyi magana,Saboda tsabar ruɗu batasan lokacin data sanya tafin hannunta asaman la66ansa ba,ta toshe mashi bakin don kar yayi mata faɗa,hakan da tayi ba ƙaramin mamaki ya bashi ba,ƙarfin hali,Tayi silar jefoshi ƙasa kanshi ya bugu sosai,Yanzu kuma ta hana shi yin magana don kar yayi mata faɗa,hada wani zare mashi ido duk don karya ce zai hukuntata, Daddaɗan ƙamshin turarenta ne ya fara kai mashi karo,har wani shaƙewa yayi,Calmly yake bin kyakkyawar fuskarta da kallo,Man lips ɗin data shafa ba ƙaramin kyau yayi mashi ba,lumshe idanuwanshi ya ɗanyi slowly ya kuma buɗesu asaman wuyanta har izuwa ƙirjinta dake cike tab ga twins ɗin nan nata masu fusgarshi kaitsaye,sai lokacin ya lura da babydoll ɗin dake jikinta shara shara,hatta pant ɗinta yana kallonshi ta ciki,Ya jima yana bin surar jikinta da kallo kafin ya mayar da eyes ɗinshi kan Boobs ɗinta cos he needs it more than everything now,still bata buɗe mashi small mouth ɗinsa ba,Shi kuma ya kasa janyen hannunta daga saman bakinsa,Ƙamshin turarenta ya gama jefa cikin wani irin yanayi mara misaltuwa,kasala duk ta rufe shi, Jikinta sae kerma yake yi,tuni zufa ta wanke mata fuskarta,duk don saboda tsoron hukuncin da zaiyi mata, Muryarta na kerma ta soma magana"Am sorry ya Rafayet,wlh kuskure ne,ba da son raina ba,Nayi ƙoƙarin na gyara maka kwanciyarka ne,naga kayi rubda ciki,also ka danne hannunka zai iya hurting dinka shine nayi ƙoƙarin in cire hannun bansan ya akai ba,sai dai kawai naganmu mun faɗo ƙasa........"daƙyar ta ƙarasa maganar,ganin irin kallon da yake yi mata,tsit tayi tana faman mazurai, Unexpected taji saukar hannayenshi asaman bayanta,ƙafafuwanshi ya aza asaman nata,ya danne su sosai,ta yarda bazata iya tsere mashi ba,a hankali ya soma zare ribbom ɗin data ɗaure gashin kanta dashi,dama daƙyar ta samu ta ɗaureshi,Warware shi yayi nan take gashin ya tarwatse gaba ɗaya ya rufe fuskokinsu su,yayi mashi rumfa,wani irin ƙamshi ke fita daga jikin gashin mai daɗin gaske,sosai ya shiga shaƙar ƙamshin gashinta har wani lumshe idanuwanshi yake yi kamar mai jin bacci,Sehrish kuwa har lokacin taƙi janye tafin hannunta daga saman bakinsa,sucking ɗin fatar tafin hannun nata ya soma yi,tana jin motsin tongue dinsa,ba ƙaramar kasala ya jefata ba, "Ya rafayet"ta ambaci sunanshi cikin sanyayyiyar muryarta, "Ka yafe mun?"sam ta manta cewa ta rufe mashi bakinshi babu halin ya bata amsa,shi kaɗai yasan yarda yake jinta acikin zuciyarshi,tana yunƙurin buɗe baki ta ƙara magana,Ba zato ba tsammani taji shigar hannunshi cikin pant ɗinta,a gigice ta saki bakinshi tana ƙoƙarin guduwa,tighting ɗinta yayi sosai ta hanyar danneta da yayi da ƙafafunshi tamkar ya ɗaureta da igiya,damƙo neck ɗinta yayi azafafe ya haɗa bakinsu wuri guda tamkar zai cinye mata lips ɗinta,Hot kissing ya shiga bata a haukace,duk tabi ta ruɗe,har time ɗin bai daina wasa da hannunshi cikin pant ɗinta ba,ƙoƙarin zaucewa takeyi ,da iya ƙarfinshi na ƙarshen ya ɗago da ita,gaba ɗaya ya dauketa izuwa saman katafaren gadonshi ya kwantar da ita,blacket ɗinsa ya janyo ya rufe su aciki,baka iya jin sauti komai sai sautin gurnanin da yake yi,kura ta samu nama,almost 30 mins kafin ya rabu da ita,ba don yaso ba,wani irin bacci ne ya ɗaukesu,rungume da juna,a ƙankame kamar wani yace zai rabasu, Wuraren sallar asuba,ya farka daga bacci,tunkafin ya buɗe idanuwashi ya soma shafa gefenshi don yaji in tana a kusa dashi,bai sameta ba,sai dai pillow ya damƙo,kasala duk ta baibayeshi daƙyar ya iya miƙewa zaune,daga shi sae short ajikinshi,wurga eye balls ɗinshi yayi kan trouser ɗinshi daya cire saman gadon tare da Shirt dinsa Ajiyar zuciya ya ɗan sauke tare da zuro kafafunshi ƙasa,wata irin yunwace yake ji,kayan abincin data kawo mashi jiya duk sunyi sanyi,An sha romance an manta da ciki, Saukowa yayi daga saman gadon Ya faɗa toilet,Yaja kopa ya rufe, After some minutes Ya fito jikinshi sanye da rigar wanka"bathrobe"hannunshi ruƙe da short towel yana tsane sumar kanshi,agaban mirror Ya tsaya yana gyara jikinshi, Yana ƙoƙarin miƙa hannu ya ɗauki kwalbar turarensa,Unexpected Idanuwanshi suka sauka kan Farar paper ɗin dake ajiye gaban mirror ɗin tare da Biro,har sai da gabanshi ya faɗi duk da bai fahimci abunda suke nufi ba,Amma yana ji aranshi cewa Babu alkhairi a tattare da farar takardar daya gani,Slowly ya ɗaura yatsun hannunshi saman paper ɗin yana shafata,Yayin da yake ƙoƙarin yin nazari akan abunda Paper da biro ɗin ke nufi, "Naga kana kallonta,Babu rubutu ajikinta,its just a paper amma kaine zaka yi rubutu akanta,divorce paper ce,Ta sehrish nakeso ka rubuta mata," Gabanshi ne yayi wani irin mugun bugu,Ji kake rasss!A firgice ya juyo don yaga me wanene ke magana duk da ya shaida muryarshi,Uncle abusufyan ne,Tsaye abakin ƙopar ɗakin fuskarshi a ɗaure,Ya goya hannayenshi asaman ƙirjinshi,tashin sense, Zuba mashi ido sgr yayi yana kallonshi batare daya ce komai ba, "Saboda halin da muka shiga,Yasa ban tanka maka ba,Amma yau Almost 5 months kenan da yin Auranka da Sehrish,Naji kana ta shirye shiryen komawa U.S,amma banji kana maganar zaka bata takardar sakinta ba,May be ka manta ne,So lemme remind u,Contract marriage ne a tsakaninku,munyi yarjeniya dakai akan zatayi maka aiki for 3 months before ka koma U.S,yanzu time yayi da zaka sake ta,tunda an samu kwanciyar hankali,Gashi kuma zaka koma ƙasarku," Tashin hankalin da ba'a samashi date,Wani irin kallo Sgr ke bin Uncle abusufyan dashi, *An yanka ta tashi* *ga masu buƙatar karanta littafin Abban sojoji from book one zuwa 3,Suyi mun magana kaitaye ta whatsapp 08103884440* [3/19, 2:57 PM] +234 810 388 4440: *💋Boss Bature💋* Join this link to follow my tiktok acct👇 https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1 قصة حب رومانسية بين سحريش والجراح العام رفايت💋💘❤🤍❤💕💖* *Father of soldiers* *🔥TAKUN ƘARSHE🔥* Tashin hankalin da ba'a sa mashi date,Wani irin kallo Sgr ke bin Uncle abusufyan dashi,just speechless,Ya ƙame a tsaye ya kasa motsa lips ɗinsa,Sam ya manta da wata yarjejeniyar aure a tsakaninsu,kamar a mafarki haka yake ganin abun, "Rafayet!"ya ambaci sunanshi don ya lura hankalinshi baya atare dashi,firgigit Sgr yayi yana kallonshi Still bai tanka mashi ba, "Am talking to u!nasan kaji duk abunda nace,we don't

Table of Contents

Chapters

258 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
  192. 192 Chapter 192
  193. 193 Chapter 193
  194. 194 Chapter 194
  195. 195 Chapter 195
  196. 196 Chapter 196
  197. 197 Chapter 197
  198. 198 Chapter 198
  199. 199 Chapter 199
  200. 200 Chapter 200
  201. 201 Chapter 201
  202. 202 Chapter 202
  203. 203 Chapter 203
  204. 204 Chapter 204
  205. 205 Chapter 205
  206. 206 Chapter 206
  207. 207 Chapter 207
  208. 208 Chapter 208
  209. 209 Chapter 209
  210. 210 Chapter 210
  211. 211 Chapter 211
  212. 212 Chapter 212
  213. 213 Chapter 213
  214. 214 Chapter 214
  215. 215 Chapter 215
  216. 216 Chapter 216
  217. 217 Chapter 217
  218. 218 Chapter 218
  219. 219 Chapter 219
  220. 220 Chapter 220
  221. 221 Chapter 221
  222. 222 Chapter 222
  223. 223 Chapter 223
  224. 224 Chapter 224
  225. 225 Chapter 225
  226. 226 Chapter 226
  227. 227 Chapter 227
  228. 228 Chapter 228
  229. 229 Chapter 229
  230. 230 Chapter 230
  231. 231 Chapter 231
  232. 232 Chapter 232
  233. 233 Chapter 233
  234. 234 Chapter 234
  235. 235 Chapter 235
  236. 236 Chapter 236
  237. 237 Chapter 237
  238. 238 Chapter 238
  239. 239 Chapter 239
  240. 240 Chapter 240
  241. 241 Chapter 241
  242. 242 Chapter 242
  243. 243 Chapter 243
  244. 244 Chapter 244
  245. 245 Chapter 245
  246. 246 Chapter 246
  247. 247 Chapter 247
  248. 248 Chapter 248
  249. 249 Chapter 249
  250. 250 Chapter 250
  251. 251 Chapter 251
  252. 252 Chapter 252
  253. 253 Chapter 253
  254. 254 Chapter 254
  255. 255 Chapter 255
  256. 256 Chapter 256
  257. 257 Chapter 257
  258. 258 Chapter 258
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});